Free chapter · Read without an account

PAGE 14

by Aminatu nazeer · Rumaisa milhan

Ni da shi muna tafiya ba wanda yayiwa juna Magana sbd ni hankalina ba a kawnce ba yake. Muka iso marine drive. Duk wuraren da muka je na fi son wurin. Yayi parking din motar sanna yace min muje tare da sakan mu kawatatcen murmishi. masha Allah, bawan nan ba dai kyau ba😍

Na fito ya rufe motar tare da bin shi a baya muka isa wurin table din muka zauna. Bayan mun zauna ya tambaye ni ya yanayin wurin ya miki? Yayi tambayar da yaran indiya dan yanzu alhamdullilah ina jin yaran india sai dai abin da ba a rasa ba. Na bashia amsa da eh.

Yace "Good" tare da sosa gefan bakin sa. Chan kuma sai ya sauke karamar ajiyar zuci kafin yace:"Rumaisa I want to have talk with you and I will be glad if you understand me. Please don't misunderstand me."

Ni kam na tsaya ina kallon shi kunnena suna jira su ji abin da zai furta. Duk haduwa mu sai mun hade ido da shi amma yanzu ya ki bari mu hade ido da shi. Yayi shiru bai ce komi ba har sai da nace mai; "My all ears on you."

Zai bude baki yayi mgn sai wani mutun sanye da uniform na masu aiki ya aje mana abun sha da abinci. Meet ya mai godiya. Ya zuba mana soft drink a cup ya miko min nawa na amsa tare da ce mai thanks. He sniffed the chilled juice then he said: "Rumaisa you are Muslim, good, nice, kind, purity and all." "In life you meet with so many people from different region, ethnic and so on." We stay with people either we benefit from each other or benefit from us or we benefit from them, but leaving with you I benefit from you and i also learn so many things from you." Saying thank you is not enough to thanks you.

Na bude baki zan yi Magana yace;"A'a nasan zaki ce min ba sai na miki godiya ba but you deserve that. I don't known if our relationship can move to another stage??

Yamin alamar tambaya. Na tsaya ina kallon shi dan ni ban da tacewa. Sai kuma ya cigaba; "Every mans' dream is to have a good life partner who is ready to spend all his life and also a good, well training background to his children. Rumisa we have different religion, different culture and tradition we are different in all. Ya fitar da numfashi sanna ya sa hannun shi cikin aljihu ya fido karamin kwali ya bude sannan ya miko min shi tare da tambayata "Will you like to move on with me, Rumaisa…." Ya furza numfashi. Kafin in bashi amsa naji furincin "I LOVE YOU RUMIASA" ya fito daga bakin sa.

Jin haka har sai da yan hanji na su ka kada. Na ware ido kamar wata tsohuwar makauniyar da ta samu gani. Yay shiru yana kallo na tare da jiran amsar da zan bashi. Na yi ajiyar zuciya Dan ban kawo wa raina ba Jin haka daga wurin shi nace; "Meet you know me and you can't be together or be in love. Im student, a foreign. Im not a citizen of India, im not Hinduism, remaining some years to go back to my country my indigene. How can we be together. After all Naila loves you she is your would be wife. Have you think how she is going to feel can she take it?? Please Meet before thing will slip out of your hand please sort it out. Let our relationship continue being as friendship. Na mike tsay tare da ce mai dare na yi ya maida ni gida. Zai yi Magana sai ya kyale.

Ya mike jikin shi a sankare ya nufi wurin mota na bi shi a baya. Ko da muka dau hanya bai min Magana ba ban mai mgn ba har ya sauke ni a gidan su pihu. Nace mai sai da safe na shiga ciki.

RUMAISA MILHAN ✨ MEENAMAJEED03 🥀 VOTE COMMENT AND SHARE 🙏 THANK YOU

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.