HARAMTACCIYAR SOYAYYA

Page 19

by @babyluv

*💫FORBIDDEN LOVE💫*

 _Haramtacciyar soyayya_



           1️⃣9️⃣



        *BABYLUV*

           *****



     “Ya farouk pls take me back home I need to see Granny pls pls”

Sai hawaye shaa yabiyo fuskarta , be Kara tambayar ta abinda ya Sameta ba kawai yace“okay go pick up your belongings and come let go”

Aikam da sauri tai cikin hostel d'innasu, itadai Latipha da kwance tana karanta novel Dan Bata dad'e da shigowa ba kawai taga Sabrine ta turo kofa ko sallama babu , gaba d'aya she is out of her senses Dan Sabrine irin mutananne dabasu San tension ba shiyasa inya samesu zaka gansu ba cikin hayyacinsu ba

 Ganin daka shigowarsu ta dau to Jakarta kawai ta fara had'a Kaya yasa Latipha saurin Mi'kewa wa tazo tana dafa Sabrine had'e da fad'in “nashiga uku Sabrine lafiya Ina zaki haka cikin ranar Nan kike had'a Kaya ”tsayawa tai da had'a kayan kawai ta rungume Latipha tana fad'in “ I'm so selfish Latipha Dana kasa gane abubuwan da kike gayan every single day akan LEC A. M , finally the truth rebel , can you emerging what's happening in LEC A. M's house”ta fashe da kuka sosai, d'ago ta Latipha Tayi tana goge Mata hawayan kafin tace“dan Allah kimin bayani Sabrine not crying, because crying can't solve your problem, ” langwabar dakai Sabrine tai sannan tace“latipha Adnan tell me so many times he loves me Amma bana kobi ta sabgarsa harma ya fara bani tausayi and kintuna Kiran da kikace LEC A. M keyimin? ”tayi maganar tana goge hawaye da bayan hannunta, daga Mata Kai Latipha Tayi sannan tace“yeah natuna what happened that day? ”

 

“time d'in danaje nayi tunanin zaimin magana ne akan na saurayi yaronsa Adnan Amma can you emerging what he says”takai karshan maganar Kamar zata fara wani sabon kukan Dan she can still feel the pain 

“what he says why are you silent”latipha ta tanbayeta Dan tanaso taji ko suggestions d'inta gaskyy be,


“he told me he loves me soyayyan da duk Wanda ya rabe ni tabbas zai iya illa tani and then at The same time Latipha every single words da LEC A. M yace a kunnan yaron sa adnan”hawaye wani na korar wani kawai taga tsaiwar na neman gagarta yasa ta zauna a bed don't ta”


Kebe baki Latipha Tayi Dan bataji wani maganar yayi mata shock ba kasan cewar dama ta hango abinnan tun tuni Amma Sabrine ta kasa fahimtarta , and then ita bataga wani abin tada hankali a ciki ba saboda kowace mace da za'a Bata za'bi to tabbas zata za'bi Adnan ne Dan ga sabon jini wace macece da kuruciyarta zataso LEC A. M Shima yayi San zuciyar

 Kusa da ita Latipha ta zauna tana shafa bayanta sannan ta fara da fad'in “kinga Sabrine stop bothering your self haka you have to think we'll, wallahi yadda Naga soyayyarki a idon Dr Adnan harsaida naji shaawar dama nice , bcoz seriously samin namiji Kamar Adnan ayanzu to sai antona , har mamaki naje a Ina yasanki haka da har yakamu da soyayyar ki Amma bawai abin mamaki bane da ikon Allah, ”

Gaba d'aya Sabrine jin maganar Latipha kawai Amma Bata fahimta Taya zatace Mata ba abin damuwa bane bekamata ta damu ba alhalin ata dalilinta ahali gudu suke neman samun matsala , d'ago wa tai with amaze face dakuma irin bangane mekike kokarin fad'i ma ta kalli Latipha ta a nuna kanta ta “taya zakice bazan damu ba Latipha tabbas idan nai haka nacutar da kaina Taya zan sa family guda cikin matsala Kamar haka kice karna damu haba this is in possible”



 “kinga nifa Sabrine bacanai karki damu ba abinda nake nuna Miki damuwar tayi yawa impact kefa bake kikace su soki suduka ba bakida lefe Sam, aduk abinnan babu Wanda nake ganin lefi kamar LEC A. M Taya zaayi old man like him yaganki yace yanaso tabbas da ace Babu LEC A. M Ina da tabbacin zakiso Adnan wallahi ”dan Bata Rai Sabrine tai kafin tace“stop calling him old man Latipha kada kiga lefinsa zuciyace kinsan ance Bata da 'kashi kimasa uzuri wallahi su duk tausayinsu akeji”


