07
ƘAZAMIN TABO
07
Rahma kabir Mrs MG.
Wattpad@rahmakabir.
_Masoya ina godiya da comments tare da addu'arku gareni, ina jin dadin hakan, Allah ya kara zumunci ya saka da alkhairi_
Khadija sai wajen karfe biyu da mintuna ta farka daga barci saboda jiya gaba daya bata runtsa ba, sallah ta fara yi kafin ta zauna a falo Matar Yaya Jabiru ta kawo mata abinci tuwan shinkafa miyar taushe, kadan ta tsakura ta ci sai ta kora da ruwa, duk da ta so ta ci sosai amma gaba daya cikin nata a tushe yake sannan bakinta babu apitite ko kadan, ta mike ta koma ciki ta kara kwantawa ba barci take ba sai zurfafa tunani da ta yi akan maganarsu Baba, ta san babu me goyon bayanta dan hak dole ta saduda ta mikawa Allah lamarin, ba zata so ta sabawa iyayenta ba akan Auwal ba, sannan ba zata so ace tsinuwar Baba ya tabbata a kanta ba, dole ne ta danne zuciyarta ta yi abinda suke so, sai dai bata jin Yaya Auwal zai kuma ganin dariyarta balle har wata mu'amalar aure ya kuma shiga tsakaninsu, zata cigaba da zama a gidansa dan yin biyayya ga umarnin iyayenta. Haka ta dinga saka tana warwara har wani barcin ya dauketa.
Sai bayan sallar la'asar ta farka ta yi wanka ta mai da kayan jikinta kafin ta fito ta shiga sashin Yaya Ahmad, matarsa itama hakuri ta kara bata tare da shawarwari wanda zasu amfaneta, haka ta saki jiki sosai suka dan taba hira, daga bisani tayi mata sallama ta wuce sashinta Yaya Abubakar.
_
Bangaren Auwal kuwa ya hadu da Alh. Abba a gidan hutu, ya labarta masa duk abinda ya faru tare da cewar.
Wlh na tsorata da lamarin Khadija, banyi zaton fushinta ya kai har ta iya marina ba da zagi.
Kaine baka san halin kishin mata ba Amma wlh fiye da haka ma in wata ce zata yi, kar dai ka nuna Mata gazawarka ka jajirce Mata sosai akan auren babu fashi. A hankali da kanta zata gane gaskiya.
Kafin ta gane kuwa naji jiki wlh.
Ba wani jin jiki sai ka ce ba namiji ba, ka yi mata dubara ka kara shiga jikinta, duk abinda zata yi maka ka shanye a hankali taza bari, ga wani magani na tadanar maka nasan zai maka amfani a wannan lokacin, na karin karfin maza ne duk da nasan baka sha, amma Insha Allah in ka sha shi zaka sha mamaki domin kuwa zaka kashe boss fiye da sau uku lokaci guda, na tabbatar ka yi mata irin wannan zuwan wlh dole ta sara maka ta sauko, Kuma zai kara maka kima sosai a gunta, tunda kace ma'abociya son raya dare ne.
Kwarai kuwa khadija ba tada wasa a shinfida, shiyasa ma kwana biyun nan nake kewarta.
Ka gwada ka gani zaka bani labari.
Abba ya amsa ya kafa kai ya shanye maganin, a karamar gorar swan yake maganin, yana da kyau sosai domin yana maganin basir da sanyi, sannan kuma yana huce takaicin namijin daya iya gamsar da matarsa, yana gama sha yayi gyatsa tare da jin cikinsa ya murda daga nan kuma ya daina. Alh. Abba ya cigaba da cewa.
Yana sanya yawan fitsari sannan kuma wasu yana sanyasu ciwon mara, daga bisani kuma yana taso da makauniyar sha'awa sosai, amma sai zuwa anjima zaka ji shi kafin nan ma ta dawo.
Kwarai ina da yakinin yanzu haka tana gida, domin dazun nayi waya da Yaya Aminu, nasan ba zasu barta ta jima bata dawo ba.
Allah dai ya kara hakurin zama, dan lamarin mata sai an kai zuciya nesa saboda tunaninsu ragagge ne.
Cewar Alh. Abba, haka suka cigaba da tattaunawa har yamma, bayan sunyi sallar la'asar suka isa wani gidan cin abinci suka cika tumbinsu daga nan kuma suka leka kasuwa.
