MARAICHI

Page_1

by @nanatoou


MARAICHI____

BY NANATOOU

WATTPAD_@Nanatoou







DESTINY_PG_01









BISMILLAHIR'RAHMANIR'RAHIM








Kuka nake yi sosai..wanda har yanasa numfashina barazanar daukewa...zuciyata zafi takeyi...''YA ILAHIL ALAMIN'' NA na furta can kasan muryata...nakai MINTINA KUSAN biyar a haka...kafin naji muryar aunty sha'awa na furta "Alhamdulillah" wanda hakan yasa na dago kai na daga jikin Sanah wacca itama kukan takeyi...na juya izuwa direction din da mummy take akwance...wanda hakan yai dai-dai da taimaka mata da aunty sha'awa takeyi ta jingina jikin kujera tare da ajjiyar zcy wacca kusan kowa na gurin sai da yajita.. "Sannu Khadija" mutan parlourn suka hada baki wajan fada..Da rarrafe na karasa jikin mummy na rumgume ta ina samin kuka ...na ruqunqumeta..."wannan wacca iriyar qaddarace take shirin faruwa damune..Allah gamu gareka" "mummy" muryar sanah ta katsemun tinani na...itama sanah din rungumar mummy tai...tana sakin marayan kuka....ba wanda ya tanka mana...dan kusan kowa is speechless...atsakanin muma babu merarrashin wani..


Baffa ishaq ya shigo palour bakinsa dauke da sallama...ya danyi jim kadan sannan ya yafito matarsa Aunty hajara..ta mike ta karasa garesa...murya kasa kasa yace

."za'a shigo da gawar siyi sallama da iyalansa" gyada kanta tayi jikin ta a sanyaye ta dawo ciki...ta dubi mutannan tare da cewa"adan kimtsa wajan zasu shigo"...nandanan sukan gyayara zaman su aka samun space sosai a parlout din..mudai kamma bamusan mesuke cikiba....Ana haka kuwa sai gasu baffa ishaq sun shi dauke da makarar suka ajjiyeta a gefe...yadan wara muryarsa wajan fadin "Khadija saikuzo kuyi sallama "na dago da sauri jin kuka ya kara yawaita a wajan....goggo kattimece na gani jikin makarar tana fadin " Allah ya jikanka muhammadu"tare da sanya gefan mayafinta tana goge yar kwallan idanuwanta...daukacin mutanan parlourn sukace amin...suka kara da nasu addu'o'in...nidai kam bansan lokacin da kukan nawa ya dauke ba sai zuciyata da take racing a 360....qirjina tamkar ya tsage gida biyu...na kalli damana aunty bilkisu ce itama tana ta kuka....haguna kuma mummy ce dana jingina a jikinta tare da sanah sai wasu jama'ar da suke palourn...tamkar matsoraciya na juya a hankula na kalli gabana....makarace dan nesa da inda muke kadan...sai mutan da suke zagaye da ita ...wasu na kuka wasuna addu'a...dakyar nake jawo numfashi...Ya Allah kakawo mana dauki karkasa abubuwan da kunnuwana sukeji su zama gsky....bazan iya dauka ba ko kadan, bama ni kadai ba harda yan uwana da mahaifiyata...da masoyan mu na haqiqa....


kamar wacca aka mintsina na mike da sauri...na soma takawa ahankula inasan zuwa wajan makarar...Sanah taruqo hannuna.....na juya na kalleta....hawayene suke zarya a idanunta wasuna korar wasu....ta girgizamun kanta a hankula....na buda bakina kamar zanyi mgn amman saina kasa...na dunga futar da numfashina da sauri da sauri....har kana ganin bugun zuciyata.

Aunty sha'awace tai dauriyar zuwa tare da dago mummy tana fadin "tashi Khadija...hakuri zakuyi...tasama ai tayi kyau...ya samin kyakkyawan sheda...bawan Allah"


ta mikar da ita dakyar...ta jata a hankula zuwa gaban makarar....mummy ta durkushe a wajan sautin kukan ta na fitowa fili....nikam uwa an dasani a tsayan ..jikina a sabule na janye hannuna daga na Sanah na nufi makarar....na tsaya ina kare mata kallo...qirjina yana lugude...bana fatan...abinda ake cewa ya zamo gaskiya....ya Allah kasa mafarki mukeyi gaba daya....wani abu ya tsayamin a makogaro a lokacin da naga hannun mummy yana rawa ya nufi...jikin makarar da niyar yaye lukkafanin da aka lullube na ciki.


"Daddyyyyyy........."


na fada cikin karaji a lokacin da nayi arba da fuskar mahaifina kwance cikin makarar tamkar ka kirasa ya amsa.


Mummy ta kara fashewa da wani kuka wanda duk me imani saiya tausaya mata,yayin da ni kuma numfashina ke barazanar daukewa,alokaci daya kuma na tafi luuuuuuu.....na fadi a kasa.



