Free chapter · Read without an account
BETWEEN TWO WORLDS
by Hau—waah · ZAYD ARMAAN
ZAYD ARMAAN
CHAPTER 135
BETWEEN TWO WORLDS
JIDDAAH BARKUM
———
Zayd ya ɗora fuskarsa a wuyanta, ya fara laso wuyanta zuwa kumatunta a hankali, yana shakan ƙamshin jikinta yana cigaba da penetrating a hankali, kuma gashi ya kasa shiru. Cikin wata irin shu’umar murya mai zafi da raɗa, cike da tsantsar maye, ya ce da ita a kunnuwarta: "Tell me, habibti... Da daɗi ko? How did you feel, baby? Let me hear you say it..." Raihana ta runtse idanunta sosai, yayin da zafafan hawaye da nauyin jiki suka sa ta kasa magana da sauri. Amma yadda yake lashe wuyanta yana bugun ta ya sa ta buɗe baki a kyar, tana fitar da wani irin nishi: "A-a hankali zaka yi... dan Allah..." ta faɗa a hankali a sanyaye, tana cigaba da cukuikuye bayansa gam da hannayenta biyu. Zayd ya ji yadda muryar ta da rawar jikinta suka ratsa shi har cikin ransa. Nan da nan ya saita natsuwarsa, ya sakar mata wani lallausan kiss a wuyanta yana lashe fatar wajen. "Shh... I got you, my sweet baby," ya faɗa a raɗa, yana cigaba da motsawa a hankali, yana lallabata da zafafan kalmomi yayin da suke cigaba da ratsa duniyar soyayya su kaɗai.
Bayan sun shawashe kusan good one hour ana fafatawa cikin wani irin zazzafan yanayi wanda asalin masoya ne kaɗai zasu fahimta, Zayd bai fasa lallaba ta ba har sai da ya ji cewa dukkan kafafun Raihana sun fara karkarwa sosai saboda tsananin gajiya da kuma amsawar da jikinta yake yi. Ganin hakan, ya ɗan rage saurin da yake yi, inda ya ci gaba da janta a natsace, ba fi saura kamar minti biyar ya yi cum ba ya ƙara zafafa salonsa kaɗan yana shirin kaiwa ga matakin ƙarshe. A wani irin yanayi na tsananin fitar hayyaci, ya ƙara bugata da dukkan energy ɗin shi, yana fitar da wani kalan numfashi da ƙarfi. Ba da daɗewa ba, ya ji kamar yana shawagi a cikin gajimare, kuma a take ya juye mata uban ruwanshi mai zafi a ciki tass! Ya kankame ta tsam a ƙirjinsa da dukkan karfin sa kamar zasu nutse a cikin katifar, yana fitar da wani irin gurnani mai zafi: "Ohh... baby... I'm coming, habibti!" Raihana ta sauke wata ajiyar zuciya ta zallar relief, yayin da ta lumshe idanunta gam, tana jin yadda dumin ruwanshi ke sauka a jikinta, kafin a hankali jikinta ita ma ya saki, ta fara sauke numfashi a hankali...
Zayd yana kwance, kansa a kan kirjinta, yayin da Raihana ke kwance kamar bata numfashi tsaban uban wahala da ta sha. Dukansu sun yi shiru na ɗan lokaci, sai dai ana jin yadda suke sauke numfashi a hankali. Bayan wasu seconds, Zayd ya ɗaga kansa kaɗan ya kalleta. “Thank you, habibty,” ya faɗa cikin laushin murya. Ya ɗan yi murmushi, sannan ya shafa gefen fuskarta a hankali. Raihana ba ta ce komai ba, ta sauke numfashi kawai, idanunta still a kulle. Zayd ya ɗan karkatar da kansa. “Open your eyes, habibti.” Ta buɗe idanunta a hankali, nan idanunsu suka haɗu. “There you are,” ya faɗa cikin murmushi. Ya ci gaba da kallonta na ɗan lokaci, kamar yana son tabbatar da cewa hankalinta yana tare da shi.
