Free chapter · Read without an account

YOURS, COMPLETELY

by Jiddaah Barkum · ZAYD ARMAAN



🔞!!


ZAYD ARMAAN

CHAPTER 125

YOURS, COMPLETELY

JIDDAAH BARKUM

———

Raihana ta saki wani sabon kuka mai cike da zafi da tsantsar rauni, ta cigaba da tura kirjinsa da hannayenta tana girgiza kanta da ƙarfi. Jikinta na wata irin karkarwa, tana jin ta kamar wacce aka yanka da abu mai kaifi. “Ka daina… ka tsaya! Zafi nake ji! Ka ce ba zai yi zafi ba, amma ga shi yana yi… wayyo Allah, Ummaaa na, ka cire min! Ka daina!” ta faɗa a cikin kukan ta da ya cika ɗakin, yayin da idanunta suka gaza buɗewa saboda tsananin azabar da ta tsinci kanta a ciki.
Shi kuwa Zayd, yadda yake jin tsantsar ɗumin fatarta da kuma yadda dick ɗinsa yake maƙale cikin wurin mai matsanancin dumi, yana jin yanda pussy dinta ya kamashi gammm kamar anyi gluing dinshi a wajen, ya sa ya fara rasa gaba ɗayan natsuwarsa. Idanunsa sun riga sun juye, tuni ya fara wani mugun penetrating cikin fitar hayyaci, yana shiga da fita da sauri, yana jin wani irin mugun daɗi na ratsa shi har zuwa ƙwakwalwarsa. Ji yake kamar ba ya cikin duniyar mutane, wani irin maye ya rufe masa ido. Sai kuma ya fara sakin zafafan moans out of control, yana zazzaga mata zantukan da ba wani jinsa take ba cikin wata murya mai sanyi da maye: “Shhh… sorry, wife… ba laifi bane, kece kike da daɗi sosai… Ohhh, it tastes like honey, your pussy is so, so, so tight… babygirl… kalli yadda kike matse ni… oh God, you feel so damn good! Na rantse da Allah ba za ki iya samun wani namijin da zai iya baki irin wannan daɗin ba sai ni… Shhh, let it stretch you, taste my dick deep inside you, ohhh yes… so tight, so wet, so fucking delicious!”
Raihana kuwa kuka kawai take tana sake ture shi saboda haÉ—uwar zafi da kuma wani irin sabon yanayi da ya fara gauraye jikinta. Tana jin yadda yake cigaba da buga ta ba sassauci, kowace fitar numfashinta na fita ne da sunansa a bakinta, tana cigaba da zazzage nishi kamar mai nakuda, tun tana ihu sosai tana jiran ya kyale ta har muryarta ta fara dishashewa ta daina magana, sai hawaye kawai da ke bin gefen idanunta suna sauka kan pillow din da kanta ke kai. Sai da yayi kusan good 50 minutes yana abu É—aya ba tare da ya tsaya ko ya sarara mata ba. Gabadayan jikin Zayd ya fara wani irin karkarwa da tsuma mai tsanani a lokacin da yake gab da cuming. Bakinsa ya fara sakin wasu surutai na fita hayyaci, yayin da hawaye masu zafi suka fara zubo masa a idanunsa saboda tsantsar kololuwar da ya kai.
Ya ƙara kankame ta gam a jikinsa, yana cigaba da mata wani shegen bugun sakwara cike da hanzari. Raihana kam ta ji kamar ta riga ta haɗe gaba ɗaya, jikinta na shirin tarwatsewa saboda yadda yake bugun ta ba sassauci. Zayd ya saki wani irin mugun ihu na daɗi, yana zazzaga mata manyan kalamai yayin da yake cigaba da buga ta da iya karfinsa kamar dai ya manta wannan ne first time dinta: “Babygirl! I'm cuming, I'm literally cuming inside your tight, wet pussy! Wallahi you are driving me insane… feel how deep my cum is going to fill you up, oh God, your body is so fucking addictive, I can't stop, take it all, take every drop of my cum inside your delicious honey pot…! Yes, right there I’m coming wife, I’m coming right now…!”