Daga kafada Latipha Tayi irin shikenam tunda kince haka d'innan 

“yanzu dai bama wannan ba why are parking your things haka where are up to? Tun d'azu Yaya farouk d'inki yazo I think ma Yana waje Yana jiranki”

Dasauri Sabrine ta Mi'ke tacigaba ta zuba abinda tasan zatai amfani da su a cikin jaka tana fad'in “yeah I saw him impact binsa ma zan naje gidan kinsan three weeks banje Naga Granny ba , so I have to go”dan harararta tayi kafin tace“kedai kawai kinaso ki guje wa ganin LEC A. Mda Adnan nikuma anawa ganin wanna ba idea bace mekyau ba because duk inda kika je Dole zaki dawo school indai harkuwa kin dawo school to tabbas zaki tarar da su Adnan, Kinga kuwa Kamar kinbar baya da kura ne , nidai kam agaishemin da Granny sosai kinji”dai dai lokacin Sabrine tagama had'a kayanta a bag tace“okay Granny zataji , bye Latipha I will missed you”kebe baki Latipha Tayi had'e da fadin“like serious nifa gani nake yadda na damu dake at all baki damu Dani haka ba”marairai cewa Sabrine tai sosai tace“kai Latipha you are mistaking wallahi kinanan kullum”ta nuna zuciyarta, murmushi sosai Latipha Tayi Dan ita tasan Sabrine na santa sosai, tashi tayi suka rugume juna sosai sannan Sabrine tafita, Yaya farouk Yana mota a zaune tana zuwa ta bud'e bayan motar tasa bag d'inta sannan ta rufe da koma kusa da Yaya farouk ta zauna , duban ta yayi kafin ahankali yace“shall we? ”d'aga masa Kai tayi alamar yess


H so ta fad'a masa cewar ta Hana alhaji zuwa gurin hajiyar Sabrine har sai sun fara fuskanta juna su da Sabrine hakan yasa hankalinsa ya tashi sosai danshi a ganinshi indai su alhaji suka shiga maganarsa da Sabrine to tabbas zata amince shiyasa kawai ya fad'a wa alhaji Amma yanzu gashi hajiyan ta lalata komi, shiyasa kawai ya yanke hukunci yazo yasami Sabrine d'in ya Gaya Mata cewar alhaji yakirashi akan maganar auransu da Sabrine yaji mezata ce saikuma gashi yasa meta awani hali na daban Wanda besan dalilin shigarta halin ba 

  Har suka je kofar gate d'in gidan Granny beko tambayeta abinda yasata kuka ba ko abinda yasata cikin halin da ya ganta ba wata hirar yake Mata daban ita kuwa tana binsa da eh da a'a banda haka Bata Kara komi harma yagaji kawai yayi mata shiru






Tunda hajiya saleemeh tabar dakin LEC A. M Bata ko Kara kallon dakin ba Dan wani bacin Rai take ji sosai aranta ko parlor Bata ko fito ba tana gado a kwance sai kayi zaton bacci take har su Afiya suka dawo suka ci abinci basuga maman tasu ta le'ko Bata kuma kirasu awaya ba yadda ta Saba intaga magariba tayi driver be kawo su ba,ganin hakan yasa Afiya taji ta Dan damu tunda tafi deeja hankali ,

 Tana kwance a gado tana sharar hawaye wuraren bayan sallar isha'i Afiya tashigo bed room dinnata with sallama jin Afiya nashigowa yasata saurin goge hawayenta Dan Bata so yaransu su San meke faru wa

  Har bakin gadon Afiya taje ta duba ko bacci maman tasu take Amma ta ganta idonta biyu but not in good condition hakan yasa taji jikinta yayi sanyi ta zame ta zauna tana fad'in “momy what happened are you sick mom”yunkurawa tayi ta tashi zaune tana jingina da fuskar tafkeken gadon da take Kai tana fad'in “nothing Afiya kin dawo meyasa kuka dad'e bana hanaku ba”duka Dan kar Afiya ta zargi wani abun yasa tayi maganar,Dan Sosa Kai tayi tana fad'in “ I'm so sorry Mom ,munje shopping ne fa da Yaya abbati kuma har gida driver ya kawomu shine Naga banganki ba that's why I came to see you kuma Naga Kamar….”sai kuma tayi shiru

  “Kamar me ”hajiya saleemeh ta tambayeta ,cikin inda inda Afiya tace“like you are…crying mom what happened haka in my hal life ni ban taba ganin hawayenki Ba mom ”jin Kamar wani hawayen na neman zubo Mata yasa tai saurin fad'in “is nothing kije ki kwanta don't forget to pray ”tana fad'ar hakan ta juya taja bargo ta lulluba

