EPISODE 09
by @abdull10k
๐งโโ๏ธ๐งโโ๏ธ๐งโโ๏ธ๐งโโ๏ธ
*RUHI BIYU*
_[a gaangar jiki daya]_
๐งโโ๏ธ๐งโโ๏ธ๐งโโ๏ธ ๐งโโ๏ธ โ
*๐MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION ๐๐๏ธ*
_Kungiya d'aya tamkar da dubu._
*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*
*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
***
*REPORTS*
*FREE BOOK๐ฏโ *
*EPISODE_0๏ธโฃ9๏ธโฃ*
*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*
*๐ท๐ทSTAY SAFE... STAY AT HOME๐ท๐ท*
*UPDATE*
*_June_5th_2020_*
*RECAP*
"Aiko hakan ba abin mamaki bane danka ga mace a hostel din maza"
Cikin muryar *safras* tafurta hakan wannan saurayin ko da jiyo haka ya kirawo sunan safras cikin rudewa......
*"safras Kaine"*
Yana furta hakan ne yayin da duk jikinsa ke 'bari....sannan kuma ya kasance ya tsula fitsari dan tsabagen tsorata daya yi......
๐
*Raihana* da *Harun* sun kasance zaune suke guri duga....
*Rai* sai faman daddaga hannu take da niyar ta kama network a wayar ta.
*Harun* ko yakasance makale yake a wata kujira dake jikin bango....sannan ya kasance yana mai zare a jikin bango da wata yar mitsitiyar tsinke daya samu a gurin......
*BANGAREN SAFRAS*
" *safras* kaine!!!"
Furta hakan yayi cikin muryar tsoro.....muryar sa na rawa.
Buga uban ihu yayi wacce ta tada kowa dake wannan hostel suka farka a firgice.
Shiko bayan yayi wannan ihu ya juya da niyar ya bar gurin.....
But fah sai yayi arba da shatin fuskar Nainah a bayan sa.
tsayawa guri daya yayi kem....bayan ya hada ido da wannan fuskar.
Matsowa fuskar take shiko yana ja da baya sannan yana furucin "kaimini rai dan ubun giji"......
Baya yabawa gangar jikin Nainah....yayin da yake fuskantar fuskan nata....
Yanata jada baya sa'annan kuma yana ta furta wannan furuci har saida yajisa a jikin Nainah...kafin nan yayi shiru.
Ahankalin ya waiwaya baya......Hmmmmmmmmm
Gani yayi babu fuska a gangar jikin nata amma kuma kan nata still yana tare da jikin....idanu,hanci,gira, goshi,hakwara dadai sauran su duk babu su agurin kai kace ba'a tabba halluttar wannan fuskar da hakan ba........... Kai abin tsoro
Da ganin haka ko ya sake kwarma ihu karo na biyu........
*BANGAREN MU'AZZ*
Faka mota yayi a tsakiya Hostel na skul din....cikin sauri ya fito daga motar sa....
Ya soma Takawa yana kuma waige waige......
Tarar da wasu gayu uku....cikin shiga ta hiphop....
Da sauri ya karasa wajen su yace dasu.
"Hey Guys....Sannun ku,shin zaku iyya nuna mini *Red House Hostel* please."?
"Aww gayu lalle wannan yaron ya mugun raina mana wayo.........
Wai shin baiga abin da muke yi bane dazai takura mana"......
"Kumanta gayu....maybe a buge yake"......
Haka sukayi ta furtawa cikin muryar maye....gaskiya sun juku danko bayan yanda muryar su ke fita sun kuma kasance suna layi.
Da kagansu ko kasan sunyi mugun shawuwa.......
"Aww guys banzo da niyar takura muku ba.....so I'm sorry for that..and I'm living now".....
Haka mu'azz ya furta suko cikin bacin rai suka furta *NOWAY* cikin hadin baki.
*but why* tambayar da mu'azz yayi musu kenan.....bazato ba tsammani sai yaji an kai masa mugun naushi a baki....
Nan da nan ya soma tangal tangal almar jiri ne ta dauke sa...
Star star mu'azz ke gani cikin idanun sa...