Kafin ta gama fahimtar ma abin da yake faɗa, ya kankame ta sosai da dukan ƙarfinsa, jikinsa na makyarkyata ya na sakin wani mugun nishi, ya fara bulbula mata ruwan jikinsa mai mugun dumi da bala’in yawa. Raihana tanaa jin saukar shi a jikinta, tana jin yanda ya ke cikata tafff, kamar har mahaifa take jin saukar shi. Nan take dukkan wani ƙarfi da yake jikin Zayd ya ƙare. Jikinshi yayi wani irin shakkwaff, ya faɗa a kan ta da dukan nauyinsa, yana maƙale da ita a jikinsa yana cigaba da sakin zafafan numfashi da sauri-sauri.
Raihana kuwa ta lumshe idanunta ta yi lamo, hawaye masu zafi na ci gaba da zubowa a hankali, suna sauka kan pillow ɗinta. Jikinta har yanzu akwai wani irin zafi da kasala mai tsanani, amma babban abin da take ji shi ne yadda ta shiga wani sabon yanayi, wanda ya sa ta kasa ko motsawa yadda ya kamata. Duk da cewa zafin farko bai gama warwarewa ba, a yanzu wani irin natsuwa da gajiyar jiki suka fara maye gurbin fargaba da tsoron da take ji tun farko. Zayd ya ɗan ɗago fuskarsa da ƙyar, idanunsa sun yi wani iri, sannan ya lumshe su na ɗan lokaci. Ya saukar mata wani irin kiss a kumatunta da suka jike da hawaye, ya fara lashe hawayen fuskarta gabadaya, sannan ya raɗa a hankali da wata muryar kasala da ta fito ciki-ciki: “Thank you, my sweet wife… you did so well. Wallahi, kin fi kowacce mace daɗi a duniya. You have no idea how special you are to me, my Raii. Everything about you is beautiful. Even the way you get shy and hide that pretty face of yours…” Ya yi murmushi, ya sake sumbatar kumatunta. “I swear, I could spend the whole night just holding you like this. You make me feel things I can’t even explain. My beautiful wife, my precious Raiii… Allah, I’m so lucky to have you.” Ya ɗan matsa ya kalle ta, yana shafa gashinta a hankali. “And please, never think you have to pretend with me. I want you comfortable, happy and loved. That’s all I ever want for you.” Ya sake maƙale ta a jikinsa, yana shafa bayanta a hankali cikin wani irin tsantsar soyayya da gamsuwa.
Raihana kuwa ta kasa cewa komai. Ta na dai makale dashi tana jin ƙamshinsa da bugun zuciyarsa, yayin da idanunta ke ci gaba da lumshewa saboda kasalar da jikinta ke dauke da ita haryanzu. Zayd ya sumbaci goshinta, sannan ya jawo duvet ya rufe su duka. Suka ci gaba da kwanciya cikin shiru, sai saukar numfashinsu kaɗai ke tashi.
Seeyama kuwa tana fita daga gidan Mommy, ta shiga motarta ta zauna. Ta ja ƙofar motar, ta kunna engine sannan ta kama hanya. Amma duk da cewa motar na tafiya, hankalinta ko kaɗan ba ya kan hanyar da take bi. Maganganun Mommy Hauwa ne kawai ke ta yawo a cikin kanta: “Bintu ce fa. Niece ɗin Hajiya Balaraba ce. Tana zaune da ni ne saboda Balaraba ta tafi Abuja…” Ta daure fuska, tana ƙoƙarin haɗa abubuwan da suka faru tun daga ranar farko da ta fara ganin Bintu har zuwa yau. Yadda Mommy take nuna mata kulawa ta musamman, yadda ta ke yawan zama tare da ita, yadda yarinyar take shagwaba a gaban mommy, har da yadda ta same ta a kan gadon a cikin wannan yanayin. Ta sauke numfashi a hankali. “But why is she always around Mommy?” Ta