Free chapter 路 Read without an account

Chapter 23

by MARYAM STAR 路 茒AURIN ZUCI

***

饾樋饾樇饾檺饾檷饾檮饾檳 饾檿饾檺饾樉饾檮馃攼
         饾樈饾檾
饾檲饾樇饾檷饾檾饾樇饾檲 饾檸饾檹饾樇饾檷

Chapter 23
Ahankali kuma cike da fargaba Muhammad ya kusanta bakin shi dana Zunaina, lokaci 蓷aya ya ji kan shi ya sara da wani irin 茩arfi, zuciyar shi yahau watsalniya a cikin 茩irjin shi, a cikin kan shi ya ke jin tabbas akwai abin da Kaizul ya shirya ma shi.
      Ko da ya saka bakin shi ya zu茩o numfashinta, ya ji wani iri 蓷umi da tururi da numfashin nata ya fito da shi, wannan ya sake baki 茩arfin gwuiwar cigaba da zu茩owa yana barinta ta fesar ta hanci, har sai da shi kan shi ya ji ya aminta da ta fitar da duka tsafin da ke jikinta amma kuma sai ya gagara sarrafa kansa, ya kasa danne abin da ya taso ma shi kamar yanda ya gagara samun nutsuwa.
     Duda tsoron da yake ji, du fargabar da yake ciki akan abin da zai je ya zo haka ya daure ya cigaba da aikata son ran shi....
        Da 茩yar da mugun 茩yar ya samu ya raba jikin shi da nata yanajin yanda yanayin shi ke sauyawa, so yake ya 蓷aga hannun shi ya toshe kunnuwan shi daga hayaniyar da yake ji tana tashi a cikin kan shi, amma saboda rawar da jikin shi ke yi ya gagara koda motsa yatsar shi.
      Daga inda ya ke yana iya jin fitar numfashin Zunaina cikin wani irin yanayi, yanayin da bai tsammata ba, da ace yasan hakan zata faru da ya taka burki ya tsaida kan shi kota 茩arfin tsiya ne daga aikata abin da ya aikata yanzun

    Rintse idanuwan shi yayi da tsananin 茩arfi tare da yun茩urawa akarona babu adadi, a yanzun ya yi nasarar motsa jikin shi harma ya蓷anja ka蓷an zuwa wajen Zunaina, hatta da fatar jikin shi yana jin yanda take amsawa da  tsananin ciwon da ya soma cin 茩arfin shi, hannu 蓷aya ya saka ya dafe zuciyar shi da yake jin kamar ya fizgota waje ko zai huta da azabar da take yi ma shi, jini ne ya soma fita ta hanci da bakin shi harma da kunne, cikin 茩an茩anin lokaci kamanin shi suka sauya kamar ba shi ba fuskar shi ta kumbura tai suntum kamar an hura iska a leda.
     Zunaina kam zata ce ta fi shi fita a hayyacinta domin kuwa bayan azabar zuci harda da gangar jikinta da ke amsawa da tsananin azaba, cikin abin da bai wuce mintuna goma ba, ta manta komi ta manta ko wacece ita ta manta da duka abubuwan da suka faru da ita, zuciyarta da ke azabatacen ciwo ta tsaya cak daga bugu a 茩irjinta, numfashinta ya 蓷auke cak ya daina shiga da fita a 茩irjinta duniyarta ta 蓷auki wani irin shiru, shirun da ya nesatanta da sukanin wani abu me motsi.

*****
Vice president Obinna Ike shine zaune akan 蓷aya daga cikin kujerun da suka zagaye long table 蓷in da ke cikin Conference Hall, bashi ka蓷ai ba harda Senator Bukar Musa tare kuma da Governor na jihar Kataina me ci a yanzu Isa Mani Suna tattauna akan abu me muhimmanci.

   茒an zame glashin idon shi Obinna ya yi cikin lafiyayen turancin shi ya soma fa蓷in.
    "Na za蓳e ku ne domin ina kyautata zato akan ku, kamar yanda na nemi da ayi wannan tattaunawar cikin sirri saboda mu ha蓷u mu shawo kan wannan matsalar wacce kw 蓷aure kawunan mu da sauran al'umar 茩asar nan.
     Kowa ya sani President Abubakar Saminaka tsayayen mutum ne guda har da 蓳ari wanda ya hidimtawa 茩asar shi cikin shekaru biyu da watanni uku da ya yi akan mulki, kuma inada ya茩ini akan ko yanzu da yake a kwance yana jinya da ace za'a bashi dama tofa tabbas idan ya warke zai iya 蓷orawa inda ya tsaya saboda kishin 茩asar shi a jinin shi ya ke."
    Sauke ajiyar zuciya yayi yana 茩arewa fuskokin su kallo yana son fahimtar wani abu game da su, kafin yaci gaba da fa蓷in.

