Free chapter · Read without an account

Chapter 40

by Hauwa’u Abdurrasheed · SULTANIM

SULTANIM
      Na
Mss Samher

Instagram mss_samher
Tiktok mss_samher
Wattpad mss_samher


Page40

Zuwa la'asar gaba ɗaya mai gyaran nan ta gama gyara kyawunta, jan lalle ne amma har saman hannu da saman ƙafa, abinka da fara ya fito kuwa yayi maroon, kyau kam basai an faɗeshi ba ya gama haɗuwa.

Saukowar Aunty mama kenan daga saman Mami wanda da yamman ta samu zuwa saboda kiran da Mami tayi ta mata, ɗauke da wata leda wadda wani exclusive luxury lace ne a ciki da aka fidda wa ɗinki na ban mamaki, kudaɗe Mamin ta saka masu yawa ta siyawa Nadrah ɗin saboda wannan rana.


Aunty mama ta taimaka mata ta shirya tsaf cikin wannan soft blush pink lace ɗin, ta ɗora mata alkyabba da Mamin ta haɗota cikin kayan, faɗar irin kyawun da tayi ma ɓata baki ne, su kansu sun yaba yafi cikin carbi, kai tsaye gun Mami aka kaita, kallonta Mamin take cike da farinciki, burinta kam ya gama cika a yau, hannu ta miƙawa Nadrah ɗin ba musu ta bata, gefenta ta zaunar da ita sannan ta fara magana kamar haka

“Nadrah da farko zan fara da miƙa godiyata a gareki nagode sosai Allah ya miki albarka, kuma ki kasance mai haƙuri nasan kina dashi amma ki ƙara, don babu wani abu da mace zata riƙe  wanda zai zame mata jagora kuma madogara a gidan aure daya wuce haƙuri Nadrah,
duk wata mace da kika gani zaune gidan aurenta wallahi ba za'a rasa wata matsala da take fuskanta ba komai ƙanƙantarta, saidai kowa da yadda yake magance al’amuransa, ki kasance mai addua nasan ke ɗin mai ibada ce kata kiyi wasa da addu’a ko kaɗan, kuma ki riƙe sirrin gidanki dana mijinki, nasiha ta dinga mata irinta tsakanin uwa da ƴa, kuka sosai ta dinga yi saboda kewar iyayanta daya dawo mata sabo, duk yadda taso tsayawar kukan hakan ya gagara haka Mami tayita rarrashinta tana bata baki.


Da kanta ta kama hannun Nadrah har harabar gidan ta sanyata cikin sabuwar farar motarta ƙirar lexus NX 250 wadda kyauta ce daga wajan Dady, yadda ta kama hannun Mamin itama sai ta karya mata zuciya har sai da ta share ƙwalla, motoci biyu ne kawai tunda daga Aunty mama, Abu sai su Zahra kawai a ƴan rakiya.

Tana nan tsaye Mamin har motar ta ɗaga suka fice daga gidan kana ta juya ta koma ciki, tun daga lokacin ta soma jin kewar Nadrah ɓangare ɗaya ga Faruq dake shirin tafiya shima, babu shakka kewarsu zatayi ba kaɗan ba.



                       Wani irin yadine ajikinsa offwhite colour mai matuƙar kyau da taushi, ɗinkin babbar riga, fuskar nan tashi tayi wani irin kyau na musamman, Hisham ke  biye dashi suna tafe yana masa tsiya har sukaje ɓangaran Mami.


Kan ɗaya daga cikin kujerun itama ta zauna, Hisham ne ya fara magana

“Mami gashi na kawo miki shi, ayi masa nasihar zaman aure” murmushi Mamin tayi tace “ka kyauta kuwa, shi yasa nake sonka Hisham badai hankali ba”
harararsa Faruq yayi

“Jimin ɗan rainin wayo, kana nufin zan iya tafiya banzo naga Mamina ba?”
Fita Hisham yayi yana dariya don ya fuskanci yanayin fuskarshi har ya canza ya kuma san ba wani abu ne ya taɓashi ba sai barin Mamin da zaiyi.

