Free chapter 路 Read without an account

12

by Rabiatu bashir 路 BAYA TA HAIHU

*BAYA TA HAIHU*
12



*_馃棧锔廗ar ki wuce ba tare da kin karanta ba Please馃憦馃徎 domin na tabbatar da kuma watarana za ki zama kamar Ummufadeel da ga shirye sai ki fara siyarwa馃憦馃徎馃棧锔忦煉凁煆糭*

*_UMMUFADEEL!_*
_*UMMUFADEEL!!*_
 FOODMART馃崐馃崑馃崕馃崗馃ウ馃ガ馃馃馃ゥ馃崌馃崜馃崚馃崒馃
*UMMUFADEEL*
*瞥ar Jos馃拑馃徏*
*UMMUFADEEL*
_Gidan sau茩i_
*Ummu fadeel me gidan gonar kayan marmari kowanne iri, da nau'ikan kayan tsirrai ko wanne iri, tana bayarwa akan sari*

*_SHIGA GROUP DOMIN GANIN KOMI DA IDONKA_*
***

*1_Citta 蓷anya馃珰 buhu ko bucket*
*2_Kaninfari kwano ko buhu*
*3_Cinnamon*
*4_Kimba*
*5_Masoro*
*6_Rosemerry*
*7_Tafarnuwa*
*8_Amla*
*9_Habbatussauda*
*10_Man kwakwa*
*11_Zaituun*
 Da dukkan nau'ikan kayan 茩amshi na gida da na waje, dukkaninsu za ku same su cikin sau茩i da kuma rahusa gami da aminci, trust and thrusted.

_______________
*_Kar ku ga Ummu Maher ta fiye fa蓷in sunan, ku tambaye ni menene? Tabbas Ummufadeel ta shahara a fannin kawo muku kayan tsirrai, da kayan lambu, nau'in su Fruits, vegetables, ko wani nau'in kayan fruit da na lambu tana kawowa, kamar su;_*
*Strawberry馃崜*
*Roseberry馃崚*
*Inibi馃崌*
*Ayaba馃崒*
*Fiya馃*
*Kwasha kwasha馃馃*
*Apple 馃崕馃崗*
*Mango馃キ*
*Plum*馃崙
*Cocumber馃*
*Latas馃ガ*
*Cornflower*
*Doya馃*
*Dankalin turawa*
*Dukkaninsu tana siyarwa a raha da kuma rahusa, ku dai ku hanzarta ku neme ta akan lambarta kamar haka ****

*_Idan na ce zan jero muku za mu da蓷e ba tare da na gama ba, sannan tana siyar da na'uikan tsirrai kusan rabi da kwatansu tana siyarwa cikin aminci da kuma rahusa, tana siyar da dan茩wala-dan茩walan doya, dankalin turawa, dankalin Hausa, makani._*




Ummu Maher (Mrs green)馃崁

*AREWA WRITTER'S ASSOCIATION*

*Channel*
***





  Na firfito da manyan idanuwana waje, tabbas lambar Baffanmu ce hankalina ya tashi sosai na 蓷aga gabana yana ta bugun uku-uku.
"Hello Baffah".
Ya amsa ta 蓳angaren da yake, cike da so da 茩auna ya ce "dama 蓷azu na ga kiran ki, to kuma ban 蓷aga bane saboda ina aiki to na kira wayarki kuma ta 茩i shiga shi yasa na kira mijinki duk da na ga dare ya yi". 
Jikina ya yi lakwas jin ba wata matsala bace domin a yanzu abu ka蓷an sai na ji zuciyata tana rawa sosai, ga kuma yawan fa蓷uwar gaba da nake jin ta a ko da yaushe. Mantawa na yi da duk wani tunani na kwanta barci.
Ko da safiya ta yi d tarin tambayoyi na fara, ya kalle ni sannan ya ce "Tambayar ki ta farko zan amsa, tambayar ki ta biyu ma duk zan amsa miki amma ina son ki kasance da ni a ko da yaushe".
Na 蓷aga masa kai, burina kawai ya fa蓷a min abin da nake so na ji.
"Wannan ku蓷in akwai wani bawan Allah, wanda kwanaki muka ha蓷u a daidaita sahu to shi ne ya bani lambarsa ya ce in har ina da bu茩ata na kira zai taimaka min, ban ta蓳a kiransa ba sai da wannan lamarin ya samu Baba to shi ne na yanke shawarar kiransa ba tare da kowa ya sani ba, saboda nadan kin tsani a tambayi wani abu saboda zubar da mutunci ne da 茩ima, bayan na fa蓷a masa komi ya ce zai bani ku蓷in na bayar shi ne ya bani su, sannan tambayar ki ta biyu jiya da na je domin na yi masa godiya shi ne ya 蓷auke ni muka je gidan gonarsa, sannan na shaida masa ba a kai ku蓷in Bama suka sako shi  sai ya ce ba komi na ri茩e ku蓷in".

