Free chapter · Read without an account

PAGE 6

by Aminatu nazeer · Rumaisa milhan

Rumaisa pov Yanzu da muke first semester year two. So results din Year one ya fito. Ban taba tsamanin zan Kai point din da na fito da shi. First class.

Nayi farin ciki da haka. Na kira gida nafadi musu Suma sun ji dadi sannan sun sa min albarka tare da da addu'a. Faazan ma first class 5 point ne tsakani na da ita. Sai Kuma Pihu 2 point ya Hana ta shiga first class.

Mutanen nawa da San chasu suka shirya shagali domi murnar results din mu da yayi kyau. Suma Meet Jin za mu Yi shagali Suma suka ce za suyi. Nan aka shirya shagali a daydream. Wurin ya hadu. Iya mu kadai mu kayi abun mu. Wato Meet da abokan sa biyu sai ni da su pihu. Mun ci mun Sha sun rangawje. Har ma da Naila da ta zo daga Baya.

Daga ranar bumu Kara samun free time ba har a ka fara exam din first semester. During the exam interval birthday na ya zo. Daman na fadi wa Pihu date din. Suka ce za a Yi shagali nace musu A'a mu ba ma yin shagali gidan mu sai dai ayi sadaqa. Ranar Baba ya turo min kudi muka Yi ordered Abinci muka Kai gidan marayu. Na raba musu harda Wani azkar book.

Bayan mun dawo daga gidan marayu Miyakon mu wuce hostel Pihu ta Kai ni RV supper. Na tambaye ta mi za muyi a nan Bata ban amsa ba sai dai tace biyo ni. Na bita ciki. Wurin ya Sha decorations sai kyali yake sai ga Dukkan su sun fito suna min wakar birthday. Such surprised birthday. Naji dadi sosai. Kowannan su yayi min wishing tare da gift. Naji dadin haka. Nan na yanka cake din Pihu tace sai nasawa kowa cake a Baki.

Jin haka na Yi zuru Dan tana nufin har da su Meet. Na kalleta na mata nuni da ba zan iya ba. Faazan tace mi nake jira in Bata cake din. Nan na yanko cake na Basu. Har da su Meet Ina Dari Dari. A nan ma mun ci mun Sha. Gaskiya mutanen na da kirki Ina godaiwa Allah da ya hada ni da su. Basu da mtsl.

MEET POV I called Rumaisa, i informed her all what happened and i also apologize to her.

Our friendship was moving further and the bond continue to become strong. The girl is decent, she abstain herself from males. I could say she only talked with me, Mohit and wahib. Apart from us she felt uncomfortable.

When their results is out they are so happy because is was their first result and it was good. So they decided to make a simple party for that. They informed us and we also join in.

What makes me like the girl is, she is simple and opened mindset. How she celebrate her birthday that impressed me. How she helped the orphans with food and drinks that cherish me. So I and Pihu planned birthday surprised to her and she likes it. She thank us with exultant.

I was on my bed lie on my back, gazing at the celling when I heed about the pictures that we snapped. So I incurs my phone, start watching the  pictures, the pictures where glamours. In those pictures I don't know Mohit have snapped us when Rumaisa gave me a piece of cake, it looks nice.

To be honest I'm Bliss and I felt instant connection.

RUMAISA MILHAN ✨ MEENAMAJEED03 🥀 VOTE COMMENT AND SHARE 🙏 THANK YOU.

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.