Free chapter · Read without an account

JUST IN TIME

by Jiddaah Barkum · ZAYD ARMAAN



ZAYD ARMAAN

CHAPTER EIGHTY: 80

JUST IN TIME

JIDDAAH BARKUM

—————

Bokan ya haɗe rai a take, kamar ba shi ne ya gama wage musu baki yana murmushi ba. Ya ɗan buɗe baki, kamar zai yi magana, amma sai ya sake kallon Seeyama kai tsaye. Idanunsa suka cika da wani irin kallo mai nauyi, har Seeyama ta ɗan ji yanayin ɗakin ya sauya. Muryarsa ta fara amo a cikin ɗakin, ƙasa amma mai tsananin nauyi, "Kin ce komai za ki iya yi... domin cikar muradinki?"
Seeyama bata nuna ko ɗarr balle tsoro ba. Ta ɗaga girarta, "Anything," ta faɗa cikin confidence, kamar babu wani abu a duniya da zai iya hana ta abin da take so.
Bokan ya fashe da wata dariya. Safina kuwa tana gefe, ta kalli Seeyama, sannan ta kalli bokan, wani irin yanayi ne ya sa zuciyar Safina ta fara bugawa, domin ta san idan yayi dariyar nan, abinda yake nufi kenan. Sai bokan ya daina dariyar, ya ɗaga kansa, muryarsa ta sauya gaba ɗaya, "Tukuicin aikinki... budurcinki ne!"
Shiru. Kalaman suka faɗa a tsakiyar ɗakin kamar dutse. Safina ta ɗan buɗe baki, Seeyama kuwa ta zuba masa ido, kamar ba ta gama fahimtar abin da ya faɗa ba.
Bokan ya ci gaba da kallonta ba tare da ko ƙiftawa ba, "Daga nan, duk wata buƙata da ki ka nema a wajen nan... za ta kammala." Ya ɗan karkatar da kansa, "Za ki juya Zayd da ahalinsa fiye da yadda kike so." Muryarsa ta ƙara yin nauyi, "Zai bauta miki. Zai yi miki biyayya. Zai guji ɓacin ranki." Ya yi ɗan shiru, "Zai ƙyamaci wanda ki ka ƙyamata."
Sai ya sake kallonta sosai, "Zai so farin cikinki fiye da yadda ke za ki so farin cikinki, ko ƙara ka ajiye ka ce kar ka bi ta nan, ina mai tabbatar miki ba zai yi gangancin kallonsa ba ma." Ya yi shiru na ɗan lokaci, daga nan ya faɗa a a hankali, "Wannan shi ne tukuicin aikinki, Seeyama."
Seeyama ta zuba masa ido. A wannan karon, kamar ta manta gaba ɗaya cewa wanda take magana da shi ba irin mutanen da ta saba mu'amala da su bane. Ta ɗan miƙe tsaye, sai ta yi wata ƙaramar dariya, amma dariyar ta kasance cike da disbelief, "You've got to be kidding me, right?" Ta girgiza kai, "Seriously?"
Ta ɗaga handbag ɗinta kaɗan, "Look, I don't know what kind of people you're used to dealing with, but I'm not one of them." Muryarta cike take da girman kai, sai ta yi wani ɗan murmushi mai nuna isa.
Safina ta fara girgiza mata kai a a hankali, "Seeyama..."
"Don't," Seeyama ta katse ta ba tare da ta kalle ta ba, "I know exactly what I'm doing."
Ta sake kallon bokan, "Money is not a problem." Ta buɗe handbag ɗinta kaɗan, tana kallonsa da wani irin smug expression, "Just name your price."
Bokan ya zuba mata ido ba ko ƙiftawa. Seeyama ta ƙara, "I can pay whatever you want. Whatever amount, kawai ka faɗa, duk yawansu zan ba ka." Ta ɗan yi murmushi, "But my virginity?" Ta girgiza kai, "No, that's not negotiable."
Seeyama ta ci gaba da magana cikin wata irin gadara, tana nuna cewa babu wani abu da kuɗinta ba zai iya siya ba, "Amma wannan..." Ta ɗan dakata, "...ba na bayar da kaina ga kowa, budurcina na tattale shi." Sai ta faɗa da wata irin murya mai nuna mallaka, "Na mutum ɗaya ne kawai."
Safina ta sake girgiza mata kai, amma Seeyama ta yi kamar ba ta gani ba. A take bokan ya daka wata ƙara mai ƙarfi, "SHIRU!" Muryar ta daki ɗakin. Seeyama ta ɗan firgita, amma ta yi ƙoƙarin ɓoye hakan. Bokan ya matsa gaba kaɗan, idanunsa suna kyalli, "An gaya miki komai kuɗi ke siya ne?" Ya yi dariya kaɗan, amma babu wani daɗi a cikinta, "Me ya sa kuɗinki bai samo miki soyayyarsa ba?"