Dukda wannan azabebbiyar yanayi dayake ciki bai daina fadar *I'm sorry ba*
Suko sukai ta jibgarsa at the last suka umurce sa da ya caje kansa.....
"Caje kanka da kanka ka kawo duk abinda ke jikin ka"
Haka suka furta yayin da suka kasance suna nuna shi da wata yar mitsitsiyar wuka.....
Shiko mu'azz tuni yayi laushi ya zube kan gwiwowinsa.....
Ciro komai dake jikinsa yayi ya zubar dasu gaban gayun....
Da ganin haka daya daga cikin guyun yayi yunkuri dauka......
Gani sukayi ya tashi sama yakuma yi katantanwa kafinnan ya buga wata mota glasses suka farfashe.....
*Ahhhhhh* ๐ฎ
Zura idanu sukayi sannan kuma suka dubi juna....
Bayan nan suka sake mayar da ganin nasu kan mu'azz....
Gani sukayi ya taushe kunnuwan sa alamar dai yana kare kansa daga karar fashewar glasses din.
Nanma suka sake juyawa suka dubi juna.....
"Over here" haka suka jiyo wata siririyar murya tace dasu.
Cikin sauri suka kai ganin su gurin inda suka tarar da *Nainah* tsaye ta wani gofe hannaye......
"What" cikin hadin baki suka furta hakan bayan sunyi arba da fuskar nainah alamar dai sunyi mamaki....
"Thats not true"
"Yeah Maybe mafarki nake"
"Kwarai...just try to wake your self"
Haka suke tattaunawar a tsakanin su....nan sai sukaji Nainah ta fashe da muguwar dariya wacce tasa hanjin cikin su kadawa.....
"Dreaming okay Bari na Saka ka,ka farka tom"
Haka ta furta sa'annan kuma bayan ta furta hakan ta yanka masa mari.. sai kawai yaga abokin nasa ya fadi kasa a sume.....
Dayan dake tsaye ko da ganin haka ya buga uba kara hade kuma da fadiwa kasa a sume....
Mu'azz labe yake guri guda yanata kallon meke wakana...
"Zaka iyya rasa rayuwar ka idan kace zaka zurfafa bincike akan wannan ta'asar"
Maganar da ta somayi kenan bayan ta juya ta kalli fuskar mu'azz din....
Dajiyo haka mu'azz ya zuro idanu....
Itako takawa tayi a hankali ta karasa wajen sa sannan ta dubi fuskarsa...ta sake cewa.
"Raihana da kuma Harun...kofa ta kulle akansu acikin lab....
Zaifi kyau ace kazo nan domin naiman yar uwarka bawai bincike akan rayuwar wani daban ba...."
Dajiyo haka ya sauke kai kasa ya soma magana kasar zuci yana cewa....
"Gaskiya wannan itace wacce nabi bayanta kwanakin baya...."bayan ya furta hakan sai ya dago kai da niyar cewa wani abu but then ya tarar babu kowa.....agurin
A fusace ya yunkura yana cewa baiwar Allah inane kika shige.....
*5:55am*
Nainah shigewa tayi dakin safras.....6:00.na bugawa wata farar haske ta lullube sassar jikinta cikin kankanin lokaci sai ta rikede ta koma suffar safras....
Abin mamaki,Ruhi biyu.....a gangar jiki guda..
Ajiyar zuci safras yayi hade da waiwayawa baya....inda yayi arba da *mu'azz* zaune a bayan taga....
Da ganin hakako yayi furucin *"impossible"*
*RAIHANA*
Kwance take akan shinfudar ta...tana ta sheka barci.... Sai taji text massage ya shigo wayar ta....
*Rai Fatan kinyi barci mai dadi......gaskiya nayi matukar farin ciki da yayanki ya tarar damu akan lokaci.... if not dako sai soro sun cinyemu a gurin.....
And jiyan ban sami lokacin gode masaba dan Allah kice mishi....ina gaishe shi*
Abinda ke rubuce cikin wannan sakon kenan.....da ganin hakako ta murmusa....
Nanfa ta yunkura ta wuce toilet ta watsa ruwa cikin kuma kankanin lokaci ta kintsa...
Wucewa tayi falo inda ta tarar da abban ta na zaune yana kallon news but bayan ta gaisheshi ta wuce kitchen.....