Raihana ta tsaya kawai, ya tsaya yana kallon shi, ba ta ce komai ba. Ya yi murmushi kaɗan. “Kin san irin son da nake miki kuwa?” ya tambaya a hankali. “Sometimes ina jin kamar kalmomi ba za su iya bayyana miki yadda nake ji ba.” Ya ɗan dakata, yana kallonta. “Ina godiya da samun ki, my Raii. Ko da ƙananan abubuwan da kike ganin ba su da wani muhimmanci, a wurina suna da yawa.” Ta lumshe idanunta na ɗan lokaci. “Na san har yanzu ba ki saba da komai ba. Kuma bana son ki taɓa jin cewa dole ne ki yi wani abu saboda kawai kina son faranta min rai. Ina so ki kasance cikin nutsuwa a tare da ni. Your comfort matters to me.” Ya ɗan gyara kwanciyarsa, sannan ya ci gaba. “This is only our second time, and I know you're still getting used to it. I want us to take things slowly. I want you to feel safe with me, to be able to tell me anything without being afraid of how I'll react.” Raihana ta lumshe idanunta sannan ta sake buɗe su ta kalleshi. “I'm not just grateful for what we share as husband and wife. I'm grateful for you. For your patience, your kindness, and the way you keep choosing to trust me.” Ya sumbaci goshinta a hankali. “I love you so much, my Raii. Please never doubt how precious you are to me.” Raihana ta ɗan motsa leɓɓanta kamar za ta yi magana, amma sai ta sauke wani numfashi kawai. Zayd ya yi murmushi. “You don't have to say anything. Just know that I mean every word.” Ya ɗan yi murmushi yana kallonta, sannan ya ɗaga kansa kaɗan. “Now, habibty… let’s go and shower, ko kuma dai mu yi bacci?” Raihana ta ɗan kalleshi, ta sake sauke numfashi kafin ta amsa a hankali. “Mu yi bacci…” Zayd ya yi dariya kaɗan. Ya ɗan ɗaga kansa daga kirjinta, yana kallonta da murmushi. “Habibty, kar mu kwana da najasa mana. Let’s go and bath, please. Ba za mu daɗe ba.” Raihana ta ɗan tura baki tana dauke kai gefe. “Ni dai, I’m tired fa…” Ya gyada kai a hankali. “I know, my love. Zan taimaka miki. Ba za mu daɗe ba.” Ta sauke ajiyar zuciya, sannan ta ce a hankali, “Toh, amma da sauri.” Zayd ya yi murmushi. “Promise, wife.” Ya sake sumbatar goshinta a hankali kafin ya sassauta rungumar da yake yi mata. “Come on, princess. Let’s get you cleaned up,” ya faɗa cikin murmushi. Ya miƙa mata hannunsa, amma kafin ta kai ga miƙewa, sai kawai ya sunkuya ya ɗauke ta, ya nufi inda bathroom ɗin su yake. Raihana ta saki wani ƙaramin shagwaɓabben kuka ganin yanda yake daukanta ko yaushe like a little baby, ta ƙara maƙale wuyansa tana rufe idanunta. Zayd bai direta a ko ina ba sai a cikin bathtub, ya ɗan taimaka mata ta zauna a cikin ruwan dumin. Batayi wani gardama ba dan ta san tana buqata. Ya ɗan murmusa yana kallonta kafin ya juya ya ɗauki sponge da body wash. Ya jika sponge ɗin da ruwan ɗumi, ya matse shi a hankali sannan ya dawo kusa da ita. “Come here, habibti.” Bacci take ji sosai, so bata so ta tsaya wnn argument din nasu, sabida haka kai tsaye ta matso kusa da