Free chapter 路 Read without an account

11

by Rabiatu bashir 路 BAYA TA HAIHU

*BAYA TA HAIHU*
11

https://www.arewapen.com/book?id=6a9287eff3eaa6dc8f153f72

Ummu Maher (Mrs green)馃崁

*AREWA WRITTER'S ASSOCIATION*




Habibu ya tashi da sauri, me gadi ya ce"Hajiya da ma wata ba茩uwa ki ka yi amma sanin bakya son ba茩i yasa na ce bakya nan".
Hafsah ta yi hamdala sannan ta ce"ok to je ka".
Baba ne gadi ya fita yana tunanin wannan wani irin ba茩o ne haka tamkar dai balarabe? Duk a 蓷azu ya gan shi sai ya 茩ara masa kyau yanzu.

Sanyin A/c falon ne ya soma ratsa shi, ya furzar da iska da kuma gumin da ya fara tun ma kafin a fara karatun kenan?.



A ranar dai Hafsah an cika mata burinta, ta dinga sanya wa Habibu albarka saboda shima Habibun shai蓷an ya gina masa sa茩a ya fa蓷a, sannan akwai maganin da Billy ta ba ta tace ta hura masa a fuskarsa in har ta yi masa haka ba zai dinga ganin kowa a gabansa ba, sannan zai ga tamkar dai ke 蓷in muharramarsa ce.
Sai daga baya ne hankalinsa ya fara dawowa jikinsa, ya tashi da sauri yana istigfari Hafsah kuwa sai kallonsa take da murmushi ta janyo wani akwati na kusa da ita, ta mi茩a masa bandir 蓷in ku蓷a蓷e ta 茩ara janyo wani 蓷an 茩aramin a茩wati ta bashi ga mi da ce wa"kar蓳i ka sanya ku蓷a蓷en a cikin nan".


Ya ji tamkar ya tsinewa kansa saboda girman zunubin da ya aikata ya isa haka, yayar matarsa ya kusanta uwa 蓷aya uba 蓷aya? An ya kuwa zai yafewa kansa? Yanzu me zai cewa Mero?.
Tambayoyin da ya dinga yiwa kansa kenan kuma babu wanda zai basa amsar su.
Hafsah kuwa tana gefe sai smilling take yau cikar muradinta na kuntatawa 拼ar uwarta yanzu dai ita da 茩anwarta matsayinsu 蓷aya ne babu wani abin da za ta nuna mata.
Ta fa蓷a a zuciyarta, Mero ke kika bu蓷e min sirrinki kika fa蓷a min irin mijinki irin namijin da na ke so saboda shi ne ya yi dai-dai dani.


Da 茩er ya dinga ha蓷a hanya har dai Allah ya kawo shi gida lafiya.
Ya dinga kallona tamkar dai wadda aka canza masa, 蓷an 茩aramin akwatin da ya ciro a ciki 拼ar jakar bakko yasa na ce"Hammah wannan akwatin fa? Sannan kuma ka samu ku蓷in?.
Tura min akwatin ya yi, na bu蓷e a hankali ina kallon ikon Allah, to shi kuwa a ina ne ya samu wa蓷annan kuda蓷an da ko a tv ban ta蓳a ganinsu ba, gabana ya yi wani irin fa蓷uwa da sauri na 蓷ago ina kallon 茩wayar idonsa wacce na ga ta yi jajur kamar jini sai kuma na hango wata tarin 茩walla a idonsa.
Cike da tausayinsa na ce "duk da ina mamakin wannan ku蓷in amma mamakin ku蓷in bai kai na hawayenka ba, don girman Allah ka fa蓷a min abin da yasa ka kuka idan ba haka ba ka ga nima zan yi kukan". Na fa蓷i hakan udanuwana sun yi rau-rau. Na tsinkayo maganarsa yana cewa "Mero ki yafe mun don Allah, bana so na mutu da ha茩茩inki a kaina tabbas na aikata kuskure babba".
Ya fa蓷i hakan yana ruwan hawaye tamkar dai an bu蓷e famfo.