“Umar” take ya ɗago idonsa ya kalleta, sai ya kasa cigaba da kallon nata ya duƙar da kanshi

“Duk abun da zance babu wanda baka riga ka sani ba saidai na maka fatan alkairi, Allah ya baku zaman lafiya da zuri’a masu albarka, ka mu'amalanceta kamar ƙawarka, ka gaya mata damuwarka, kayi shawara da ita, kuyi wasa kuyi dariya, matarka duka tana da wannan mtsayin a gareka''.


Ta ɗora da cewa “nasani anyi wannan auran bakaso Umar amma yanzu na tabbatar kana ƙaunar matarka, hakan kawai yana sani farin ciki da alfahari dagani har mahaifinka,


ka kyautatawa matarka, ka sauke duk wani nauyi da Allah ya ɗora maka, yadda kake da haƙƙi a kanta haka itama take da haƙƙi a kanka, iya wannan nasan ya isheka nasanka nasan tarbiyyar da muka baka, don Allah Faruq kada ka watsamin ƙasa a ido, kayi zama na haƙiƙa da matarka, Allah zai tsadaku ranar gobe kan yadda kuka sauke haƙƙin juunanku.”

Yana da rauni matuƙa a irin wannan ɓangaran tuni idanunshi tun canza kala, zuciyarsa zafi take masa karo na farko da zai raba gidan kwana da iyayanshi, kuma suna gari ɗaya.


Ita ta riƙo hannunshi suka sauko ƙasa, ya zama kamar ba Faruq ba, ƙwarin rai da ƙarfin zuciyar nan duka babu, har dariya ta dinga masa kan cewa ya girma fa, ya kamata ya koma Umar ɗinsa, har suka fito haraban gidan inda motarsa take, kafin tayi musu adduar sauka lafiya ta koma cikin gidan.
Suma mota biyu suka fita da ita tunda tare suke da Musty sai kuma Hisham ɗin.
Tsokanarsa suka dinga yi tare da yi masa shaƙiyanci kala kala irin na abokan ango musamman Hisham dake ta rawan kai yana faɗin shine na gaba har suka iso unguwar.


A lokacin drivern daya maida su Aunty mama da Abu gida ya dawo gidan ɗaune da babban basket a hannunshi, Faruq ɗinne ya karba shi kuma ya tafi.


Katafaran gida ne na alfarma, abunka da gidan architect, gini ne mai cike da tsari, kyau da fasaha a cikinsa.
Gine ne mai hawa uku kuma zamu iya kiransa da white house, sanyi da iskarsa ma daban take albarkacin tsirrai daya wadatu dasu, duk inda zai kasance ansa tiles cikin harabar gidan baki daya an maye gurbinsa ne da grass carfet mai ban sha'awa, ga wani haɗaɗɗan backyard mai ɗaukar hankali, Hisham wanda dashi akai kai kawo a aikin gidan amma yau sai yaga gidan ya zame masa wata duniyar ta daban, a haka suka ajjiye motocinsu suka ɗunguma zuwa cikin gidan


Parlon farko anan suka ci burki ya dubesu baki ɗaya babu ko kunya yace 

“Daga parlon nan banjin zan iya barin wani ya shiga na gaba ba, saboda haka anan zamuyi sallama daku”

“Mutumina wannan karan da gaske kake abun naka, ba komai kwana nawa ne zan rama” cewar Hisham yana dariya.

Musty yace “Muma bamu ce zamu shiga ba malam, tunda munyi na Allah ai shikenan, kira mana ƴan biyun Mami mu wuce dare nayi.”

Har ya fara tafiya sai kuma ya tsaya ya waiwayo “tukunnna ma ya akayi kasan suna ciki to?”

Idanu Musty ya soma rabawa ganin yana neman tona ma kansa asiri, Hisham ne ya ƙarbi zancen da sauri dan shi yasan komai

“Mudai turo mana su gimbiyarka na jiranka.” Babu shiri tattausan murmushi ya bayya akan fuskar Faruq
“Thanks guys, Allah huta gajiya” ya faɗa tare da juyawa, Allah ya sani yana ƙaunar Hisham mutum ne mai amana wanda samun kamarsa sai an tona, ba duka mutane bane a wannan zamanin zaka musu alkhairi ya saka maka da alkhairi, mafi yawancinsu da sharri suke saka maka.

