Free chapter 路 Read without an account

Page 6

by Khadija Haruna 路 Nurul kalb


馃挒馃挒馃挒馃挒

bismillahir rahamanirrahim 

Tun bayan dawowar Sarah daga asibiti, mahaifinta, Mr Williams, ya kasa samun cikakkiyar nutsuwa. Duk da cewa jikinta ya fara samun sau茩i, har yanzu tana bu茩atar kulawa. Abin da ya fi damunsa shi ne yadda ya ga 'yarsa ta kusan rasa rayuwarta saboda 茩in amincewarsa da mutumin da take so.
A baya ya yi imanin cewa hana Sarah ha蓷uwa da Rahman shi ne mafita mafi kyau. Ya 蓷auka cewa idan ya raba su, nanda wani dan lokaci za ta manta da shi. Amma abin da ya faru ya nuna masa akasin haka.
Wata rana yana zaune shi ka蓷ai a 蓷akin karatunsa, yana kallon takardun da ke gabansa, amma hankalinsa ba ya tare da su.
Ya jingina da kujerarsa, ya sauke ajiyar zuciya.
Shin zan ci gaba da tsayawa kan wannan matsayar har sai na rasa 'yata?
Ya tuna da ranar da aka kai Sarah asibiti. Ya tuna yadda likita ya bayyana masa cewa damuwa na iya 茩ara lalata lafiyarta. Wannan tunanin ya sake tayar masa da hankali.
A 茩arshe, ya yanke shawarar komawa gidan iyayen Rahman. Wannan karon ba zai je da girman kai ko nuna isa ba. Zai je ne domin neman mafita.
Ya fahimci cewa Rahman ne mutumin da zuciyar 'yarsa ta za蓳a, kuma duk 茩o茩arin da ya yi na raba su bai haifar da komai ba face wahala.

A Dubai kuwa, Rahman ya fara samun sau茩i sosai. Bayan dawowarsa daga asibiti, iyayensa sun kula da shi sosai. Ummi ta tabbatar yana cin abinci yadda ya kamata, yayin da Abi ya daina matsa masa da maganar rabuwa da Sarah.
Abin da ya fi faranta wa Rahman rai shi ne yadda yanzu yake samun damar magana da masoyiyarsa a kai a kai.
Tun bayan da mahaifinta ya fara sassauta mata, Rahman ya sake samun damar kiran ta. yanzima yana zaune akan kujera yaji yasan kiranta yadauko wayarsa ya danna mata kira 
"Hello, sweetheart."
"Rahman!"
Muryarta cike da farin ciki ta fito daga 蓷ayan 蓳angaren wayar.
"Ya jikinki yanzu?"
da sauki, na fi yadda nake a baya. Amma har yanzu ina kewarka."
Rahman ya yi murmushi.
"Ni ma ina kewarki. Dama  ace kina kusa da ni yanzu."
Ta yi dariya ka蓷an.
"Da tuni na zo na zauna kusa da kai."
Suka yi dariya tare.
Wannan shi ne farin cikin da Rahman ya da蓷e bai ji ba. Duk da cewa har yanzu ba a kammala komai ba, samun damar jin muryar Sarah da sanin cewa tana samun sau茩i ya isa ya faranta masa rai.
Bayan kwana biyu, Rahman yana zaune da Abi a falo. Ummi ma tana wurin. Bayan sun 蓷an tattauna, Abi ya kalli 蓷ansa.
"Rahman, ina ganin lokaci ya yi da za mu je mu yi magana da kakanka."
Rahman ya 蓷ago kai.
"Game da Sarah ne, Abi?"
Abi ya gyada kai.
"Eh. Na san kana sonta, kuma na ga irin halin da ka shiga saboda wannan lamarin. Amma akwai wani abu da ya kamata mu kammala kafin mu 蓷auki mataki na gaba."
Rahman ya yi murmushi mai cike da fata.
"Na gode, Abi."
Washegari, Rahman da mahaifinsa suka shirya suka je gidan kakansa.
