Free chapter · Read without an account
PAGE 9
RUMAISA POV
Bayan Meet ya aje ni hostel. A Daren na shirya kayana Dan jirgin mu zai tashi karfe 6am. So daga ni har Pihu mun shirya kayan mu Dan ita ma Zata koma tunda hutun Yana da Dan yawa saboda an hade shi da na hotun election.
Da asuba nayi wanka nayi sallah muka shirya Daman munyi da Wani Mai taxi zai zo daukar mu karfe 5am. Mun shirya kafin lokacin tana isowa batare da Bata lokaci ba muka tafi. Ya ajje ni a airport mu kayi bankawna da Pihu Kamar kar mu rabu. Sannan suka tafi.
Nan na zauna Ina jiran jirgi. Da jirgin ya zama ready na Kira mama nace mata Yanzu za mu taso ta min addu'a Allah ya sauke mu lfy.
Bayan sauka ta a Aminu kano airport Yan gidan mu suka zo dauka ta daga ya Nawfal babban yayan mu shi da ya sheik sai driver. Nan ma wata tafiyar ce muka Yi daga Kano zuwa Katsina sai Bayan mangariba muka iso gida.
Gida na mussanman ne. Yanda ku kasan naje wata duniya na dawo. Farin ciki sosai a fuska ta. Kaf yan gida a ka fito a ka min maraba da zuwa. Dan gidan mu polygamous family ne Kuma duka Annan gidan a ke zaune. Bayan mun gama gaisawa kowa ya koma part din shi Daman a part din baba aka tarbe ni.
Mama ta min maraba da Abincin da nafi so danbun shinkafa tare da pepper chicken. Na zauna na ci Dan an dadai ba a hadu ba. Kaiii gida yayi!!
Bayan nagama ci nayi sallah Miyakon su bar ni na huta aka dasa fira. Su khairat da Raihan my step sisters suka zo nan Part din mu a parlour aka dasa firar Munbai. Ganin ba mu da alamar gama wa mama ta katse mu tace kowa ya je ya kawnta da safe an cigaba. Suka min sai da safe muka tafi.
Muna zaman lafiya da su khairat daga mu har su bamu banbanta kanmu ba ko mu Taya iyayen mu kishi. Though Wani lokacin ana Yi, Dan duk inda zama ya hada sai an samu sabani sai dai ba Koda yaushe ba.
A mata nice ta farko suna bani girma Kuma nima Ina rike girma na.
Mama ita ce uwargida, mu 6 ne yanyanta Ya Nawfal, ya shiek, sai ni sai imam sai Ahmad, Zara autar mu.
Sai khady da aysha, ya'yan Kishiyar mama Amma ita Allah ya mata rasuwa so mama ke rike su
Sai mamar su khairat Suma su 6 ne, Yaya Wato al'amin sai abubakar sai Umar sai rabiatu(Khairat) raihana da Maryam autar su.
Sai amarya nada 5 Aminatu, Usman, sabreena da sareena sai autan mu Muhammad.
PIHU Proverbs Like before Rumaisa was my room-mate . She is so kind and nice person. I lived with her for 1year and above. Being her muslim does not affect our relationship with her . She observer her religion and also mine. Through this year, we get to know each other, spent some time together And make it memorise. I miss this beautiful soul.
RUMAISA MILHAN ✨ MEENAMAJEED03 🥀 VOTE COMMENT AND SHARE 🙏