Sai da ya tabbatar sun fice sannan ya koma cikin gidan bayan ya tabbatar ya rufe ko ina

A hankali yake takawa yayin da zuciyarsa da gangar jikinsa ke tafe da wani irin tawagar farinciki, jinsa yake cikin wata duniya ta musamman, a hawa na biyu ya dakata ɗaya daga cikin dakunan da ya gani a buɗe wanda hakan ya tabbatar masa a ciki Nadrah din take



“Assalamu alaikum” ya shiga da sallama wanda hakan ya ƙara mata natsuwa ƙwarai da gaske dan har lokacin kuka takeyi.

Gefan kujerar dakin take zaune, kanta na duƙe lullube da mayafi dan tun zuwansu ta cire alkyabban jikinta, tsayawa yayi cak ya jingina da bangon dakin yana ƙare mata kallo duk da bai ganin fuskarta, ya ɗau a ƙalla mintina biyar a haka zuciyarta na bugawa a hankali kanta na a ƙasa, ta tabbatar yana cikin dakin saboda ƙamshin turaransa da ya cakuɗe da nata ya kuma bada wani irin ni'imtaccen yanayi

Sannu a hankali ya dinga takowa gareta bayan ya ajiye kwandan daya shigo dashi, ya isa gabanta ya zube duka gwiwoyinshi a ƙasa, hannayenta ya kama ya sanya cikin nasa yana ƙarewa ƙunshinta kallo, sai da ya more kallonsa sannan ya dora kansa saman cinyanta yana leƙan fuskarta, a hankali ya sanya hannunshi ya janye mayafin take fuskarta saidai idon nata a rufe suke

Cikin wata sassanyar murya da bata taɓa zaton yana da ita ba yace

“Kece mafi kyawun mace dana taɓa haɗuwa da ita a rayuwata, wannan zuciyar tawa tana bugawa ne saboda ke, ina sonki, kuma zan cigaba da sonki har tsawon dubban shekaru masu zuwa”

“Babban burina guda ɗaya shine ki soni har abada, ina fatan hakan wata rana, like forever.”

Murmushi ya subuce mata a hankali ta ɗago manyan idanunta da suka kumbura saboda kukan datasha ta zuba masa, dama abinda yakeson gani kenan, shima murmushin ya sakar mata wanda saura kaɗan ya narka mata zuciya, murmushi ne mai matuƙar wahalan gani a fuskar Faruq ɗin.

Ajiyar zuciya ya saki ya lumshe drowsy eyes ɗinshi kaɗan sannan ya sake buɗesu

“Allah ya saka wa Mamina da Dady da gidan aljannah, kayi musu albarka da suka sauƙaƙamin hanyar samunki”
Sake maida kansa yayi ya kwanta a cinyarta, ta saba ganin yana ma Mami haka bata taɓa kawowa a ranta akwai wata rana da zata iya  samun haka a gareshi ba, sai ta ɗaura hannayanta saman sumar kansa ta fara shafawa a hankali.


“Mijinki fa yunwa yakeji, bari na samo mana plate” yana faɗar haka ya miƙe yaje kitchen ya ɗauka plate da kuma cups ya dawo, da kanshi ya shirya wajan kafin ya dubeta yace 

“Bismillah madam”
Chicken curry da yogurt naan bread ne wanda Mami da kanta ta haɗashi, sai kuma kunun madara wanda akayi mai ɗan ruwa ruwa, sosai sukaci abincin kasancewar dukansu babu wanda yaci abincin kirki ranan.


Tare suka tattare wajan suka kai kitchen shi ya wanke ita kuma ta ɗauraye masa, sunayi yana ɗan janta da hira ita dai murmushi kawai takeyi.


“Muje muyi wanka ko?” Yayi maganar yana rugumeta kamar za'a kwace masa ita tare da shaƙar daddadan ƙamshinta dake barazanar juya akalar tunaninsa.

“Toh idan ka fito saina shiga.”