Kakan Rahman mutum ne mai tsauri, wanda idan ya yanke shawara ba kasafai yake sauya ta ba. Shi ya sa Rahman ya 蓷an ji fargaba a zuciyarsa. Ya san cewa samun amincewarsa ba zai zama abu mai sau茩i ba.
Da suka isa, aka tarbe su cikin girmamawa. Bayan sun zauna, Abi ya fara yi wa mahaifinsa bayanin abin da ya faru tun daga farko. Ya bayyana masa irin soyayyar da ke tsakanin Rahman da Sarah, rashin lafiyar da suka shiga, da kuma yadda suka fahimci cewa ba za su iya ci gaba da hana su kasancewa tare ba.
Kakan ya saurara cikin nutsuwa. A wasu lokutan yana kallon Rahman, wanda ya zauna cikin ladabi yana sauraron maganar mahaifinsa.
Da Abi ya gama, sai kakan ya juya ga Rahman.
"Rahman, kai ne kake son wannan auren?"
Rahman ya gyara zamansa.
"Eh, Jadd. Ina sonta da gaske. Ina fatan zan iya gina rayuwata tare da ita."
Kakan ya 蓷an yi shiru. Ya kalli 蓷ansa, sannan ya sake kallon jikansa.
"Duk da abin da ya faru a baya, idan wannan ita ce za ta kawo maka kwanciyar hankali, to na amince da auren."
Rahman ya 蓷ago kai cikin mamaki.
"Da gaske, Jadd?"
Kakan ya 蓷an yi murmushi.
"dagaske mana Rahman 
Amma ka sani, aure ba soyayya ka蓷ai ba ne. Yana bu茩atar ha茩uri, fahimta da 蓷aukar nauyi. Ina fatan za ka kasance mijin kirki."
Rahman ya sauke ajiyar zuciya.
"Na gode sosai, Jadd. Allah ya saka maka da alheri."
Abi kuwa ya kasa 蓳oye mamakinsa. Ya san halin mahaifinsa na tsauri, kuma bai yi zaton zai amince da wuri haka ba. Amma a wannan karon, farin cikin jikansa ya fi masa muhimmanci.

Bayan wasu kwanaki, mahaifin Sarah ya shirya tafiya zuwa gidan iyayen Rahman.
Wannan karon ba kamar ziyarar farko ba ce. A baya ya je da girman kai da niyyar nuna cewa ba zai ta蓳a amincewa da auren ba. Amma yanzu ya je ne da zuciyar neman sulhu.
Da ya isa gidan, aka tarbe shi cikin girmamawa. Bayan gaisuwa, ya nemi ganawa da mahaifin Rahman su ka蓷ai.
Su biyu suka koma wani 蓳angare na falon, suka zauna.
Mahaifin Rahman ya kalle shi cikin nutsuwa, yana jiran jin abin da ya kawo shi.
Mr Williams ya fara magana a hankali.
"Da farko, ina so in ba ka ha茩uri bisa yadda na zo gidanku a wancan lokacin. Na san ban nuna muku girmamawar da ta dace ba, kuma ina mai ba ku ha茩uri."
Mahaifin Rahman bai yi magana ba. Ya na sauraren sa kawai.
Mr Williams ya ci gaba:
"Na zo ne yau saboda na fahimci cewa abin da ke tsakanin 'yata da 蓷anka ya fi yadda na yi zato. Na yi 茩o茩arin hana su kasancewa tare, amma hakan ya jefa su cikin mummunan hali. Har na kai ga ganin 'yata a asibiti saboda damuwar da take ciki."
Ya 蓷an dakata, ya ha蓷iye yawu.
"Ba na son rasa Sarah. Ita ce 'yata, kuma farin cikinta yana da muhimmanci a gare ni. Saboda haka, na amince da auren su."
sai dai a kwai sharadi sharadin shine Sarah bazata zama musulmaba .
abi yace na amince ammanima danawa sharadin shine duk yaran da suka haifa zasu kasance musulmai kamar mahaifinsu 
Mr Williams yayi shiru kafun yace na amince 

Bayan sun kammala tattaunawar, Mr Williams ya yi masa godiya, sannan ya yi bankwana da shi cikin girmamawa.
