HARAMTACCIYAR SOYAYYAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

HARAMTACCIYAR SOYAYYA

  • 1views
  • 24chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Follow my account for more ideas, love you all fans

More from @babyluv

Sample 路 Page one

*馃挮FORBIDDEN LOVE馃挮* _Haramtacciyar soyayya_    *RASHEEDAH SULAIMAN* _BABYLUV_***   _DEDICATED TO *NIMCYLUV*_EOW馃摎*Da sunan Allah mai rahama mai jinkai*EPISODE 1锔忊儯Sosai wayanta ya fara ringing ganin me Kiran yasa ta 蓷an zaro Mayan golden eyes 蓷inta fuskar ta na showing irin amazing 蓷in nan ,like why he will call me now? Kamar baza tai picking ba saikuma tayi picking da slow voice dinnan nata Kamar irin wacce akai forcing yin magana ta furta, "Hello" Daga can 蓳angaren jin yanda muryanta yayi amsa kuwa acikin kunnansa besan lokacin daya lumshe ido  ha蓷i da Kara jingina sosai a kujerar motarsa bai san time 蓷in daya Kara Danna phone din cikin kunnen sa ba,duk lokacin da yaji muryar yarinyarnan tuna masa takeyi da wasu shu蓷蓷a蓷un shekaru wadan suka wuce suke nema kuma su dawo masa sabo fil ayanzu ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters24
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play