RUHI BIYU!

EPISODE 03

by @abdull10k

πŸ§Ÿβ€β™‚οΈπŸ§Ÿβ€β™€οΈπŸ§Ÿβ€β™‚οΈπŸ§Ÿβ€β™€οΈ

*RUHI BIYU*

_[a gaangar jiki daya]_


πŸ§Ÿβ€β™€οΈπŸ§Ÿβ€β™‚οΈπŸ§Ÿβ€β™€οΈ πŸ§Ÿβ€β™‚οΈ ‍


*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πŸ“šπŸ–ŠοΈ*

_Kungiya d'aya tamkar da dubu._



*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*


*Written*

Abdul Alhaji musa 10k

*Phone no:*

***


*REPORTS*


*FREE BOOKπŸ’―βœ…*

*EPISODE_0️⃣3️⃣*




*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*





*_MONDAY UPDATE*

*RECAP*

Dukkannin su ukun suka ga hakan.....inda jikinsu ta soma rawa....

Nanfa suka dubi juna.....cikin tsoro dukkannin su ukun suka ruga da niyar barin cikin dakin.....


But abin mamaki kuwa shine sun naimi kofar fita sun rasa danko kofar ta rikide ta koma bango.....

Hatta windows babu....Da ganin haka suka taka biriki......jiyo muryar sa sukayi yana cewa........

πŸ†•

"Inane kuma zaku,bayan kunsan baku gamamin aiki ba......."

Dajiyo wannan batu na *safras* hanjin cikinsu ta kad'a kafafuwarsu kuma ta kasa tsayawa guri daya......


Ahankali suka jiyo ganin su izuwa bangaren da *safras* yake zaune....

But abin mamaki,sai suka tarar da babu kowa a gurin,sannan babu kuma alamar an zauna a gurin....


Zuro idanun sukayi hade da duba Fuskokin juna.....sannan suka sake mayar da ganin nasu gurin....


Jiyo muryar safras suyi a bayansu na cewa.......


"Kai nafa gaji da gafara sa banga kaho ba.....wai mai kuke lekawa ne?"


*safras* ne yayi wannan furucin.....inda wayannan ilitocin suka buga uban ihu......bayan sun jiyo hakan


       *BANGAREN HARUN*


Cikin hanzari ya shigo school din.....inda yayi fakin na motar...kafin nan ya haye upstairs

Yayin hawa wannan ginin ko, yayi ta trying na numbers din friends nasa but dukkannin su basu picking......

Haka ya taka izuwa aji domin daukar lectures........


   *Rihana* ko still tana nan tsayen sai famar washe hakwara take.......

Yayin da ta kasance tana mafarkin tsaye.....


"Malama lahiya kike kuwa?"

Haka wani Jami'in yace da ita......nanfa ta baro duniyar mafarki ta dawo duniyar gaske....

Inda mutumin ya sake cewa da ita......


"Tun dazu kike nan kamar bango ko motsawa bakiyi lahiya?"


"I'm fine......but ina dan uwan aikin nawa?"


Nanfa mutumin ya zayyane mata komi.....game da yadda safras ya kone a gadon bayan sa,yayin saving nata,danko ita batama san lokacin da hakan ya faruba saboda sam bata cikin hayyacinta a lokacin......cuz a sa'in da safras din ya rungume ta..tayi losing na control.


"a inane zan same sa?"

Tambayar data fito daga bakin *Raihana* kennan.....Jami'in ko yace da ita


"Emergency room,acen zaki same su,sabida cen aka kaisa domin a wanke ciwon"


Dajiyo hakan ta wuce cikin sauri...... Da hoping ta sami *safras* din a emergency room....

Taku take cikin sauri.....ta kuma fuskanci kofar dakin kai tsaye....

Bayan takai ga dakin tasa hannu da niyar bude kofan.....

But Sai ta jiyo muryar *safras* a bayan ta na cewa.....


"Raihana,thanks for coming dama so nake na wuce lecture.....and I'm planning to get there and Inform you........but finally sai gashi kinzo"


Dajiyo hakar ta juyo,fuskar cike da annashuwa,ta kalli cikin idanun sa sannan tace dashi....


"Thank You for today.....nasan inda bakiyi saving d'ina ba,tohfa babu wanda zayyi hakan......

So I come here just to say....THANK YOU FOR SAVING MY LIFE"


"It's alright.......Don't mention,bcuz bawani ciwo bane sosai....and aiko likitoci sun duba......

It Will be fine....sannan inada aji yanzu,I have to go now"


Dajiyo hakan ta soma jujjuya idanu....hade da mummurd'a hannayen ta....

Alamar tana data cewa....shiko safras din da ganin yanayin nata yace da ita...


"Akwai wani abin ne?........You look so worried"


"Nope.....inason nace dakai *take good Care of yourself* "

Hakan ta bashi ansa shiko yace da ita......


"Okay bye"


Hakan yawuce aji inda yayi mamaki kwarai da gaske....... because bayyi zaton zai tarar da *Raihana* a gurin ba....

It means suna Department daya sabida a ajin ya tarar ita......itama dai raihana tayi mamaki kwarai...


    *AFTER LECTURES IS OVER*

   

Suka fito tare suna taku a hankali suna kuma fira....inda take cewa dashi


"I thought wallahi bazamu sake haduwa ba.....cuz kasan school din ta tara mutane iri iri......

Harma nayi ta tunanin....zaka manta dani in just 2days,because nasan it's so hard kayi remembering dina....sabida kwata kwata sau biyu kawai muka hadu"


Murmushi *safras* yayi bayan ya jiyo hakan....sannan yace da ita


"Haba dai aiko idan na manta da wannan fuskar in just 2days ban kyauta ba....

