Page 21
by @babyluv
*💫FORBIDDEN LOVE💫*
_Haramtacciyar soyayya_
2️⃣1️⃣
_BABYLUV_
*****
Tunda Sabrine ta dawo Bata ko gayawa Granny abinda ya satà dawo wa batare da ta sanar Mata ba , abinda Sabrine Bata sani ba tun shigowarta da Granny ta kalli fuskarta ta tabbatar kuka tayi sosai sannan kuma yadda taga Bata shirmenta data Saba Granny tasan tabbas akwai damuwa a tattare da ita ta kyaleta ne har saita sanar da ita , tayi zaton ko tsakanin ta da farouk ne Amma koma da mene zataji, Shima d'in farouk be zauna Kamar yadda ya Saba ba inyakawo Sabrine Dan Yana sauke ta ko shiga gun Granny beyi ba kawai ya juya ya tafiyar as
Tunda Sabrine ta kule d'aki Bata ko fito ba sai wurin sallar isha'i shima d'in zuwa tai Granny ta Sosa Mata Kai kamar yadda ta sabar Mata, anan gadon Granny bacci ya kamata, Granny ce da kanta ta kaita har d'akinta sai taga ta kwanta sannan ta ja Mata bargo had'e da kashe wutar d'akin sannan ta rufo Mata kofar, Kiran Adnan da yadinga yi Mata yasa ta farkawa data ga shine Tama kashe wayar gaba d'aya Tai kwanciyar ta
Washe gari wurin karfe biyu Sabrine tayi wanka ta shirya , ta d'auko wani wando jens mekyau black gaban wandon duka teddy ne a jiki sai wani riga me dogon hannun pink wadda ta kasance roba , haka ta zauna a gaban mirror da gyara parking gashinta ta taje ai kuwa ya sakko Mata har gadon baya , sai ta d'au wani hula me butterfly kamar bandana tasaka akanta parking d'in ya sakko sosai tayi kyau abinda ta , ta kalmi flat da saka pink Shima sai teddy ajikinsa sai wani mitsitsin mayafi data d'auko ahannunta Dan Bata yafa ba, irin wannan shigar Sabrine tafi sabawa da ita in tana gida shiyasa a school gaba d'aya take ta kura Dan Kaya nauyi suke Mata ajiki
Granny na parlor a zaune tanacin irin kwadon zogale d'innan Sabrine tazo kusa da ita ta zauna tana fad'in “kai Granny wannan abin kike Kara ci tab nikam Bari na tashi karki sani amai”
Dungure Mata Kai Granny tayi had'e fad'in “ja'ira to wannan abinda kike gani lokacin da mahaifiyarki na d'auke da cikinki Bata cin komi wannan dai dakike gani shine abincin ta kuma kece kikasa take ci Amma zaki zo kina cemin wani zai batamin ciki”takai karshan maganar tana Kara dungure Mata Kai, turo baki Sabrine Tai tana sosa inda Granny d'in ta dungure Mata kai sannan ta Mi'ke tana fad'in “to Granny Dan mamana ta ci shikenam nima saina ci nikam saidai ke kiyi taci nikam kinga Bari na fita Nasha iska in kin gama ci na dawo muyi hira”tana fad'ar haka ta fice zuwa babbar harabar dake cikin gidan, Granny nice ta bita da fad'in “kona gama kika dawo nida kene yarinyar sai tsirfar tsiya”
Daidai lokacin da Sabrine ke fito wa ta hango farouk na fitowa daga mota da alama shigowar sa kenan, jitayi dama Bata fito ba tayi zaman ta a gurin Granny tasan da saidai suyita magana da Granny Amma yanzu kam tasan ya riga ya tarfata babu yadda ta iya shiyasa kawai tayi Kamar Bata ganshi ba ta gyara Karamin mayafin dake yane a kanta Wanda ko kirji be gama rufe mata ba,
Shikam farouk ba Karamin jin dad'i yayi da ganin Sabrine haka free ba ga kuma wannan crazy dress d'in da tun kan ya karaso yaji ya gama rikitashi
Daidai jikin wani motar da ake kaisu unguwa ita da Granny ta tsaya anan farouk ya sameta fuskarsa a sake Babu yabo babu fallasa Amma shi anan ya dage wai fara'a yake
Bata ko d'ago da kanta ba tana Danna waya Dan sakonnin da adnan ya tutturo Mata take bi yanzu take karantawa hakannan taji tana jin dad'in dubasu
“kanwata Ina zuwa haka ”yayi maganar daidai lokacin dayake tsayawa gaban ta ,fuskar Sabrine saffa saffa Dan baa kirata da da ta had'e fuska ba duba da yadda take duba sa'kon Adnan take jin zuciyar ta na Dan saki ma'ana ita kanta ta kasa tantance me take him game da Adnan,da wannan. Tunanin Sabrine tace“ya farouk ba inda zani , I just came out Ina wuni” tayi maganar tana maida hankalinta kan phone d'inta,
“lafiya qalau kanwata ai dama nazo muyi magana ne nayi zaton ko unguwa zaku keda hajiyar ki”jin ya ambaci magana yasa ta d'ago Kai Danjin wace magana ce ta kawo shi haka,
Wani white kujerun dake gun masu kyau ya nuna Mata had'e da fad'in “shall we”
