Free chapter · Read without an account

To Let Somebody Go

by NorthernAngel · His Rose

Song of this chap:  “To let somebody go by Coldplay X Selena Gomez. (Its my favorite song btw, reminds me of the loml🥹💔)


Shuru parlour ɗin ya ɗauka, kowa yana kallon Rome; muryar Daddy da Baffa kaɗai ka ke ji ƙasa-ƙasa suna jajanta abin cikin sanyin jiki, the heavy silence pressing against the walls. Zara dai gaba ɗaya da ido da baki take kallon Roman, sai ƙoƙarin comprehending abin da ya gama bayani take amma ta kasa, her mind struggling to catch up with the weight of everything. Can dai ta turo baki, ta juya ta kalli Zafar ɗake gefenta; ƴarinyar sa da ta yi bacci yake ta faman buga bum ɗinta softly cikin lallashi, hankali kwance, patting her back in a slow, steady rhythm. Ba za ka taɓa cewa an ambaci sunan sa a cikin wannan maganar ba, sai ma acting ɗa yake kamar abin bai shafe sa ba, cool and unbothered on the surface. Kamar yadda Zara ke kallon sa, Baffa ma kallon sa yake yana jiran ya yi gyara ko ya musanta ko kuma ma ya karyata abin da Roman ya faɗa kai tsaye, his eyes narrowed in silent scrutiny; amma shuru ka ke ji, sai ma wayarsa ɗa ya ɗauka yana fara dannawa yayin da yake buga bayan Jasmine da hannu ɗaya, projecting effortless detachment. Zara ce ta fara magana, “Obim?” Ya ɗago ya kalle ta yayin da kowa na ɗakin ma ya maida hankalin sa kansu, the tension snapping taut. Cikin wata quiet voice mai cike da shakku ta tambaye sa, “Obim? Tell me that’s not true. Did you really do all of that to him and—” Sai kuma ta yi shuru tana zaro ido, take ta sa hannuwan ta biyu tana rufe baki, a gasp catching in her throat; cikin ɗaga murya da firgici tace, “Oh my God—were you the one who had him shot? No, obviously you wouldn't do something like that—what am I even saying?” Ta ƙarasa maganar tana girgiza kanta profusely in disbelief, as if trying to shake off a nightmare. Sosai Baffa ya zabura yana gyara zaman sa yace, “Harbi kuma? Wa aka halba? Somebody tell me who shot who!” Ya ƙarasa maganar yana kallon kowa a rikice, sai kuma ya tsaida idon sa kan Roman, searching for any bullet wound, his brow creased with sudden alarm. Daddy ɗa ya zo kawai ya ba sa labarin dukan da Zafar ya je ya ma sa a gidan Brother Obi ne da kuma ɗan brief labarin a kan matsalar da suka samu a New York; bai ma sa zancen halbi ba saboda wannan zargi ne, ba su da proof ɗin cewa shi ya sa a harbe sa, even though deep down Daddy knew the truth; amma bai zo nan dan ya haɗa husuma a gidan surukai ba, ya zo ne dan ya yi wa Zara da mijinta tsakani da Roman kuma ya nemar wa Roman ɗin haƙƙinsa. Shurun da gurin ya ƙara yi ya sa Baffa sake kallon Zara, “Look at me and answer me, Zara—I said, who shot who?” Zara ta kalli Baffa tana ɗan zare idanu, sai kuma ta kalli Zafar; calmly Zafar yake har lokacin, yana kallon ta shi ma, his expression smooth and unhurried, yace, “By all means, tell him who got shot—because it’s news to me too. And if you genuinely think I’m behind it, go ahead and say it with your full chest.” A quiet challenge laced his calm words, yana daring ɗinta to doubt him out loud. Turo baki tayi cikin sauri tana girgiza kai, kafin tace, “No, of course it’s not you—someone’s clearly trying to set you up!” Daga haka ta kalli Roman tana cewa, “Honestly, Rome, this entire situation needs a serious investigation, because whoever is after your life is obviously trying to pin it on my husband. Don’t worry, though, Daddy will track them down in no time. This is insane—someone is actually using you as bait to target Zafar.” Muryanta na ɗauke da wani sudden, fierce certainty yayin da tayi snapping back into her protective reflex. Da sakakken baki Baffa ke kallon ta ganin yadda in less than two minutes ta juya komai ta