*News* da abban Raihana ke kallo shine labarine akan makarantar su raihana....
Wacce jami'ai suka tarar da wani wanda yayi gamo da aljannun.....rahoto yakasance kamar haka.....
*A yaune aka sami wani dan saurayi wanda yayi gamo da aljannu....*
*bayan faruwar hakan ko ya kurmance.....sai kuma bagare guda cikin wannan makaranta aka sami wasu samari uku wacce suka kasance ba acikin hayyacinsu suke ba*
*amma dai a dukkannin bincike ta nuna sumadai shaface irinta aljannu.....*
*waishin shugaban makarantar makancewa yayine ko kuma barcin mutuwa yake da yake ganin hakan na faruwa yaki daukar mataki*
*fadar Rabilu sani kenan wanda ya kasance shine ya bayar da detail na kurmancewar jamilu.....bari kuji daga bakinsa*
*Rabilu* "nidai ina zaune a dakina sai naji an buga ihu ....da fari ban lekoba sabi duk roommate dina suna sheka bacci .....but then danaji an dadda ihun.. sai na mike ina mai sand'a na leka.....wajen
But cen nesa nayi arba da jamilu...an shako wuyar sa an dagashi sama.....iyya abinda na gani kenan.....
But hallutar wannan abin ta matukar razanani...danko babu kyan gani"
*toh dai kunji daga baki danlibi Rabilu...wanda ya ga hakan da idanunsa....shin yanzu malamen rukiyya aka saka cikin wannan makaranta ko yan sanda...... Ku kasance da zazzafar labarai...akan tauraron dan adam......*
nan yake sai yaji an kashe Tv juyawar dazaiyi sai ya tarar da mahaifiyar Raihana...
"Breakfast is ready,tunfa dazu ka kurawa tv ido"
"Aww aiko ban gama kallon ba"
"Kuma bazaka sake ba"
Haka tasakashi agaba har saida ya tashi suka je kan Dani.....
*BANGAREN SAFRAS KO*
"Dole kace impossible.....but a bakina yakamata ajiyo hakan"
Hakan mu'azz ya furta.... Shiko yace dashi
"Abin mamaki.......babu mahalukin dazai shigo wannan dakin ba tare da naji shi a jikina ba.....amma baji komai ba yau....sannan baji warin mutum ko wani abu makamancin haka ba..."
Hakan safras ya furta yayin da yake takawa izuwa wajen mu'azz....
"Who are you really".......???
Murmushi mu'azz yayi hade kuma da cewa
"Ridwan nasan ka sanshi dan haka karka yimin karya"
Dajiyo haka suka soma kallon cikin idanun juna...
Bayan wasu dakiku suka soma tattaunawa......in secret voice.
Dadewa sukayi suna wannan tattaunawar cikin muryar sirri....
Bayan sungama haka mu'azz ya murmusa hade da mikewa yace
"Idan harna cenka daidai malam *sunusi* shine next target"
Murmushi safras yayi hade da cewa.....
"Gaskiya nayi mamakin da ka kasance baka tsoron bakaken halluttu irin mu"
"Uhm Zan koma gida......at anytime ka kasance mai updated dina"
Nanfa ya mike da fara'a a fuskar sa.....bayan ya fice daga dakin ko ya tarar da faruq a tsaye a bakin kofar da...alamun ya saurari komi
*Faruq* ๐ฒ๐ฒ๐ฒ๐ฒ๐ฒ
Haka mu'azz ya furta cikin mamaki
*NEXT EPISODE TOMORROW*
*UPCOMING EPISODE*
*RAIHANA*
"Hakan bazai taba kasancewa ba.....i can't believe that"
Bagaren nainah da Harun....tsunkuyawa yayi gaban Nainah yace da ita....
"Will you marry me???"
๐ฒ๐ฒ๐ฒ๐ฒ๐ฒ๐ฒ๐ฒ๐ฒ๐ฒ
*Safras*
"Mu'azz I'm really confused"........๐คฆ๐ป
*Raihana*
"Safras I really love you......I can't live without you"
*CHAKWAKIYA KU KASANCE TARE DANI GOBE DA MISALIN 9:00PM NA DARE*