Seeyama ta yi shiru. Bokan ya ci gaba, muryarsa cike da tsawa, "Me ya sa kuɗinki bai sa Zayd ya zaɓe ki ba?" Safina ta sunkuyar da kanta. Bokan ya nuna Seeyama da yatsa, "Kuɗi na iya sayen abubuwa da yawa... amma akwai farashin aikin da kuɗi bai isa ya saya ba."
Seeyama ta tsaya cak, tana kallon bokan na wasu seconds, sai girman kai ya sake dawowa fuskarta. Ba tare da ta ce komai ba, ta ɗauki jakarta, ta miƙe tsaye cikin arrogance. Ta gyara mayafinta, ta ɗaga kai, "Let's go." Ta juya ta nufi hanyar fita.
Safina ta zauna na ɗan lokaci, tana kallon bokan da rashin jin daɗi, "Yi haƙuri, maigida..." Ta sunkuyar da kanta, "...ban yi tunanin za ta..." Ta kasa ƙarasa maganar.
Bokan bai amsa ba, kawai ya ci gaba da kallon ƙofar da Seeyama ta bi. Safina ta tashi da sauri ta bi bayanta. Amma kafin ta fita, ta sake waiwayawa. Bokan yana nan zaune, shiru, fuskarsa babu murmushi. Sai dai idanunsa... sun kasance kamar na wanda ya riga ya san cewa Seeyama bata fahimci farashin abin da ta nema ba, kuma kamar tayi kuskuren jure girman kanta a inda ba ta sani ba. Safina ta haɗiye yawu, sannan ta fita da sauri.
Da gudu-gudu, sauri-sauri, Safina ta iske Seeyama wacce har ta riga ta kunna motar ta, tana ta ƙoƙarin fita. Safina ta buɗe ƙofar da sauri ta shiga ta zauna, tana haki sosai, tana kallon Seeyama. Seeyama kuwa ko kallonta ba ta yi ba, domin da ace ta ƙara minti ɗaya a cikin wurin nan, tabbas da ta fito ta tarar ta tafi ne. Ta yi reverse, ta saita hanya, sannan ta fice da wani mahaukacin gudu.
Sai da suka nutsu sosai akan titin kafin Safina ta kalli Seeyama, ta sauke wani dogon numfashi, "Ke... yanzu haka ake yi?" Ta girgiza kai, "Mu je waje, sai ki yi kalar wannan abin? Seeyama, wannan mutumin fa ba ordinary person ba ne da kika saba da su. Me ya sa za ki masa magana haka da girman kai da nuna isa?" Ta sauke numfashi, "Kin san da girman kan naki, amma kika je wajensa neman abu. At least ki san boundaries ɗinki."
Safina ta ƙara ɗaga murya, "Seeyama, ba kowane mutum ne za ki taka shi kamar yadda kike taka maids ɗinki ba! Wani idan ya yi rawa, an ba shi kuɗi. Wani idan ya yi, wallahi mugun duka zai ci."
Seeyama ta watsa mata wani shegen kallo daga gefen ido, "Safina, ba ki da hankali ne?" Ta ɗan yi tsaki, "Seriously? I think you're the crazy one here." Ta sake mayar da idanunta kan hanya, "Ina ganin ko da haukan nake, kin san wannan ba maganin uwar komai zai min ba sai iskanci." Ta yi wata ƙaramar dariya ta raini, "Shine za ki kai ni wajensa, ki dubi mutum kazami kamar wannan, yace na ba shi kaina?" Ta girgiza kai cikin disgust, "Are you kidding me?"
Ta juya ta buɗe glass ɗin motar, ta tsirtar da yawu a waje, sannan ta maida glass ɗin sama, "Ke, kin san ni ba yar iska ba ce wallahi. Tun lokacin ma da nake ji da bala'in rawar kai, na yi yawo states da abroad, different countries, different places..." Ta ɗan yi shiru, sannan ta yi wani ɗan murmushi mai cike da pride, "...but I have never done that kind of nonsense."
Ta kalli Safina na ɗan lokaci, "Ke, ni fa dama na yi alkawari ma kaina..." Ta sake maida idanunta kan hanya, "...babu wani ɗan iska da zai san ni sai mijina." Ta yi ɗan tsaki, "Toh ban ba mazan kirki kaina ba ma... sai wani ɗan iskan boka, lalatacce, kazami?" Ta yi dariyar raini tana girgiza kai, "Please. Leave me alone with that nonsense. Zan nemi way out. Ko ba da boka ba." Ta yi shiru na seconds, "Ai akwai hanyoyi ƙacha-ƙacha." Ta sake kallon gaba, "Ki zuba min ido kawai!"