maida Zafar victim, har wani sa hannu take cikin gashinsa cikin sigar lallashi, fingers threading lightly through his hair as if soothing a wounded man. Daddy ma mamakin son zuciyarta ne ya ƙara kama sa, a slow, heavy shake of his head betraying his disappointment; Roman kawai yake wa kallon ‘look at this and wake up’. Shi kam Roman bakinsa ma ya mutu, kawai kallon ta yake tana ta zuba surutun ta a kan ya kamata a gano who is after Zafar, a faint, bittersweet disbelief settling over his face. Daddy ne ya yi gyaran murya, firm and cutting, wanda hakan ya sa ta yin shuru; yana kallon ta yace, “Let’s stop right there. I want to set the record straight for Roman here.” Shuru kuwa a ka yi; Roman kam idonsa na kallon space da hannunsa a chin ɗinsa, ya yi shuru kawai yana sauraro, his expression detached yet quietly observant. Daddy ya ɗan nisa sannan yace, “Let me be honest with you, Roman. Six years ago, when Ada came home from Toronto, she never mentioned you once. The only person she brought up was her brother’s cousin—telling anyone who would listen that he was the man she was going to marry. Every single person under my roof knew Zafar’s name straight from her mouth, right down to the domestic staff and my personal assistant.” Daga haka ya juya ya kalli Zara, his ɗinsa sharp and unwavering, “Answer me truthfully, Adaobi. That night you walked through my door in tears after an argument with him—who asked me to reach out to him and initiate marriage talks?” Shuru Zara tayi tana turo baki, her chest rising and falling slowly; Daddy yace, “Do not sit there in silence, Ada—speak up right now. Who put it in my ear to call him? Even though you had no idea I would summon him that very night, tell everyone in this room what you told me you wanted.” Ya ƙarasa maganar cikin ɗakakkiyar murya, firm and commanding. Zara ta sauke ajiyar zuciya, a quiet exhale, kafin tace, “It was me.” Daddy yace, “It was you who did what?” Ta ɗan sunkuyar da kanta tace, “Who asked you to call him.” Daddy ya gyaɗa kai yana cewa, “Good. Did anyone force your hand into marrying him?” Zara ta girgiza kai still kanta na ƙasa tana turo baki cikin kunya da bori. “Did you marry this man because you loved him?” Ya faɗa yana nuna Zafar. Shuru tayi tana ɗan ɗagowa tana ɗan satar kallon Rome ɗin, a brief, uneasy glance, yayin da Zafar ya ɗago daga danna wayarsa yana kura ma ta ido jin tayi shuru, his eyes narrowing slightly yayin da yake karantar hesitation ɗin da ke in her posture. Daddy ɗake kallonta ya sake cewa, “Tell us the truth, Ada. Was it love that made you marry him, or did you just want a wedding?” Zara ta maida kanta ƙasa, cikin soft voice tace, “Yes, Daddy.” With pressure, Daddy yace, “Yes, what?” Tone ɗinsa na toshe duk wata ƙofa ta ɓuya behind half-answers da take ƙoƙarin yi. Cikin soft, quiet voice tace, “It was because I love him.” Daddy yace, “Are you unhappy with your life here, or regretting your decision to marry him?” Girgiza ma sa kai tayi a hankali, a slow, hesitant shake, jikinta na sake yin sanyi jin ya dawo da questions ɗinsa. Wani kallo ya aika ma ta wanda ta fahimci yana nufin ta buɗe bakinta ta yi magana ne, a sharp look that stripped away her silence. Gyaran murya tayi tana gyara zama tace, “No.” Daddy ya ɗan ɗaga murya yana cewa, “Look at me and speak the truth—do you want out of this marriage? Do you feel trapped or caged under your husband’s roof?” Da mamaki Zara ta ɗago tana kallonsa, her eyes wide with sudden confusion; ta ma kasa cewa komai, wani faɗuwar gaba ya fara taso ma ta tana tunanin me Daddy ke nufi, a cold prickle spreading across her skin. A hankali ta ɗan matsa kusa da Zafar tana kallonsa, seeking a silent anchor; idonsa na kan waya, shi kam hankalinsa kwance dan yanzu