KWAILA CE

Chapter 2

by @nimcyluv

🌈😂KWAILA CE😂🌈*


*PAGE TWO*

Baya Saude tayi tana dafe ƙirjinta, domin ita kanta Macijin ya firgitar da ita,

Salame kam ƙara leƙa ƙasan Malam Ɗalha tayi, da sauri kuma ta sanya hannu ta toshe hancinta saboda wani wari daya dakar mata hanci,

Ga kashin tana dab dashi amma masifa da Taimakon rai ya hanata barin wajan,

Jin Macijin na zillo yana ɗigar da ruwa ya sanya ta ƙara matsesa sosai a hannunta tace.


"Mun shiga uku, Inno kalli bakin Macijin tsartuwa yake, Malam ÆŠalha zai sare maka É—uwawu fa"


Malam Ɗalha daya gigice ya kejin riƙon Salame har tsakiyar kansa, ya yadda ta matse masa Ɗalha ɗinsa yasa ya ƙara kurma Uban ihu a karo na biyu yace.


"Wayyoooo jama'a, ko kawo É—auki, ta kwashe min Æ´ar yar na, wayyo ÆŠalha É—ita"


Dariya ce ta kama Inno ta kwanta a wajan riƙe da cikinta sai dariya take tana birgima, Saude da gudu ta dawo hannunta riƙe da wani sanda, tana zuwa tace.


"Ai wallahi Salame Ubangiji kaÉ—ai zai baki ladan ceton rai da kikai, banda haka Malam ÆŠalha bashi da hali kullum sai ya dake mu fa"


Karɓar sandar Salame tayi tana ƙara jan abar hannunta tace.


"Uhm! Ai wannan jahadi nayi, kin jin yadda Macijin yaje motsi kowa, ga wani abu na fita ta cikin bakinsa, Allah dai ya sanya ba dafi bane"


Malam Ɗalha ganin Abin na Salame babu sauƙi gashi duk ta gigitasa, yasa ta ƙarfi ya buɗe baki yace.


"Ke ba Maciji bane, Halitta ce, zaki kashe mai rai, Zaki kashe abun samun Æ´ar Æ´ar"


Saude tace "to basai dai kaci kanka ba kuma? Wallahi sai an sare Macijin, Ke Salame ga kan nan ya leƙo fa"


Ta ƙare maganar tana jaa baya cike da tsoron Kada Macijin ya zille yayo kanta,

Salame kam karɓa tayi a lokacin data ɗaga sandar tana faɗin.


"Allahu Akbar! Ubangiji ka yafe min kisan mai rai, amma Allah yana kallo taimako nayi ko Inno?"


Jinjina kai Inno tayi tace

"Tabbatas na shaida hakan Salame yi maza ki sare kan"


Jin abinda Inno ta faɗa min ya sanya Salame ya raɗawa kan abar Malam Ɗalha doka, a gigice ya sanya hannunsa ta ƙasa har yana taɓo kashin da yayi ya fincike Abarsa yana zunduma ihu tare da faɗin.


"Kalli wallahi ba Maciji bane, Halittar Ubangiji ne, Shikenan ta nakasta Ni, Wayyoooo an cire min kan ÆŠalha É—ita"


Ya faÉ—a yana nuna masu abar da suke tunanin Maciji ne, da wani irin sauri Salame da rufe Idanunta dukkan Jikinta rawa yake, al'amari daya shiga yi mata kizo kenan a cikin Idanunta, Malam ÆŠalha kam bai jira abinda zasu faÉ—a ya zunduma da gudu zuwa cikin makarantar kai tsaye Office principal ya nufa.


Salame da kam ta rasa bakin magana, sosai abar ta gigita, bata taɓa tunanin ganin wata halitta a jikin Namiji mai kama da Maciji haka ba,

Saude kuka ta sanya hadda majina Yayinda Inno take ta masu dariya domin ta fisu girma da shekaru.


Gaba ɗaya suka nufi hanyar komawa gida, jikin a saɓule, tunani fal zuciyar Salame.


Malam ÆŠalha kowa yana zuwa wajan Principal yace.

"Yana so a bashi transfer na sauya makaranta"

yin duniya Malam Ɗalha yaƙi, an kuma tambaye sa mene ya faru amma yaƙi faɗa, sai riƙe wando yake yana faɗin

"ÆŠalha É—ita"

Bisa Dole aka bashi transfer zuwa wata makarantar dake nan ALBASU.


Washe gari ya kama Asabar ce babu makaranta, tun sanyin safiya Salame ta shiga ɓan ɗaki domin yin kwakwarima,

Fatar nononta ta tsorawa idanu, Inna tana daga cikin uwar É—aki taji an kurma Uban ihu, da sauri ta hantsilo daga kwanciyar da tayi zani na faÉ—uwa tayo waje tana faÉ—in.


"Muhammadur Rasulullah S.A.W, uban waye a gidan, ke da waye Shalale"


Salame dake ihu da dukkan ƙarfinta tana jan Fatar Nononta tace.


"Wayyoooo Allah na barin kaÉ—a, Shikenan bani da nono da mai zan shayar da É—an da zan haifa, Wayyoooo Allah wallahi a Inna ki samu nono ni"


Ajjiyar zuciya Inna ta saki tare da leƙawa cikin Banɗakin tace.


"Haba Shalele, nonon yaushe tun yaushe kika farar irgar dangin, ba kiga saman yayi tsini bane?"


Cak ta saya da kukan sai kuma ta washe baki tace.

"Ihhhhuuu Shegiya ni Salame mai nono, wallahi jariri zan samu nayi aikin lada na fara shayar dashi"


Girgiza kai Inna tayi kafin tace

"ohhh ni naga abinda ya isheni, Allah ka kawo min É—auki ka shirya wannan yarinyar"


Fitowa tayi daga cikin BanÉ—akin tsirara tana faÉ—in.


"Inna tunda na fara Nono yaushe zaki min aure to?"


Zare Inna tayi tace

"Aure kuma? Na shiga wannan yarinyar kar ki jawo min magana ina zaman lafiya a ƙauyen nan"

Tura baki gaba tayi a haka tai É—aki ta lafta jambaki da jagira ga wani uban versiline data shafa.


Tana shiryawa tayi waje a hanya ta haÉ—u da Hassana mai gurasa, tun daga nesa ta fara tsiyayar da yawo.


"Hassana daman kina nan, ohhh kinga kin girma abinki kema, hadda Nono gwanin sha'awa"


Washe baki Hassana tayi tace.

"Wallahi kinga tallah na fito ma ina zaki"


Salame na zubar da yawo tace

"ayyah muga gurasar na siya"

Sauke kwanon gurasar tayi zama Salame tayi ta fara tura gurasar baki sai da taci guda ashirin, Sannan ta rufe tace.


"To Allah yayi maki albarka Hassana Allah ya siyar na samaki albarka maza jeki tallah a bakinki"


Zare ido Hassana tayi tace

"kuÉ—in gurasar fa?"

Salame nayin gaba tace "kice Babanki ya biya min, daman shi nake son aura"


Kuka Hassana tasa kai tsaye kuma ta nufi gidan su Salame.


Washe gari ranar Lahadi

Suna tafe a hanya domin zuwa kasuwa, Salame, Inno, Saude, a haka suka nufi kasuwar gaba É—ayansu.

Wajan wani Mutum Salame taje tace.


"Tsuhu Salamu Alaikum"

Amsa mata yayi kafin yace.

"Me kike so yarinya?"

Kallon kayan Salame tayi da sauri kuma tace.


"Rigar nono zaka bani😂😂...


GA DAI SALAME TAZO A BATA RIGAR NONO😂YA KUKE GANI ZATA SAMU KO YAYA???



BILLAHI IDAN BA'A COMMENT DA SHARE ZAN AJJIYE BOOK ÆŠIN BA GANTALALLIYA