Da ya koma gida, abin da ya fara yi shi ne zuwa 蓷akin Sarah.
Sarah tana kwance a kan gadonta lokacin da aka bu蓷e 茩ofar 蓷akinta.
Da ta 蓷ago kai, sai ta ga mahaifinta.
"Dad?"
Ya 茩araso kusa da gadon, ya zauna a gefensa.
"Ya jikin ki, Sarah?"
"Da sau茩i, Dad."
Ya kalle ta na 蓷an lokaci, sannan ya yi murmushi.
"Ina da wani abu da zan gaya miki."
Sarah ta tashi zaune.
"Me ya faru?"
Mahaifinta ya kama hannunta.
"Na je gidan iyayen Rahman yau."
Sarah ta zaro ido.
"Ka je gidan su Rahman?"
"Eh, 'yata."
Ta 蓷an firgita.
"Me ya faru? Sun ce wani abu ne?"
Mr Williams ya girgiza kai.
"A'a. Na je ne domin in yi magana da mahaifinsa. Na gaya masa cewa na amince da aurenku."
Sarah ta bu蓷e baki cikin mamaki, sannan ta 蓷ora hannunta a kan 茩irjinta.
"Dad! Da gaske kake?"
Ya gyada kai.
"Da gaske nake, Sarah. Na ga irin wahalar da kika sha, kuma ba na son sake ganin ki cikin wannan hali. Ina so ki yi farin ciki."
Hawaye suka cika idanun Sarah, amma a wannan karon hawaye ne na farin ciki.
Ta mi茩a hannayenta ta rungume mahaifinta.
"Thank you, Dad! Na gode sosai. Ban san yadda zan gode maka ba."
Mahaifinta ya shafa bayanta.
"Ki yi farin ciki, 'yata. Abin da nake so shi ne ki samu  farin ciki 
Da mahaifinta ya fita, Sarah ta 蓷auki wayarta da sauri. Ba ta jira ba. Ta kira Rahman.
Bai 蓷auki lokaci mai tsawo ba kafin ya amsa.
"Sarah?"
"Rahman!"
Ya gane daga yanayin muryarta cewa akwai wani abu.
"Me ya faru, sweetheart?"
Sarah ta yi dariya cikin farin ciki.
"Dad ya je gidanku. Ya ce ya amince da aurenmu!"
Rahman ya yi shiru na 蓷an lokaci, kamar wanda yake 茩o茩arin tabbatar da abin da ya ji.
"Da gaske?"
"Eh, Rahman! Ya amince!"
Rahman ya sauke ajiyar zuciya, sannan ya yi dariya cikin farin ciki.
"Alhamdulillah! Sarah, kin san irin farin cikin da na ji yanzu?"
"Na sani, Rahman. Ni ma ba zan iya bayyana farin cikina ba."
Suka ci gaba da tattaunawa cikin annashuwa, suna taya juna murna. Bayan duk wahalar da suka sha, a 茩arshe sun fara ganin hasken da suke fata.
BIKIN AURE
Bayan an samu amincewar kakan Rahman da kuma mahaifin Sarah, aka fara shirye-shiryen 蓷aura aure.
Ba a 蓷auki lokaci mai tsawo ba aka kammala dukkan abubuwan da suka dace. Iyalai biyu suka fara tattaunawa kan ranar da za a gudanar da bikin.
A 茩arshe aka yanke shawarar gudanar da auren a Amurka, domin a can ne Rahman yake gudanar da harkokin kasuwancinsa a lokacin.
Tun asali kasuwanci ne ya kawo shi Amurka. Ya kasance yana zuwa 茩asar domin kula da harkokinsa, kuma a 蓷aya daga cikin irin wa蓷annan tafiye-tafiyen ne ya ha蓷u da Sarah a wurin shakatawa.
