Free chapter · Read without an account
PAGE 4
A haka na cigaba da hakuri da Pihu domin ta na kuntata min sosai Amma sai in share ta hakan na Bata mata rai. Haka dai na cigaba da hakuri da ita Ina kyautata mata.
Bayan kawna goma Pihu ta fara zazzabi. Jikin ta yay zafi sosai duk yanda naso taimaka mata taki yarda gani ciwon nata na tsanani hakan yasa ta yarda na taimake ta zuwa clinic a ka bata magani. Pihu na cikin rishin lfy baba ya koma Nigeria. Duk sai na ji ba dadi amma ba Yan da zan Yi tun da ni nace Ina so.
Pihu nafara Shan magungunan ta fara samun sauki har ta warke dukka. Da samun saukinta ta min godiya da taimakon da na Yi mata nace mata ba damuwa. Har da bani hakuri. Na kara da abun da ya wuce ya wuce.
PIHU POV This is unbelievable, I nerver expect to be sick. Even when I'm sick I try to tortured her but that does not work in return she helped me a lot. She took care of me. All this while my family don't have the idea on my sickness. I just decided to be friend with Rumaisa because she deserve that. She is kind and nice, all what I done to her in return she helped me. I couldn't believe what people says about Muslim and Nigerians but Rumaisa is different from all their sayings. That why I apologize and thanks her.
RUMAISA POV I met Faazan at school and I informed her all what happened. She was glad to Heard that. She said I told you before, sooner or later she will be friendly to you and we Indians we are very good to our friends. It's difficult to trust each other, meaning muslim and hind. Congratulations.
The three of us become friends after knowing Pihu was also our course mate. Whenever we are free they took me outing or shopping. To be honest, Faazan father is rich I wonder how she came to public university, but the school is good.
We where given holiday for Diwali for five days, so I stayed alone because Pihu go back home to celebrate Diwali with her family. All the five days Faazan used to picked me and went for an outing. I saw many people and places in Mumbai.
Bayan shagalin Diwali mun koma makaranta. Ranar Monday mun shigo school, Pihu tace min:"I need to submit this assignment, can you wait for me? She requested. Group assignment ne so ni na riga nayi submitting din nawa. Nace mata ba damu. Ta tafi taje tayi submitting din assignment din. Ni Kuma na sumu wurin bishiya na zauna kan bench, na Fiddo waya ta Ina amfani da ita. Ina cikin amfani da waya ta sai ga Wani mutun a gabana yace min "Hi."
Na dago fuska ta na fara kallon shi tin daga takalmin shi har zuwa kan shi. Yana sanye da sneaker tare da Jens and T shirts.
A gaskiya yana da kyau saboda Yana da saje Wanda hakan ya kara masa kyau. Murmishin dayayi ya bayyana Dan karamin dimple din sa. Uwa Uba ga Pink lips. Allahu Akbar! Ya Miko min hannu. Na Kalli hannun sai nace Mai "Hi."
Ya aje hannun sa yace min:"My Name is Meet Manbir trijal living in here Munbai with my family also I'm in Year three in medicine course.
A cikin zuciyata nace wanna shine zakal akuyar zullai, ba a tanbaye shi ba Amma ya tsaya yana introducing kan shi yake Yi. Ya Kara da if you don't mind can I know your name?
Nace Mai"My name is rumaisa Milhan. A gaskiya duk Wanda ya tambaye ni sunana Ina fadi Mai sbd ni banga aybin fadi wa mutun suna ba.
Yace Nice name. Ya Kara da "If you don't mind..."
Bai Ida karasa maganar shi ba Pihu tazo tace:"Rumaisa I'm done let go."
Sai ta lura da Meet sannan ta tambaye ni cikin mamakin gani na da shi:"Who is he?
Dan ta San ko mazan class din mu bana kulawa. Kafin in Bata amsa ya Mika mata hannu suka gaisa yace mata "My name is Meet Manbir trijal." Pihu ma ta fadi Mai sunana ta. Ni Kuma na tsaya Ina kallon su. Pihu ta tambaye shi:"What are you doing here?
"Well, I asked your friend her name, asking if she don't mind if I can be her friend."
Pihu ta kalle ni sannan ta kalle shi. Ya ban mamaki wai Yana so yayi kawnce dani. Pihu ta amsa Mai da ya tambaye ni.
A zuciyata na tsaya Ina Tantama. Na Kalli Pihu ta min maganar ido a kan in yarda. Ni dai nayi shiru ban ce komai ba shi Kuma sai kallo na yake. Pihu tace:"What are you thinking yes or no? Cikin kinkinar Baki nace"Yes." Cike da farin ciki ya min godiya; "Thank you, I'm glad to meet both of you."
Pihu ta amsa may da "Nice to meet you." Ni dai sai Dari Dari nake yin kawnce da namijin da ba Dan kasar Ku ba.
RUMAISA MILHAN ✨ VOTE, COMMENT AND SHARE 🙏 MEENAMAJEED03 🥀 THANK YOU