    "Kafin ya cuta ta kama shi ya fara 茩addamar da 茩udurin kawo wasu sababin aiyuka da zasu sake bun茩asa arzi茩in 茩asa, kuma ya fara 茩addanar da shiri tare da gabatar da hujjoji tare da tarin bayanai wa manyan 茩asa, kuma aikin na shi ya kafu domin kuwa har an soma farawa sai kuma ga wannan lamari na jinya ya same shi, ganin kuma an 蓷auki watanni bai warke ba hasalima babu alamar sau茩i tunda cutar kullum gaba ta ke yi, daga nan shirin aiki ya rogaje komi ya ta蓳ar蓳are yanzun ina so inji ra'ayoyinku ne game da wannan aikin shi ya kuke gani, minene shawararku???."
     Senator Bukar Musa ne ya soma yin gyaran murya, cike da farinciki ya soma fa蓷in.

   "Godiya ta tabbata ga Allah amma tabbas wannan tunani ne me kyau, ni a ganina yin hakan zai kawo cigaba sosai a wannan 茩asa tare kuma aikin nan sosai zai taimakawa matasa musamman wajen rage masu zaman banza, a gaskiya naji da蓷in farfa蓷o da wannan aikin babu abin da zance sai jinjinar ban girma a gareka ha茩i茩a ka soma yin koyi da adalin shugabanmu Abubakar Saminaka, muna fatan zaka zame mana tamkar shi a sigar adalci."
   Nan shima Governor Isa Mani ya 蓷ora nashi bayanin, sosai suka tattauna a kai har sai da suka cimma matsaya sannan suka yi sallama tare da tabbatarwa junansu wannan tattaunawar zata zama sirri agare su babu wanda zai sani har sai komi ya kammala sannan saboda basa son matsala.
    Haka suka watse rayukansu fas domin indai wannan babban aikin ya tabbata tabbas 拼an 茩asa na cikin alheru kuma ba za'a ta蓳a mantawa da Abubakar Saminaka ba saboda shi ya 茩ir茩iro kuma shi ya tsara komi domin kuwa a cikin kayan aiki harda dukiyar shi ta shi ta 茩ashin kanshi.
    
       Wani zazzafan huci 茦waro ya fesar tare da kallon Makafa da ya kawo mashi ziyarar bazata.
    "Ka riga daka gama ginuwa a yanzun sam bakada bu茩atar taimakona ka je kawai Abdullahi kaci gaba da tafiyar da komi ina da tabbaci akan zaka iya saboda kana da jajircewa akan abin da ka saka gaba."
    Ya fa蓷i yana shafa sira-'siran furfurar da suka cike kasnshi.
     Sosai Makafa yayi 茩o茩ari wajen danne kan shi tare da danne halittun da ke 茩o茩arin tunzura shi akan ya sha茩i wugan 茦waro da tsafi, sai de sanin da yayi matsayin shi bai kai ba ya saka ya saisaita kan shi da kyau cike da sarewa ya soma bawa 茦waro ha茩uri tare da nuna nadamar shi a fili.
      Wani makirin murmushi wanda ya 茩ara fito da tattarewar da fatar 茦waro ta soma yi irin na tsofaffin 拼an gayu da hutu ya ratsa yake aikawa Makafa, tare da yin amfani da tsafin shi na sirri ya soma 茩o茩arin bu蓷e zuciyar Makafa domin ya karanto abin da ke cikinta.
    
      Kallon 茦waro Makafa yayi da 茩wala-茩walan idanuwan shi da suka ka蓷a suka yi jazur babu kyan gani,  da hanzari ya karanta damatsalan tsafi ya 茩ara 茩wararawa zuciyar shi tsaro ta yanda  babu yanda za'ayi 茩waro yayi kutse a ciki bare har ya gano asalin abin da yake 蓳oyewa a cikinta, yasa  tabbas idan har ya gane asalin abin da yake 蓳oye ma shi tofa zai riski juma'ar shi a laraba saboda ya kwana ya tashi da sanin waye 茩wari tun a zamanin 茩uruciya ya kuma hima da haddace abun da zai iya yi da kuma wanda zai saka a aikata cikin 茩an茩anin lokaci...

    "Ina so ka bani damar da zan gyara kuskuren dana aikata ta hanyar goge laifina domin tabbas nasan fushin da kake yi da ni shi ya zama silar soma rikicewar al'amurrana."
     Cikin salon iskanci 茦waro ya lumshe idon shi yana hasaso hoton suffar Rimsha wacce ta tsaya ra蓷au a cikin idanuwan shi.
     "Ka kawo min ita a gidan tsafina a farkon dare."
    Ya fa蓷a a takaice yana 茩awata fuskar shi da murmushi, murmushin da ya daki 茩irjin Makafa a da tsananin 茩arfi yana jin kamar ran shi zai fice tsabar kishin abin da 茦waro ke shirin aikatawa, sai de kuma bashida damar musawa dole yana da bu茩atar 茦waro a wannan tafiyar dan haka zai jure komi zai shanye ba zai bari ginin da ya 蓷auki shekaru masu tsayi yana yi ba ya rushe saboda 茩an茩anin abu irin haka ba...