tambayi kanta cikin damuwa. Sai kuma wani abu ya faɗo mata a rai: “Bintu fa ta taɓa gaya mata da bakinta cewa Raihana ƙanwarta ce.” Seeyama ta ɗan rage gudun motar, tana kallon titin gabanta. “Wait… what does that mean?” Idan Raihana ƙanwarta ce, me ya sa Mommy ta ce Bintu niece ɗin Hajiya Balaraba ce? Kuma wane irin alaƙa ce ke tsakaninsu da ta sa Bintu ta kira Raihana ƙanwarta? Ta yi shiru na ɗan lokaci, tana ta nazarin lamarin. Tunaninta ya rabu gida-gida. A gefe guda, tana tunanin maganganun Mommy, a ɗaya ɓangaren kuma kalaman Bintu da ta ji da kunnenta. Ta dafe sitiyarin motar sosai, sannan ta girgiza kai. “No, something is not adding up…” Ta yi shiru na wasu seconds. A ƙarshe, kawai sai ta juya motar, ta sauya hanyar da take bi, ta nufi gidan Safina.
Seeyama ta isa gidan Safina, ta yi horn sau biyu kafin ta shigar da motarta cikin harabar gidan. Da ta faka a parking lot, sai ta lura da wata bakuwar mota da ba ta saba gani ba a gidan. Ta ɗan kalli motar na wasu seconds, sannan ta kashe nata motar ta fito. Ta dauki jakarta, ta nufi entrance ɗin gidan ba tare da ɓata lokaci ba. Da ta shiga lounge din, sai ta tarar da Safina tare da wani saurayi da ke zaune kusa da ita. Suna shan shisha, suna hira cikin nishaɗi. A normal days, Seeyama ba ta da matsala da zama tare da su, tsaff take sakewa ta zauna a sha hira ko da kuwa ba ta sha wani abu ba. Wani lokacin idan sun matsa mata sosai, tana iya ɗan sha kaɗan. Amma yau kam, ba wannan ne a gabanta ba. Da ta shiga ta hangi saurayin Safina, sai ta haɗe rai. Ta ɗan kalle su na wasu seconds, babu ko alamar fara’a a fuskarta, kafin ta wuce kai tsaye zuwa hanyar ɗakin Safina ba tare da ta ce komai ba. Saurayin ya bi ta da kallo, sannan ya juya ya kalli Safina. “Isn’t that Seeyama?” Safina ta ɗan gyada kai. “Itace mana.” Ya sake kallon hanyar da Seeyama ta bi, kafin ya ce: “I thought she was going to greet us. Looks like she just ignored us.” Safina ta ɗan ɗaga kafaɗa. “I don’t know. Maybe tana cikin damuwa ne. Bari na je na duba ta. Just a minute.” Ta miƙe daga kujerar, ta nufi ɗakin da Seeyama ta shiga.
Da ta shiga, sai ta tarar da ita zaune a gefen gado, ta cire jakarta ta ajiye a gefe. Safina ta haɗe rai kaɗan. “Haba, Seema! Ji yanda kika watsar da Don, ai da ko gaisawa kun yi tunda a wajen kika same shi.” Seeyama ta ɗago kai ta watsa mata harara kafin ta amsa: “Saboda ga ni yar iska koh?? Da aurena da mutuncina zan gaisa da shi daga nan ya rungumeni, yace duk gaisuwa ne ko?” Safina ta zuba mata ido, sannan ta ɗan yi shewa. “Ke dai! Ki dinga wani nuna matar aure this, married woman that! Sai ka ce irin mijin ya damu da ke kamar wani auren arziki.” Seeyama ta juya da sauri ta kalle ta. “Enough, Safina! Ya so ni ko bai so ni ba, doesn’t mean zan watsar da mutuncin aurena. Kin gane?” Ta faɗa cikin ɓacin rai, tana ƙara haɗe fuskarta. Safina ta ɗaga hannayenta sama cikin alamar surrender. “Toh, sorry mana. Calm down, Seema. Kar ki sauke haushinki a kaina. Allah ya baki haƙuri.” Seeyama ta juya gefe, tana sauke numfashi a hankali. Safina ta zauna kusa da ita, tana kallonta da mamaki. “Anyway, what happened? Me ya sa kika shigo da wannan fuskar