HARAMTACCIYAR SOYAYYA

Page 9

by @babyluv

*💫FORBIDDEN LOVE💫*

 _Haramtacciyar soyayya_



   *RASHEEDAH SULAIMAN babyluv*

***


_dan Allah kudinga min Sharing saboda shauran fans d'ina su samu nagode sosai komi nake Dan ku nake fans🥰❤️ akwai wad'anda ke farantamin da comments inshallah a page d'in gaba zakuji sunansu Dan page d'in gobe mallakinsu ne💃🏻💃🏻_


*OYOYO💃💃 💃ABU-MALEEK*

🤸‍♂️🔥🤸‍♂️🔥🤸‍♂️Bakuda labarin fitacciyar murubuciyar nan wace sunanta ya ƙaraɗe garuruwa harda ƙasar turai 🤔nasan kun matsu kuji ko wacece 💃ba wata bace sai *SARAUTA👸*  *NIMCY LUV*

*BOOK 1 2 3 ₦500*

0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment ***



9️⃣


Direct part dinsa yahuce Dan begama momy a parlour ba yasan tana sama , Yana shiga betsaya parlour dinsa ba bed room yashiga Dan wanka yakeson yi tun Sha d'aya na safe daya fita ko cin abinci bedawo ba yau yaga missed call d'in momyn but yayi meeting ne ga kuma marasa lafiya dasuka mai yawa shiyasa gaba dayaa ya hakura da dawowar .

  Daga shi sai boxer ko singlet yacire hakan ya bayyanar da faffadan kirjinsa Wanda 'kananun gashi sukai masa kwalliya tabbas Adnan Yana da kyan kirar jiki da duk wata mace mai jini ajika zatai fatan samunsa he is very handsome and gentle too, befi minti goma da shiga toilet d'inba yafito daure da bathrobe ajikinsa  , remote d'in AC ya d'auka ya dad'o Dan Sam beson zafi sometimes sai momyn tashigo tayi ta fad'a ko kuma ta rage Amma tana fita zai 'karo , Saida yashirya tsaf cikin wata blue d'in t-shirt sai dogon wando irin Wanda bekai 'kasaba sosai sumar kansa dake dayawa yagyara ta sosai Dan ba karamin kud'i yake kashewa hair d'insa ba because yanasan suma sosai and ta kara masa kyau More than you think gaskiya Adnan yacika handsome


Shoes Mara nauyi irinna yawo acikin gidannan yasa an rubuta adidas ajiki black ne sai yayiwa white kafarsa kyau.

 Yana fitowa bezarce ko Ina ba sai massalaci dake gidansu babbane sosai and yawanci mutanan street d'in anan suke sallah , Yana zuwa shiga yayi Dan dama yayo alwala , Kamar jira ake ya iso aka tada sallah.

  Saida aka idar sannan ya fuskanci akusada da dad dinsa ma Ashe yayi jam'i , Saida aka gudanar da adduo'i as kamar ko yaushe sun dad'e suna addua sannan suka fito , ganin dad Yana gaisawa da mutanan sa yasa yayi gaba Dan he is hungry kar yayiwa Kan sa illa Dan a 'yan kwana kinnan baya jinsa dai_dai abinci ma sai matsan tawa kansa yake ci haryama rasa Yaya zaiyi,


Yana niyyar shiga gidan yaji dad yakirashi , ahankali ya juyo ganin ya nufoshi yasa Shima yafara nufoshi Dan ya tareshi , Yana zuwa kawai yayi hugging dad and said" nayi missed d'inka sosai dad" murmushi LEC A. M yayi Yana sanye dawata milk din jallabiya banda kyalli babu abinda take , ru'ko hannunsa yayi Yana fad'in"ai mamanka ta fad'a min yau baka dawo ba kaci abinci why son?"