shi. Ya fara wanke hannunta a hankali, yana ɗan shafa sponge ɗin a fatarta. “Is the water okay?” Tayi nodding kawai, idanunta a lumshe, batace komai ba. “Okay.” Bayan sun gama wankan tsarki, Zayd ya sake ɗaukarta a hankali, ya dawo da ita ɗakin. Ya zaunar da ita a kan gadon, sannan ya shiga gefenta yana taimaka mata ta kwanta. Bai daɗe da hawo kan gadon shima, ya jawo ta jikinsa, ya kwantar da ita a ƙirjinsa. Raihana ta cukuikuye shi, ta sa hannunta ta rungume shi da kyau, yayin da shi kuma ya ja duvet ɗin ya rufe su. Zayd ya ɗaga hannunsa, ya shafa kanta a hankali, sannan ya tofa musu addu’ar kwanciya barci. Bayan ya gama, sai ya sunkuyo ya yi mata peck a goshinta. “Goodnight, babyyyy… dream of us.” Raihana ta ɗan yi murmushi, ta ƙara matsowa kusa da shi. A hankali ta raɗa masa: “Goodnight, soulmate…” Zayd ya yi shiru na ɗan lokaci. “Hmm?” Ya ɗan ɗaga kansa yana ƙoƙarin ganin fuskarta. “What did you just call me?” Amma maimakon ta ɗago, sai ta ƙara cusa kanta a ƙirjinsa, ta ɓoye fuskarta. “Nothing.” Ya kasa ɓoye murmushinsa. “Habibtiii…” Ta girgiza kai a hankali, ba tare da ta ɗago ba. “Sleep.” Ya yi wata ƙaramar dariya, yana jin daɗin yadda ta kira shi, musamman ganin yadda ta yi kunyar maimaitawa. “Okay, my queen.” Ya sake kankameta, yana shafa bayanta a hankali. Ƙirjinsa na tashi yana sauka a hankali, ita kuma ta ƙara kwanciya cikin nutsuwa. Bai daina shafa bayanta ba sai da ya fara jin numfashinta yana sauyawa, ya fahimci bacci ya ɗauke ta. Ya sunkuyo ya yi mata wani peck a kanta, sannan ya raɗa a hankali: “I love you, my Raii.” Bayan haka, ya sake gyara duvet ɗin da ke rufe su, ya lumshe idanunsa. Ba da daɗewa ba, shi ma bacci ya ɗauke shi, suna rungume da juna cikin natsuwa.
Da gari ya waye, Raihana ta farka da wuri. A hankali ta zame daga jikin Zayd, ta gyara duvet ɗin da ya rufe shi, sannan ya fita daga ɗakin ba tare da ta tashe shi ba. Ta koma ɗakinta, ta yi wanka, ta shirya cikin wata abaya mai launin dusty rose, wadda aka yi wa ado da ƙananan furannin embroidery masu launin silver a gefen hannayenta da ƙasan rigar. Ta ɗaura dankwalin a kanta, ba ta yi wata kwalliya ba sai lip gloss kaɗan. Bayan ta gama, sai ta nufi ɗakin Sadiya. Tana zuwa daidai ƙofar ɗakin, sai ta ji kamar ana magana a ciki. Muryar Sadiya ce, amma ba ta iya gane abin da take faɗa sosai. Kamar dai waya take yi. Raihana ta ɗan tsaya, sannan ta buga ƙofar. A take sai shiru ya ɗauki ɗakin, ba a ɗauki lokaci mai tsawo ba Sadiya ta fito ta buɗe ƙofar tana sosar kanta. “Ina kwana, anty.” Raihana ta kalleta daga sama har ƙasa kafin ta amsa a hankali, “Lafiya. Kinyi baƙuwa ne? Na ji kuna magana.” Sadiya ta ɗan yi dariya, “A’a anty, ina ɗan gyara kayana ne. Ina kuma ɗan waƙa.” Raihana ta ɗan ɗaga gira, “Ohhh, okay. To idan kin gama, ki sameni a kitchen. Let’s prepare breakfast.” “Toh anty, yanzu zan gama.” Raihana ta gyada kai, sannan ta juya ta nufi kitchen.
