Free chapter · Read without an account
BABI NA 7
BABI NA 7: YAKIN DAJI
Amal ta tara matasan Dausayi duka. Ta ce: "Wanene zai bi ni mu ceci kauyen Zayd?"
Mutum 50 suka tashi. Da adduna, da gatari, da kwarjini.
Zayd ne ya jagorance su cikin dare zuwa kauyensa. Larabawa sun kewaye kauyen.
Yaki ya barke a cikin duhu. Amal a gaba, da takobi.
KARSHEN BABI NA 7