_
Su Amira sun dawo hadda tun karfe ukun rana, ganin babu kowa a gidan Mami bata dawo ba sai ta dafa musu indomie suka ci, Nura ya fita tsakar gida ya cigaba da wasa da kekensa ita Kuma ta shiga dakinta ta kwanta, ba jimawa barci ya dauketa, sai wajen biyar da rabi ta farka ta fito ta samu Nura yana kallo a falo tace cikin damuwa.
Har yanzu Mami bata dawo ba ko?
Eh Babu wanda ya dawo daga ita har Abbanmu.
To kayi sallar la'asar?
Eh nayi tare da baba me gadi.
Yayi kyau, ga shi yau me aikinmu bata zo ba kuma Mami har yanzu shuru, kona soya mana Irish ne da kwai muci bayan magrib tunda munci indomie dazun.
Eh eh ki soya mana, sannan ki dafa mana Lipton da kayan kamshi mai dadi.
Amira tayi murmushi sai ta wuce dakinta ta soma yin sallar la'asar kafin ta fito ta shiga kitchen ta dibo Irish din a faranti da wuka da kuma ruwan da zata sanya Irish din, ta fito falo ta zauna a carpet ta soma ferewa, bayan ta gama tasa Nura ya kwashe dattin da perker ta shiga kitchen, haka ta dinga aikinta kamar wata babba saboda Mami tana koyar da ita girki tun bata kai haka ba, da yake tana so ta iya shiyasa take maida hankali sosai, gashi yau dai koyon nata ya yi mata rana. Ana kiran sallar magrib ta gama sai ta zuba musu a plate ta rufe ta ce in sunyi sallah sai suci.
Sai da suka gabatar da magrib suka jira aka yi Isha'i kafin ta kawo musu abincin suka baje a falo suka ci suka koshi, Nura sai mitan rashin dawowar iyayensu yake, Amira tana danne nata damuwar tana kwantar masa da hankali, bayan sun gama Nura ya baje a 3seater yana buga hamma, Amira ta kalleshi tana cewa.
In barci zaka yi kaje ka kwanta a dakinka, karka bani wahala wajen tashin ka.
To kawai ya ce ya cigaba da kwanciya ita kuma ta kwashe kayan zuwa kitchen ta dawo ta zauna suna kallon arewa24, tara saura babu wanda ya dawo lokacin har Nura ya yi barci sai kawai ta tashe shi ta rakashi daki yaje ya kwanta, ita kuma ta shiga dakinta ta sauya kaya zuwa riga da wando na barci, sai ta fito ta shiga dakin Maminsu ta kwanta a gadonta ta soma kuka, dama tun tuni abinda take son yi kenan kawai bata so ta tayar da hankalin Nura ne, Maminsu Bata saba haka ba tana ji a jikinta a lafiya ba, gashi ba waya a hannunta balle ta kirata taji ko lafiya, ta shiga damuwa sosai a haka barci ya dauketa.
Bangaren Abba kuwa ya ki dawowa da wuri ne saboda yana tsoron rikicin Khadija, domin yasan bata sauko ba duk fadan da aka yi mata a gida saita sauke masa, gashi tun dazu yake jinsa cikin tsananin bukata, ya bari ne har ayi sallar Isha'i kafin ya dawo, ta yadda yana shiga dakinta ya kasheta da da zazzafar soyayya, sai dai a daddafe ya kai wannan lokacin domin ya fara fita hayyacinsa, a takaice dai sandarsa ta mike sai ambaliyar ruwa yake yi, ko sallar Isha'i bai samu halin yi ba saboda duk ya bata jikinsa, ganin fa abin ba sauki sai Allah sai kawai ya yanke shawarar ya dawo gida, tun a hanya yake jinsa kamar ba shi ba saboda yana niman fita hayyacinsa, da kyar ya kawo kansa gida dai dai lokacin karfe tara da minti goma, ya yi parking ya fito a durkushe saboda mugun kullewar da mararsa ya yi, ya bude kofar falon ya shiga ko gabansa baya iya gani, gaba daya ya fita hayyacinsa bukatarsa kawai ya jishi cikin jikin Mami, a kasan zuciyarsa sai dana sanin shan maganin yake yi saboda baisan haka yake da karfi ba, ko kuma kowa da yadda ya amshe shi ne oho, tunda Alh. Abba beyi masa irin wannan bayanin ba, a daddafe ya isa dakin Mami yana tura kofa ya hango Amira kwance ta yi rufda ciki, wanda kwakwalwarsa ta hasko masa cewar Khadija ce kwance, cikin rawar jiki ya shiga tare da kashe