Free chapter · Read without an account

Riya Chap 6

by Quenneriya · Riya

WASHE GARI…. 
Misalin karfe 7 da minti 25 na safe, Riya ce tsaya bakin kofar dakin ammy su , Tana jira ah bata kudin break din su, tun tuni kaninta su tafi ita kadai ta rage… Tana mika mata kudin tasa kai zata fita daga gidan, cen ta jiyo muryar ammy su na ce wa…….
   Wallahi Riya yau kika tsaya bika dawo da huri bah zan fadawa abban ku… Ta kuma cewa aikan ki zanyi ki dawoo da huri kar ki tsaye fira da kawaye kinji…  
    Riya tace , Toh ammy … 
Tayi sawri … Sawri ta huce dan bata so ta makara Gashi akoy tafi….

   Tana zuwa makarantar bata tsaya yin jan maganar data sababa … ta huce aji, koh minti 5 batayi da zama bah mallan Abdul yashigo ajin… 
aka fara zuwa harda daya daya … 
Riya ce ta kwalli kawayan nata cikin murmushi da far’a take gayamisu cewa ammy su zata tafi hajj …. kawayan nata sunata murna dan idan wani abun farin cikin ya samu daya daga cikinsu haka suke murna tare haka idan akasin abun .. 
maryama ce ta kwalli Riya tace … Nifah ban iyah hardar nan bah duka dan rabi kaway na hardatse… Riya tace «hummmm» 
kin iya rabi koh toh ni koh rabbin ban iya bah yanzu nake koya… 
amina tace nida Alhamdulilah na iya duka…
har anzo gun su Riya ta mike dan itace farko sai amnia sanan Maryama…
Tana zuwa ta dan kwalli mallamin nasu  a ranta tana cewa waii irin yatsi maganin nan koh murmushi babu balle annuri,  ta fara da 
Bismillah …  Sanam ta fara karanta suratul ……[ Ma’arij]  har tah kusa kaii karshen surah ba’ a mata gwara koh guda bah….  Maryama da amina daman sunsan hakan dan so dayawa zata ce musu bata iya harda bah sai ta tafi kara suga tayishi dede , 
saida tazo karshe ake cin gwaran ta biyu ..
Maryama deyy harda bata yibah .. sai ta kuma kawota … mallamin su nata mata masifa, 
lokacin break nayi , Dede Mallan Abdul ya yafato Riya da haninshi yana mata nuni da tazo ..
Tana karasuwa ya mika mata kudi yace ta sawo mishi yogourt daya ruwa daya, … bayan ta kawo mishi ta tarar da kawayen ta na nemanta ah farfagiyar makarantar dan busuga lokacin da Mallan Abdul ya kira taba… sai ah lokacin suka lura da kwallan da Ustaz din nasu kaima Riya bah … 
suka huce ajin su suna zawnawa, Maryama tace ..  Anya Riya … Anya daiii !!! 
kodai kodai …. 
Riya tace meye kuma … 
Maryama ta kwalli Amina tace … Wallahi ina ganin kamar mallan Abdul nasan Riya ….
Riya ta kwalli Maryama tana  san tantancewa 
meye so ??   
cikin sawrayi  Tace Innalilahi…. Bismillahi Ta kuma cewa Kaii wallahi Maryama bzkida kirka ….. waye kuma wani Mallan Abdul Allah na tuba ni bayama cikin tsarin irin mazan da nake so , kuma Allah ma ya kiyaye koh hakan ne ah ranshi toh yayi ta kanshi …. da tsafff zan iya shuka mishi rashin mutunci baruwana da ganin shi mallamin mu ne , Yabar ganin nayi sanyi kwana biyu wallahi hali na na nan !!!! 
«Tusssssssss»   Amina ta Rabka uban tsuki nan Tace !!! Kaidai wallahi bakida hakuri koh kadan toh dan Allah yanzu da kike ta masifar nan yace yana sanki be ??? koh ya taba fada miki wata magana makamanciyar wanan??? 
ita fah Maryama hasashe ne kaway take !!!
  Riya tace dan Allah yanzu abar maganar ma baki daya.,….
 suka shiga aji dan gar an koma … 
karfe 1 na nara dede aka sawkosu da islamiyah kowace daga cikin ta kamo hanyar gidan su dan Riya bata manta gargadin da ammy su tayi mata bah … 

 Tana karasuwa gidan ta shiga cikin Sallama Tana hucewa dakinta …. 
bayan ta cire uniform dinta Ta kwalli kanwar ta Naja’atu tace … Ammy fah 
Najat Tace tana dakinta … 
Riya ta huce dakin ammy su Tayi sallama tace ammy gani na dawo .. Sai ammy ta dan kwalle ta tace bari kuci abinci zan aike ki 
Riya tace toh … Ta huce ta dawru Al’wala Tayi sallar azahar…. suna gama cin abin ta kara komawa gun ammy su …
ammy ta su tace wallahi zan fasa aiken naki dama kinasan zuwa yawo ,, 
Riya tace a’a wallahi…
cen bayan sallar la’asar Riya ta tafi aiken 
kudin adashe ne zata kaii gidan wata tsofuwa …
bayan ta kaiii kudin ta dawo ta iske abban su na koyawa kanninta leson dan wani lokacin haka yake … idan yana gidan 
ta gaisheshi ta huce ta sanar da ammy su ta dawo … sanan ita da dawku kayan karatun nata … Tun kan aje koh ina Riya ta raina kanta dan maths abban su yake koya mata ita kuma idan za’a kwana ah yuni bazata gane komi bah …
haka abban  su yake kara nuna mata bayan wani lokacin kaway Riya taji mari akan fuskar ta « tasss». Ta rude ta fara Kuka 😭😭 Amma 
Abban su koh dar dakair ta dan duki wani abun amma har lokacin nan bawani ganewa tayi bah …. bayan sun gama leson din sunci abinci ta … tayi sallah sanan ta kwanta .. dan kanta na mata ciwoo saka makon kukan da tayi… 
Tana tunanin gobe zasuyi san makon tashi dan monday ne gashi sunada teste na French….


    
   

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol