Free chapter · Read without an account

PAGE 2

by Aminatu nazeer · Rumaisa milhan

Washegari da safe mun shirya mu ka tafi chan makaranta da ni da baba, Daman mun riga mun Yi registration a online sauran abubuwa ney muka zo da baba sai a Ida su Dan su ba za suyi a online ba. Sai da ya tabbatar da ya biya min komai Babu wata matsala, campus ma ya kammalu sai dai bani da roommate a yanzu, sai sukace mana zan iya zama ko Kuma idan an samu roommate din na sai ayi wa baba magana. But bumu bar makaranta ba sai da muka tabbatar da komai ya kammalu sannan muka koma hotel din.

A gsky yau na gaji hakan yasa nace wa baba a bar shopping din sai gobe dan ban tawo da komai ba daga Nigeria.

The following day, we went R City Mall Maharashtra, Munbai. I bought some utensils, towels, shoes, handbags and so on. All what student need I bought them.

Washegari na shirya zan tafi makaranta, na kira Mama tasa min albarka. Baba yace min muyi sauri Muna makara yau ce ranar ki ta farko. Na amsa ma shi da "To baba." Da hanzari na dauko handbag di ta muka fito. Muka hau taxi ya Kai mu makarantar. A gate din makarantar ya aje mu muka taka ciki, baba ya mun fatan sa'a sannan ya juya ya tafi nima na Ida shiga ciki.

Kusan hankalin kowa a Kai na yake, abun ya ban mamaki yau nazama celle. Nima Ina kallon school environment din. Makarantar ta hadu sosai. Amma a gani na international school ace Babu Wani Dan Africa da za suyi mamakin gani na. Haka Ina maganar zuci har na iso class.

Akwai mutane ba da yawa ba so sai na dan daga musu hannu nace musu"Hi" wasu daga cikin su sun maido min da "Hi" wasu Kuma abun mamaki na zama. Na samu wuri na zauna kafin lectural din ya shigo. Ina zaune sai ga wata ba indiya ta zauna kusa dani tana sanye da Jens with T_shirt, ta baza gashin ta tace min"Hi" Nima na Maida mata da"Hi"

Ta tambaye ni sunana. Ta Tambaya da yaran indiya.  Zuru nayi saboda ban San mi tace ba sai nayi tunani ko sunana take Tambaya kafin in Bata amsa tace min"Oh! I don't know you also you're not hind, I asked about your name."

I told her my Name is RUMAISA MILHAN.

"Wow! Nice name. You're from black African, tell me about your country? She asked.

"I'm from Katsina Nigeria." I answered her.

"Wonderful." Said by the Indian girl in amazed.

I asked her about her name.

"I'm FAAZAN ZAIN, leaving in Gouandi in Maharashtra Munbai with my family." She introduced herself.

Is she Muslim or Hindu? Her name was Muslim name but her outfit was not Hindu outfit but she can speak hind? I asked myself. I haven't further asked her the lectural arrived. We both shared plesentries. He introduced himself and welcome us as new student. He gave us the courses outline and briefly explain the world"Anatomy and physiology." The lecture end and the lectural Left.

Faazan request me to let go. I stood up follow her. We came outside the class she asked me if I like coffee. I replied with "Yes I like it."

She took me to near cafe. We bought coffee. At the cafe I was able to know her and India, she also know some little things about me and my country Nigeria. We spent almost an hour before I informed her that i will leave. We both came outside together. She stopped rickshaw and asked me the name of the street, I told her it's hotel I told her the name she told the rickshaw driver the name of the hotel. We both thanks each other. I went back to the hotel I informed my father all what happened he was glad.

After three days, the campus manager called my father and informed him my roommate have came, so I can come back. Father informed me immediately after he hung the call. It was in the afternoon, father took me the to campus in late evening.

The gate man stop father from getting in and told him mens are not allowed to enter. I said:"Baba ba damuwa zan iya karasawa ciki da Kai na."

Ya sa min albarka tare da fatan sa'a. Na shiga ciki baba Kuma ya tafi bayan mun Yi sallama. Metron din wurin ta nuna min room din.

Dakin a rufe so sai nayi knocking. Daga ciki a ka tambayi waye da yaran indiya. A rai na nace da Dukkan alamu ba indiyace. Na kara knocking tace:"wai waye koma waye ya shigo.'

Ni kam ban San mi take ce wa ba. A hankalin na Murda handle din kofar na shigo. Kawnce na ganta. Na Dan sakan mata murmishi tare da cema ta"Hi." Ko kallo ban samu ba balle magana. Na kama Kai na sannan na aje luggages di na a wurin cupboard din dakin zuwa safe in shirya su.

Na dauko zanan gado na shinfida a gado na har nagama Bata min magan ba. Na tambaye ta sunana ta. Tayi Kamar Bata ji ni ba sai chan Kuma tace min "PIHU." Nima na fadi mata sunana.

Na shiga toilet nayi alwalla na fito nayi sallah mangariba na jira lkcn isha'i. Har nagama Bata min mgn ba Kamar Bata San da existence din na. Nasa kayan Baci nima na koma gado na dau waya Ina chatting. Bayan dare ya za nesa, nace mata zan Kashe fitala Dan ban iyayin Baci da fitala. Budar bakinta tace ita Kuma ba ta Yin bacci sai da fitala. Haka na kawnta ba Dan na so ba har sai da tayi Baci sannan na kashe fitla na kawnta.

*_Wayo rumaisa, na jawo ruwan dafa Kai na, yin karatu a kasar da Ba tamu ba. Amma zan tsaya in Yi abun da ya kawo ni iya so ta kunbura ta fashe._*

RUMAISA MILHAN ✨ MEENAMAJEED03 🥀 VOTE, COMMENT AND SHARE 🙏 THANK YOU

I published "page 2" of my story "RUMAISA MILLHAN". *** &utm_medium=com.whatsapp.w4b&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Meenamajeed03&wp_originator=uJtL5kisCYWvhllJwuY82wm1r0zn8m7DFKqeosFLBU9O6kpaZ3QMjJlde8aSjJfQGufIYEKKvL0PDfLn6JOH6eGyKf%2BEkGSiiOuQk8GSEn615rGyuoZ5eKFo7XMDldcs

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.