Free chapter · Read without an account
Chapter 13
____✍️Wani irin zaro idanu Sumaiyya tayi lokaci guda kuma ta fashe da wani irin kuka tace "meyasa zaki kawo mutumin daya zama silar rushewar rayuwata gidan mu khadeeja? Shin kin manta da cewar shine mutumin daya jefani a cikin wannan halinda na samu kaina a ciki?" durƙushewa tayi a gurin ta saki wani irin kuka me karya zuciyar duk wani me sauraronta, sosai jikin khadeeja yay wani irin sanyi durƙusawa tayi tareda ɗagota tace " don Allah Sumaiyya kiyi haƙuri amma meyasa bazaki saurareshi ba? Zuwa yanzu fa wllh Dr. Gana yayi nadamar abinda ya aikata miki kuma wllh inada yaƙinin cewar yana gabda ya nemi yafiyarki" "yafiyar me kuma ze Roƙeni bayan shine mutumin daya fara farautar Mutuncina? Wllh Khadeejah a halin yanzu na gama tsanarsa kuma banajin cewar zan iya yafe masa sabida duk wani bala'i dana shiga har zuwa kan ƙazantar data gifta tsakanina da ɗan uwana wanda muke Uba ɗaya duk shine silah, don haka idan ma kece kikai masa rakiya a radin kanki to ki gaggauta zuwa ki gaya masa cewar Sumaiyya Muktar Azare sam bata buƙatar Nadamarsa kokaɗan!!" "Amma sumaiyya ya kamata kibashi dama wata ƙila alkhairi hkan ze zame miki a sanadin zuwan nasa" ɗagowa tayi tana kallonta still hawaye na zuba a saman kyakkyawar Fuskarta datai wani irin rama tace "Alƙhairi dai? Ai sam babu Wani alkhairi a tattare da wannan mutumin, don haka kije ki gaya masa ya gaggauta barin ƙofar gidan mu idan har yanason ganina a doran ƙasa baso yake ya kasheni b....." wani irin kuka ne ya sake taso mata amma kuma ta danne tareda kallon khadeeja tace "a halin yanzu da kinsan irin haɗarin da zuwansa ke shirin haifarwa a rayuwata wllh khadeeja da baki kawoshi ba, a yanzu haka fa Babana nemansa yake Ruwa a jallo danya Aura min shi, idan har hakan ta faru inada yaƙinin rayuwata tazo ƙarshe khadeeja" zaro idanu khady tayi tana kallonta cikeda kaɗuwa tace "inanillahiwa'inna'ilaihirraji'un, wannan wace irin masifa ce? Kinga ki kwantar da hankalinki sumaiyya indai Dr. Gana zuwansa matsala ne a gareki to ki ƙaddara babu abinda ze faru se alkhairi, dama nida Kazim ne muka Ƙaraso nan amma shi Dr.G yana can bakin babban masallaci acan yay faking motarsa barinje insa Kazim yasashi yay gaba tun kafin komai ya kwaɓe mana" da sauri Khadeejah ta koma jikin motar, tunda ta nufo motar yake kallonta kamar ze cinyeta sabida so lumshe manyan idanunsa yay yace "babe ya akai naga ƙawar tamu se kuka take hope dai lfy" jan fasali khadeeja tayi tace "inafa lfy Babe wllh matsala ce ke dabda tasowa akan zuwan Dr.Gana" "matsala kuma babe ? To matsalar me? " Kazim ya jera mata tambayoyin duk alokaci guda, langaɓarda kai Khadeejah tayi tace "yanzu dai ka fara zuwa ka sallami wancan mutumin tukunna ni kuma zan maka bayani idan zamu koma gida" ɗaga girarsa yay tareda faɗin "ok" key yaywa motar tareda janta baya ya juya sannan yabar gurin ya ɗauki hanyar babban Masallacin juma'a.