“Bazaiyiwu ba, daga yau babu wanda zai ƙara wanka ba tare da ɗan uwanshi ba, daya daga cikin ƙa’idar rayuwar aure na kenan, saboda sunna ce ta manzon Allah SAW na san kin sani”
Tsori duk sai ya kamata,ta yaya zata iya tsayawa haka gabanshi?
Idanunsa cikin nata wanda a yanzu fargabarta ke ƙara yawa, girarsa ya ɗaga yana murmushi

“Wai duka tsoron nan na meye ne?ki kwantar da hankalinki babu abun da zan miki”

Da kansa ya shiga ya haɗa musu ruwa mai ɗumi da turarukan wanka cikin bathtube sannan ya fito, yadda ya barta haka ya taddata bata yi wani shirin yin wanka ba, saiji tayi kawai anyi sama da ita kai tsaye ya shige banɗakin

“Ya Faruq please”
“Ba abun da Umar zai miki kinji? amma idan kika cigaba da yimun musu zanyi miki abun da bakyaso ɗin kowa ma ya huta, ki saki jikinki kinji.”

Da sauri ta gyaɗa kanta tanajin kwarin gwiwa a tare da ita, kuma taji nutsuwa ta sauka mata.
Murmushi yayi ya sake gano yarinta ƙuruciya da rashin wayon madam ɗinsa


A hankali tanaji tana gani ya rabata da kayan jikinta, haka dai sukayi wanka wanda kusan Faruq ɗin ya mata, idanunta dai a rufe suke tana mamakin ƙarfin halinsa
Wayon daya mata yasa ta ɗan saki jikinta, shi da kanshi ya shiryata da ido kawai take binsa idan zatayi magana yace 
“Babu musu” haka dole take shiru saboda kar ya mata abun da bataso ɗin.
Da haka har suka kammala shirin baccinsu suka kwanta, rungumeta yayi sosai a jikinsa sannan a hankali ya furta “afwan madam ɗina.”

Yadda yayi maganar a tsakiyar kunnenta sai ya rikitata gaba ɗaya, taji kamar zata faɗi duk da a kwance take, bata gama dawowa hayyacinta ba ta sake jin dumin hannunsa saman wuyanta, kamar mai tafiyar tsutsa ya shafi wuyanta zuwa saman ƙirjinta, hannunsa ya sanya ya ɗaga habarta ya juyo da fuskarta, karon farko da idanunsu ya sarƙafe cikin na juna a yanayi irin wannan, wani irin kallo yake mata kamar zai narke a cikin idanun nata, duk da idanun suna cikin nata amma sun gaza tsaiwa saboda abinda yake ji cikin jiki da zuciyarsa, duk bayan sakanni sai ya lumshesu ya kuma buɗesu a kan fuskarta, yana jin kamar lokaci yayita tsaiwa.

             Ta ƙasan rigar ya zura hannunsa ya shafi mararta, mutuwar kwance ta sakeyi tare da  yunƙurin riƙe hannunsa, fuskarta a narke tana girgiza kai tana kuma kallonsa da idanuwanta da suka fara tara hawaye

Sai ya sakar mata wani galabaitaccen murmushi, sannan shima ya girgiza mata kai alamun a'a, ya zame hannunsa daga cikin nata, ya sanya duka hannuwansa a gefe ya janye ƴar rigar dake jikinta gaba ɗaya, a hankali tattausan farin fatarta datasha gyara ta bayyana, idanunsa cikin nata yana dasa mata wasu saƙonni da suke isa direct daga ruhi zuwa gangar jiki su kuma sauka a azuciya.


Zaucewa ya kusa yi sanda ya yiwa hannuwansa masauki a saman ƙirjinta, Nadrah kuwa wani irin numfashi mai sauti ta sauke, sannan ta ɗaura nata hannuwan saman nashi da zummar turesa tana kuma yunƙurin neman hanyar da zata tashi 

“Please noooo……. don’t …no…….” Bai iya ƙarasawa ba saboda kasa jurewa da yayi.

Wani irin salo ya fara mata tsakanin ƙirjinta sai taji gaba ɗaya wuta ta ɗauke mata, ta shiga wani irin shauƙi da yanayin da tunda tazo duniya bata taba jin irinsa ba, tana jinsa yana bidirinsa yadda yaga dama, ba inda bai yamutsa a jikinta ba yadda yaso, ba inda harshe da hannuwansa basu kai ba, wani irin galabaitaccen numfashi dukkaninsu suke saukewa, kada ma Faruq yaji labari wanda yakejin zuciyar tasa kamar zata faso ƙirjinsa ta fito.