Dan yatsina fuska Adnan yayi kafin yace"dad Bari kawai yau nayi meeting sannan ga alot of patient dayawa dad I have no choice than to stay" memakwan suyi gidan sai suka nufi wani karamin lambu dake gidan Wanda ya 'kawatu da furanni kala- kala masu dadin kamshi and gawasu fitulu kala daban daban dasuka 'karawa gurin kyau kasan cewar duhu ya fara sai gun ya zamto gwanin sha'awa saikace ba Nigeria bace , daidai wasu fararan kujeru sukaje suka zauna still holding adnan hands ahaka suka zauna , she kanshi LEC A. M dauriya kawai yake saboda tun safe yake ta gwada number d'in Sabrine but akashe Amma Sam yakasa Dena Kira , yanzunma abinda yafaru kenan Dan suna Zama yafito dawayarsa direct call side yashiga yayi dialing number da akai saving da Sabrine, Kamar amafarki yaji numbern yafara ringing wani ajiyar zuciyar ysauke najin dadi

  All abinda ke faruwa Adnan kawai kallon dad d'insa yake fda farko da Kamar ransa abace da suka taho but bayin kiran dayayi now yaga yasaki wani 'kayataccen murmushi , bedai ce komi ba yaci gaba da kallonsa, yadda LEC. A. M da Adnan ke zaune rantsewa zakai wane da kani not father and son 



Latipha nashirin fita daga d'akin Dan tunda tasamu Sabrine taci abincin kad'an bacci yasake d'aukan ta yanzunma Shirin zuwa take ta d'auko mata kaya inta farko ko da safe ne saita canja , jin wayar Sabrine na ringing yasata saurin juyowa Dan ita ta kunna wayar , kafin ta dauka Kiran ya yanke, tana niyyar Kara juyawa Kiran ya sake shigowa , ganin sunan dake fuskar wayar LEC A. M yasata saurin d'aukan wayar tana karawa a kunne had'e da sallama

  Dakacan bangaren jin muryar da Bata Sabrine have yasashi yin shiru , "bar ka da wannan lokacin sir" yasan latipha ce Dan besan Sabrine da kowa ba inba ita ba "


" Yauwa and Sabrine da tana Ina ? "Yayi saurin yimata magana"

Inda inda Latipha tashigayi Dan seriously batasan mezatace masa ba "

Jin yadda take magana kamar wani abun ya faru batason tafad'a  yasashi Kara fad'in"" Ina Sabrine Ina tambaya kinyi min shiru"


Ahankali tafara fadin" while sir Sabrine Na bacc…sannan kuma…"


“kuma me”yayi saurin katseta


 " Bata da lafiya sir Yanzu haka ma Muna asibiti , Amma dasauki jikinnata dazune dai taita suma fa"


“what Bata da lafiya!!?” yayi saurin fad'a da 'Dan karfin da Saida Adnan ya d'ago ya kalleshi ganin yadda yayi maganar.



"Meya sameta ?, meke damunta haka harda suma eyeee ? And tell me wane asibitin take "gaba d'aya hankalinsa atashe yayi maganar



Sosai Latipha taimai bayanin abinda da ya faru tafad'a masa abinda ke damunta kamar yadda doctor Adnan yasanar da nurses d'in da suka fad'a mata Amma Bata fad'a masa harda period ba tasan halin Sabrine akan haka tsaf zasui fad'a

  Yadda taji yadda hankalin sa yatashi awaya abin har mamaki yabata Amma bewani Bata mamakin sosai ba Dan inzata iya tunawa akwai time d'in daa Sabrine Bata da lafiya dakansa yakaita asibiti yakumaje pharmacy ya karbo mata maganin da kansa and every day saiya tambayeta Tasha magani tun daga ranar Latipha tafara zargin LEC A. M is in love 


“okay meye sunan asibitin” yayi saurin tambaya, dasauri Latipha tace“TAKUR HOSPITAL”


" TAKUR"


 yayi saurin maimaitawa Yana kallon Adnan dake Danna waya shima jin ance TAKUR yasa ya d'ago suka had'a ido , bekara cewa komi ba ya kashe Kiran kafin ahankali ya dubi Adnan and said“ you told yau dinnan akwai alot of patience a asibiti ba? Daga masa Kai kawai ADNAN yayi alamar yes Dad dinnan


“okay I just received a call d'aya daga cikin student d'ina tana asibitinka Dan TAKUR hospital is yours” 