ba ya ga me ya yi saura ba kuma, smooth and unbothered as ever. Daddy ya yi magana cikin tsawa wannan karon, authority ɗin da ke cikin muryarsa na booming across the room, “Give me your word right now, Ada—I don't have time to spare. Do you wish to end this marriage?” Sosai Zara ta firgita tana kama hannun Zafar ɗake riƙe da waya da ƙarfi, her fingers tightening around his wrist, kallon yanayin Daddy ɗa ya sauya take—zuwa lokacin duk wani ɓacin rai ɗa ya danne yake ma ta magana ya fito fili, the mask of calm patience finally slipping. Kamar za ta yi kuka tace, “No, Daddy—never. Of course not.” Ta ƙarasa maganar defensively, muryar ta na trembling slightly beneath her resolve. Daddy yana kallon cikin idonta, with a low, calm, dangerous voice yace, “Then what business do you have communicating with another man—and of all people, the very man you once promised to marry!” Da sauri Zara ta ɗago tana kallonsa, ko wane kalma daya faɗa na dukanta like a quiet strike. Gaban ta ne ya yi wani irin faɗuwa, her stomach dropping sharply; ta kalli Zafar, ganin idonsa na kan wayar sa yana dannawa bai ko ɗago ba, completely absorbed in his screen as if untouchable, ya sa ta kalli inda Brother Obi yake a zaune, shi ma kallon ta yake yana jiran jin amsar ta, his expression steady and observant. Baffa ne ya yi gyaran murya, cikin sanyi da dattako ya fara magana, “My brother, I believe we have asked enough questions for tonight. Everything that needed to come out has already been laid on the table; digging any deeper will only reopen wounds. At this stage, what they need from us as elders is guidance, wisdom, and clear boundaries moving forward.” Daddy ya gyaɗa kai cikin sanyi kafin ya juya ya kalli Zara; ya dakata daga tambayoyi saboda maganar da Baffa ya ma sa, amma fa nan ya fara wanke ta tass, his voice firm, measured, and unsparing: “Adaobi, gee m ntị nke ọma—listen to me very carefully. I truly do not know where you picked up this kind of behavior. Because it has no root in your faith, no place in mine, and zero foundation in omenala anyị—our culture and traditions. What shocks and disappoints me the most tonight is seeing the level of selfishness you displayed. Earlier, your husband claimed you owed Roman nothing, and perhaps financially or romantically you do not—but in the court of conscience and basic human decency, you owed him honesty. You had no right whatsoever to toy with another human’s heart. You stood before him, accepted his devotion, and promised him a future, while knowing all along in your heart that you already had your entire future mapped out with someone else. Because of your silence and your deceit, this young man walked through fire without peace of mind—carrying a burden he never deserved, enduring pain you could have prevented with one simple truth. Worse still, when he finally found you again after all these years, you still refused to set him free. What were you supposed to do the moment he found you? As a married woman with dignity, you were supposed to stand tall, look him in the face, and tell him plainly: I am happily married. You were supposed to explain to him with grace why you cannot simply step out of your husband’s house as you please—especially given the stature, values, and privacy of the family you married into. Instead, you selfishly chose to feed his worry, letting him walk around believing you were trapped in some kind of crisis just so you wouldn't have to face the discomfort of telling him the truth. Hear this wisdom and carve it into your heart, nwa m: never repay a kind heart with deception, for the pain you plant in an innocent soul always finds its way back to your own doorstep. Never use another person’s loyalty as a cushion for your own