Da ta shiga kitchen, sai ta fara haɗa kayan breakfast. Ta yanke shawarar yin abin da ta san Zayd yake so sosai—kunun gyada da kosai. Ta ajiye gyadar da aka niƙa, ta fara shirya sauran kayan haɗin kunun. A gefe guda kuma ta fara haɗa garin kosai, tana ƙoƙarin ganin komai ya yi daidai. Tana tsaka da aikin, sai ta ji wani ƙamshin Zayd ya mamaye kitchen ɗin. Ba sai ta juyo ba ta san shi ne, amma kafin ta samu damar cewa komai, sai ta ji hannayensa sun zagaye kugunta daga baya, ya rungumeta a hankali. “Good morning, habibti.” Raihana ta ɗan lumshe idanunta, murmushi ya bayyana a fuskarta. “Morning, soulmate.” Zayd ya yi murmushi, yana ɗan matsa kumatunsa kusa da nata. A hankali yace: “I love the way you said it.” Ba ta amsa ba sai ta juya a hankali har suka fuskanci juna. Ya tsaya yana kallonta kawai, murmushi dauke a fuskarsa. Raihana kuwa ta yi shiru tana kallonsa daga sama har ƙasa. Sanye yake cikin wani dark navy-blue tailored suit, farar shirt mai kyau a ciki, da burgundy silk necktie da ya yi masa kyau sosai. Takalmansa kuwa baƙaƙen leather Oxford shoes ne masu sheƙi. A hannunsa akwai wani luxury silver wristwatch mai kyau, yayin da ƙamshin turarensa ke ƙara cika wajen, ya yi kyau sosai. Ta ɗan daɗe tana kallonta kafin ta tambaya: “Zaka fita ne?” Zayd ya ɗan karkatar da kansa, “Yes, my love.” Raihana ta ɗan buɗe baki, ta sake kallonsa, “Yanzu? Kuma da asuba ba ka faɗa min ba. Kawai sai na ga ka shirya, ga shi ko breakfast ba ka yi ba.” Zayd ya saki ajiyar zuciya, sannan ya ɗan murmusa, “Sorry, my love. Ni ma ban shirya fita ba. Sameer ne ya kira ni da sassafe.” “Sameer?” “Yeah. Business partners ɗina wadanda muke shirin tafiya China tare sun zo daga Lagos, akwai wasu abubuwan da muke son tattaunawa a kansu kafin mu tsaida lokacin tafiyar. Ya ce suna son ganina yau, so I have to meet them.” Raihana ta ɗan yi shiru, sannan ta turo baki kaɗan, “And you’re going without eating?” Zayd ya kalli kunun da take haɗawa, sannan ya dawo da kallonsa kanta, “Ba zan tafi ba tare da na ɗan ɗanɗana abin da matata ta shirya ba.” Ta ɗan yi masa kallon rashin yarda, “Da gaske?…” Ya yi murmushi, ya ɗan matso kusa da ita, “What, habibti?” Ta nuna masa kayan breakfast ɗin, “Ka ga ni fa yanzu nake haɗawa. Kuma ka san ba zan so ka fita da cikinka babu komai ba.” Zayd ya ɗan sunkuyo yana kallonta, “Then I’ll wait for you, my love. I promise zan ci.” Raihana ta kalli Zayd, sannan ta nuna masa hanyar falo, “Toh, go and sit in the parlour. Yanzu zan gama, in shaa Allah.” Zayd ya girgiza kai, “No, no. I’m not going anywhere. I’ll help you.” Ta ɗan yi murmushi, “No, ba sai ka taimaka ba. Ka je ka zauna kawai.” “Habibti, na ce zan taimaka miki. Ko ba kya son na kasance tare da ke?” Ta yi dariya kaɗan, “Ba haka ba ne. Ka je ka jira ni.” “Ba inda zan je.” Ya faɗa yana ɗaukar kujera ya zauna kusa da ita. Raihana ta girgiza kai tana murmushi, sannan ta ci gaba da haɗa kunun gyada. Shi kuma ya zauna yana kallonta, yana ta yi mata tambayoyi kan abin da take yi.