Tsayawa yayi da dannan wayar had'e da fad'in"Dad Taya zan San d'alibarka Taya zan gane ta ,nikaina bana iya sanin adadin marasa lafiyar Dana ke dubawa bana tunanin zan tinata gaskiya ”kamar Wanda ke Shirin shagwaba yayi maganar , daga masa Kai kawai LEC A. M yayi had'e da fad'in“kana da gaskiya son gaskiya bazaka tuna ba I think let go to the hospital now” kamar zai kuka yace“ hospital dad at this hour, no dad please let leave it tomorrow morning inada patient d'inda zan sallama gobe kaga saimu fita tare please dad"


“you will not understand but it could be better to go to hospital now and check how is she feeling now or else.…”. Saikuma yayi shiru , with so much amaze on his face ya Kara duban dady dinnasa and said “or else what Dad? , why are you silent ? Impact who is she Dad ? Yanda fa kake worries dinnan Kamar ance maka mom ce a hospital Dad , who is this girl” yanda ADNAN ke jero masa tambayoyi yasa yadawo daga hayyacinsa he even forget agaban d'ansa yake haryake Shirin fallasa sirrin dake zuciyar sa , dasauri ya saita kansa had'e da 'ka'kalo murmushi ya'kara duban Adnan sosai still smiling yace" you miss understood son , she is one of my favorite student apart from this ma Bata da kowa anan a kaduna take and har office family dinta suka zo su bani amanarta that's why kaga am so worried son" sosai Adnan yafahimci Dad d'insa sai yajima yanason ganinta to give her more check tunda anbawa Dad d'insa amanar ta , mi'kewa yayi Had'e da riko hannun Adnan Yana fad'in is getting late son and you are hungry let go and eat together is okay we will go to the hospital together goben Allah ya kaimu” with so much love hannunsu ahad'e dajuna suka fice daga garden d'in


  Adaren kusan bacci kauracewa LEC A. M yayi all he is thinking is SABRINE inyarinyar Nan ta mutu besan mezai faru dashi ba because he is madly , totally, In love with this girl yadda yakeji ko matar da zata bashi problem akan Sabrine to tabbas zai iya rabuwa da ita  

"I love her ya rabbi" yafad'a ahankali, hajiya dake gefensa tazo kwanciya Dan taga computer ce ahannunsa Yana dannawa jin yayi magana Kamar da ita yake yasa ta bud'e blanket d'in ta ta rufe jikinta, sleeping dress ne jikinta wata doguwar riga pink colour gaban rigar du net ne 


“Abban su are you saying something ” shikanshi besan maganar afili yayi ba Amma saiya dake ya ajiye computer d'in a side d'aya , yami'ka mata hannu alamar come , murmushi sosai ta saki tasan meyake nufi and dama kawai ta kyaleshi ne saboda taga he is busy kamar aiki yake and Sam bataso ta katse shi shiyasa Amma dataga yamiko mata hannunnan Saida taji yar Ajikinta she hope sex yake bukata Dan seriously she is feeling horny ……


  Sosai tashige jikinsa Dan she missed him alot rabonta dasuyi sex harta manta , bahakanne aransaba Dan ayadda yamika mata hannu he want to explain to her akan Sabrine Amma ganin inda ta dosa Babu yadda ya iya haka yabiye mata , bakaramin dad'i hajiya saleemah tayi ba because tana proud mijinta ba rago bane indai Kan sex ne to ko yaro haka , he has energy in sex gashi bashi da saurin kawowa ga wannan style d'innasa me killing dinta , kwanciya tayi ajikinsa looking his face idonsa alumshe yake alamar he is about to sleep Dan ya aikatu wani soft kiss tamasa akumatu sannanta Kara shigewa jikinsa jin hakan yasake hugging d'inta Shima , ba dadewa bacci yayi awan gaba dasu duka kowa da kalar mafarkinsa shi akan Sabrine ita kuma akan farin cikin data samu aranta… …


_dan Allah kudinga min sharing sosai saboda shauran fans d'ina su samu nagode_

*Forbidden love group*

***