Ba su san cewa wannan ha蓷uwa za ta zama farkon labarin soyayyar da za ta jefa su cikin 茩alubale da dama ba.
 茩asar da ta ha蓷a su a farkon soyayyarsu ita ce za ta shaida aurensu.
Ranar da aka 蓷aura auren ta kasance rana mai cike da farin ciki. Iyalai da abokan arziki sun halarta, an shirya komai cikin tsari da annashuwa.
Rahman yana zaune cikin shigar angwanci, fuskarsa cike da farin ciki. Duk lokacin da ya tuna irin wahalar da suka sha kafin wannan rana, sai ya yi godiya ga Allah.
A 蓷ayan 蓳angaren kuma, Sarah tana zaune tare da matan da suka rako ta. Ta yi kyau sosai cikin kayan aurenta, amma abin da ya fi bayyana a fuskarta shi ne murmushin farin ciki.
Lokacin da aka tabbatar da 蓷aurin auren, Rahman ya sunkuyar da kansa cikin godiya. A 茩arshe, ya zama mijin matar da ya yi tunanin zai rasa har abada.
Bayan an kammala komai, aka taya su murna. Mr Williams ya kalli 'yarsa, sannan ya kalli Rahman.
Abi da Ummi ma sun yi farin ciki sosai 
Da yamma, Rahman ya samu damar zama da Sarah su ka蓷ai.
Ya kalle ta cikin murmushi.
"Kin san abin da na fi tunawa da shi yau?"
Sarah ta girgiza kai.
"Me?"
"Ranar da na fara ganinki. Ban ta蓳a tunanin cewa wata rana zan zauna ina kallonki a matsayin matata ba."
Sarah ta yi murmushi.
"Ni ma ban ta蓳a tunanin haka ba. Amma ga shi yau, bayan duk abin da muka sha, muna tare."
Rahman ya kama hannunta.
"Allah ya sa mu zama alheri ga juna."
Sarah tai murmushi 
BAYAN SHEKARA 茒AYA
Shekara guda bayan aurensu, rayuwar Rahman da Sarah ta fara zama cikin natsuwa da farin ciki. Sun fara fahimtar juna sosai, kuma duk da bambancin al'adunsu da yadda suka taso, suna 茩o茩arin gina gida mai cike da 茩auna da mutunta juna.
A wannan shekarar ne Sarah ta samu cikin fari.
Ranar da ta tabbatar da cewa tana 蓷auke da juna biyu, ta kasa 蓳oye farin cikinta. Ta zauna a gefen gadon tana kallon sakamakon gwajin cikin hannunta, murmushi bai gushe daga fuskarta ba.
Da Rahman ya dawo gida, ya same ta cikin wani yanayi na musamman.
"Sarah, lafiya? Me ya faru?"
Ta 蓷ago da  ido ta kalle shi 
"Rahman, ina da labari."
Ya 茩araso kusa da ita.
"Wane irin labari?"
Ta mi茩a masa sakamakon gwajin.
Da ya duba, sai ya 蓷aga kai ya kalle ta cikin mamaki.
"Sarah... kina da ciki?"
Ta gyada kai, murmushi a fuskarta.
"Eh, Rahman."
A wannan lokacin Rahman ya ji wani irin farin ciki ya mamaye zuciyarsa. Ya rungume matarsa cikin 茩auna.
"Alhamdulillah! Sarah, 
Ta rungume shi ita ma.
"Na yi farin ciki sosai, Rahman."
"Ni ma. Allah ya sauke ki lafiya, ya ba mu 蓷a nagari."
Daga wannan rana, kulawar Rahman ga Sarah ta 茩aru. Yana yawan tambayar lafiyarta, yana tabbatar da cewa tana cin abinci yadda ya kamata, kuma yana raka ta zuwa asibiti duk lokacin da ake bu茩atar duba cikin.