cowardice. Onye ezi omume anaghi akwụ ụgwọ ọma na ajọ omume—a righteous person never repays kindness with evil. Regarding your home: a married woman’s greatest strength is her integrity; she closes every window to yesterday so that the winds of regret never blow into her marriage. She does not leave a single door half-open to her past while standing inside her husband’s house; she protects her husband’s dignity the same way she expects him to protect hers. Yes, a good woman honors her husband not just when he is watching, but in the quiet choices she makes when no one is around. You have disappointed me greatly today, Ada. Do not ever let me catch you mirroring Victoria’s choices—that road leads nowhere but ruin and instability. It will only lead you astray and cost you the peace you currently enjoy. Ka udo dịrị n'ụlọ gị—if you want peace to remain in your home, end this chapter tonight. From this very moment onward, you will set this young man free completely. Turn to him right now, offer him a genuine apology for the years you misled him, declare clearly that you are happily married, and wish him God’s blessings as he moves on with his life.” Ya ƙarasa maganar yana kallon ta irin kallon ƙurillan nan yayin da ita kuma kanta na ƙasa, the weight of Daddy’s words settled over the room like stone,  babu wanda jikinsa bai yi sanyi a gurin ba, every gaze fixed on the fallout of his words. Rome kam har lokacin idonsa na kan empty space ɗin da yake kallo, idonsa sun kaɗa sun yi jajir sun cika da hawayen da yaƙi bari su zuba, his jaw tight against the sting pressing behind his eyes. A duk cikin maganganun da akayi, jin cewa tun lokacin da tayi masa alkawarin jiransa ta riga tasan Zafar take so shi yafi masa zafi—he felt like a fool, he felt so embarrassed, kamar an watsa masa ruwan kwata a idon mutane. And the pain? God it’s unbearable, wani irin ciwo ne ke cakarsa tun daga cikin zuciyarsa har zuwa kowane lungu na jikinsa. Ji yake baya iya numfashi, kamar iskar ɗakin ta yi masa kaɗan, a hankali yasa hannu ya dafe ƙirjinsa inda ciwon da raunin suke haɗuwa, the more minutes pass, the more he felt suffocated, as if every breath is a battle he’s slowly losing. Zara tuni daman fuskarta ta jiƙe da hawaye, warm tracks slipping silently down her cheeks, musamman da ta ji Daddy yace he’s disappointed in her. She is not used to that word—ta saba no matter shirmen da ta yi, her elders always support her kuma su ce ma ta they are proud of her; but yau ɗin she felt like a failure, she felt like the selfish person she truly is, a hollow ache opening inside her chest. Kuka kawai take, her shoulders shaking faintly, ga Zafar ya ƙi ce ma ta uffan balle ma a sa ran zai lallashe ta—shi zafin ma alkawarin da a ka ce ta yi wa wani yake ji a ransa ba kaɗan ba, his silence sharp and unforgiving beside her. A hankali Zara ta ɗago kanta domin cika umarnin Daddy ta ba Roman haƙuri; sai dai tana kallonsa ta buɗe baki za ta yi magana kenan ya miƙe tsaye, rising abruptly with a sudden stiffness. He was gasping so gently cikin dabara da babu wanda ya fuskanci halin da yake ciki na toshewar numfashi, masking the tight constriction in his chest; sai dai idonsa sun yi jajir da fuskarsa ma gaba ɗaya, flushed and strained. Cikin low, raspy voice dake rawa sosai yace, “Excuse me... I need some air.” Daga haka ya juya ya nufi ƙofar fita daga parlour ɗin da sauri, ƙafafunsa na harɗewa, pushing past the threshold before his composure completely gave way. Wani soft sob Zara ta saki tana toshe bakinta; she’s so confused at that moment, her mind spinning under the weight of everything. Tambayar kanta take, is she that bad? How can one single stupid mistake ruin someone’s life like this? Ta yi abin da ta yi ne six years