Sai daya tabbatar ya fida duk wani abu da zai kawo masa cikas daga jikinsa sannan ya sanyata tsakiyar ƙirjinsa haɗuwar fatar jikkunansu a waje ɗaya ya haifar mata da wani irin gigitaccen yanayi na tafiya da qwaqwalwa dama dukkan tunanin dake jikinta…


Cikin zafin nama yaci gaba da aike mata da saƙonni masu nauyi, cikin salo na tausasawa da kuma sanin hanyar zautar da mace dashi kanshi mai san a ina ya koyeshi, abinda ya sake gigitar da Nadrah shi kuma ya sake ficewa daga hayyacinsa, gaba daya jikinsa rawa yake zaka ɗauka matsanancin sanyi yakeji, yakai matakin da babu abinda yake buqata illa kasancewa da ita, ya sanya fuskarta a tsakiyar tafukan hannayensa yana dubanta da jajayen idanuwansa, fuskarta ta kaɗa tayi jazir saboda yamutsa da tasha da kuma nauyin saƙonninsa zuwa gareta, haɗe fuskarsu yayi waje ɗaya suna musayar numfashi, yana fusgo kalaman bakinsa da ƙyar labbansa suna rawa

“Am sorry, precious one.”

“Allahumma jannibna ash-shaidāna, wa jannibish-shaidāna mā razaqtanā.”

Ya Allah, Ka nisantar da mu daga shaidan, kuma Ka nisantar da shaidan daga abin da Ka azurta mu da shi.”

Addua’ar da taji yana karantawa ya dawo da ita hayyacinta, sai da hankalinta ya fara dawowa gangar jikinta yake neman hanyar da zata maidasu zuwa abu guda ita dashi, sai a sannan ta fahimci bata da wayo ta kuma gane zallar wauta da rashin hankalin data tafka, cikin tsananin azaba ta riƙeshi gam tana roƙonsa gami da bashi haƙuri, ruwan hawayen ɗaya fahimci suna fita daga idanunta sakamakon shafar fuskarsa da sukayi, da harshensa  dinga lashe duk wani hawaye ɗaya silalo zuwa kumatunta

“Am sorry sunshine, honey lips, heart keeper….” Sunayan da  bakinsa ke furtawa batare daya sani ba, wasu irin kalamai ne suka dinga kwance kansu da kansu ɗaga can ƙasan zuciyarsa zuwa harshensa, idanunsa cikin nata yake kallonta, yaci gaba da maidata zuwa cikakkiyar mace.

           Bai fahimci komai ba yaga dai hawayen ya tsaya, sannan kuma idanunta suka dinga lumshewa a hankali, kalaman bakinta suka tsaya, sai motsa bakin nata data dinga yi a hankali a hankali, har idanuwanta suka kammala rufewa

         Wasu mintuna suka biyo baya kafin ya kira sunanta da wani irin amo mai ƙarfi, sautin kiran da ya dawo da ita hayyacinta, ya matseta kamar xai rabata biyu gumin dake jikinsa yana sauka a fatarta.


Kuka take son saki amma kuma ta kasa gaba daya wani irin wahalallen numfashi take saki, sannu a hankali ta saki wani marayan kuka mara sauti sai zallar hawaye masu zafi, tana jin azaba kota ina, cinyoyinta sun mata nauyin da bazata iya motsa ba.

         Kansa na kife akan qirjinta yana sauke numfashin dake tattare da samun cikakkiyar nutsuwa, idan yace zai tuna duniyar daya tafi yasan yayi babbar ƙarya, wani nisan kiwo yayi da tafiyar da bai taba tsintar kansa a cikinta ba, wasu abubuwa suka dinga dawo masa a kansa

"Wannan itace Fateemah? Fateemahn da Dady da Mamina suka zaɓa min?" idanunsa ya runtse yana tuna me da me yayi lokacin da aka sanar dashi zabinta.


“Nadrah" ya sake nanata sunanta cikin zuciyarsa yana zube idanuwansa da suka koma kamar na wanda yasha abun maye ya bugu a kanta, duk da baya iya ganin fuskarta, sai ya lumshe ido yanajin wani abu mai taushin sanyi yana gangarawa cikin tsakiyar zuciyarsa. 


