Free chapter · Read without an account

PAGE 11

by Aminatu nazeer · Rumaisa milhan

MEET POV I wish i took rumaisa to the airport but she stopped me from doing that. I don`t know why i felt being alone after her leaving though Naila is there. I only talked once with her after she arrived Nigeria.

What hurt me is she did'nt informed me for her coming until when she came back. But i din't bother because i knew her.

During ramandan i usually bought food to her, first she disagreed then she accepted. I Met Mohit and asked him about the gift that i will gave her as sallah gift. He advice me to bought her cloth since she is going to doo edi here. So i bought her muslim gown together with bracellet. I knew her so i don't bother to bought expensive or many things.

She thanks me with full exited and i i'm also happy with that.

We resume school both of us don't have time we both focus on our study. We have holiday and this time Rumaisa informed me on her living i wish i can stop her but i don't have the right. To be honest i don't want to distance myself from her.

RUMAISA POV Na dawo gida naji dadin yin sallah tare da yan uwana. Mun fito da ni dasu Khairat da raihana za a kai mu gidan uncle din mu. Pihu ta kira ni ta ke ce min gobe ne birthday din Meet. Toh dai na godai wa allah daya kasance ina nan gida Nigeria Meet zai yi celebrating dan Allah ka dai ya san abun da zai faru mussanman da mahaifiyar sa bata so na ko in ce bata son musulmai.

Nan muka yanke shawara abinda za mu ba shi mussanman ma ni ya min hallaci sosai. Pihu za ta ba shi agogo ni kuma Kalgi.

Abin da yasa ni bazan bashi agogo ba saboda ita ya bani a birthday dina. Muka cigaba da fira Har sai da driver ya aje mu a kofar gidan baba haruna sannan nace wa Pihu zankira ta in mun koma gida. Na yanke kiran muka karaso ciki.

Mammy mu ka tarar a parlou muka tsugunna muka gaishe ta. Ta mana maraba sannan tace su Meena suna ciki.

Muka tashi muka shiga wurin su Meena. Meena sarkin hankali tana gani na tayi ihu tare da rugowa ta rungume ni kamar taga wadda ta dadai bata gan taba.

Aunty safiya yayar Meena ta bi mu da kallo ganin dramar ta mu. Mu ka gaisa da aunty safiya. Meena ta sa a ka kawo mana kayan taba wa bayan mun gama mu ka fito Nan garden din gidan, yanayin isakan wurin Mai dadi iska na kada wa a hankali. Mu ka cigaba da fira. Muna cikin firar Ya Abdul ya is ke mu. Muka gaida shi. Ya amsa sannan ya Kara da "Hajjaju Sarkin mutunci ko ki ce min kin dawo." Nayi murmishin yake nace A'a Ya Abdul, laifin Meena ne sai da nace mata ta fadi maka.

Meena ta bude Baki kafin tace:"Ya Abdul Zata Dora min laifi." Ya Abdul yace:"Kin zama elit shiyasa bakay neman mu." Nayi yar dariya kafin ince;"Shikenan ya Abdul nayi laifi na tuba a yafe min."

Ya Abdul yace:"Ay ko ba kice ba an yafe miki."

Meena tace:"Ya Abdul Dan Allah ka fita da mu wlh gidan so boring ko ya ku ka ce?

Ta juyo tana jiran amsar mu. Khairat tace:"Eh Dan Allah." Ya Abdul ya kalle ni yace:"Sai mun tambayi gimbiya wane mu mu fita ba tare da izinin ta ba."

Dukkan su suka fashe da dariya Jin yace min gimbiya.

Meena cikin zolaya tace:"Gimbiya ki yarda mu fita. Da girman kujerar ki.

Khairat tace:"Eh dan Allah."

Nace:"To shikenan ku kuje ni zan koma wurin aunty safiya."

Na mike zan tafi. Meena ta rike min hannu tace ay dake za mu.

Ya Abdul yace:"To shikenan tinda ba za ta je ba ni kunga tafiya ta."

Nan suka Dinka roka ta in yarda kamar za su cinye ni. Hakan ya sa na yarda ko za su kyale ni.

Mu ka koma ciki mu ka dauko mayafin mu ba tare da Mammy ta sani ba Dan ba za ta yarda ba mu fita.

Muka samai shi a palourn su. Meena da khairat suka shiga su ka Mai mgn.

Bayan yan mintuna suka fito tare suka samai mu ni da raihana a wurin motar sa. Ya bude motar mu ka shiga. Yaran Nan suka shige baya. Bayan da na iya na shiga gaba.

Mun Yi fira kafin mu Isa S cafe ya Siya mana shawara ni da raihana sai khairat da Meena meat pie da slice cake. Muka wuce Ice hob a ka siya mana ice cream sannan muka dawo gida.

Ko da muka dawo direct garden mukayi. Muka hada simple chow mukayi videos da snaps.

Mun jima sosai a gidan kafin malan halliru wato driver ya zo daukar mu.

Meena bato so tawo war mu ba ta so a ce mun ma kawna. "__A takaice baba haruna yayan baba ne uwa daya Uba daya. Mammy Kuma step sister din mama ce. Suma su Meena polygamous family ne. Ita ce ma auta, shiyasa ba za ka zauna tare da ita ka tashi Bata Yi abin da ya ba ka dry ba._"

Khairat da raihana sune dai abokan rakiya ta mussanman khairat muna da shakuwa sosai a tsakani na da ita. Nan nagama hutu har na kara 2 weeks kafin na koma indiya. Kamar kan in koma dan yanzu year 3 zamu shiga.

Na koma Munbai da kawna biyu pihu ta kira Meet a waya ta fadi mai inda zamu hadu. Bayan zuwan shi muka gaisa na kara wishing din shi happy birthday sannan na bashi birthday gift din. Ya ji dadi sosai kuma ya godai min. Ya yaba danbun naman da na kawo mashi.

RUMAISA MILHAN ✨ MEENAMAJEED03 🥀 VOTE COMMENT AND SHARE 🙏 THANK YOU 🥰

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.