Ya mi茩o min su gabana, na yarda da mijina sosai saboda haka na ce"kai gaskiya mutumin yana da kirki sosai wallahi, ita dama rayuwa haka take sai kaga wani 蓷an uwa ka ma amma ya茩i ya taimaka maka sai wanda ba dan uwanka ba, gaskiya zan so nake na yi masa godiya".

Ya murmusa sannan ya ce"ayya ke kina tunanin a kishina zan bari kiji ki ga wani 茩ato? Ke ma kin san ai ba zai yiwu ba, kawai dai kiyi masa fatan alkhairi, sannan wannan ku蓷in ina neman shawarar ki me ya kamata na yi da su?.

Na dungure masa kai na ce"ai dama Hammana na sanka da kishi ba bari za ka yi ba, amma gaskiya Allah ya saka masa d gidan aljanna Allah Ubangiji ya 茩ara masa lafiya da nisan kwana, Ha茩i茩a ya yi abin da ba kowa ne zai yi ba, sannan wannan ku蓷in ni a ganina ka fara kasuwanci dasu ina ga zai fi".

Ya yi na'am da shawarata sannan ya ce ka da na fa蓷awa su Baba komi, na amsa masa kamar yadda ya ce saboda nasan ba ya san musu.
Ranar dai sai da muka yini cikin farin ciki ni da shi, saboda a yanzu na fara tunanin rayuwarmu za ta canja, yau yaje ya siyo mana su shinkafa, taliya, wake, makaroni, semovita, dankalin turawa, naman kaji, sannan ya siyo min 茩aton fridge ni 蓷aya Amminsa 蓷aya. 
Ya 蓳oye musu komi ya ce aiki ya samu ne kuma 茩a'idarsu albashin wata uku suke bayarwa a farko, da yake sun yadda da shi sun san ba zai ci amanar su ba suka yarda da hakan, sannan suka sanya masa albarka.

Ganin rayuwarsa ta canja sosai, komi yana tafiyar masa a 蓷an 茩an茩anin lokaci gwanin sha'awa yasa ya fara tunanin dinga biye wa Hafsah suna alfasharsu, saboda ya ga 蓷an 茩aramin lokaci ya mallaki abubuwa har da fili, tun da dama miliyan biyun ba ta amsa ba bar masa ta yi tunda a ranar ma Hafsah ta 茩ara ru蓷arsa akan cewar za ta ya蓷a bidiyo, sai ya 茩ara biye mata ganin zai yi biyu babu yasa da ta dawo masa da ku蓷in ya kar蓳e ba tare da ya yi musu ba, ya yin da 茩awarta Billy ta fita daga gidan ta barsu saboda ta basu waje, a lokacin babu zagin d hai yiwa Billy a zuciyarsa ba sannan ita ce ta ce Hafsah ta ba shi ku蓷in, ga shi kuwa yanzu ku蓷in sun masa amfani tun da ga shi ya yi duk wata hidimar sa ta rayuwa, sai shai蓷an ya gina wa Habibu gida a zuciyarsa ya yanke shawarar yin duk abin da Hafsah take so, ta dinga biyansa duk wata yana kar蓳ewa yana rayuwarsa da su.



A wannan lokacin Habibu ya manta da cewa duk abin da kake yi Allah yana kallonka, sannan duk wanda ya hau motar kwa蓷ayi za ta sauke sa tashar wula茩anci, sannan akwai yaumu tubulassara'eer ranar tonon asiri, sannan idonsa ya rufe ya manta da yayar matarsa uwa 蓷aya uba 蓷aya yake ke蓳ewa saboda abin duniya.





