Page 23
by @babyluv
*💫FORBIDDEN LOVE💫*
_Haramtacciyar soyayya_
2️⃣3️⃣
*Not edited*
Wurin bayan magriba ya isa gida , Dan Saida ya tsaya wani masallaci yayi sallah sannan ya karaso gida , farin ciki fal Zuciyarsa gani yake Kamar yariga ya samu Sabrine ne yagama, Yana niyyar shiga bangaren sa yaji muryar dad dinnasa na kiransa abinda beyi tsammani ba Dan gaba d'aya beganshi ba dazai shigo, hakan yasa ya juyo yaga Ashe daga garden ya fito , Adnan jiyayi Yana missed d'in dad d'insa sosai hakannan yaji Yana jin haushin kansa ko yace haushin Zuciyarsa Dan ya tabbatar badaga shi bane Zuciyarsa ce ke tilasta masa San Sabrine , da sauri Adnan ya karasa gun dad d'insa fuskarsa a sake , Yana niyyar gaisheshi dad d'in ya d'aga masa hannu alamar baya bukata, kamar Adnan zaiyi kuka ya dubi mahaifin nasa had'e da fad'in “why dad? Why all this? Dad I missed you so much please Dan Allah kayi hakuri let go back to normal pls”kamar zai kuka Adnan y ake maganar, dubansa LEC A. M yayi had'e da hard'e hannuwansa a bayansa sannan yace“adnan I want to asked you one question , and bana bukatar kamin karya, Ina kaje? ”sun kuyar da Kai kasa Adnan yayi danshi harga Allah bayason yayi karya Dan bema iya ba especially akan abin da yakeso da wannan tunanin ya d'ago ya dubi dad d'in hade da fadin “dad gidan su Sabrine naje saboda……”tun kafin ya karasa LEC A. M ya daukeshi da wani gigitaccen Mari Wanda Saida Adnan yayi baya Kamar zai fad'i” d'ago was Adnan yayi cikin wata shakakkiyar murya me cike da tsantsar kunci ya dubi mahaifin sa had'e da fad'in “ idan ka mareni ne akan na Bata baka Rai I'm sorry dad, Amma idan ka mareni ne because of Sabrine please slap me again, Amma bana tunanin Mari zai iya cire soyayyar Sabrine dake Raina ”hannu LEC A. M ya Kara d'aga wa zai mareshi , yaji andakatar dashi da fad'in “karka sake ka sake Marin shi ABDURRASHID” fasa Marin LEC A. M yayi jin muryar yayan sa , juyawa yayi Yana kallon , Alhaji Hassan Wanda ya kasance Yaya a gurin sa , ayadda yaga fuskarsa babu ko walwala hakan yasa ya sauke hannunsa kasa ba tare da yayi Marin ba har alh Hassan ya karaso inda suke tsaye Adnan dafe da fuskarsa idonsa yayi jawur tsabar bacin Rai, dafa bayan Adnan alhaji Hassan yayi Yana fad'in ,“ Adnan muje cikin gidan, kaima mushiga daga ciki, ”yayi maganar Yana duban LEC A. M babu ko musu ya huce gaba suka rufa masa baya hannun alhaji Hassan ri'ke Dana Adnan
Hajiya saleemeh na doguwar kujera ta Mi'ke kafarta da littafin azkar a hannunta sai wani farin glass a idonta, Afiya da deeja na zaune a kasan capet tana koyawa deeja karatu, sukaji shigowar su ganin babu ko sallama mahaifinsu ya shigo hajiya saleemeh ta d'aga Kai tana kallan fuskar LEC A. M Dan tunda abun yafaru Bata Bari ko a palour su had'u Dan harga Allah haushin sa takeji , neman guri yayi ya zauna saiga sallamar alhaji Hassan ganin haka hajiya saleemeh tayi saurin d'aukan hijabin dake kusa da ita ta rufa Dan dama tasan da zuwan alhaji Hassan d'in Dan ita ta sanar dashi abinda ke faruwa shiyasa kawai yace ta Bari zaizo , Amma to yata gansu tare duka kodai wani abun alhaji yasake yiwa Adnan
“sannu da zuwa alhaji ”tayi maganar tana Dan Mi'kewa tsaye alamar dai bashi girma , nuni yayi Mata data zauna, sannan Shima ya zauna kusa da LEC A. M shikuma Adnan ya zauna akasan kujerar dasuke kansa akasa Dan shi Adnan haka yake in ransa a bace yake zakaga idon sa kamar Wanda yayi kuka sosài saboda ja
Afiya dataga alamar there's something yasa tana gaishesu taja hannun deeja suka bar gurin
Shiru duka sukai babu Wanda yayi magana , Alhaji Hassan ne yafara kallan LEC A. M sannan yamaida idonsa kan hajiya saleemeh sannan yace “saleemah yanzu irin haka tana faruwa shine baki sanar dani da wuri ba ”goge hawayen daya tarar Mata a ido tayi sannan tace“wallahi alhaji nayi zaton abin bazai Kai haka ba ,nayi zaton iya ni zan iya fahimtar da baban Yara yagane abinda da yakeyi ba daidai bane Amma Naga Sam bazan iya ba shiyasa nayanke shawarar kiranka” ta Kara goge idonta,
“innalillahi wainna ilaihirrajuun ”saida ya fad'a sau uku Yana jinjina Kai sannan ya dubi LEC A. M dayayi shiru Yana dafe Kai Dan ciwo yake