kamar kin yi faɗa da duniya?” Seeyama ta yi shiru na ɗan lokaci, kafin ta juyo ta kalli Safina. “Kawai ki shirya mu je inda za mu je. Idan kuma ba za ki iya ba, na tafi ni kaɗai.” Safina ta zuba mata ido na wasu seconds, kafin ta fashe da dariya. “Yau dai ba laifi, balai kike ji. What’s the hurry?” Seeyama ta ɗan kawar da kanta gefe. “Safina, please. Ba ni da lokacin wannan.” Safina ta girgiza kai tana murmushi. “Toh, na ji. Give me five minutes. Bari na sallami Don, sai na dawo.” Ta miƙe daga kan gadon, ta ɗauki wayarta sannan ta fice daga ɗakin. Seeyama kuwa ta sauke numfashi, ta kwanta rigingine a kan gadon. Ta lumshe idanunta, tana jin kamar kanta zai fashe saboda yawan tunanin da ke damunta. Amma duk da ƙoƙarin da take yi na mantawa da abin da ta gani a gidan Mommy, hoton Bintu a kan gadon Hajiya Hauwa ya ci gaba da dawowa mata a rai.
Ba a ɗauki lokaci mai tsawo ba, Safina ta dawo ɗakin bayan ta gama shiryawa. Ta ɗauki jakarta, sannan ta kalli Seeyama. “I’m ready. Let’s go.” Seeyama ta miƙe daga kan gadon ba tare da ce komai ba. Ta ɗauki jakarta suka fice daga ɗakin. Bayan sun fito, suka shiga motar Seeyama suka kama hanya. Lokacin ya kusan ƙarfe goma sha biyu na rana. Safina na zaune a gefenta tana ta jan Seeyama da hira, tana ba ta labaran abubuwan da suka faru tun bayan ganinsu na ƙarshe. Amma Seeyama ba ta ba ta kulawar da ta saba ba. Amsoshinta kawai take bayarwa sama-sama, wani lokacin ma sai ta yi murmushi kawai ba tare da ta ce komai ba. Hankalinta gaba ɗaya yana kan driving ɗin, amma a zahiri tunaninta ya yi nisa da hanyar da take bi. Abubuwan da suka dame ta ne ke ta yawo a cikin kanta. Safina ta ɗan kalle ta, ta lura da yadda take amsawa ba tare da cikakken interest ba. Ta yi ƙoƙarin sake jawo wata hira, amma ganin yadda Seeyama take cikin mood ɗin da ba ta saba gani ba, sai ta yi shiru. Ita ma Safina ta koma kallon hanya, ta bar ta da tunaninta. Shiru ya ci gaba da ratsawa a tsakaninsu. Sai ƙarar motar da sautin abubuwan da ke waje ne kawai ke tashi, har suka isa garin da za su je. Seeyama ta rage gudu, ta yi parking a ƙofar gidan Malamin. Ta kashe engine ɗin motar, sannan ta yi shiru tana kallon gidan na wasu seconds. Safina ta juyo ta kalle ta: “Let’s go.”
Seeyama ta buɗe ƙofar motar ta fito, ta dauki handbag ɗinta sannan ta rufe motar. Safina ma ta fito, tana kallon gidan da wani irin yanayi. “Are you sure you are ready?” Safina ta tambaya, tana sake kallon gidan. Seeyama ta kalle ta a fusace. “Safina, please. Can we just go inside?” Safina ta yi shiru. Ta bi bayanta suka nufi ƙofar gidan. Da suka isa, Seeyama ta ɗan tsaya tana kallon ƙofar na ƴan seconds, kamar tana tara ƙarfin halin shiga. Sai ta tura ƙofar a hankali. Iskar cikin gidan ta bugi fuskokinsu. Komai ya kasance kamar yadda suka gani a zuwansu na farko. Babu wani sauyi mai yawa a cikin ɗakin. Bokan yana zaune a kan shimfiɗarsa, kansa a ɗan sunkuye, kamar yana cikin wani tunani mai zurfi. Sai ƙarar takun sawunsu ta sa ya ɗago kansa. Da idanunsa suka sauka a kan Seeyama, sai ya tsaya cak. A hankali ya gyara zamansa, idanunsa suka sauka a kanta kai tsaye. Fuskarsa ta nuna wani irin mamaki na ɗan lokaci, kafin