***
Wasa-wasa sha茩uwa ta 茩ullu mai 茩arfin gaske, ya yin da suka 茩ulla mummunar cinikayya a 蓳oye, ba tare da kowa ya sani ba sai dai a yanzu idan ka ganni na yi 蓳ul蓳ul da ni, ganin ina kaiwa Ammi abin arziki sai yasa ta daina yi min duk abubuwan da take min, ba dinga mamaki sosai wato iyayenka ma sai kana da shi ake yi da kai.
Habibu yasa aka barje gaban gidansu aka gyarasa ras da shi aka gyara mana dakunan mu ba ki 蓷aya gwanin sha'awa. Alhamdulillahi saboda a yanzu mun fi 茩arfin ci da sha sannan Habibu ya bu蓷e shagon provision ya zuba kaya sosai ya sanya sunana MARYAM STORE. Wannan abin da ya yi yasa na 茩ara sonsa da 茩aunarsa, sannan ana cikin haka ne na 茩ara samun ciki wanda yake sanya ni laulayi sosai ina shan wahala dai-dai gwargwado, babu kunya ba tsoron Allah sai ga Ammi ta zo gidan. Wai ta zo jinya ta, Ammin Habibu ta yi murmushi sannan ta ce"haba Fatima, ke a tunaninki zan manta da cin fuskar da kika yi min a asibiti, babu irin zagin da ba ki yi min ba har cewa kika yi mu matsiyata ne talakawa duk kin manta, yanzu kuma me kika zo yi a gidan matsiyata matalauta?.

Ammi ta ji kunya, amma da yake ita irin mutanannan ne masu dauriya da shanye magana idan suka ga dama sai ta ce"uhum ai kin san babu wanda ba ya san ku蓷i, kenan yanzu da 蓷anki ya yi ku蓷i sai kin fi son shi tun da ance min duk inda kika zauna yanzu labarinsa kike".
Ammin Habibu ta murmusa sosai har kana iya hango fararen ha茩oranta, ta ce"uhum ai ni kin san ba halinmu 蓷aya da ke ba unguwar giginya ni uwa ce me tausayin 拼a拼anta a duk lokacin da suke neman taimako na kuwa ina tsayawa in basu taimakon gaggawa, sannan bana 茩ematarsu idan ba su da abin duniya janyo su nake a jikina sannan na yi musu addu'ah, ke kuwa wani irin fata ne ba ki yi na lalacewar auren wannan yarinyar ba, har cewa kika yi in sha Allah sai ta ga masifa da bala'i sannan kuma yanzu saboda abin duniya ya zo sai ki zuwa muta ne gida ko kunya ba, ko da kika ga ina 茩yale ki baki zo gidan nan bane tunda ni nake gidanki ko me kika fa蓷a min dole na na yi ha茩uri".

Ammina ta zuciya kawai ta shigo 蓷akina ba tare da ta 茩ara magana ba, kunya kuwa duk ta baibaye ta har wani sunkuyar da kai take saboda tasan yadda ta zazzage ruwan masifa da mugayen alkaba'i a auren.



***
Billy ta kalli Hafsah sannan ta ce"茩awata ina ganin fa ki canja taku".
Hafsah ta ce"takun me kuma zan canja?.
"Eh ki dena kawo Habibu gidan nan, gudun kada mijinki ya kama ki ya kamata tun da kin ga ina da gida kawai ku dinga zuwa can, kuma kin ga bayan gari nake babu ruwan kowa da kowa ina ganin gwara ku dinga zuwa can kawai, sai kice masa kina son ki shiga islamiyya domin ki 茩ara karatu kinga ba zai gane komi ba, amma kawo 茩ato gida matsala ne babba ko me gadin nan da kike yaudara da aikensa unguwa watarana zai iya kama ki kinga kuwa za a samu matsala babba BAYA TA HAIHU".

Hafsah ta yi na'am da shawarar 茩awarta sannan ta ce"kin san kamar kuwa ina wannan tunanin sai dai kin ga idona bai wani bu蓷e ba a harka ba, shi yasa nake son ki Billy kin iya bada shawara ga ki da hangen nesa wallahi". Suka sanya shewa tamkar dai gidan 拼an kallon ball.