Juyawa khadeeja tayi zuwa inda Sumaiyya ke durƙushe tana sharar ƙwalla zatayi magana keman Emran ya ƙaraso gurin yace " Yaya Sumaiyya Mama tace wai ku shigo ciki" Kama hannunta khadeejah tayi suka nufi cikin Gidan, babu kowa a tsakar gidan hakan yasa Direct suka nufi part ɗinsu sumaiyyar still hannunta na cikin na Khadeejah muryar Beebah sukaji ta window ɗakinsu tana faɗin "lallai Sumaiyya Rayuwa bata zamar miki aya abin kuma harda kwaso ƙwaye jami'ar har gida?" batako kalleta ba taja hannun khadeeja sukai cikin falon mama da sauri, a khitchine taji mama dan haka ta isa gurin ta sameta dakatawa Mama tayi da dama furar datakeyi ta kalƙi Sumayya cikin yanayi na damuwa tace "kuka kika kumayi ko Sumaiyya? Har so nawa zan gaya miki cewar yawan zubar da hawaye baya taɓa canza abinda ƙaddara tazowa mutum dashi?" Sunkuyar da kanta Tayi ƙasa cikin sanyinta tace "kiyi haƙuri Mama bazan sakeyin kukan ba insha Allah" murmushi mama tayi sannan tace "Allah yay miki Albarka maza ki ɗauki furar nan kikai babban Falon Baba shaik yayi baƙi" da sauri ta ɗago fararen idanunta waƴanda suka sauya launi sabida kukan datayi tana kallon mama, ɗaga mata kai nama tayi tace "ki hanzarta kikai inyaso idan kin dawo sekisha Magani ki kwanta" ɗaga mata kai kawai tayi tareda ɗakko jug me tsafta ta juye furar ta ɗora a babban trey da cups masu ɗan girma kaɗan ta fito falon, murmushi tayiwa khadeejah tace "ina zuwa pls" sannan ta fita ba tareda ta damu da yanayin da fuskarta ke ciki ba, a hankali take takawa cikin dogon hijjabita me launin kalar blue black wanda ya fito da hasken fuskarta sosai, a bakin ƙofar babban falon ta tsaya taredayin sallama kanta a ƙasa ta shiga ba tareda ta ɗago ba don harga Allah bazata iya jurar kallon idon mahaifinta dake cikeda tsanarta ba.
Ajiye farantin tayi a gaban Asma'u wadda ke gefan Sulaiman a zaune sannan tace "Ina wuni?" kallon tsaf Asma'u ta shiga yi mata tundaga kan dogayen yatsun hannunta har zuwa kan kyakkyawar fuskarta , daga can ƙasan maƙoshinta tace "lfy lau" kallonta takai kan Sulaiman da suke ɗan taɓa hira da Baba shaik tace "ina wuni?" shiru ne yaɗan ratsa falon hakan yasa Sulaiman ya ɗago cikin sa'a kuwa idanunsu ya sarƙe cikin na juna, sunkuyar da kanta tayi da sauri shikuma sulaiman yay murmushi yace "lfy lau" kallonta Baba shaik yayi yace "ki tashi kuje da ita tai sallah sannan abata abinci " wani irin daɗi ne yay mata dirar mikiya a zuciyarta dataji salonda Mahaifinta yay mata magana dashi, rabonda taji Muryarsa cikin taushi haka harta manta hakan yasa ta samu kanta da faɗawa cikin duniyar tunani, har Asma'u ta miƙe Amma sumaiyya bata lurada hakan ba har seda Baba shaike ya sake maimaita mata maganar sannan ta miƙe a ɗan hanzarce suka fice.
Har falon mama suka shigo tare Asma'u na biyeda ita ɗakinta takaita sannan ta nuna mata toilet tace "bisimillah" sannan Asma'u ta shiga donyi alwala, tun kafin ta fito Sumaiyya ta shinfiɗa mata abin sallah sannan ta koma falo ta ɗakki kular abinci da fura me sanyi da jus takai mata ɗakin ta ajiye har lokacin bata fito daga toilet ɗin ba, wajan khadeeja ta dawo itama ta kawo mata Ruwa me sanyi da fura se kuma abinci a kular sannan ta zauna tana kallon Khadeejah tace "nifa haryanzu wllh tsoro nakeji Deejah karfa abinda nake gudu ya sake Faruwa"
Kofin furar dake hannunta Khadeeja ta ajiye tace "haba sumy don Allah ki dinga faɗar Alkhairi mana" shigowar Beebah ce ta hana Sumaiyya magana don haka sukai shiru suna kallonta.