back to protect his feelings, saboda she couldn’t look him in the eye ta ce ma sa ba ta sonsa—and if she was honest, tana sonsa a lokacin, kawai dai ganin da ta yi wa Zafar changed everything, it turned her whole world, lokaci ɗaya ta ji Roman ɗin ya fita ranta a ɓangaren soyayya daga ranar da ta fara ganin Zafar, overwritten by an instant, consuming pull she hadn't known how to fight. Zafar ɗagowa ya yi yana ma ta wani kallo jin tana kuka, his eyes narrowing with a cold, sharp edge; wani takaici ne ya lulluɓe sa, a bitter knot tightening in his stomach. Kamar za ta yi ma sa magana—kuma sai ya tuna kowa na gurin, holding back before his temper spilled in front of the elders; gyaɗa kansa kawai ya yi ya fara ƙoƙarin miƙewa dan shi ya gaji, ready to pull away from a room that suddenly felt too crowded. Saidai kafin ya miƙe Daddy ya miƙe, shi ma Brother Obi ya miƙe; Daddy ya kalli Baffa yana cewa, “My brother, I must take my leave now—I have an engagement beginning in less than half an hour.” Miƙewa Baffa ya yi yana cewa, “Thank you, thank you sincerely! We owe you a great deal of gratitude tonight, my brother—you handled this with rare fairness and integrity. Tomorrow, inshaAllah, I will send Muazzam over to your residence to meet with the young man. Whatever he needs to build a fresh start and get back on his feet, let him ask for it.” Baffa ya ƙarasa maganar cikin wani yanayi, acknowledging the weight of what had just unfolded.  Daddy har ya juya ya fara tafiya ya dakata ya juyo yana cewa, “Knowing that young man’s pride, Mr. Galado, he will never ask for anything. It would be far wiser for you to simply allocate substantial capital for him and have Muazzam introduce him to the right people—opening the doors and corporate connections he needs to stand on his own. I want him to thrive to the point where, when he eventually looks back at everything our children put him through, he doesn’t view it as the chapter that broke him—but as a test from God that led straight to his greatest blessing.”  Baffa sai gyaɗa kai yake cikin tsantsar amincewa, bayan daddy ya gama bayani, shima yace, “Gaskiya ne, gaskiya ne. Zafar owes that young man a great debt, and I intend to honor it fully. Tomorrow, I will send Muazzam with a portfolio of countries where our network can open major doors for him—please guide him in making the right choice, as he may not know which path serves him best. By God’s grace, he will never look back on this chapter with regret, inshaAllah.” Daddy ya gyaɗa kai yana cewa, “I appreciate that, sir, I truly appreciate your understanding and wisdom. You can count on me to do my part and contribute to his fresh start as well.” Daga haka suka ci gaba da tafiya suna nufar waje suna tattaunawa har suka fice, their voices fading down the corridor. Ko da suka fito ba su ga motar Brother Obi da Roman ya tuƙo ya biyo su ba; Daddy bai ji komai ba sai ma daɗi ɗa ya ji da ya yi tafiyarsa, a quiet relief settling behind his stern gaze, dan ya san Zara ba haƙuri za ta iya ba shi yadda ya kamata ba, knowing how spoilt to the rotten she is, dan haka dole ma shi da Baffa su yi iyakar ƙoƙarinsu gurin gyara abin da ta ɓata ita da mijinta. Daga ciki kuwa Brother Obi ya tsaya lallashin Zara shi ma yana ma ta nasiha cikin lallashi, his tone softened with brotherly patience; sai kusan after five minutes da kiran Daddy ya shigo wayarsa sannan ya yi ma ta sallama ya fita, leaving the heavy quiet behind him. Bayan ƴa minutes Zafar ya miƙe tsaye, yana kallon Zara dake kuka har lokacin, her shoulders still trembling slightly; ya miƙa ma ta hannu yana cewa, “Up you get. It’s time to go home.” Muryansa low, flat, and controlled. Ba musu ta miƙe, hannunta ɗaya rufe a fuskarta hiding her