Ba da daɗewa ba Sadiya ta shigo kitchen, “Anty, na gama—” Da ta ga Zayd a zaune a kitchen ɗin, sai ta ɗan tsaya. “Good morning, sir.” Zayd ya ɗago kansa, “Morning.” Raihana ta kalli Sadiya, “Kin gama gyaran?” “Eh anty.” “Toh, ki zo ki taimaka min da—” Amma kafin ta ƙarasa, sai ta tuna ashe fa Zayd yana zaune a kitchen din, sai ta sauya shawara. “Nothing. Ki je ki ɗan shirya falo, zan zo nan ba da daɗewa ba.” “Toh anty.” Sadiya ta juya ta fita, ita kuma Raihana ta dawo kan aikin kosai. Tana tsaka da haɗa kullin, sai Zayd ya miƙe daga kujerarsa ya matso kusa da ita. “Give me that.” Raihana ta ɗago tana kallonsa, “Me kuma?” “Let me fry the kosai.” Ta yi dariya, “Ka soya mene?” “Yes, na soya kosai… What’s funny?” “Yaya zaka iya soya kosai? Kai da ko tea ba ka iya yi?” Zayd ya ɗan ɗaga gira, “Excuse me, madam. Kina raina me mijinki zai iya yi ne?” Ta ƙara dariya, “Ba raini ba ne. Ina faɗin gaskiya ne.” “I can do it. Just give me a chance.” Raihana ta girgiza kai tana murmushi, sannan ta matsa gefe ta ba shi wuri, ta haɗa hannayenta a kirjinta. “Toh, oga. Show me what you can do.” Zayd ya ɗauki cokalin da take amfani da shi, ya fara haɗa kullin kosai da wani ƙarfin gwiwa kamar wanda ya daɗe yana wannan aikin. “See? It’s very easy.” Raihana ta tsaya tana kallonsa, ta kasa daina murmushi. Ya ɗauki ɗan kullin kosai a cokali, ya kai kan kaskon da mai yake ciki. Amma da ya yi ƙoƙarin zubawa, sai ɗan ruwan kullin ya zube a gefe, ya faɗa cikin mai. Mai ya yi tsalle. “Ahhh!” Zayd ya zabura da sauri, ya yar da cokalin a gefe, ya matsa baya kamar wanda ya ga abin tsoro. Raihana kuwa ta riƙe cikinta da dariya, “Habibti! What was that?!” Ta kasa magana saboda dariya. Ya ɗan kalli kaskon daga nesa, sannan ya sake matsawa gefe. Raihana ta ƙara fashewa da dariya, “Ka ce ai ka iya!” Zayd ya kalleta, ya girgiza kai yana murmushi, “Instead of saving your husband, kina tsaye kina dariya.” Raihana ta ɗan matsa kusa da shi, “Toh, ka matsa mana. Bari ni in ƙarasa kafin ka ƙone mana kitchen ɗin.” Zayd ya sake kallon kaskon, sannan ya ajiye cokalin a hankali, “Fine. But just so you know, I was doing perfectly well until the oil attacked me.” Raihana ta sake yin dariya, “Allah ya kiyaye mu da Mr. chef.” “Very funny, habibti.” Ya faɗa yana kallonta, shi ma yana murmushi.