Ɓangaren Kazim kuwa Har inda Dr.G yay fakin yaje tareda faka nashi motan ya fito, a nitse ya isa gareshi da sauri Dr. Ya washe baki yace "yauwa tace in ƙaraso ko?" kallon tsaf Kazim yay masa sannan yay murmushi yace "aa fa maganar ka ƙaraso duk be taso ba Dr. Gana, hasalima tace in gaya maka cewar batason ta sake ganin fuskarka a rayuwarta sabida masifar daka jefata a ciki." "to amma ya zanyi da haƙƙinta dake bibiyata idan har bata yafemin ba?" Dr. G na faɗi hakan cikeda tashin hankali "ajiyar zuciya kazim yayi tareda cewa "nidai saƙonda ta bani kenan idan har kanason ta kasance ikin farin cikin dayay mata saura to karka sake tako ƙafarka cikin Garin Azare" yna kaiwa nan ya juya yabarshi cikin motar wani irin gumi na tsartsafo masa, yanzu kenan ya zeyi da tarin soyayyar Sumaiyya dake addabar zuciyarsa a kowani daƙiƙa na Rayuwarsa? Tambayar dake masa yawo kenan a cikin zuciyarsa.
Asma'u ta fito bayin tana gyara zaman hijabin dake jikinta kallon ɗakin ta shigayi, daga kallon farko dataiwa ɗakin ta fahimci mamallakiyar ɗakin ma'abociyar tsafta ce idanunta ne suka sauka akan makeken hoton dake manne a jikin bangon ɗakin, sumaiyyah ce zaune a ƙasan ƙafar Baba shaike Suna dariya sosai ta ƙurawa hoton idanu lokaci guda kuma ta male baki ta hau kan abin sallar cikin mintuna da bazasu gaza hudu ba ta idar, jug ɗin furar ta jayo ta zuba a kofi sannan takai bakinta lumshe idanu tayi sabida tsabar daɗin Sassanyar furar daya ratsa ta, wasa-wasa seda ta kusan shanyewa sannan ta ajiyr cup ɗin wayarta ta jawo dake cikin haɗaɗɗen jakanta tai dailing number Alhaji madugu, Madugu dake kwance saman makeken gadonsa yana shafa ƙaton cikinsa cikinsa yaji wayarsa na ƙara tsaki yaɗanja sabida yanda ƙarar wayar ta katse masa tunanin Asma'u dayake mugun ɗawainiya ɗashi, washe baki yay a lokacin dayake kallon sunanta na yawo a saman screen ɗin wayar da hanzari ya ɗaga wayar tareda sauke wata nannauyar ajiyar zuciya wadda tasa Asma'u ta lumshe idanunta, cikin wani ɗan iskan yanayi me wahalar fassarawa Asma'u tace "i miss you so much dear, wllh nayi kewarka sosai ta yanda bakina baze iya zaiyana maka ba, kai tamkar hadari kake a gareni yayinda ka taso kuma babu me iya maganinka se ikon Allah a halinda jikina yake ciki a yanzu cike yake dam da kewar tausasan hannayenka, jikina baya buƙatar taɓawar kowa se taka a halin yanzu ƙasana a jiƙe yake jagam agajinka kawai yake buƙata" wani ɗan iskan murmushi ya saki wanda ya baiyana fararen haƙoransa waje tamkar tana kallonsa yakai hannu ya shafa Sandar girmansa data fara miƙewa yace "kalmomin bakina sunyi kaɗan waje gaya miki yanda sarauniyata ke buƙatar majiya daɗinki, dama zaki kasance dani A wannan lokacin wllh dana sarrafaki kuma nai miki shigar da zata tsaya miki a ranki tayanda duk lokacin da kika tuna sekin jiƙa wandonki" wani irin jan numfashi tayi wanda yasa harshi kansa seda abar tasa ta motsa daga can ƙasan maƙoshinsa yace "my babe ki turo min pic ɗin manyan nonon nan naki da kuma ƙasanki kozan rage zafi, inaso naga yanda gurin ya jiƙe sabida ni" ba kunya bare tsoron Allah ta miƙe ta zare hijab ɗin dake jikinta sannan ta koma toilet tai tsirara haihuwar Uwarta Talatu ta fara