Daga nan ta maida kanta gaba ɗaya kan driving ɗinta, fuskarta cike da determination da wannan irin confidence ɗin da ya saba bayyana a tare da ita. Safina kuwa ta saki baki kawai tana kallonta, ta yi kamar za ta yi magana... amma ta kasa cewa ko uffan.
Zayd ya ci gaba da lura da yadda numfashinta ke fita da sauri, bata daina ƙoƙarin ja da baya ba, sai ma ƙara shiga, amma sai ya sake damƙe kugunta da kyau da hannu ɗaya, ɗayan hannun kuma ya riƙe bayan kanta. Ya cigaba da tsotsar harshenta da wani irin salo mai tsananin zafi da maye, yana zuko yawunta cikin nashi kamar wanda yake ƙoƙarin yin transfusion din saliva tsakaninsu.
Lokacin da bakinsa ke cikin nata yana mata wannan mahaukacin kiss ɗin, hannunsa na dama ya sauka a kan cinyarta, ya zura palms ɗinsa ta baya ya damƙi ass ɗinta gam, yana matse su da wani irin mugun ƙarfi ya maida wani mugun daɗi kamar an masa gafara, wanda ita kuma Raihana ya sa ta saki wata ƙara a cikin bakinsa.
Ba tare da ya fasa kissing ɗinta ba, ya ɗago ƙafarta ɗaya a hankali ya ajiye ta a kan gefen doguwar kujerar da suke tsaye a gabanta, ta yadda ta fi buɗe legs dinta da kyau. Hannunsa na hagu dake riƙe da kanta ya zame su, ya kama hannayenta biyu ya karkata su zuwa bayanta, yana riƙe su gam da hannu ɗaya tak a baya don hana ta kowane irin motsi ko ƙwace kanta.
Yayin da fuskarta ke manne da tasa, yana sucking tongue ɗinta kamar zai rabashi da bakinta, ɗayan hannunsa ya sake sauka ƙasa kai tsaye zuwa kan Vg ɗinta. Yatsunsa suka sake nutso a cikin ruwan dake ta faman ambaliya, yana mata wani irin slow stroking mai neman cire mata ruhi a gangar jiki...
Zayd ya ɗan janye bakinsa daga nata a hankali, yana mai da numfashi mai zafi. Ya kura mata idanunsa da suka sake yin wani irin jaa. Yana kallon yadda hawaye ke fita daga idanunta suna zuba a fuskarta kamar an buɗe famfo, gaba ɗaya kumatunta da laɓɓanta sun jike da hawaye da yawu.
Ya sunkuyo da fuskarsa saitin kuncinta, ya fara lashe hawayen da ke zuba a fuskarta a hankali. Raihana ya sake runtse idanunta, hawaye wasu na bin wasu a hankali, cikin wata murya wacce ta sauya kamar bata shi ba, mai fita cikin raɗa da zallar fitina yace, "Look at you crying, but your body is telling me a completely different story. You're so damn wet and dripping all over my fingers, begging for every single stroke. Tell me you want it, baby girl... tell me how much you need my heavy cock deep inside you. You think you can talk back to me and get away with it? Your body already knows who owns you. Every single drop of this heat is for me..."
Zayd ya tsaya cak, idanunsa na ƙara yin wani irin ja yayin da yatsunsa ke cigaba da safa da marwa a ƙasanta. Ya sunkuyo da fuskarsa sosai, muryarsa ta fito a raɗa amma tana cike da wani irin zafaffen command, "Open your eyes and look into mine... ki maimaita min abinda ki ka faɗa ɗazu. Da waye ne ki ka tsara rayuwa ki ka ce?" Ya faɗa yana wani murza clit ɗinta da azabar ƙarfi.
Raihana ta fashe da wani matsanancin kuka, tana girgiza kanta da sauri, "A'a... ba da gaske nake ba! Wallahi ƙarya nake!"
Zayd ya saki wani shegen murmushi, still staring straight into her soul, gashi yadda yatsunsa ke cigaba da stroking all over her wetness, driving her completely insane, tana jin kamar zata yi hauka. "Kina son sanin me haɗina da Haris?" ya tambaye ta da wani irin taushin murya mai cike da zallar izza.