Da sauri na ri茩e hannayensa duka biyu na fashe da kuka, saboda jikina ya gama yin sanyi akan sato wannan ku蓷a蓷en ya yi to idan ba haka ba a ina ya samo su?.
Tun kafin na tambaye shi ya ce"tabbas na samu matsala babba, ki yi min addu'ah amma ba zan fa蓷a miki ba sai lokacin da aka 蓷akko Baba domin yanzu ma kiransu zan yi na ji ta inda zamu ha蓷u na basu ku蓷in..."
Tun kafin ya rufe bakinsa ya jiyo ana ce wa"Baba ya dawo! Baba ya dawo!!".
Da mugun gudu muka fito daga cikin 蓷aki mu dukkanmu murna ta sa kayan barci ne ma a jikina na fita da gudu ina murna.
Ai kuwa Ba 蓷in ne, muna cikin murnar suka kira wo Habibu a waya. Ya 蓷aga sai kuwa ya ji Muryar wanda ya kira sa rannan ya ce"to matalauta da mun san ba ku da ku蓷i da ma bamu 蓷auke shi ba, to ga shi nan mun dawo da shi a cigaba da ga shi". 茦it aka kashe wayar, sai duk jikin mu ya yi sanyi ga murna ga kuma tuna babban zunubin da Habibu ya aikata, ya fa蓷a a zuciyarsa wallahi da yasan zasu dawo da shi da bai akaita abin da ya aikata ba, saboda haka ya zamar masa dolensa ya mayar mata da ku蓷inta sannan ya yi mata mummunan kashe di akansa domin in har bai yi haka ba ya zama BAYA TA HAIHU kenan.


Tun da aka kama Baba har aka sako shi Ammi ba ta zo ba, ba ta yi sa茩o ba sai anan ne na ji tabbas Ammi ta fara sare min a zuciya domin duk 茩in da take mun ai hakki ne a kanta  idan wani abun ya faru dasu tazo ta yi musu Allah ya kiyaye amma shiru kamar malam ya ci shirwa, duk abin da take mun ban ta蓳a damuwa har inji haushinta ba sai akan wannan abin da ta yi mun. Bana kuwa sai biyu yana zuwa domin ya ji a inda aka kwana, yanzu ma da yaji Baba ya dawo har gida ya zo ya da蓷e sosai suna ta hira da Baba yana ba shi labarin mutanen, nan dai Baffanmu ya ba shi addu'o'i sosai na neman tsari da kuma kariya.
Tun da safe na nemi Hammah Habibu na rasa, sosai na yi mamakin hakan saboda a ganina ai ya kamata ya zauna ayi murnar dawowar Baba da shi, Anty Baraka tun safe ta zo har yanzu da yake yamma ba ta tafi ba, ita da take ma a gidan wani amma shi tun safe ya fita babu busa ba 蓷aga hannu.
Na yi ta gwada lambar wayarsa amma abu 蓷aya baturiyar take fa蓷a min shi ne, switch off nan da nan raina ya so su sosai sai kuma na fara tunanin Allah yasa dai lafiya, domin nasan yana sane hakan ba zai ta蓳a yiwuwa ba.





***
Hafsah da Billy suka tafa, Billy ta ce "uhum ai kowa yaci tuwo da mu miya ya sha saboda haka wallahi tallahi yanzu ma aka fara wasan".
Hafsah ta yi dariya, ta mi茩awa Billy dubu 蓷ari biyu cash, Billy ta hanyar bu蓷a tana ce wa "sai uwar 蓷akina, gaskiya wannan aikin na ki yana kyau ina son aikin da na yi za a bani dambu wato ku蓷i kina irin wannan harkar manyan ai dole ne ayi miki abin da kike so, waccan dubu 蓷ari da hamsin 蓷in da kika bani ma na ji da蓷inta sosai wallahi don da ita na canja kayan kwalliya, domin waccan 蓷an iskan da nake bi yanzu babu abin da yake min sai dai yaje ya yi shaye-shayensa  ya dawo".
Hafsah ta murmusa sannan ta ce "uhum ai duk abin da na yi miki duk a cikin tukwici ne, kin san ance yaba kyauta tukwici tun da ke kika 茩ara nuna min hanyar wannan harkar kin ga kuwa dole ne a dinga miki alheri..."


Cikin 茩ara ji suka tsinkayo muryar Habibi yana ce wa "Allah ya tsine muku albarka, makirai masu sharri iyayen ahai蓷an in sha Allah ba za ku gama da duniya lafiya ba".