ɗaukar hotunan tsaraicinta tana turawa Alhaji Madugu, a ƙarshe haka ta gwale ƙafarta nan ma ta dinga ɗaukar hotuna harma da gajeran video tana tura masa seda ta gaji dan kanta ko tsarki batai ba ta maida kayanta ta fito , tna kiciniyar gyara zaman bra ɗinta Sumaiyya ta shigo ɗakin a madadin ta gaya mata aiken da aka mata na kiran Asma'un seta samu kanta da kallonta ido cikin ido, Asma'un ce ta fara janye idanunta daga barin kallon sumaiyya sannan sumaiyan tai ƙasa da kanta tace "Wai ki fito zaku tafi" hijab ɗinta tasa tareda ɗaukar jakarta tabi bayan Sumaiyyar har falon suka fito Mama tai murmushi tace "ga wannan kyayi amfani dashi babu yawa mungode sosai da ziyara Allah kuma yabar zumunci" murmushi itama Asma'un tayi tace "ngde" ita kaɗai ta fita har tsakar gida sannan mama ta kalli Sumaiyya da Khadeejah tace "kuɗanyi mata Rakiya mana" sumaiyya ta kalli mama da sauri sabida jin abinda ta ce, ɗaga mata kai Mama tayi cikin yanayi na bata ƙarfin gwiwa suka miƙe donsuyiwa Asma'u Rakiya koda suka fito har Asma'u ta fito daga Shashin maman beebah, don haka suka nufi ƙofar fita daga gidan Sosai Asma'u ta lura da rakiyar da sukemata amma sedai Amma kuma se bata wani juyo ba a haka suka isa har jikin motar Sulaiman ɗin,tun daga nesa Baba shaik ke kallon Sumaiyya har suka ƙaraso inda suke babu abinda yafi jan hankalinsa kamar yanda yaga Rama ta fitar hankali a saman kyakkyawan fuskarta ɗauke idanunsa yay da sauri daga barin kallonta, baba shaik ya kalli Sulaiman yace "ina maka fatan alkhairi ubangiji kuma yasa kuje a sa'a nagde sosai wllh" murmushi kawai Sulaiman keyi batareda yace ƙala ba wani irin baƙin ciki ne ya cika zuciyar Asma'u a lokacin dataga Beebah tsaye a gurin, wani ɗan iskan kallo ta shiga jefa mata wanda yasa Beebah ta janye jikinta zuwa kusada Baba shaik itadai Sumaiyya kallon beebah kawai take a ranta tana mamakin cusa kai irin nata, juyawa baba yay yace to Ubangiji ya tsare hanya buɗe mata motar Sulaiman yayi ta shiga ta zauna se faman cika take tana batsewa, murmushi kawai yayi ya rufe mata ƙofar sannan ya kalli Su Sumaiyya dake tsaye ya zaro rafar 100k ya miƙa musu khadeejah ce ta karɓa tace "mungode Allah ya tsare hanya" bece komai ba yama motar key sukabar harabar gidan
A gadarance Beebah ta matso kusa da khadeejah tace "ban kuɗin malama" wani ɗan iskan kallo Deejah ta watsa mata wanda yasa Beebah taji ta muzanta sannan tace "ke kuma daga ina kamar wadda aka cillo ki?" kasa bata amsa tayi illa gaban Sumaiyya datasha tace "ita zan iyay mata uzirin cewar bata sanni bane shiyasa take duk wannan haukan datakeyi, amma ke kinsan wacece ni dan haka ki gaggauta gaya mata cewar ta miƙo min kuɗin da mijina ya bayar" da sauri suka kalleta gabaɗayansu Sabida mamakin kalamanta wata irin dariya Khadeejah tayi irinta rainin hankalin nan tace "taɓdi maza ki gaggauta yin istigfari tun kafin mala'iku su rubuta miki zunibi, taya mutum kamaɗ wannan zeso ki? Ai sedai kije gidansa a matsayin ƴar goge-gog..." katseta beebah tayi da zimmar kwaɗa mata mari amma kuma se labari ya canza salo, riƙe hannunta khadeeja tayi lokaci guda kuma ta zabga mata wani lafiyayyen marin daseda Beebah ta saki ƙara sabida azaba.