Raihana ta girgiza kai da sauri tana nufin a'a, tsoro ya gama cika zuciyarta. Amma sai ya cika hannayenta da hannunshi ɗaya ɗaya a riƙe suu, yana ɗago habarta, "Look into my eyes."
A hankali ta buɗe idanunta da suka kumbura, ta zuba su cikin nashi, amma yadda ya cigaba da moving yatsunsa a ƙasanta yana mata wani irin deep, heavy stroke ya gama rushe duk wani sauran courage da ya rage mata. Da sauri ta sake runtse idanunta. "Open them now," ya faɗa da ƙarfi. Da sauri ta buɗe, ya karkata kansa yana kallonta direct in her eyes, "Shi Haris ɗin..." Zayd ya cigaba da magana a a hankali, yana mata wani irin kallo mai cike da gadara, "...ni na aika shi ya kula min da shige da ficenki. Kin gane?"
Da sauri ta gyada kai tana kuka sosai. "Good," ya amsa, yana zagaye swollen lips ɗinta da yatsansa that's so wet with her juice, "And from now on, ban so na sake jin maganarshi a bakinki. Am I clear?"
Cikin rawar murya da tsananin tsoro, ta ce, "Ehh... ehhh..."
"Now..." ya ce, muryarsa na sauka ƙasa sosai yana sake matse ta a jikinsa, "...bani haƙƙina."
Sai ta fashe da wani sabon kuka tana ƙoƙarin janyewa baya, "No, please..." Ta fara ja da baya tana turesa, ya cigaba da kallonta yana lashe lips ɗinsa na ƙasa kamar tsohon maye tana baya yana binta, amma a dai-dai lokacin ne wayarsa da ke yashe a ƙasa ta fara ringing. Ringtone ɗin da duk inda yake, ko mutuwa yake idan yana da hali dole ne ya ɗauka, ya fara tashi a falon.
Zayd ya tsaya cak, ya sauke numfashi mai zafi, sannan a a hankali ya juya ya kalli wayar da ke ring a ƙasa. Raihana kuwa ta sauke numfashi a a hankali, tana kallonsa cikin tsoro da kuma fatan Allah ya sa wannan wayar ita ce za ta cece ta daga wannan bala'in da take ciki.
Zayd ya juya kansa zuwa inda wayar take. Ya miƙa hannu, ya ɗauko wayar.
Ummie.
Ya ɗan kalli screen ɗin na ƴan seconds, sannan without hesitation ya amsa kiran. Bai ce komai ba, ya ɗora wayar a kunnensa, yana tsaye shiru. A ɗayan ɓangaren, muryar Ummie ta fito kai tsaye, babu sallama, babu wani dogon bayani, "Zayd." Muryarta ta kasance cikin tsananin seriousness.
Zayd ya yi shiru. Sai Ummie ta ci gaba, wannan karon a fili take tana ba da umarni, "Duk ma inda kake da Raihana, ka dawo min da ita gida. Yanzu-yanzu."
Zayd ya ɗan rufe idanunsa. Har yanzu bai ce komai ba. Ummie ta ƙara cewa, muryarta ta ƙara yin ƙarfi, "Na ce yanzu, Zayd. Ba daga baya ba. Ba bayan ka gama abinda kake yi ba. Yanzu."
Zayd ya buɗe idanunsa a a hankali. Ya kalli Raihana. Ita kuma tana kallonsa, hannayenta a rungume a kirjinta, har yanzu fuskarta cike da tsoro da kuma hawaye shabe-shabe. "Ummie..." Ya fara magana a ƙasan murya.
Amma Ummie ta katse shi, "Babu Ummie-Ummie. Duk inda kake, ka dawo min da ita gida." Kawai sai ta katse wayar.
Zayd ya cire wayar daga kunnensa, ya kalleta na ɗan lokaci kafin ya sauke ta a hannunsa. Raihana kuwa har yanzu tana kallonsa. Bata san me Ummie ta faɗa ba, amma daga yanayin fuskarsa ta fahimci cewa akwai wani abu wanda take fatan koma meye ya fiɗdata daga wannan waje da take.
Zayd ya ɗago kansa ya kalleta daga sama har ƙasa. Sai ya ce a taƙaice, "We are leaving."
Sai kawai ta sauke wani uban numfashi da mugun ƙarfi, tana lumshe idanunta da godiya ga Allah daya tseratar da ita…
A karo na farko tun lokacin da suka shigo ɗakin, zuciyarta ta samu ɗan sauƙi.

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.