*****
MARYAM
Bayan ta kammala sallah ta yi tazbihi ba tare da ta damu da hasken ranar da ya hasketa ba.
      Wajen biyun saura ta kammala ta tashi tare da na蓷e abin sallar ta mayar ta aje sannan ta nufi wajen Kaka ta soma tada shi daga barci domin ta yi mashi alwala.
    A kuma daidai lokacin ne aka kwala sallama daga waje, da sauri ta tashi tana 茩awata kyakkyawar fuskarta da murmushi sannan ta mi茩e ta fice zuwa 茩ofar 蓷aki tana fa蓷in.
    "Wa'alaika salam Kakana na kaina gaskiya yau ka taushe hannu sosai harna fara tunanin yin aikin naka dan na yi tunanin wani abu ne ya tsayar da kai.
    Murmushi ya sakar mata tare da fa蓷in.
    "To ai dayake aikin kine ya tsyar da ni, na tsaya nemo miki ku蓷in da zaki yo siyayya shiyasa ban zo da wuri ba."  Ya fa蓷a yana zaro tarkacen ku蓷a蓷e daga aljihun shi ya matsa kusa da ita ya kama tafin hannunta ya 蓷ora ku蓷in sannan ya 蓷auko 蓷ayan hannun bata ya 蓷ora ya dafe yana sakar mata murmushi da fuskar shi data manyanta.
     Wasu ruwa ne suka soma taruwa a cikin idanuwanta, wani irin tausayin Kakanin nata da su ka蓷ai take da na mamaye ruhinta du yanda taso ha蓷iye kukanta kasawa ta yi sai da ta sake shi tare da fa蓷awa jikin shi ta soma jeranto ma shi addu'o'i tare sa godiya akan hidimar da yake yi da ita.
     Sauya launi idanuwan  Kaka Abu suka yi ba茩in cikinsu ya 蓳ace 蓳at sai iya farin, shima yayi wani iri  haske daya zarce misali, idan akwai abin da Aljani Kaizul da 蓷an uwan shi  Hanzul Dhakar suka tsana bai wuce ganin hawaye a fuskar yarinyar da suke jinta har 茩asan ruhunansu ba.
    Da sauri ya saita kan shi ya dawo da idanuwan shi Normal sannan ya cirora daga jikin shi yana fa蓷in.
    "To gaskiya ki bani ku蓷ina tunda kuka za ki yi min kuma kinsan bana so."
   Ya fa蓷a yana wani marairaice fuskar shi cikin tsokana.
     Sassanyar dariya ta sake me nuni da farincikin da take ciki ta ce.

   "Ai Kaka Abu wannan ku蓷in tunda suka riga da suka zo hannuna tofa nawa ka蓷ai ne babu me su kama daina tunanin zan mayar maka da su harda wani marairaice min."
    Jinjina mata kai yayi still da murmushi akan fuskar shi yace da ita.
   "Tabbas naki ne ke ka蓷ai bama ni ba babu wanda ya isa ya ta蓳a abin da yake mallakinki."
     Daga haka ya katse firar tasu tare da giftata ya shige cikin 蓷akin.
    茒akinta ta shige tare da shiryawa cikin dogon hijabi me hannu kamar blue me haske sosai ta saka takalma suma kalar sannan ta fito tana kakka蓳e hijabin da yabi jikinta ya zauna 蓷as tayiwa su Kaka Abu sallama sannan ta fuce cike da nisha蓷in zata je siyayya, siyayyar data zama hanyar 茩walli 蓷aya jal da ke sadata da mutane har tayi mu'amala da su.

    Sai da ta 蓳ace daga layin sannan Hanzul Dhakar ya kalli Kaizul tare  da fa蓷in.
    "Ha茩i茩a 蓷an uwana ina cikin matsananciyar damuwa idan na tuna da zan ranar rabuwarmu da Noor ta gabato hankalina yana tashi matu茩a.
    Ya fa蓷i hakan yana zura harshe  shi ya lashe kunun data dama a cikin kofi sannan ya gya kishingi蓷ar da yayi akan iska yana kallon Kaizul.

     Murmushin da hasken shi ya fito kamar hasken war茩iya Kaizul yayi tare da kusantar 蓷an uwanshi ya zauna a saman shi yana fa蓷in.
      Akwai abu da zai faru da ita a yau kuma a yanzu babu jimawa aje komi mu nisha蓷antu da kallon wannan ha蓷in na Ubangijin Gaskiya."
    Ya fa蓷a yana saka hasken shi ya tsaga du wata hanya da Maryam zata bi ta je inda take son zuwa.
     Kananna蓷ewa Hanzul yayi a jikin Kaizul tare da zuba idanuwan shi da a yanzun suka koma zallar haske yana kawar da du wasu 茩ananun ababen cutarwa da zasu iya cutar da ita....

MARYAM STAR

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.