FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · EPISODE 01
🧟♂️🧟♀️🧟♂️🧟♀️*RUHI BIYU*_[a gaangar jiki daya]_🧟♀️🧟♂️🧟♀️ 🧟♂️ *🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*_Kungiya d'aya tamkar da dubu._*_SPECIAL EDIT 2021/2022_**Written*Abdul Alhaji musa 10k*Phone no:*****REPORTS**FREE BOOK💯✅**EPISODE_0️⃣1️⃣**In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter**©®2020-3-10*Sanyin safiyar Monday garin ta waye da hazo hazo haka.....Sannan kuma al'umman garin sun kasance suna harkokin,cikin Fara'aKota ina ka waiga zakaga mutane birjik......Wasu na kokarin bud'e shop's,wasu na kokarin zuwa wajen aiki.....haka zalika students...na kokarin zuwa schools.Haka babbar titin birnin ta cika makil da cunkosan ababen hawa iri daban daban....Wayenda suke tafe da *bike*, motor dama masu takawa da kafa.....Duk taron cukusun nan ko sun kasance suna...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.