wutar dakin ya fara zame wandonsa da karamin na ciki tun a tsakiyar dakin, bai tsaya cire riga ba ya auka kan gadon, da karfin gaske ya juyo da ita, wacce ta farka a firgice tana kokarin yin ihu ya rufe masa baki da hanunsa, ya shiga kokarin cire mata wandon barcin dake jikinta, ta zaro ido tana kiciniyar kwatan kanta amma ina ya sanya mata karfi, shi dai tun a jiki yaji Khadijan tayi masa karama amma a zuciyarsa yana gasgata ita ce saboda baya cikin hayyacinsa, haka yasa mata karfi ya danneta ko wasa bai tsaya bata lokacin yi ba, ya ware kafarta ya shiga kokarin tusa sandarsa a jikinta, Amira ta saki gigitacce kuka tana tureshi amma ina karfi ba daya ba, haka ya kusha jikinta da karfin tsiya wanda shi kanshi saida yaji ciwo, a zuciyarsa yana mamakin matsewar jikinta tamkar budurwa, sai dai ina hankalinsa baya jikinsa balle ya tantance budurci, a lokacin Amira ta saki gigitaccen kara nan take tq fice daga hayyacinta ta suma, sai da ya far mata kamar mayunwacin zaki tsawon kusan minti arba'in yana abu guda, sai lokacin yaji dama dama ya zame jikinsa ya yi rigingine yana maida numfashi, da nufin inya huta sai ya kara komawa, a hakan barcin me nauyin gaske ya dauke shi.
Khadija kuwa tana gidan Yaya Abubakar har bayan sallar Isha'i, su Baba sun dauka tuntuni ta isa gida basu san tana cikin gidan ba taki tafiya, sai wajen karfe tara ne yaya Abubakar ya dawo, a wajen matarsa ya samu labarin tana dakin yara, da sauri ya fito ya shiga dakin ya sameta kwance tana hira da babbar yarsu Fatima, ya daka mata tsawa ta mike a tsora ce duk cikin Yan uwanta ya fisu zafi, ya fara surfa mata masifa kamar zai bigeta, haka ya tasa keyarsa zuwa sashin su Baba, sunyi matukar mamaki da ganinta ashe bata tafi ba, baba yace Yaya Abubakar ya zane masa ita kila in taji jikinta yayi tsami zata gane inda ta dosa, aiko kamar yana jira ya shiga kifa mata mari, ya ciro belt din jikinsa sai ta ruga dakin Inna, ya bita da gudu ya cigaba da dukanta sai da yayi mata lilis kafin yace ta fito, haka ta fito gyale a hannu tana kuka kamar ana yanka naman jikinta, daga Baba har Inna Babu Wanda ya ce uffan duk da abin da ya dame su, amma Khadija bata san ta girma ba har yanzu sangarcin auta be bar jikinta ba, dole sai anyi mata da zafi zafi kafin zata shiga hankalinta, haka Yaya Abubakar ya sata ta yafa gyalen ya tasa keyarta har kofar gida, ya maida belt dinsa ya kunna mashin dinsa roba roba yace ta hau, ba musu ta hau bayansa ya figesu a guje ya nufi kaita gidanta.
Karfe goma da minti biyu suka isa gidan ya sauketa tare da yin perking din mashin dinsa ya isa gate ya buga, me gadi ya bude ya nuna mata hanyar shiga da hannu ta shiga jikinta na rawa da tsoron karya bigeta gaban me gadi, yace cikin kakkausar murya.
Baba me gadi ka rufe gate din, kuma wlh na sake ganinki a gida bisa wancen dan iskan dalilin naki saina karya ki, kuma haka zan daukoki na dawo dake kiyi jinya a dakinki.
Yana gama fadar haka ya juyo zuwa wajen mashin dinsa, ya hau ya wuce zuwa gida, baba mai gadi kuwa ya koma ya zauna cike da mamakin furucin yayan nata, ita kuma ta shiga jan kafa zuwa ciki zuciyarta ta yi masa mugun nauyi, ji take kamar ba ita ba, kamar an sauya mata duniya, ace wai ita ce aka duka da girmanta akan Auwal, haka ta isa kofar falon zuciyarta cike da matsanancin kunci, hawaye ne kawai ke kwaranya a fuskarta.
_Ban san ya zan fasalta wannan labarin ba, sai dai kawai zuciya zata kasance cikin tsoro da fargaban abinda zai faru nan gaba, ku cigaba da bibiya domin KAZAMIN TABO yana kunshe da wani irin sako mai wuyar fasalta hangen me tunani_
Rahma ce