red, tear-streaked cheeks, yayin da ya kama ɗayan, guiding her along with a firm grip; ɗayan hannunsa kuma na riƙe da Jasmine ɗake ta bacci, nestled peacefully against his chest, ya nufi ƙofar fita, the tension trailing behind them as they stepped out of the wing. As sun fara sauka matakalar entrance ɗin wing ɗin Baffa, suka haɗu da shi yana hawowa, his footsteps heavy on the stone steps. Yana kallon Zara da ɗan murmushi yace, “Kukan ya isa haka, my daughter—komai ya wuce, inshaAllah. No matter how heavy tonight felt, tomorrow is a brand-new page. Take what happened tonight as wisdom for the road ahead: guard your heart, honor your home with sincerity, and never let fear or pride keep you from doing what is right. Hold onto your prayers, and leave the rest in Allah’s hands.” Ya karasa maganar cikin lallashi da soft voice yayin da yake kallon ta tana goge hawayen, furkar nan tayi jajir. Bayan ta share hawayen tass yayi mata sai da safe, saidai har ya wuce kuma ya dakata yana juyowa tare da cewa, “Kai.” Nan take wannan warmth ɗin da yayi Zara magana dashi yayi vanishing instantly, replaced by a cold, sharp stillness. Juyawa Zafar ya yi yana kallonsa, his posture stiffening; cikin wata calm voice Baffa yace, “Make sure you are up early tomorrow—I will be at the Nexus at 8:00 AM sharp. Ba dai ka ce kai ɗan iska ba ne? Kaje kana abusing power ɗin da na baka ko? You have decided to act like a lawless man, abusing the authority I entrusted to you, let God spare our lives until tomorrow morning. Allah ya kaimu goben kawai! I will show you firsthand that you are nobody. I am reclaiming everything that is mine. Ni ba azzalumi ba ne, and I refuse to let a tyrant manage my empire. You will resign from your position tomorrow, inshaAllah—go home and sleep on that. Sai na maida kai ba kowa ba, I am reducing you back to zero! Because handing power to someone like you is a hazard to innocent people. Fitar mun a gida azzalumi, mutumin banza kawai!” Baffa ya ƙarasa cikin ɗaga murya, every word ringing out sharp and unsparing in the night air. Zafar ɗake kallon Baffa in shock, his jaw tightening as the ground seemed to shift beneath him, ya gyaɗa ma sa kai kawai; daga haka ya yi gaba yana sauka da sauri cikin tsananin ɓacin rai yana ƙara riƙe ƴarsa da kyau, his steps brisk and heavy against the stairs, har sai da ya gama sauka kan matakalan ya juya jin Zara ba ta biyo sa ba; cikin faɗa yace, “Are you fucking moving or are you just going to stand there?” Duk wannan controlled calm ɗin he had worn all evening finally cracked nan take. Cikin firgita ta fara ƙoƙarin sauka, her breath catching; sai dai kafin ta yi taku ko ɗaya Baffa ya riƙe ta cikin zare ido yana kallon ta yana cewa, “Ke, look at me—are you sure he’s not abusing you? Gaya mun gaskiya, yana dukan ki ko?” Nan da nan wani sudden, fierce protective urgency pulled at baffa’s voice. Cikin sauri Zara ta girgiza wa Baffa kai itama tana zaro ido, shaking her head fast to clear any doubt, dan ba ƙaramin tsorata da yanayin sa tayi ba—saboda its a very rare sight a gansa yayi losinh composure ɗinsa so openly, ita bata ma taɓa gani ba sai yau. Sakin Zara ɗin ya yi yana cewa, “Kar dai ki cuci kanki—don't cheat yourself out of your own peace. This useless boy is not worth it; azzalumin banza ne who needs to be put right in his place.” Daga haka ya kalli Zafar yana gyaɗa kai, a slow, deliberate nod that promised reckoning, irin za su haɗu gobe ɗin nan, sannan ya juya ya nufi ƙofar shiga wing ɗinsa. Zafar ya juya ya yi gaba ba tare da ya ce uffan ba, his back rigid, every muscle coiled, yayin da Zara ta hau bin bayansa cikin sauri tana fashewa da wani kukan cikin tsantsar rudani da tashin hankali….

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol