Free chapter · Read without an account

PAGE 7

by Aminatu nazeer · Rumaisa milhan

RUMAISA POV

Washegari da safe Ina tashi na ga Kiran mama Dan bayan nayi sallah asuba na koma bacci. Na kira ta mu ka gaisa tace min an gama Miki booking din flight. Naji dadin haka Dan shekara guda rabo na da Nigeria.

Bayan mungama waya da mama na ga pictures din mun sun Yi kyau sosai. Nayi mamakin gani wanda nake ba Meet cake a baki. Kasance wa ranar Kuma Bamu da paper so sai muka zauna muka Yi karatum exam din gobe.

Mungama paper mun fito ni da Pihu Naila ta Sha gaban mu ta fara mana masifa ta inda take shiga ba tanan take fita ba duk a kan ta ga picture din dana ba Meet cake a Baki. Har da min gargadi in fita daga rayuwar Meet, Meet na ta ne ita kadai sannan Kuma shine Wanda Zata aura. Nayi shiru ban tanka mata ba.

Pihu ta juya idon ta tace, I think you are just his best friend we are also his friends. So now go ahead and share the pictures. But remind you is your friend reputation that will ruin and he is in year four what will he do if he find that you're responsible for that. So I will like to advise you, you should think reasonable, wisely, before you say or do something. Don't be childish, so have a well being. Pihu smirks and requested me to go.

Ni dai hankali na a tashe yake, miyasa ma zan bashi a Baki. Duk Wanda yaga pictures din Nan zai Yi za tan ni da meet Muna soyyaya. Kuma ba haka abin yake ba. A bayyane yake Naila ta nuna kishin ta a kan Meet. Pihu ta kawntar mun da hankalin duk da farko tace min ay ba laifi bane Idan nayi soyyaya da shi. Nace mata Meet is just my friend, our friend, how can I be in love with someone, I came to India to studies and I will concentrate on my studies finish and go back to Nigeria.

Da Jin haka sai tayi shiru Bata Kara cemin komai ba aka ma chanza mgn.

Ashe Pihu ta Kira Meet ta fadi Mai abin da ya faru, Kuma Bai ji dadain haka ba yace zai Yi wa Naila mgn. Ya Kira ni ya bani hakuri. Na nuna Mai ba komai. Ban so Pihu ta fadi Mai ba. Na mata mgn ta bani hkr Amma ita a ganin ta tayi daidai. Faazan da Jin haka ita ma ta marawa Pihu baya. Naila ta Kira ni a waya ta bani hakuri indirectly. Ban tanka mata ba har ta Yi ta gama.

Mungama exam kafin in tafi Meet ya Kara gayyatar mu cin abinci wanna karon ba a gidan su ba a street vendor. Daman in ya tambayi abu Pihu ke amsa Mai in Dan ta ni ne sai dai yayi hakuri.

Muka shirya zamu tafi sai cikin Pihu ya fara ciwo. Ban so tafiya ni ka dai ba Dan dai Pihu ta roqe ni da in je tunda ya riga ya gama shirya komai. Ni dai har Yanzu hankali na Bai kawnta ba da Meet duk da mun dau Wani lkc tare da shi Amma ban taba fita ni da shi ba sai tare da Pihu.

Nan na fito na same shi a bakin gate ya tambaye ni Ina Pihu nace Mai Bata da lfy. Ya bude min mota Bayan na shiga ya rufe ya zagaya wurin driver ya shiga sannan ya rufe ya tada engine motar.

Street food vendor muka je. Wurin akwai nau'ikan Abinci kala kala. Muka samu wuri muka zauna. Ya Kira Waiter ya tambaye shi menu. Ya ba Meet, shikuma Meet ya Miko min tare dace Mai in zabi abin da nake so. Nace Mai bani da zabi duk abin da yace.

Meet yace:"Taya zai San abin da nake so." Sai nace Mai akawo min "Frankie da Spong cake."

"Oh Rumaisa why will you order cheap things add more." Nace Mai:"No I'm okay with them."

Bai ce min komi ba yace wa Waiter akwai mai 2 plate of Agda Pattic, Aluvadi, rice chakli and mint juice.

Zanyi magana ya dagatar Dani yace na zabi abin da nake so shima in barshi ya zabi abin da yake so. Sai nayi shiru. Muna jiran Abinci duk da ba wata fira muke Yi ba. Sai ga Naila a gaban mu. Nan take yanayin Meet ya chanza Kamar bai so zuwan ta ba. Ya tambaye ta Taya ta San Yana wurin. Tace ay ko baka fadi min ba, ba zan rasa sani inda miji na yake. Ta fadi da yaran indiya.

Waiter ya kawo Abinci Naila ta Kara sa shi ya kawo wasu. Ba Wanda ya tanka mata. Ko da tayi wa Meet mgn da indiyanci sai ya Mai da mata da turanci.

Bayan mun gama cin abinci tace Mai daga Nan ya kamata su zagaye gari. Yace mata A'a ta bari sai wani lkc. Nace wa Meet ni ya mai da ni hostel. Bai Yi jayya ba yace to. Ya Maida ni hostel suku ma suka wuce.

RUMAISA MILHAN ✨ MEENAMAJEED03 🥀 VOTE, COMMENT AND SHARE 🙏 THANK YOU

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.