Hafsah ta yi wani murmushi wanda ake cewa yafi kuka ciwo, saboda ta ji haushin wa蓷an nan maganganun da ya fa蓷a, tabbas tasan ta can-can ci ya fa蓷i duk abin da yake so amma ita a yanzu ta fi 茩arfin ko wani mutum y bu蓷e tsattsamin bakinsa ya ce zai kawo mata wargi, duk da tana son Habibu ya zamar mata dolenta nuna masa tabbas tana da matsayi a wajensa tun da ko ba komi za ta cire sa daga 茩angin talauci. Ba ta ankara ba kwai ta ga ya bu蓷e akwatin ya watso mata ku蓷in akan fuskarta, ya wurgu akwatin ma ya fa蓷i akan tayal ya ba da wani irin kauuuuuuu. 
Zuciyar Hafsah ta tunzura sosai, ta ji tamkar dai ba ita bace sai kuma ta ga gwara ta nuna masa ita ma mace ce, sannan nan da nan ta ji kishin 茩anwarta ta 蓷arsu a cikin zuciyarta, tabbas tasan Habibi bai saba da kowacce mace ba idan ba Mero ba, ba ya ganin kowacce mace a gabansa idan ba ita ba to ya zamar mata dole ta yi ya茩i da 茩anwarta sannan ta raba ta da mijin ta ga yadda za ta yi.




Ta 茩arasa har inda yake a tsaye yana huci, ta fara karka蓷a hannu yana ba da saurin 茩as.茩as.茩as sannan ta ce"Malam Habibu ka ke kowa? Idan kaya ya gaji gammo ya 蓷auka tabbas Hausawa sun yi gaskiya da wannan karin maganar sannan wannan karin maganar ta yi aiki akanka, ada kana neman ku蓷i ido rufe yanzu kuma saboda mahaifinka ya dawo shi ne ka dawo min da ku蓷i ai duk na ji wannan labarin, saboda haka wallahi tallahi baka isa ba idan ka shirya bari na ni 蓷in ban shirya ba, sannan yanzu ne dana 蓷an 蓷ana zumar son ka sa 茩aunarka na ji ba zan iya rabuwa..."


Kau!kau!!kau!!! 


Hafsah ta hango wasu taurari akan fuskarta, cike da tashin hankali take kallonsa da kuma mamaki amma saboda tsinkewar zuciya ga abin da take so, sai ta fara 茩el茩ela wata irin mahaukaciyar dariya.


Habibu ya yi mata wani irin ba zan kallo saboda har ga Allah ya tsani Hafsah tsana mafi muni.
"Habibu ka da ka yi tunanin za ka tsere min amma wallahi tallahi ina sonka zan fa蓷a kuma ba zan fasa fa蓷a ba".

Billy ta mi茩e sannan ta ce" abu 蓷aya ne idan ka yi 茩o茩arin guduwa ko kuma tona mata asiri dole za ta bayyana wannan bidiyon".


Billy ta bu蓷e wayar Hafsah sai ga fuskar Habibu ta bayyana ba ki 蓷aya. Ai da sauri ya mi茩o hannunsa zai kar蓳i wayar ga wani irin jiri da hajijiyar da suka cika mashi kwanyar kai. Billy ta ce"ai wannan bidiyon idan ba ka yarda ka zama abokin sirrinta ba zamu ya蓷a sa duniya ta gani tasan cewa kai waye, sannan ka ga babu wanda zai yi tunanin komi, tun da ka ga babu fuskar 茩awata a jikin bidiyon ka ga wasa tare ci banban".




A ranar dai dolen Habibu ya ha茩ura, ya yarda da abin da suke so 蓷in tun da sun dabaibaye sa kuma babu yadda zai yi.



***

_*Mero*_


Ranar na ga tashin hankali, domin kuwa Hammah Habibu bai dawo ba sai 茩arfe sha biyu na dare. Ai kuwa ko da ya dawo na sha kuka na 茩oshi udanuwana sun yi luhu-luhu kana ganinsa ba sai an fa蓷a maka ba kasan ina cikin wani yana yi.


Jikinsa a sanyaye ya 茩ara sa ya hau gado a hankali, saboda yadda kunya ta lillu蓳e sa bai san d wani ido zai kalle ta ba.
Ina jinsa na tashi, na fashe da kuka ina cewa "Hammah ina kaje tun safe, wallahi ina cikin tashin hankali zuciyata baki 蓷aya bugawa take".
Ha茩uri ya fara bani sannan ya ce"yi ha茩uri kwanta da safe zan miki baya ni saboda kin ga dare ya yi yanzu". Ba don na so ba na ha茩ura, sai me kuma? Muna kwanciya wayarsa ta fara ruri ya kasa tashi ya 蓷aga ban sani ba ko ba ya son 蓷agawa ne oho.
Ni dai na kai hannu a hankali na 蓷auka, so dai sunan da na gani a kai ne ya sanya ni firgici sosai.




Mrsgreen ce.

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.