Ya sake janta cikin jikinsa sosai kamar zai maidata cikinsa, kamar kuma wani ne zai ƙwace masa ita, bargo yaja ya lullubesu da kyau bayan ya mata kyakkyawar runguma cikin jikinsa


Yadda yaji zuciyarta na bugawa yasa yaji bai gamsu ba, don haka yaɗan yaye bargon yana lalube fuskarta da sumarta data cakuɗe waje guda, saidai ta hanashi bude fuskar 

"Chubby" ya furta a hankali cikin wani irin salo da ya ƙawata sunan a bakinsa, shuru tayi masa bata iya amsashi ba, saboda tana jin kamar bakinta ma kansa ciwo yake mata, saboda shi kansa kisses din daya karba masu zafi ne, komai yayishi ne cikin gushewar hankali.


“Chubbyy" ya sake faɗa muryarsa tayi wani laushi, kamar yadda jikinsa da zuciyarsa sukayi tubus, jin bata amsa masa ba sai yayi burkitota jikinsa, wani marayan kuka ta saki wanda ya sanyashi ankara da barnar da yayi.

Cikin hanzari ya ƙarasa yaye ragowar bargon dake jikinsu, sai ta ƙanƙame jikinta guri daya saboda babu komai a jikin nata.


"Ya salaaaaam" ya faɗa yana dafe kansa, ya akayi ya manta da shekarunta yayi mata irin wannan abun, sai ya maida dubansa gareta, yanajin tausayinta tare da wata mahaukaciyar soyayyarta na ratsashi, idanunta na kulle amma kuma ruwan hawaye har yanzu na zuba.


Da sauri ya zamo ya sauka ɗaga gadon ya kewayo inda take facing, a nutse ya duƙa gabanta ya lalubo hannunsa ya sanya cikin nasa, yatsunsu ya sarƙafe waje guda ya kuma haɗe tafukan hannayensu waje ɗaya, yasan koda ya buƙaci ta kalleshi ba zata yi ba

"Am really sorry, i don't mean to hurt you, ki yafemin" saukan kalamansa sai ya sanya zuciyanta sanyi, kunya da nauyinsa da kuma ciwon da takeji ya hanata buɗe idanuwanta ko ta nuna masa tana jinsa, haƙuri yake bata don ya karbi haƙƙinsa?


Kwata kwata bashi da control a lokacintun daga bakinsa har zuwa zuciyarsa, kalaman neman afuwa ne ke fitowa a bakinsa, yana jin wani rashin kyautawa a jikinsa, yana jin kamar yayi forcing ɗinta ne ko kuma ya aikata mata ba dai dai ba.

 
Lumsassan idanuwansa ya ɗaga ya kalli agogon dake ɗakin, dare yayi sosai, sai ya janye idanunsa a hankali ya maida su kanta 

“Am sorry” ya faɗa a hankali tare da sunkuyawa ya ɗagata cak zuwa banɗaki, runtse idanunta tayi gam duk da batace komai ba amma ta saki wani wahalallan ajiyar zuciya.


Ruwan mai dumi ya haɗa mata cikin bathtub, bata da wani ƙarfin hanasa gasata don haka ba wani gardama ko yunƙurin hanawa, saidai yadda yaga tana kuka gaba ɗaya ya sake sanya masa tausayinta sosai, ya san cewa bai mata ta sauƙi ba ko kadan, don haka bai hanata kuka ba,saidai kalmar

"Am sorry" har da ta kusa gajiya da jinta daga bakinsa.

            Bawai yasan mai zayyi bane amma ya tabbayar ruwan zafin zai taimakata mata, sai da ya gama gasata sosai ya tabbatar ta gasu dan har bacci bacci ta fara a ciki sannan ya barta sukayi wanka tare.


Yaye bedsheet ɗin yayi sanda suka fito ya sanya wani akai ya gyara gado, wata lallausar mini gown ya sanya mata shi kuma gajeran wando kawai ya zura a jikinsa. 
Ya rufesu da bargo bayan ya sake seta AC ɗin ya sanyata cikin jikinsa sosai yayi mata rumfa, haka suka kwana dukkamsu da kalan tunanin duniyar daya tsinci kansa.……..

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.