Iyayen Rahman sun yi farin ciki sosai da jin labarin. Ummi ta kasa 蓳oye murnar da ta yi, domin wannan shi ne karon farko da za ta zama kaka.
A 蓳angaren Sarah kuwa, mahaifiyarta da 'yan uwanta sun yi murna da labarin cikin. 
Watanni suka ci gaba da shu蓷ewa har lokacin haihuwa ya yi.
Ranar da aka haifi jaririyar, Rahman ya kasance cikin fargaba da farin ciki a lokaci guda. Yana ta kai komo a wajen 蓷akin haihuwa, yana jiran jin labari.
Da likita ya fito ya sanar da shi cewa ta sauka  lafiya, kuma an haifi diya mace, Rahman ya 蓷aga hannuwansa yana godiya ga Allah.
Da aka ba shi damar shiga, ya 茩arasa kusa da Sarah. Ta gaji sosai, amma fuskarta cike da murmushi.
"Rahman..."
Ya zauna kusa da ita.
"Na'am, masoyiyata. Na gode. Allah ya saka miki da alheri."
Ta yi murmushi, sannan ta kalli jaririyar da ke kwance kusa da ita.
"Ka ga 'yarmu?"
Rahman ya sunkuya ya kalli jaririyar. Ya ji wani irin Kaunar ta na ratsashi 
"Allah ya raya mana ita."
Daga baya suka yanke shawarar sanya mata suna Haleesa, sunan mahaifiyar Rahman, wato Ummi. Sun yi hakan ne domin girmama ta da nuna irin muhimmancin da take da shi a rayuwarsu.
Ummi ta yi matu茩ar farin ciki da jin cewa an sanya wa jikarta sunanta. Ta 蓷auki jaririyar a hannunta tana ta addu'a.
"Allah ya raya min ke, Haleesa. Ya sa ki zama mace ta gari, ya kare ki daga dukkan sharri."
SHEKARU SUN SHU茒E
Rayuwar iyalin ta ci gaba da tafiya. Haleesa ta girma cikin kulawar iyayenta, musamman mahaifiyarta Sarah wadda take matu茩ar sonta.
Rahman kuma ya ci gaba da harkokin kasuwancinsa a Amurka. Yana 茩o茩arin tabbatar wa iyalinsa rayuwa mai kyau, yayin da Sarah ke kula da gida da tarbiyyar 'yarta.
Haleesa tun tana 茩arama take da halin son abin da ya shafi soja. Duk lokacin da ta ga sojoji a talabijin, sai ta tsaya tana kallonsu da sha'awa.
Idan aka tambaye ta abin da take son zama idan ta girma, amsarta 蓷aya ce.
"Soja!"
A wasu lokutan mahaifinta kan yi mata dariya.
"Haleesa, me ya sa kike son zama soja haka?"
Sai ta mi茩e tsaye, ta daidaita jikinta kamar soja, ta ce:
"Saboda ina son kare mutane, Daddy."
Rahman ya kan yi dariya, sannan ya ce:
"To, Allah ya sa ki cimma burinki, 'yata."
Sarah ma tana kallonta cikin murmushi. Duk da cewa tana ganin burin 'yarta yana da girma, ba ta son ta karya mata gwiwa. 
Shekaru suka 茩ara shu蓷ewa. Daga baya ta haifi 蓷anta namiji mai suna Yusuf. Haihuwarsa ta 茩ara wa gidan farin ciki, musamman Haleesa wadda ta ji da蓷in samun 茩anin da za ta ri茩a wasa da shi.
Yusuf ya taso yana kallon Haleesa a matsayin babbar 'yar uwarsa, yayin da ita kuma take 茩o茩arin kula da shi 
 wata rana Sarah da Rahman suna zaune tare a falonsu. Yara sun riga sun kwanta, gidan ya yi shiru.
Sarah ta da蓷e tana tunani kafin ta yanke shawarar bu蓷e baki.
"Daddy, akwai wani abu da nake son magana da kai a kai."
Ya juya ya kalle ta.
"Ina sauraronki, Sarah."
