Free chapter · Read without an account
Chapter 5-6
by Momislam11 · ƘULLIN ƘAUNA
*ƘULLIN ƘAUNA*
(Erotic Love Romance and funny
💋💋💋💋💋💋
Mom Islam
Page 5-6
Yatsunsa ya haɗe biyu yana murza kan ƙirgen danginta, sai kace wani zautacce, yana fitar da numfashi sama-sama kamar wanda yayi gudu, wani irin cafka ya kaiwa Dick ɗinsa lokacin da yaji yana haniniya a cikin wando, ya lumshe sexy eyes ɗinsa, cikin kasala ya fara bata taimakon gaggawa dan dawo da numfashinta, da taimakon ubangiji ta fara ja numfashi, tare da ware idanunta, sukayi ido biyu, dashi, ya miƙe tsaye kafin yace “ki sani yanzu kin zama babbar mace, lokaci ne da idan kika yiwa rayuwarki ganganci wata alaƙa ta haɗaki da wani namiji, kina iya ɗaukar ciki“ duk da yanayin da take ji a jikinta bai hanata miƙewa da sauri ta kamo hannayensa ba“ ke wato baki ji gargaɗin da nayi miki ba?“ Ayra tayi rau-rau da idanu zatayi kuka yace “kin yiwa kanki, na haɗo miki tea kin zubar, ya ɓallo magunguna har guda huɗu ya miƙa mata, yace ta haɗiyeshi yanzu, shi kansa yasan yin hakan a gareta abu ne mai wuya. Babu inda ta iya dole ta karɓi maganin ta haɗiye, Saboda ganin inda Ya haɗe fuska kamar be taɓa dariya ba, ta fara haɗiye maganin ɗaya bayan ɗaya tana runtse idanu a wahalce, idanunta sun sake firfitowa tace “Yah Jay ruwa....ruwa zan sha...“ ya sake galla mata harara tare da ficewa ya barta a gurin, “nidai zan gudu gidan Anty Ubaidah dan walhi Yah Jay Mugu ne, ammafa kafin in tafi dole sai na rama duk abinda yayi min“ tayi maganar tana buɗe wardrobe ta fara ɗauko kayanta wanda sune abin so da ƙaunarta, da wuya ka sameta da atamfa a jikinta, koda yaushe tafi yin shigar English wear, musamman marasa nauyi irin na turawa, ƙarfe 12:pm agogon dake manne a jikin bangon ɗakin Ayra ya nuna, lokacin ta gama shiryawa cikin riga da wando masu kyau, ta yafa mayafi a kanta, tare da sake gyara style na gashinta, ta ɗaura agogon hannu tasa takalmi ta ɗauki handbag ta fice, takalmin ƙafarta mai tsini ne sosai, ta fara sauka daga upstairs a hankali cikin salo mai kyau, Handle na ƙofar ɗakin Jay ta murɗa, ƙofar ta buɗe, ta kutsa kanta ciki, a parlournsa babu kowa, dan haka ta wuce cikin bedroom ɗinsa, Yana kwance a saman makeken Royal bed ɗinsa, Yana barci hankali a kwance, cikin a zuciyarta tace “wow anzo gurin, kodai gashin kansa zan yanke duka?" Ta girgiza kai da sauri, ta buɗe handbag ɗinta ta ciro tozali me kyau, tayi masa zane a fuskarsa, ta sake ɗauke janbaki pink tasa masa a lips ɗinsa, kana ta fara ja da baya tana kallonsa tana murmishi, already ya riga yayi wanka, kawai kwanciya yayi dan hutawa, saboda ranar ta kasance Saturday babu aiki, allura ta ɗauko guda ɗaya, ta soka a kujerar da tasan dole zai zauna a kanta, tayi saurin ficewa tana dariya...!
Mom Islam