Free chapter · Read without an account

PAGE 16

by Ibtisam Shakoor · ZAREN ZUMUNCI(The thread of family bond )

……………..   ZAREN ZUMUNCI
           (The thread of family bond)

                        WRITTEN

                             BY

                IBTISAMWRITES ✍️

PAGE 16
 
Haka suka chigaba da zama a gidan,tare da saura ‘yan uwa har lokacin da za su tafi yayi ,kowa ya shirya suna jiran Inne ta fito su yi sallama sai su tafi.
 
    Fauziyya ce ta je ta taho da ita akan ta zo a yi sallama za su tafi,haka ta fito da kaya Leda -Leda da zata bala surikan nata.
 
     Haka suka yi sallama ta ba wa kowa Leda amma ban da Amna ,they thought cewar ko manta ta tayi a daki sai Fauziyya ya ke cewa inne ,ba ki ba wa Yaya Amna nata ledar bah,amma in Dutse ya nuna cewar magana ake mishi to inne ta nuna.
  
    She turned a deaf ear ,ta kawo wani zancen dan ta kawar da Wanda Fauziyya ta yi.
 
    Kowa ya ga abin da tayi amma babu Wanda ya tanka,kawai dai suna tunanin me yasa har yanxu inne bata karbi Amna a matsayin surika bah?
 
     Su kan su matan yayyen Aliyu suna son Amna din saboda tana da kirki and ta iya zama da mutane.
 
    Ba su da wannan wai kishi na facaloli da ake yi, suna rayuwar su ne me kyau a nutse kuma.
 
    They feel bad for what Inne did to Amna but they couldn’t do anything ,haka kowa ya tafi jiki a sanyaye.
 
    And deep down they really hope that Inne zata sauko ,to see who Amna really is.
 
   Amana is a good person.She has a good personality,she knows how to talk with any person ,koda babba ne ko kuma karami.
 
    A mota ,Aliyu na driving Amna na daga gafan me zaman banza amma kuma zuciyar ta ba a nan ta je bah.
 
   Ta lula duniyar tunani, “she knows that inne daman bata son auren tun farko,amma bata taba kawo wa wai inne will behave with her this way bah.”
 
     She just feel like a trash,tun da tayi je ba a taba yi mata irin wannan abun bah,ko Ina ta je Ana nan nan da ita ne,amma kuma yau sai ta ke ganin kamar shi made a big mistake na auren Aliyu without his mother’s consent.
 
     Tana ta tunani dai iri iri ,Aliyu zai juyo ya kalle ta ya juya ya chigaba da tuki,yana ganin yadda ta je changing faces amma be kuka ta ba har suka karasa gida.
 
    Suna shiga bayan yayi parking, ta fito ta shige ba tare da tayi masa magana bah.
 
  Ya bi ta da idanu kawai,ya jinjina kai ya San yau da akwai matsala tun da tun da suka taho bata tanka masa bah,but yasan abin da inne ta yi mata ba dadi sam.kuma be san ta Ina zai fara rarrashin ta bah.
 
 
     Da dare ,bayan sun gama shirya wa za su kwanta,still dai tun da suka dawo bata yi masa magana bah,shi kuma gaskiya ba zai iya ya hakura su kwanta a haka suna kin yi wa juna magana bah.
 
   Sai ya ce Babe,ba ta dago ta kalle I shi bah,sai ya dan buga jikin bed din ,sai ta dan firgita Wanda ke nuni da cewa har yanxu tunanin abin da ake mata dazu ne.
 
    Aliyu ya sauke ajiyar zuciya,ya kuma kiranta, ”babe,look at me please! Ya ce na fi son ki kalle ni kafin nayi magana , ya ce I know what happened earlier today is reason for your sudden silence,in know it hurts you,that is why please l am sorry on her behalf uhm.please her,I know she would come around.
 
   Duk maganar da ya ke bata tanka shi bah sai da ya kuma cewa “please “ sannan ta dago kanta ta kalle shi.
 
   Ta ce “Roohi” Do you know how embarrassed I feel at that time when she did that to me in front of everyone?
    I feel so stupid a wurin,like what did I do to deserve this?
 
  Is it a crime to love someone Aliyu?
 
     A lokacin ne ya dago kansa ya kalle ta saboda sunan da ta kirawo shi da shi don tun kafin ayi auren ta daina kiran sa da “Aliyu” sai dai “Roohi” amma yau ga shi ta fada .
 
 Sai ya jinjina kai ya ce a zuciyar shi , yau ranta ya baci da yawa .
 
      Ya ce “Babe” please calm down let’s talk, sai kawai ta kalle shi ya ce “calm down” I should calm down ya say?
 
   Ta ce Roohi a mamakance, an ya kuwa ,why do I feel kamar ba ka damu da abin da aka yi min bane a gidan ku?
 
    Ya ce ba wai ban damu ba ne ,wannan magana ce da ya kamata sai an nutsu za a iya samun masalahar ta .
 
  Zai kuma bude baki ya kara wata maganar kawai ta ce masa “Good Night “ ta yi kwanciyar ta juya masa baya,duk maganar da yayi ba ta tanka masa ba haka ya hakura shi ma ya kwanta .
 
 
 Ibtisamwrites✍️

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.