Ta 蓷an yi shiru, sannan ta ce:
"Ina son na musulunta."
Rahman ya tsaya cak. Ya kalli matarsa kamar wanda bai tabbatar da abin da ya ji ba.
"Me kika ce?"
Sarah ta yi murmushi.
"Na ce ina son na kar蓳i Musulunci."
A wannan lokacin, fuskar Rahman ta canza. Wani irin farin ciki ya mamaye shi, har ya kasa 蓳oye shi.
"Sarah..."
Ya kama hannunta.
"Kin tabbata da abin da kike fa蓷a?"
Ta gyada kai.
"Na da蓷e ina tunani a kai. Ina son na fahimci addininka sosai, kuma ina son na bi shi da zuciyata."
Rahman ya ji da蓷in wannan magana sosai. Amma bai yi gaggawar 蓷aukar shawarar a matsayin abu da za a yi cikin rana 蓷aya ba. Ya san cewa wannan babban mataki ne a rayuwar Sarah, don haka yana son ta fahimci abin da take nema.
"Sarah, wannan abu ne mai girma. Ina farin ciki da kika gaya min, amma ina so ki tabbatar cewa shawarar nan ta fito daga zuciyarki, ba don ni ko saboda aurenmu ba."
Sarah ta kalle shi cikin nutsuwa.
"Na fahimta, Rahman. Ba na son in yi abu saboda in faranta wa wani rai kawai. 
Rahman ya yi murmushi, 
Daga wannan rana, ya fara taimaka mata wajen koyon abubuwan da take son fahimta game da Musulunci. Yana amsa mata tambayoyi, yana kuma ba ta damar karatu da bincike cikin nutsuwa.
Bayan wani  lokaci, Sarah ta yanke shawarar kar蓳ar Musulunci da kanta, ba tare da wani tilas ba.
Rahman ya yi matu茩ar farin ciki. Iyayensa ma sun ji da蓷in labarin, musamman Ummi wadda ta da蓷e tana yi wa Sarah addu'ar samun shiriya.
Sai dai Sarah da Rahman suka amince cewa ba za su sanar da iyayenta ba a wannan lokacin. Iyayen Rahman ne kawai suka san abin da ya faru. Sarah ba ta shirya fuskantar tambayoyi ko rashin fahimta daga iyayenta ba, musamman saboda sanin yadda mahaifinta yake da ra'ayi mai tsauri a kan batun addini.
Don haka suka bar lamarin a tsakaninsu da iyayen Rahman, suna fatan idan lokaci ya yi za su iya bayyana wa sauran iyalanta.
SHEKARU ASHIRIN DA SHIDA BAYAN HAIHUWAR HALEESA
Lokaci ya ja sosai, kamar yadda ya saba. Yarinyar da a da take gudu tana wasa da 茩ananan kayan soja, yanzu ta zama babbar mace mai cikakken buri da jajircewa.
Haleesa Rahman ta kai shekara ashirin da shida.
Ta zama mace mai karfun hali, mai son tsari da ladabi, kuma burin da ta ri茩e tun tana 茩arama bai ta蓳a gushewa daga zuciyarta ba. Ta yi karatu, ta yi horo, kuma a 茩arshe ta cimma burinta na shiga aikin soja.
Yanzu tana ri茩e da mu茩amin Lieutenant a rundunar sojan Amurka.
茦aninta Yusuf kuwa yana da shekara goma yana zuwa makaranta , kuma yana matu茩ar son babbar 'yar uwarsa. Duk da bambancin shekarunsu, Haleesa tana kula da shi sosai, tana kuma zama abin koyi a gare shi.
A gidan Rahman, Sarah ta kasance uwa ta gari, yayin da Rahman yake alfahari da 'ya'yansa biyu.
Duk lokacin da ya kalli Haleesa cikin kayan aikinta na soja, sai ya tuna da 茩aramar yarinyar da take tsayawa tana kwaikwayon sojojin da take gani a talabijin.
Burinta ya zama gaskiya.



Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol