Free chapter · Read without an account

PAGE 28

by Aminatu nazeer · Rumaisa milhan

RUMAISA POV Daga ranar da muka hadu da shi bai kara kirana ba kuma bai kara zuwa school din mu ba sai bayan two week. Ya samai mu a balcony nida su Pihu har da ma wasu yan click din mu. Normal muka gaisa kafin yace yana so muyi wata Magana. Na bashi amsa da okay sannna na mike muka danyi nisa da su . Muka tsaya sai ya dauke kallo na daga idon sa kafin yace:"Well rumaisa we have been friend for 4 years, on the fourth year I realize your love but unfortunately I can't get your love." But Rumaisa I appreciate all those good things that you done to me. You showed respect to me and you valued me and all thanks for that.

Ni kam na zuba masa ido ina kallon shi kamar wata tv ina sauraran shi.

"I have never Meet a kind person, self estem, intergrity than you. At least I benefit from you and I learn so many things.. You're right we are parallel we can nerver be together. You want me to move on and I will do so. Let bring it to an end. I will move on with Naila. Thank you for advice . So have a nice day.

Ya juya ya tafi ya barni a wurin. Nayi chak ina bin sa da kallo har sai da Faazan da Pihu suka taba ni tukunnan hankali na ya dawo.

Faazan ta tambaye ni mi ya faru? Mi meet yace min ney?

Na dan yi shiru kafin in yi murmishin gefan baki nace musu "he said let take it to an end he will move on with Naila."

Dukkan su busu yi tsamanin haka ba. Pihu ta tambaye ni kuma mi nace mai. Nace musu ban ce mai komai ba.

Faazan tayi tsaki cike da takaici tace:"rayuwar ki bata yi ba." Handsome man like meet. He is intelligent, kind and honest. Rumaisa I'm highely disaponted with you. Tayi tsaki ta wuce.

Pihu tace; "Sai mu koma hostel." Ita ma ta wuce.

Dukka su biyun haushi na su ke ji. Ko da muka dawo hostel Pihu ba ta min Magana ba har dare yayi muka kawnta. Na nemi bacci na rasa dana dan nutsu ina son bacci yazo sai tunanin Meet ya zo min a raina zuciyata tana recalling fuskar sa da komai na shi. Haka dai har bacci ya dauke ni.

Daga ranar ban kara sa shi a ido na ba ba waya ba text. Suma su Pihu sun sauko daga fushin da suke yi dani. Ba mai yin maganar shi. Abun har yazo ya fara damuna Meet da gaske yake yayi moving da Naila.

A cikin satin Naila ta zo campus din mu ta gama surun tan ta ban tanka ta ba karshe ma daki na koma. Abin ban haushi.

Da shiga daki Pihu tace min mama ta kira, kai kadai na kada mata na wuce toilet. Na tsaya ina kallon kai na a mudubi. Tambayar da na farawa kai na; "Shin ina kishi da naila ne? "A'a hakan ba zai faru ba. Ba abin da ke tsakani na da shi after all yayi moving on. Sai ga hawaye shinfide a fuska ta na rasa dalilin zuwan su. "Idan ya kasan ce ina son Meet?? No, A'a Rumaisa dole ki cigaba da nisantar da zuciyar ki daga bawan nan. Ko da kun yi soyaya karshe dai rabuwa za ku yi ba amfanin soyayar. Sannan ki rasa wanda za ki so sai kafiri mai bautar kumaka... Haka na cigaba da maganar zuci ina goge hawaye na. sai kuma na tuna da mama ta kira ni. Na wanke fuska ta na fito. Na nufi side drawer na dau waya na kira mama. Na gaishe ta. Ta tambaye ni bani da lfy nace mata A'a lfy ta qlau. Tace Yana ji muryar ki ta canja. Na wayin ce da mura ce na ke yi shiyasa.

Kin sha magani nace mata eh tace to allah sawake. Na amsa da Amin…

MEENAMAJEED 🥀 RUMAISA MILHAN ✨

JUMA'AT MUBARAK 🌹

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.