Free chapter · Read without an account

PAGE 15

by Ibtisam Shakoor · ZAREN ZUMUNCI(The thread of family bond )

………………..ZAREN ZUMUNCI
             (The thread of family bond)


                      WRITTEN 

                           BY



                IBTISAMWRITES ✍️



PAGE 15
 
   That was what she had been asking herself countless times.
 
    Alh. Aliyu ya dawo gidan da yamma bayan an gama reception, amma bai shiga bangaren Inne ba saboda akwai mutane da yawa.
 
    And he knew that, abin da ya faru yau din nan ,ya san ba za su wanye lafiya bah .
    
     He strongly believes that a yadda ranta yake, a gaban kowa ma zata iya yi masa magana ko wace iri ce ba tare da ta tauna bah.
 
  
     Abba Ya san matarsa. When she is angry, she can’t control her tongue. She will say anything that comes to her mind without thinking.
And he didn’t want that.
 
     That is why he chose not to enter her part.
 
     Throughout the day, he didn’t leave a way for her to come to his part. He wanted her to cool down before she comes .
 
    Early morning, Inne storms into Alh. Aliyu’s room without Salam or even a knock, and she started to shout.
But Alh. shut her up and said,
“Enough, Inne.
Me ne ya hau kanki da zaki shigo kina ihu sai ka ce karamar yarinya?
 
    Bakin inne ta bude za ta yi magana amma kuma ta kasa saboda bata yi tsammanin irin wannan maganar daga wurin mijin nata bah.
 
     Sai ABBA ya chigaba da maganar be bata dama ta furta ko Kama bah.Ya ce
  
“You can’t enter my room without Salam and start shouting at me.”
 
   Inne’s eyes widened because bata taba tunanin cewa Alh. zai iya yi mata tsawa ba, har kuma ya je gaya mata magana ba.
 
And before she could retaliate, ya daga mata hannu ya ce,
 
    “Ba na son jin wani zance. Aure dai an riga da an daura, kuma ya dauru kenan. Kar na ji, kar na gani wai kin musguna wa wani a cikin su.
 
   Har da ita Amna, da yanzu ta ke a matsayin matar Aliyu. Kin ji dai ma fada miki.”
Sannan ya ce,
“Zaki iya tafiya.”
 
   She heard the finality in his voice and she knew that wannan shi ne decision dinsa.
 
    And in ta saba masa, ita ma ba za ta ji dadi ba.
 
    Haka nan ta tafi, ranta ba dadi, ta koma cikin ’yan biki aka ci gaba da hidima.
 
  Toh, haka dai aka ci gaba da shagulgula a both sides, kowa da
nasa mutanen.
 
       Washegari kuwa,aka fara shagali ta ko wane bangare,Ana shagali duk da a side din su Alh lawal an so a samu matsala saboda ra shin yin auren da aka yi na Aliyu da Maryam .
 
   Shi ma sai da Alh lawal yayi musu Jan ido tukunna Su ka hakura.Aka chigaba da shagalguna.
 
 
    Biki yayi biki,ko wace kafar sada zumunta ta dauka.Amare sun yi kyau,sun yi decent shiga ,komai yayi dai dai.
 
 
   Bayan an gama events, aka kai amare gidajensu cikin aminci.
 
 
     A lokacin da za a kai Amare ,dama Abba da Alh lawal (Baba)sun zauna da ma’auratan cewar kar su sake su zo gida bayan biki sai an dan kwana biyu,saboda su huta su ma gidan su huta.
 
      A haka sai da aka yi two months da biki tukunna aka ba su damar su zo gida gaba ki dayan su.
 
   Duka Amare an yi ado ,za a zo gidan surukai,anan ne Aina’u ,
and Asma’u  suka yi girki suka ta ho da shi za su kawo wa surukar su.
 
      Yaya kabir,yaya kamal,yaya isma’il,yaya Yusuf da matayen su , su suka fara zuwa gida in da hajiya zuwairah ta yi farin ciki sosai da zuwan na su .
 
     Suna nan suna hira su Ana nishadi,lokacin sallah yayi suka ta shi suka tafi su yi ta kafin su dawo a daura a in da aka tsaya.
 
     Sai wajen La’asar su Fauziyya da Ibrahim suka zo ,suka gaisa da kowa a wurin har da inne da je nan kan kujera a zaune.Ta amsa musu babu laifi amma ba ta wani nuna farin ciki sosai bah.
 
    Ana wannan zaman ne sai ga Aliyu da matar shi Amna sun kara so ,Sun shigo suna ‘Yar hira irin ta masoya suna kallon junan su suna murmushi.
 
    Aliyu na rike da basket din Abinci Wanda ita ma Amna ta girma Kala Kala ma Abincin su.
 
    Kowa yana ta murna da finally sun karaso,za su samu damar su zauna a zanta da juna .
 
  Wajen inne suka fara zuwa suka gai she ta ,sai da bata amsa bah,haka suka kara gaishe da ita still babu amsa.sai ma ta shi da tayi ta koma dakin ta.
 
    That is where the problem started.
 
    
 
 
Ibtisamwrites✍️

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.