Wannan shawarar da suka yanke da Billy yasa Hafsah ta fa蓷awa Habibu duk yadda suka yi da 茩awarta, ya ce su ha蓷u a wajen sha茩atawa su yi maganar Hafsah ta amsa da to tana mai 茩ara jin son Habibu a cikin zuciyarta, tana jin kamar idan babu shi ba za ta iya rayuwa ba sai a lokacin ne ma ta fara tunanin ya kamata fa da duk yadda zata yi tayi akan ta raba tsakanin 茩anwarta da Habibu ta raba auren ma kowa ya huta, ta darji abin ta ita ka蓷ai sannan ya kasance tun a yanzu ma sai abin da ta cewa Habibu ya yi ba tare da musu ko gardama ba.



Bayan isha'i suka ha蓷u a wajen sha茩atawa manyan masu ku蓷i ne suke zuwa ba jigari-jigari ba, duk wanda ka gan shi a wajen tabbas kasan ya tara.
Hafsah ta yiwa Habibu kwalliya sosai da wata arniyar shadda wacce mahaifiyar Hamza ta ba ta lokacin da taje gaishe ta tana amarya to su dama mutanen Yola in har surukarsu take gaishe su a karon farko suna mata goma ta arzi茩i, a 蓷inke a linke a goge ta bata ita da sar茩a da 蓷an kunnenta da abun hannu da takalmi da jakarta har ma da mayafi duk kalar shaddar.
Habibu ya yi mamakin yadda take masa, tamkar dai mijinta ko Hamzah ne zai dawo bata masa wannan kwalliyar ko da yake ta ce masa ba ta sonsa dama ita ku蓷insa ta aura ba shi ba, sannan sam ba ya biya mata bu茩atarta tun da suka yi aure bai ta蓳a kusantarta ba, shi Habibu shi ne farkon wanda ya fara saninta a 蓷iya mace.



Tun da ta hango sa take ta kallonsa cike da so da 茩auna, za ta iya cewa yadda take son Habibu ba ta san kanta haka saboda idan ta gan shi full attention take basa sannan ko ma ya ce ta yi shi take yi ba tare da musu ba, kamar ba Habibun da ta tsana a baya ba wanda take 茩yamarsa, ace da duk ba kallonsa take ba ta tabbatar da tana kallonsa sosai da tuni ta yiwa 茩anwarta 茩wace domin ba za ta bari 茩anwarta ta fita ba, ko abin da yasa ma ta yiwa Mero wayo ta auri Hamzah ba domin Mero ba ta sonsa bane ta yi hakan ne saboda ta auri Hamzah tun da yana da ku蓷i tun da ita tun tasowarta tana sha'awar auren me ku蓷i ko don ta kerewa sa a ta yi duk abin da take so ba shamaki.
Har Habibu ya 茩ara so bata ma san ya zo ba, ta dilmiya a kogin tunaninsa tana jinsa a ranta tamkar dai ta ha蓷iye sa kowa ma ya huta, tana jin sonsa yana huda jini da tsokarta ga wani irin kishi da tsanar 茩anwarta tsabar son kai ba ta son Habibu ya zama na ta da 茩anwarta gwara ya zama na ta ita ka蓷ai.


Hure mata ido ya yi, nan da nan 茩amshin turarensa da iskar bakinsa suka ziyarci fuskarta da zuciyarta, ta yi murmushi tana kallonsa za ta shafa fuskarsa ya yi saurin ce wa"af ba ki ga inda muke bane".
Da sauri ta janye hannunta sannan ta ce" yi ha茩uri Babyna my soul".
Ya 蓷an sosai kwantaccen gashin kansa sannan ya ce"ni fa na manta ban miki albishir ba".
Ta ce na me fa?.
Ya murmusa sannan ya ce"茩anwarki da ciki gare ta".
Wani irin malolon bakin ciki da kuma wani ba茩in kishi ya 蓷arsu a zuciyarsa har ma ya gaza 蓳oyuwa ya fito kwance akan fuskarta, tabbas lallai BAYA ZA TA HAIHU domin koma me za a yi sai dai ayi amma in har ba a zubar da cikin nan ba, komi zai iya faruwa...



Mrsgreen ce.

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.