Bataso zama ba Dan wandon ya Dan kamata bataso tayi tafiya a gabansa Amma babu yadda ta iya Dan tasan halinsa in tace bazata ba yanzu zaa jiyo muryarsa Yana fad'a, shiyasa kawai tace masa “yeah sure”shiya fara yin gaba sannan ta bishi a baya har zuwan gun zaman , sai da ya zauna sannan ta ja d'aya kujerar ta Dan matsar da ita daga jikin tashi sannan ta zauna tana duben sa Dan ta Matsu taji mezece ya tafi , shiyasa tace“ya farouk Ina jinka”murmushi yayi sannan yace“okay kanwata”sannan yayi shiru kamar baze magana ba sannan ya fara da fad'in “kanwata for now yakamata ace munyi promoting ala'kar mu to the next stage tunda Kinga kema school d'inki kin kusa yin graduate right”dubansa Sabrine Tai da rashin fahimta tace“yaya farouk to the next stage kuma like how”
Komawa yayi ya jingina da kujerar Dan ayau yanaso ya tsaida ma tsaya akansa da Sabrine shiyasa yace“yess kanwata kwana uku kenan dad d'ina ya kirani and akan zancen aure na dake Dan sunaso abin ya faru as soon as possible ”
Dawani irin kallo Wanda ita kanta Sabrine batasan tayi ba ta dubi farouk had'e da fad'in “aurena dakai kuma Yaya farouk ,dama munyi Al kawarin aurene ni dakai? Idan har zan iya tunawa nidakai bamu ta'ba magana irin wannan ba ai Koh, Taya zaai kuma maganar aure tashiga”da kwarin guiwa Sabrine take wannan maganar dan wallahi Yaya farouk haushi yake Bata yanzu sosai, Taya ma zaai taso shi duk da batasan so ba Amma tana da tabbacin Yaya farouk be iya SOYAYYA ba sai bala'i
Jiyayi ransa ya baci Amma Dole ya danne Zuciyarsa yace“sabrine keba yanzu ba yarinyar bace Taya zakice a duk tsawon lokacin damuke tare dake kice baki gane Ina sanki ba, su kansu iyayanmu sun gane SOYAYYA ta dake shiyasa ma suka fara maganar aure na dake Dan Ina tunanin zuwa gobe baba zaizo yasami Granny d'inki akan maganar auren , so shiyasa Naga yakamata mu tattauna hakan tsakanin mu”jin ya ambaci baba zaizo gun Granny yasa Sabrine saurin Mi'kewa da sauri tana dafe kirji tana fad'in “yaya farouk Dan Allah ka dakatar dashi wallahi ni basonka nake ba wallahi Ina kallonka Kamar shauran yayyuna Amma babu ko alamar soyayyar ka a zuciyata bare ai tunanin aure Dan Allah kaje Kai wa baba bayani kaji”hawaye suka zubo Mata a fuska shikam farouk jiyayi Zuciyarsa tayi wani irin zafi ya Mi'ke a fusace ya tako har gaban Yana fad'in “inda har bakya so na wakike so wakike ganin zan Bari ya aureki bayan ni”sosai Sabrine take hawaye , da sauri daga Sabrine har farouk suka juya jin ana Horn a a gate, da sauri me gadi ya tashi ya wangale kofar gate, d'in wata shegiyar masifaffiyar mota ta danno hancin motar cikin gidan, shikanshi me gadin mesan waye ba Amma tun kafin yaga Wanda ke cikin motar yaji baze iya hanashi shigowa cikin gidan ba,
Motar Bata tsaya ko Ina ba har inda su Sabrine ke tsaye ita da farouk dukkansu kallon motar suke , hawaye du fuskar Sabrine Amma Bata damu dasu ba Dan zafin datake ji a zuciyarta akan maganar da farouk ya fad'a Mata hawaye shine suka dace da ita awannan lokacin, dauke Kai farouk yayi daka kallan motar ya dubi Sabrine cikin bacin rai yake sake fad'in “tambayarki nake inba ni ba wakike tunanin zan Bari ya aureki eye”
“nine”
Yaji anyi maganar ana bud'e murfin motar , ganin Adnan saida Sabrine taji kirjinta ya buga da sauri , Banda zuba kanshin turare Babu abinda yake har inda Sabrine ke tsaye Adnan ya karasa Yana kallan tsantsar kwayar idonta da hawaye sukai Mata ado , ita ma d'in shi take kallo a tsorace da kuma mamaki harda bargaba
Beko saurari farouk ba Adnan yasa hannu a aljihunsa ya fito dawani handcachip fari Sol ga kanshi dake tashi a jikinta , hawayen dake jikin fuskar Sabrine Adnan yashiga sharewa danshi harga Allah in akwai abinda da ya tsana ayanzu shine yaga hawaye a fuskar Sabrine, hawaye d'aya yakeso yagani a fuskar Sabrine shine na dad'i dad'in ma irin na gurin sex d'inannan , dad'in dayakeso ta saba dashi na har abada, dad'in da shine zasu nemo yaransu masu albarka dashi , Amma in ba wannan ba to tabbas zaiyi yaki da Wanda zaisa Sabrine zub da hawaye……
_kaji Mara kunya🙄🙄🙄🙄 ana maganar daddy ne zai shayar da ita wannan dad'in Amma shine zakazo kana wannan maganar Mara kunya fitsararre😐😐😎_
_share and comments_