Sannan khadeeja ta nunata da yatsa tace "ki gaggauta kama kanki nayi miki wannan ne dan kawai ki shiga taitayinki nan gaba, idan har kika sake gigin maimaita wannan kuskuren naki na rantse da Allah sena koya miki sabon darasin da har ki mutu baxaki manta ba sakarai kasai mara hankali" jan hannun Sumaiyya tai sukabarta nan tsaye yamkar an dasata sabida mamaki, ciki suka koma inda sukai branch a ɗakin sumaiyya ajiyar zuciya Khadeejah ta sauke sannan tace "Sumaiyya ni ina ganin lokaci yayi dazaki dena bawa wannan sakaran dama tana rainaki, wllh inajiye miki tsoron abinda zezo nan gaba a cikin gidan nan muddin bakiyiwa tufkar hanci ba sumaiyya wannan yaƙin bana kowa bane illa naki, meyasa bazaki gayawa mahaifinki gaskiyar magana ba?, wllh nasan shi kansa ze saurareki inyaso seki gabatar da Dr.Gana ya wankeki daga zargin da ake miki" wasu zafafan hawaye ne ke zubowa Sumaiyya masu mugun zafi kallon khadeejah kawai takeyi ta wata fuskar daban, da ace tasan bala'in datake ciki wata ƙila data tayata kukan dayafi wanda takeyi sedai koda wasa bazata iya gayawa Khadeejah cewar yayanda da suke Uba ɗaya shine mutum na farko daya keta mata mituncinta ta hanyar rabata da Budurcinta ba, idan har ta bari wannan sirrin ya fita to dedai yake da ɗaukar wuƙa ta daɓawa cikinta sabida munin abin, goge hawayen idanunta tayi zuciyarta na mata zafi tace "indai taimako daga ɓangaren Dr.Gana ne wllh bana buƙatarsa khadeejah, na gwammace inci gabada Haƙuri har zuwa Ranar da komai ze daidai ta. Khadeejah duk me haƙuri a rayuwa shikeda riba haka kuma duk wanda yace ɓeci Ribar Haƙuri ba to wllh kaɗan yayi, Nidai na riga na miƙa lamarina ga Allah kuma wllh nasan ubangijina baze taɓa kunyata ni ba" kukan datake dannewa ne yaci mugun ƙarfinta ɗon haka ta kife kanta bisa cinyar Khadeejah ta shiga gurzar kuka, abu ɗaya ne ke mugun ɗaga mata hankali idan ta tuna shine lokacin da Muntasir yake keta mata haddinta wannan wace irin ƙazanta ce me muni haka ?
Wani irin tausayinta khadeejah keji kamar tai mata kuka amma kuma idan itama tayi kukan ai komai lalace musu zeyi gabaɗaya, sam bataso ta karya mata zuciya shiyasa taci gabada bata shwarwari harta samu Sumaiyyar tai shiru, se wajen ƙarfe hudun yamma khadeeja ta tafi tareda lasar takobin komai rintse seta cire sumaiyya a cikin halinda tasamu kanta a ciki, a hanyarsu ta komawa ne ta warwarewa Kazim kaf ɗaurin dake zagaye da Sumaiyya sosai shima ya tausaya mata.
*BAYAN WATA 6*
*UNGUWAR DUTSEN TENSHI cikin jihar Bauchi* zaune yake kan tabarmar kaba duk abin duniya ya gama isarshi, share zufar dake kwaranyo masa yay daga saman kansa cikin yanayi na damuwa ya danna wayar dake hannunsa wadda ko murfi babu yaga se'a lokacin goma na safe tayi, kallon kwanon kokon dake gabasan yayi duk seyaji bakinsa sam babu ɗanɗano a cikinsa miƙewa yay jiki babu ƙwari ya fita ko matarsa be sanarwa fitar tasa ba daidaita Sahunsa dake waje ya shigo dashi cikin kewayen falefalen daya sakaya gidan nasa da waje ya faka sannan ya fito wanda hakan yay daidai da fitowar Salamatu daga daki cikeda damuwa ta dubeshi sannan ta kalli kwanon kunun taga be taɓa ba, kamar zatayi kuka tace "Haba baban Ikilima dan Allah amma ya kamata koda kunun ne kasha tunda yau shi kaɗai muka tashi dashi a gidan" ajiyar zuciya ya sauke sannan yace "wllh bazan iya sa komai a bakina ba yau ɗinan mudɗin banje na sauke nauyin dake