Free chapter · Read without an account

PAGE 12

by Aminatu nazeer · Rumaisa milhan

MEET PROVERB I normally celebrate my birthday with my family with so much love and care. I recived alot of gift from my family and Naila's family But this one i feel frowzy with this i don't know why but Rumaisa suppose to be here.

When the party start i only cut the cake, I felt unwell so i leave the place and went back to my room recalling Rumaisa birthday.

My phone rings, seeing the ID name make me glad. It was Rumaisa I answered.

We both shared pleasantries before she wish me happy birthday. I thanks her feeling blizz.

Someone knock from outside my room. I commend him to get in. It was Naila. I try to hide my emotion but i can't.

"Hey Meet what are you doing here alone? Its your birthday come let celebrate.

She ended with pulling me up. "No Naila i'm drained..."

She cut off; "No i don't belive you it's an excuse let go."

She grasp my hand and moved us to down stairs.

"Oh my bleesed boy why will you isolate yourself in the room, come let celebrate. Today is your day. Said by Mrs.Thakur, Naila's mother.

She grasp my hand, pull me to the stage and commanded the Disk jockey to heat up the place with beat.

After some couple of days Pihu called me, she requested me to meet her in Snow world. I met her. I was marvelled to saw Rumaisa because she din't informed me on her coming. She wish me happy birthday. She gave me my birthday gift, it was golden Kalgi. I was so glamours and marvelled. I thanks her a lot because i love the surprise together with the flourish minced meat.

RUMAISA POV

Mun dawo school ba dadade wa ba aka saki results din mu na Year 3 shima yayi kyau duk da point din mu ya ja baya Amma har Yanzu Muna a first class wanna Karan Dolle mu Maida hankali Dan in Dan bumu Yi da gaske ba GP mu zai Yi baya har mu sauka daga first class muko ma second class upper.

To be sincerely medicine course is not a simple course. I could say it's the hardest among the rest of science courses. Friendship din mu da Meet Yana ta Kara karfi. Sai ya kasance mu uku musulmai Dani da Faazan da Wahib Suma su uku Hinduism da Pihu, Meet da Mohit. Dan Mohit da Pihu dating suke.

Naila kawna biyu mun ji ta shiru ba ta shiga harka mu balle mu shiga tata. Ita ta gama kasance wa ita ba fannin medicine take ba bank finance ta karanta.

Mun samu holiday na sati daya Sakamakon Wani conflict da a ka samu a makarantar tsakanin student da Wani lectural hakan har ya jawo rasa rayuka biyu.

Student na ta zanga zanga sai an Basu right din su da kashe musu yar course mate da a ka Yi. Shi lecturan yayi reaping din ta har ta Kai da ta mutu.

Na bi Pihu gidan su kafin a sasanta a koma school. Ahalin Pihu Suma suna da mutunci sosai a duk lkcn da na zo gidan suna karrama ni sosai busu damu da ce wa ni musulmace.

Ranar Thursday da safe Meet ya Kira ni tare da roko na mu fita tare. Nace masa miyasa sai ni ka dai Banda Pihu. Bai da amsar Tambayata Amma Kuma ya na roko na. Sai nace Mai to shikenan Kamar Wani Time. Ya godai min sosai sannan yace by 7pm. Ya Kara min godiya ya kashe wayar.

Pihu da ta shigo ta gan ni cikin damuwa ta tambaye ni Miya faru nace mata Meet yake so mu fita Kuma ni ka dai ban da Ke.

Pihu ta fashe da dariya Hakan ya Bata min rai. Sai tace:"Why are you bothering yourself? Is soon be to an end. Weeeeeeeee!

Na kalle ta cikin Rashin fahimtar mi tace. Na tambaye ta;"what do you mean?? I don't get you.

Ta kara yin dariya sannan tace" Don't worry I will inform you but now you should prepare for your date with Meet.

Na Harare ta sannan nace:" Are you normal? Is not date is an outing."

Ta kawbe fuska tace whatever. Ta fita tana wakar su ta indiya.

Nan na zauna Ina nazarin in bishi ko in Kira shi in ce Mai na fasa. Dan sau daya nataba fita da shi. Ina Jin Wani iri. Idan Wani abu ya tsamai mu fah? Kowa sai yaji uwa Uba idan mahaifin na ya ji? Mi zan ce masa? Na fita da Wani saurayi da daddare?

Duk na bi na tsorata. Gashi yanda naga Ya na godai min Ina ce mashi na fasa ba zai ji dadi ba. Na dai fidda Dukkan negative thinking na tashi nayi sallah azzahara na fito na taimaki su Pihu aiki.

Bayan an gama cin abinci nace wa Pihu ta fadi wa Mrs Amrita Wato mamar ta, zan fita ni da Meet da daddare.

Pihu ganin yanda yanayi na yake ta Kara kawntar min da hankali da encouraging din na ba abin da sai faru sai kace ban yar da shi ba.

Bayan nayi sallah mangariba Daman na wanke Kai na Pihu ta gyara min shi sannan na shirya nayi simple make up though Pihu ta so ta min casual nace mata bana so. Ba dan ta so ba ta yarda dan dai ba yanda Zata Yi da ni.

Na shirya cikin kayan Pakistan zan Yi Rolling veil din Pihu ta amshe wai ba zanyi rolling ba sai dai wai in yafa shi a jiki Kamar yanda suke sawa.

Muna cikin kardamar Nan sai naji murya Meet yace wa Pihu ta ban mayafin.

Da Jin murya sa sai da gabana ya fadi. Nan take na kankare Jin ya yafa min mayafin a saman Kai na ya zagayo da shi. Sai yace wa Pihu:" look she look more beautiful like this."

Ya Sakar mana murmishi yace min "Can we go?? Baki na ya kulle ban da ta tace wa sai dai Pihu ta rike min hannu ta ja ni muka bishi. Da kar na kokarta nace wa Mrs Amrita mun tafi.

Tace min sai mun dawo. Pihu ta bude min kofar na shiga ta sakan min murmishi tare da rada min "Enjoy your date." Ta rufe kofar. Sannan tace wa Meet take care. Ya shiga shima.

RUMAISA MILHAN ✨ MEENAMAJEED03 🥀 VOTE COMMENT AND SHARE 🙏 THANK YOU

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.