★★★. ★★★★. ★★★★★



A hankula nake bude idanuwana wayanda sukaimin nauyi,kafin na budesu gaba ki daya,ajikin mummy nake a kwance akan gado ta dora kaina kan cinyar ta yayi datake jingine jikin fuskar gadon idanuwanta a kulle.


Na dubi gefena sanah ce akwance ta juya mana baya bazan iyacewa ga a halin da take cikiba,sai kuma Aunty bilkisu...da take kan stool din dress mirror a zaune, idauwanta sun kumbura sunyi ja, sai sauke gauran numfashi takeyi a jajjere.


Na dubi jikin bango saitin agogo, wato wall clock dake a dakin. Inda idanuwana suka ganemin lokaci 11:57pm,na kasa dauke idaanuna akan agogon nan....inasan in gano wani abu. Tabbas akwai abunfa nake san na tuna,shin menene yaja lkc hk,meya faru, mai nakeyi a jikin Mummy a kwance,what really happened, ina daddy yake a dai dai wannan lokacin.


Na kuma mai da idanuna kan wall clock din nan, i really want to figure something, i feel something is fishy, amman menene wannan abun???


Nan take na tafi nazarin awoyi goma sha takwas -sha tara (18-19 )da suka gabata





______________________________________







5:00am earlier





Alarm ne yaketayi atsakar kaina,dakyar na iya janye blanket din dana lulluba dashi,na janyo agogan tare da kasheshi, hamma nayi tare da mika,ina salati a raina.


Na dauke idanuwa na akan aunty bilkisu da take kan sallaya a zaune,ina dan sakin tsaki.


Tini kuma na mutsistsike idanuwana, nakuma maidasu kan agogan wanda idanuna suka nunamin actual date and time,


5:37 am, - 17th August...


Ai ban gama dubawa baa nai wata yar dungure ina dariya,na sauko daga kan gadon ina tikar rawata, ina kyalkyalewa da dariya.


Naci gaba da tikar rawata,tare da karasa wajan aunty bilkisu na fada jikinta in rukunkume ta.


Batace min komaiba sai girgiza kai da tayi tana murmushi tare da nunamin casbahar dake hannunta,alamun dai lazimi takeyi,na mike ina fadin


"HAPPY BIRTHDAY 2ME..YAR GIDAN DADDY...TODAY IS D BEST DAY AMONG THE DAYS OF MY LIFE..., UHMMM..., AM +1"


Na karasa fada ina dariya,sai kuma na mai da duba na kan gado, sanah tana kwance,ta lulluba da blanket,tin daga kafar ta har zuwa kanta, ba wani abu a jikin ta da kake gani.


Nai dariya ciki ciki, na karasa bakin gadon tare da fusge blanket din.


Daman already nasan ta koma baccin ta, takeyi hakan ya bani daman daka mata duka ina fadin


"hey...wake up"


ta farka a fusace tana dubana, nasan dukan danai mata ne ya tasar da ita, nai baya ina kara sautin dariyata ina fadin


"ki tashi it's time"


wata harara ta watso min ni kuwa nai gaba ina fadin


"yau ba bacci it's my birthday..." Na karasa fada ina tura kofar toilet na shiga.


Nabar sanah uwa zata fashe dan haushi,ba abunda ta tsana kamar in tashe ta tana bacci, dan hakan a fusace ta fara fadin


"Yarinyar nan kin rainani, ba zaki tashi kiyi sallah da wuri ba, sai kin tashi ki addabi mutane"


Ta karasa maganar tana jan tsaki


A toilet kam, nai maza nai abinda zanyi nayi alwala na fito.


Na iske Sanah da aunty bilkisu suna mgn.


Bambi takansuba na dauki hijan nasaka akan kayan baccina sannan na shimfida abin sallah natada sallah ta.


Bayan na idar ko addu'a banba najuyo, ina kallan su, kafin inyi magana, suka rika gani.


Ai kuwa suka hada baki gurin fadin


"Happy birthday 2 yar kirki, Daddy's baby, our lovely sweet everlasting sis,always stay bless ever"


Nasan, sun fadi yar'kirkinne dan basasan tijarata,kuma su rufe baki na.


Bansan sanda dariya ta kubcemin ba.


I really love my sisters, they are the sisters ever,in ina dasu bana jin zan samu damuwa a tattare dani.


Kafin in samu ince wani abun,Mummy ta shigo dakin da fara'ar ta.


Na mike naje na rungumeta, tayi hugging dina back tana fadin


"happy birthday sweetheart"


Ban amsa mata ba, na fita da gudu.


Ban tsaya ko ina ba sai dakin daddy,nai knocking kafin in shiga , yana zaune akan sofa da take dakin sai littafin azkar a hannun sa,na karasa da guduna na fada jikinsa ina fadin


" Sweet daddyyy, ina kwana"


yai murmushi da baya bacewa a fuskarsa yana fadin


"kin tashi lfy my princess"


na dago na dubesa ina cuno baki nace


"daddyyyyyyyyyyyy"


yai mirmushi mai sauti yana fadin


"princess kenan, Happy birthday, Allah yai miki albarka"


ya karasa mgnr yana shafamin kaina....................