ya ɗan karkatar da kansa. Sai wani ƙaramin murmushi ya fara bayyana a gefen bakinsa. Ya kalli Seeyama, sannan ya mayar da kallonsa kan Safina. “Ahhh…” ya furta a hankali, yana ɗan gyada kai. “Ashe dai kin dawo.” Seeyama ta haɗiye yawu, amma ta yi ƙoƙarin ɓoye duk wani yanayin rashin kwanciyar hankalin da ke tattare da ita. Ta yi gaba kaɗan, ta tsaya a gabansa. Bokan ya ci gaba da kallonta, murmushin nan bai bar fuskarsa ba. “Na yi tunanin kin gama da ni ne a ranar da kika fita daga nan,” ya faɗa cikin wata murya mai sanyi. “Ko kuwa akwai wani abu da ya sa kika tuna da hanyar gidan nan?” Safina ta yi saurin kallon Seeyama. Ita kuwa Seeyama ta ɗan kau da idanunta daga kan bokan, sannan ta sake kallonsa. “Mun zo ne saboda akwai wani abu da nake son ka taimaka min a kai.” Bokan ya ɗan yi dariya ƙasa-ƙasa. “Har yanzu dai kina son taimako na?” Ya ɗan karkatar da kansa, yana kallonta daga sama har ƙasa. “To, ki zauna. Mu ji me ya kawo ki a wannan karon.” Seeyama ta zauna a hankali, Safina kuma ta zauna kusa da ita. Bokan ya haɗe hannayensa a gabansa, ya jingina da bango, sannan ya zuba musu ido. “Amma kafin mu fara…” ya ɗan dakata, murmushinsa ya ragu kaɗan. “Ina fata kin ajiye duk wani ego naki a waje ki ka shigo nan?” Seeyama ta ɗan motsa a mazauninta, amma ba ta ce komai ba. Safina kuwa ta sunkuyar da kanta, tana jiran Seeyama ta fara magana. Bokan ya mayar da idanunsa kan Seeyama. “Ina sauraronki.”
Seeyama ta haɗiye yawu kafin ta fara magana: “Actually, akwai wani abu da ya faru…” Ta ɗan dakata, tana kallon bokan. “My husband… a ranar da ya zo zai kusance ni, sai kawai muka ga jini.” Ta sauke idanunta na ɗan lokaci, sannan ta ci gaba: “Jinin ya fara fitowa ne ba zato ba tsammani. Da ya gani, sai ya tashi ya bar wurin. Tun daga wannan ranar har yau, ban sake ganin jinin ba kuma da yawa yazo ranar sosai.” Safina ta juyo ta kalle ta, amma ba ta ce komai ba. Seeyama ta sake kallon bokan, muryarta ta ɗan sauya: “Ban fahimci abin da ke faruwa ba. Jinin ba irin na period ɗina ba ne. Kuma ban san daga ina ya fito ba. I need to know what’s happening to me.” Bokan ya zuba mata ido na wasu seconds. Sai kwatsam… Ya fashe da wata shegiyar dariya: “HAHAHAHAHAHA!” Dariyar ta cika ɗakin, mai ƙarfi har ta kai ga kamar dakin zai tsage. Ya ɗaga kansa sama, yana ta dariya ba tare da ya damu da yanayin fuskokin matan biyu ba. Safina ta firgita, ta kalli Seeyama, sannan ta sake kallon bokan. Seeyama kuwa ta ɗan ja baya a mazauninta, fuskarta ta sauya. “What’s funny?” ta tambaya, muryarta cike da rashin fahimta. Amma bokan bai amsa ba. Sai ma ƙara fashewa da dariya da ya yi, yana buga cinyarsa da hannunsa. Bayan ɗan lokaci, dariyar ta fara raguwa. Ya goge gefen idonsa da yatsunsa, sannan ya ɗago kansa ya zuba wa Seeyama ido. “Kin dawo kenan…” ya faɗa a hankali, yana murmushi. Ya ɗan karkatar da kansa. “To, ashe abin da ya sa kika dawo kenan?” Ya sake yin wata ƙaramar dariya, sannan fuskarsa ta sauya gaba ɗaya. “Amma ki gaya min…” Ya ɗan matsa gaba, idanunsa suka sauka a kanta kamar zai cinyeta. “Kin san ainihin abin da kika jawo wa kanki kuwa?”

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol