KWAILA CEFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

KWAILA CE

  • 1views
  • 21chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Mikiya 馃馃挄

More from @nimcyluv

Sample 路 Chapter 1

*馃寛馃槀茦WAILA CE馃槀馃寛**PAGE ONE*茦AUYEN BURBUWA DAKE ALBASU A KANOTsaye take a gaban wani gadon 茩arfe, ta jawo bakkon kayanta, wanda duk rabi atamfa ce, gaba 蓷aya kuma sun ku蓷e,Wata kuriyar atamfa ta zaro daga cikin bakkon kafin ta nemi waje ta zauna a saman gadon 茩arfen ta rafka uban ta gumi,Inna ce ta 蓷aga labulan 蓷akin ta shigo tana fa蓷in "Saleme!! Saleme!! Ke Salame!!"Cak ta tsaya baki bu蓷e saboda arba da tayi da Salame a saman gado, anci uwar 茩walliyya bakinta ya sha kantakile, abarka da ba茩ar mace, Jambakin ya fito yayi ra蓷au dashi,Ga wata ba茩ar jagira da tayi tun daga saman girarta har zuwa wajan kunanta,Salati Inna ta saki tace."Yau nake ganin 蓳atan *** a 茩irjin budurwa ni Karimatu, mene haka kin 蓷auki kaya kin sanya su a gaba? Ko kuma dandalin ne ba zaki ba?"Hawaye ne ya sakkowa Salame a hankali ta sanya bayan hannunta ta share, kafin cikin tura baki gaba tace."Inna gaskiya na gaji na fara gajiya, haaa saboda Allah ni ka蓷ai ce a 茩auyen nan banyi ba, ko dai baki kikai min ne bani da labari? Wannan ai mugunta ce"Baki Inna sa saki saboda lamarin Salame ya fara bata tsoro yarinya kamar mai aljanu, gyara tsaiwa tayi tace."Yau ni naga Abinda ya ishe ni,Ni zan maki bakin dan gidanku? Tukunna ma me akai maki kike kumfar bakin nan? Kin wani lafta jambaki sai she茩en ba茩i kamar bayan tukunya"Zubbur Salame ta mi茩e tsaye tare da cire zanin jikinta tayar, cikin tarin damuwa tace."Haba Inna, kalli ki gani, ace duk 茩auyen nan nice ka蓷ai bani da ***, gaskiya na gaji kawai ki fa蓷a min yadda zanyi na sami *** Nima, yooo wannan ai ba茩in ciki ne, naga dai ke gana ki nan a jikin ki sai ace ni ba zanyi *** ba"Baki Inna ta saki, mamaki kuma da tarin Al'ajabi ya hanata fa蓷in komai, ganin yadda Inna tayi ne yasa Salame matasa kusa da Inna tana sakin kuka tace."Wallahi ina *** na keso Nima, jiyan nan Inno take fa蓷a min ta fara *** ba kigani ba, kamar tumatir abin sha'awa, gashi har ankawo ku蓷in auranta, wallahi kiyi min *** Nima"Waje Inna ta samu ta zauna domin ta fahimci abin na Salame babba ne, Yarinyar 茩arama da jarabar tsiya, wacce kalar lukutar masifa ce wannan? Muhammadur Rasulullah (S.A.W) wani Numfashi ina ta sauke tace."Kowa kika gani da *** Allah ne ya bashi, gaba 蓷aya shekarun ki nawa a duniya? Da zaki tsauwalawa kanki akan wani ***"Hannu Salame tasa a kan fatar *** tana ja sai kuma ta saki tare da kwanciya a wajan ta shiga zunduma ihu tana fa蓷in."Wannan ai mugunta ce, gari kowa da *** nice za'a ace babu, wallahi bazan yarda ba"Ganin abun Babba ne, ya sanya Inna cewa "*** kike so?" Da sauri Salame ta 蓷aga kai tana share hawaye, Inna tace "Shikenan za kiyi *** kwanan kinji ko, na maki al'茩awarin amma sai kin nutsu kin kama kanki" da sauri ta sanya hannu ta kama kanta tana fa蓷in "wallahi Inna indai zanyi *** komai kikace zanyi ni ko fita tsirara ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters21
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play