kaina ba, wllh Salamu kullum na kwanta maganar yarinyar nan data mazan dana ɗauka a babur ɗina ce kemin yawo a kwanyar kaina, inaji a jikina cewar kamar akwai ɗaurin dake jirana danna kwanceshi" "To banƙi ta naka ba amma kanada kuɗin motar dazaka tafi Azaren dashi ne? Salamu tai masa tambayar tana kallonsa "shiru yay mata hakan Yasa ta fahimci babu kuɗin , komawa tayi ɗaki ta ɗakko masa dubu ɗayar da aka kawo mata kuɗin wankau ɗin datakeyi ta miƙa masa tace "ga wannan kayi amfani ɗashi ibangiji ya baka nasara akan abinda kake ƙoƙarin aikatawa na alkhairi" ajiyar zuciya ya sauke tareda faɗin "Allah yay miki albarka Salamu" daga haka ya juya yay waje
Be ɗauki lokaci me tsayi ba cikin ikon Allah ya iso cikin garin Azare zama yay daga bakin wani ƙaramin masallaci ya xaro wayarsa tareda gyara zaman kyauron daya riƙe batir ɗin wayar, cikin dabara ya shiga kan memoryn wayar ya danna wani abu tareda karawa a kunnenta, ba jimawa ya miƙe fuskarsa ɗauke da fara'a ya fara tambayar Gidan Muktar Azare sam besha wata wahala ba ya gane gidan sedai kafin ya ƙaraso gidan yaga jama'a maƙil a ƙofar gidan alamar akwai wani shagali da akeyi.
Sosai gidan ya kacame da jama'a ciki kuwa harda Alhaji Muhammad Gamawa wato mahifin Sulaiman dashi kansa, can na hango Muktar shima yasha farar shadda abin sam ba'a cewa komai, ɓangaren su mama n shalele itama sosai take farin ciki sabida Auren ɗiyarta Sumaiyya ko ina dai jama'a ne abin se san barka
Tun wayewar garin yau Sumaiyya ke famada faɗuwar gaban data rasa dalilin faruwarta, a haka har lokacin ɗaurin Aurenta ya gabato Baba shaik dake zaune kan babbar tabarma se murmushi yakeyi wanda inda zaka leƙa zuciyarsa a cike take dam da fargaba, bini-bini yakan kalli agogo har lokacin da aka rubuta a jikin katin ya wuce amma shiru babu Fu'ad babu mahaifinsa, tun abin baya damunsa har hakan ya nuna a saman fuskarsa muntasir dake gefansa ne ya kalli Baba shaik ya saki wani ɗan iskan murmushi a zuciyarsa yace "yanzu wasan zai fara Sumaiyya muddin ina Raye bazan taɓa bari kiyi Aure ba tunda na ɗanɗana zumarki, bazan taɓa bari wani ya Aureki ba sedaiki zama karuwata" wayar Baba shaik ce ta fara ƙara don haka ya miƙawa Emran dake gefansa yace "kaje tacan inda ba jama'a ka amsa naga baƙuwar lamba ce sabida hayaniya mutane" karɓa Emran yay tareda barin gurin ya amsa kiran ko sallamar dayay ba'a amsa ba daga ɗayan ɓangaren akace "kaci amanar amintar danai dakai Muktar Azare ashe ɗiyarka karuwa ce amma sabida zalinci shine zaka munafunce ni ka Aurawa ɗana? To inaso ka sani wllh muddin nina haifi Fu'ad baze Auri sumaiyya ba" sandarewa Emran yay a tsaye take wasu zafafan hawaye suka fara zubo masa ba tareda ya iya furta koda kalma ɗaya ba, juyawa yay da sauri Ya nufi inda baba shaike yake zaune suna haɗa ido gabansa ya faɗi sabida hawayen daya gani a saman fuskar Emran bakin Emran na Rawa yace "ba....'ba." wani irin kuka ya rushe dashi dayasa jinin baba shaik ya fara barazanar hawa, Mutasir dake gefe wani irin killer smile ya saki tareda cewa "wasa farin Girki dattijo ai bakaga komai ba ma tukunna wllh, tunda ka bari ka Haifi ƴa irin Sumaiyya me tarin albarkatu a jikinta ai ka gama ban kwana da kwanciyar hankali, ni Muntasir nine zanci gaba da kwanciya da sumaiyya har seta haifa min Ɗa da cikinta sannan zan ɗauki ɗan na ɗora maka shi a saman cinyarka a matsayin jika""...........