Bayan Zayd ya gama breakfast ɗinsa, ya tashi ya gyara suit ɗinsa, sannan ya ɗauki wayarsa da key ɗinsa. Raihana ta rakashi har bakin part ɗinsu. Da suka tsaya, sai ta ɗan matso a hankali ba tare da ta bari sun haɗa idanu ba, ta dan tsaya ta kalleshi. Yayi mata tsayi sosai, a hankali tace: “Ka sunkaya kaɗan.” Bai yi musu ba, ya dan rage tsayinsa, sukayi daidai. A hankali ta sa hannunta ta gyara masa collar ɗin rigarsa da ta dan nade a gefe, sannan calmly tace: “Drive safely, okay?” Zayd ya yi murmushi, “I will, habibti. Ki kula da kanki.” Ta gyada kai, sannan ya sunkuyo ya yi mata peck a goshinta. “Bye, my love.” “Bye.” Raihana ta tsaya tana masa waving har ya fara tafiya. Shi ma ya ɗaga mata hannu, sannan ya yi mata blowing kiss. “Now go inside.” Ta yi dariya, ta sake ɗaga masa hannu kafin ta juya ta koma ciki. Bayan ya ga ta shige sai ya juya ya fasa yin parking lots, kai tsaye part ɗin Seeyama ya nufa. Yana shiga falon, sai ya tarar da Seeyama tare da Rabi. Suna zaune a kan kujera, Rabi tana koya mata Fiqh. Zayd ya tsaya na ɗan lokaci, yana kallon su, musamman Seeyama. Har yanzu akwai wani irin mamaki a fuskarsa, wanda ya kasa ɓoyewa gaba ɗaya, amma ya dake, ya ci gaba da takowa. Rabi ce ta fara ganinsa, nan take ta ajiye littafin da ke hannunta a kan centre table, ta miƙe tsaye, ta gaishe shi. Ya ɗan ɗaga hannu kawai a matsayin amsa gaisuwa. Seeyama kuwa ta miƙe, murmushi dauke a fuskarta, a hankali ta fara takowa inda yake. “Good morning, babe.” Zayd ya ɗan sauke ajiyar zuciya, “Morning. How was your night?” Seeyama ta ɗan lumshe idanunta, tana kallonsa cikin sanyin murya, “It was so boring. You weren’t around.” Zayd ya kalleta kawai na ɗan lokaci, sannan ya maida kallonsa kan littafin da ke kan tebur, “Karatu kuke yi?” Seeyama ta bi kallonsa zuwa ga littafin, sannan ya dawo da kallonta kansa, “Eh. Rabi ce take koya min Fiqh.” Zayd ya jinjina kai a hankali, “Fiqh?” “Eh. Tana koya min yadda zan fahimci hukunce-hukuncen addini, musamman abubuwan da suka shafi ibada, tsarki, sallah, da kuma yadda Musulmi zai gudanar da rayuwarsa bisa koyarwar Musulunci. Ina son in ƙara fahimtar addinina sosai.” Ta amsa, muryarta na ɗan rawa. Zayd ya sake kallon littafin, sannan ya dawo da kallonta kanta. Ya ɗan yi murmushi, “I love this new version of you…” Seeyama ta sunkuyar da kanta, zuciyarta kuwa ta fara bugawa da sauri. Zayd ya kalli agogonsa, sannan ya dawo da kallonta, “Zan wuce office yanzu, kar na makara.” Seeyama ta gyada kai a hankali, “Toh. A dawo lafiya. Allah ya ba da sa’a.” “Ameen.” Ya juya ya fara tafiya. Har ya kusa kaiwa ƙofar falon, sai ya ji muryarta, “Babe…” Ya tsaya, ya juyo a hankali ya kalleta, bai ce komai ba, yana jiran ta faɗi abin da richer take son faɗa. Seeyama ta ɗan haɗiye yawu, sannan ta tambaya cikin sanyin murya: “Yau zaka dawo nan ko?” Zayd ya yi shiru yana kallonta, ba tare da ya nuna wani abu a fuskarsa ba, ya ɗan jinjina kai, “In shaa Allah.” Seeyama ta sauke ajiyar zuciya, kamar dai wannan amsar ita ce abin da take jira. “Toh… a dawo lafiya.” “Allah ya sa.” Ya amsa a hankali, sannan ya juya ya fice.