Sabida itace ta cetomin mutunci na,a ranar dana shigo wannan school din a matsayin new student.....

Sannan naji ana yawan cewa a duk lokacin da mutum ya farka daga barci,fuskar daya soma gani a wannan ranar shizai yini yana tunowa....

And idan kuma kayi taimako ga wani itako zata dauki life time ana tuno hakan"


Fashewa tayi da dariya bayan ta jiyo wannan batu...sannan tace dashi


"yeah yeah I agree with that......sabida naga sing(alama) a kan kaina"

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚


Bayan tayi wannan furucin ne suka sake fashewa da dariya together....

Sannan yace da ita......


"Actually I'm hungry.....muwuce tare mu sami abinda zamu Dan taba"


"Ok sure"

Haka ta bashi ansa suka wuce together izuwa wajen cin abincin....

Inda yaja mata kujera ta zauna...sannan ya ajiye jakar dake rataye a kafad'ar gefe guda....yace da ita


"Your highness,today I want to serve you.....so ki bani list din abinda kike bukata saina kawo miki....."

Furta hakanne yayi yayin da fuskarsa ke cike da annashuwa....


"Uhm just bazansha fruit juice yauba.....but bayan wannan komai zaka iyya karbomin"


Dajiyo wannan ansar ya wuce....ciki ya fito da abinci iri iri......harma saida wata mai aikin gurin ta tayashi dauka....

Jibgewa sukayi kan *Danny table* sannan yace da ita....


"Karki soma eating....I have get some juice,dukda kince bazaki sha fruit juice ba......but you have to wait for me"


Murmushi tayi hade da cewa "alright....sure"


Shiko ya wuce *juice side* inda da zuwansa gurin ya ajiye 1k hade da cewa......


" *Mix fruit juice with strberry flavor* nake so ka hadamin yanzu"


Mai aikin gurin ko yace dashi.....


"Alright zai dan dau time kadan....I hope zaka iyya jira"


Kafin ya gama furta hakan sai ya jiyo muryar *Harun* na cewa..


" *Mix fruit juice with strberry flavor* one Cup please....."


Hakan ya furta ba tare da ya dago kai ya dubi fuskar wannan mai aikin ba,yah kasance yana danne danne cikin waya.....haka mai aikin yace dashi "ok wait a moment".....ya soma hadawa.....

Safras ko yakasance silent sannan ya gofe hannaye yana waiting na juice....


Bayan mutumin ya gama hada one cup....sai yace


"Your juice is ready....."

Dajiyo hakan ko safras da Harun suka kai hannu....cep suka kamo wannan cuping....

Cuping kuma ya kasance 🍹🍹🍹🍹glass cup ne......

Nanfa Harun ya kalli fuskar *Safras* hade kuma da cewa...


"What wrong....nina ce ina bukatar *mix fruit juice with strberry flavor* so mayya saka kake kokari daukar tawa"


"Cuz I demand it first......aiko na rigaka so let it go"

Haka *safras* ya basa ansa shiko yace dashi


"Oh really.....why don't you understand that I'm in such hurry.....It takes only 10minutes to  prepare another cup.....so wait for it"


Cikin issa da takama *Harun* ya furta haka yayin da kuma yaja cuping izuwa side nasa.....

Dajiyo hakako safras yace dashi .....


"Okay as you wish"


Jawo cuping yayi da karfi ya kawo kusa da kirjinsa.......But dukda hakan dayayi *Harun* ba sake wannan kofin ba,Nanfa sai safras din ya sako masa kofin,shiko *Harun* alokacin bayyi zaton safras, zai sako kofin cikin ruwan sanyi ba shiyasa yayi niyar jan kofin da karfi....yin hakan keda wuya sai yaji Ruwan juice yazubu a kayan dake jikinsa....danko bayan safras ya sake ne,yaja cuping...


😑😑😑😑

"what the hell....."

Hakan ya furta hade da ajiye kofin..gefe guda ya soma goge kayan jikin nasa....


"Your juice is ready"

Haka safras yajiyo juice maker ya fad'a, shiko yayi murmushi hade da cewa...


"Thank you so much"

Daukar kayansa yayi ya wuce....a lokaci daya dauki juice din ko suka soma kallon cikin idannun shi da Harun....

Bayan ya koma wajen Raihana.. ya zauna inda rihana tace dashi...


"What took you so long.....?"


"Share,✍just ana hada juice din ne....anyway let start eating....kartayi sanyi"


Furta hakan keda wuya sai yaji ruwan juice na sauka a kansa.....

Saidafa yajike shakab kafin nan ya dago kai....inda yayi arba da harun tsaye...gefen sa hannun sakuma rike take da Big cup of juice🍺🍺....


Bayan sun hada ido da safras din....saiya gama 'bulbula sauran ruwan juice din a kan jerin abincin dake gaban su.....


A fusace safras ya yunkura hade da cewa.......


"Wannan wace irriyar rainin wayo ce?"


"Irin wanda na koya daga gidan mu,I think akwai zafi shine nadan sanyaya maka jikin ka"

Haka harun din ya basa ansa....shiko ya hade rai......ya wani kumbura.


Baice sake cewa dashi komi ba......illa dayayi tsaki ya dauki jakarsa cikin fushi ya fice bayar gurin.......

Rihana ko tabi bayansa....da sauri....


πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ 

*GUYS HOPE ZAKU LALLABA DA 2 PAGE DIN, DANKO WALLAHI YAU NA YINI INA EXAM.........*

*SAIMA KUSAN 5:00PM NA KAMMALA,SHINE NADANYO MUKU WANNAN TYPING*

   _*ALHMDLLH YANZU EXAM IS OVER*_

_*ZAN SAMI DAMAR TYPING ALWAYS THANK YOU READING*_

πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’ πŸ’