 Shiru Afiya tayi kafin ahankali ta Mike tanabin maman nata da kallo data tabbatar kuka take Bata da yadda ta iya haka ta fita ta jawo Mata kofar da da damuwa fal ranta,har zata huce dakinsu hakanan zuciyarta ta raya Mata kawai taje ta sanarwa daddy abinda taga manan nayi ,

Yana zaune akan dadduma Afiya ta shigo had'e da sallama ta nemi guri ta zauna , ganin addua yake hakan yasa ita ma ta daga hannu suka shafa adduar a tare sannan ya juyo ya ganta Yana fad'in “afiya andawo kenan ai maman ku ke fad'an ankai ziyara hakan yayi kyau sosai”


 “eh daddy ai tace ma mu gaisheka kaida mommy, naje zan fadawa mama and daddy condition d'inda na ganta bame kyau bane I even saw tears on her eyes daddy I ask her meke faruwa Tama ki magana Dani Daddy pls go and talk to Tom banason ganinta ahaka”sai itaama kwalla yazo Mata, shiru LEC A. M yayi kafin ya dubi Afiya yace“is okay goge hawayen I will go talk to her now kinji jeki kwanta kinji , nasan for now mamana tayi bacci ”mikewa tayi tayi masa Saida safe ta nufi dakinsu , Shima d'in mekewa yayi yasa sleepers d'insa ya nufi dakin hajiya saleemeh , tananan kwance inda Afiya ta barta , tayi zaton ko Afiya hakan yasa ta tashi cikin fad'a tana fad'in “banson tam baya dayawa banace kije ki……”saikuma tayi shiru ganin ba ita bace kawai saita maida Kai ta kwanta, har inda take kwance lullube da bargo bece komi ba yanufi inda fitilar dakin take ya kashe sannan yazo ya kunna fitilar bacci dakin sai ya bada wani dark blue haske, har inda take kwance ta juya baya yaje Shima ya hau gadon , ya kwanta a bayanta sannan yaja bargo ya rufe harshi sannan ya sa hannu ya riko daidai wurin hips d'inta ta wajan cikinta sannan ya dora Kansa da hancinsa daidai wuyanta takan iya jin saukar numfashin sa a fuskarta, jitai hawayen takaicin abinda ya faru ya Kara gangaro Mata ta kasa gasgata abinda ya faru d'azu jitake tamkar farki tayi bawai gaskiya bane,

 Cikin magana me cike da lallashi LEC A.M yafara magana kusa da kunnan ta“hakika maman Yara nasan abinda ya faru bekamata ace ya faru ba Amma ya na'iya tawa kaddarar kenan hakika wani abun inya shiga cikin zuciya baya ta'ba jin lallashi bare ai tunanin arabu dashi”shiru yayi Yana 'Kara ri'kota sannan ya d'ora da fad'in “tun lokutan baya naketa tunanin hanyar da zanbi domin na sanar Miki abinda nakeji game da Sabrine,kedai kinsan idan akwai Wanda zaa tambayar halin kirkina to tabbas kece ,Amma wallahi narasa yadda zan nacire yarinyar Nan a Raina nakasa bani da wata mafita illa haka,shiyasa tun farko na sanarwa Adnan yafita harkar Sabrine saboda faruwar hakan,Dan Allah ina me ri'konki da kiyi hakuri ki barni da abinda zuciyata ke muradi Dan Allah”


Ture masa hannu hajiya saleemeh tayi tana tashi zaune tana matsawa daka jikin ,hawaye na Kara zubu Mata “yanzu alhaji abinda zaka saka min dashi kenan kake kallon ido na kake fad'an na barka da abinda Zuciyarka ke so,abinda da Adnan keso shi kake so ,nikam nashiga uku innalillahi wa innailairrajun”tafashi da kuka sosai ,hannu yakai zai ta'ba ta cikin fushi ta ture masa hannu tana fad'in “i hard enough basai ka ce komi ba ,namiji kenan please katashi kafitar min a daki”jin yadda take fad'in ya fitar Mata a daki yaji Zuciyarsa tai zafi kawai saiya sakko daga bed d'in ya nufi hanyar fita saikuma ya tsaya ya juyo ya dubeta had'e da fad'in “inaso kisan wani abu inannan akan bakata koda kece zakishiga tsakaninsu da Sabrine to zamu babbar matsala keep this in mind”yana fad'ar haka ya fice had'e da jawo Mata kofar,sanin kuka hajiya saleemeh ta saki tana fad'in “nikam nashiga uku alhaji naneman tonamin asiri……




*Share and comments pls*