“yanzu fisabilillahi abdurrashid abinda hajiya ta fadamin gaskiya ne?Shin wacece wannan yarinyar da har hakan take faruwa tsakanin ka da yaranka? Shin baka tunanin mezeje yazo baka tunanin atadalilin hakan rayuwar iyalanka zata Sami matsala ? Baka tunanin matsalar da zata dirar wa ahalinka? Shin idan auran kakeso Dan meyasa bazaka je kasami Wanda hankalin iyalanka ze kwanta ba , Amma shine zaka d'auko Saar yarinyar cikinka , bama wannan ba sai wacce yaranka yake so , meye hakan dakayi kenan eye”
Shiru LEC A. M yayi dan yasan duk abinda yafada tabbas gaskiya yake fad'a, Dan gyaran murya yayi sannan ya dubi Alhaji Hassan had'e da fad'in “yaya wallahi narasa ya zanyi hakika Inna zauna Ina tunanin abinda yake faruwa ni kaina jinake tam kar ma farki, alokacin danake nisanta kaina da wannan yarinyar jinake tamkar Ina nisanta kaina da raguwata ne, wallahi bana tunanin zan iya barin yarinyar Nan, jinta nake acikin jinina, ”yayi maganar Yana nuna hannunsa , fashewa da kuka hajiya saleemeh tayi tana kallan alhaji hassan tana fad'in “alhaji Kajiko, kaji da kunnanka abinda yake Fadi, tamkar alhaji ya zauce kamar besan ya girma ba ni wallahi koma wace yaje ya aura Amma Banda yarinyar Nan , daga shi har Adnan d'in duk su hakura da ita na fuskanci yarinyar Nan fitinace a iyalina”
Dasauri Adnan ya kalli mahaifiyar sa tare da fad'in
“mom nabarta kuma wallahi mutuwa zan na barta , wallahi mama ita alkhairi ce a ahalinki ninaji hakan ajikina Dan Allah mom karki sake ambatar na barta wallahi zuciyata bugawa zatai”yayi maganar Yana dafa kirjinsa , abinda Adnan ya dad'e beyiba arayuwar sa saiga hawaye Yana zubo masa sosai, idan kaga yadda hajiya saleemeh tabbas zaka tausaya Mata , shi kanshi alhaji Hassan jiyayi abin ya shallakewa tunanin sa, tabbas daga Adnan har mahaifinsa sunyi Nisan da adduar ce kawai zata dawo dasu ,
Jinjina Kai alhaj Hassan yayi yacewa Adnan yatashi ya tafi dakinsa , sannan yacema hajiya saleemeh ta kwantar da hankalinta insha allahu komi zaizo karshe Amma Sam hankalin ta be kwanta ba , Afiya tana tsaye tanajin dukkan abinda ke faruwa,jitayi ta tsani yarinyar da ake magana sannan taci alwashin duk inda take saita nemota tabbas tazo ta wargaza Mata ahalin ta , “wallahi saina rama koma waceke” Afiya ta furta afili tana kuka tashige dakinsu
Alhaji Hassan ne ya kamo hannun kanin nasa suka fito Dan hakika ya fuskanci wani fad'a ko takurawa bazaisa shi sakkowa ba , lallami da bin Abu sannu shiya dace dasu duka
Har zuwa garden suka shiga sannan suka zauna cikin magana me had'e da lallashi alhaji hassan ya kalli LEC A. M tare da fad'in “ inaso nasan dalilin da yasa kakeson yarinyar Nan haka what too special da bazaka iya barinta ba”sauke wani gauran numfashi LEC A. M yayi sannan yace“wallahi Yaya gaba d'aya yarinyar Nan kama takemin da fatimah , wallahi dukkan wani yanayinta sainaga kamar ita nikuma naji tunda na Dora idona kanta sonta ya kamani Yaya wallahi yarinyar Nan jinta nake sosai a zuciyata, ni wallahi ba damuwata Adnan ba saboda nasan ba haramci a abinda nake Amma fargabata shine Allah yasa ta soni wallahi Yaya inaji Kamar rayuwata ce tazo karshe innace za rabu da ita, dan Allah ka fahimtar da Adnan kozai fahimta yabirmin ita nikuma nayi alkawarin ko wacece aduk diniyannan zan shige masa gaba wajan auranta”
Jinjina Kai alhaji Hassan yayi sannan ya ce“mekama da Fatima fa kace? ”dasauri ya d'aga masa Kai alamar eh sannan ya dora da fad'in “banason na fadawa hajiya saleemeh dalilin dayasa nake son yarinyar kasan halin kishinta shiyasa na kyaleta Amma wallahi Yaya bana da nufin na cutar da iyalina ta hanyar Nan, ayadda nakeji na ayanzu dama Allah ya d'au rayuwata Amma bazan iya zuba ido Adnan ya aureta ba saidai inba numfashina”
“shikenam na fahimce ka sosai iñsha Allah zai kawo mafita hakika bamusan me Allah ya boye ba , Dan haka inaso kacigaba da addua sannan banaso kayi wani abu Wanda zai taba iyalinka , inshallah zanje zanyi tunani naji ta yadda zaa bullowa al amarin”daga masa Kai yayi alamar gamsuwa da abinda ya fad'a masa, Alhaji Hassan ne ya fara Mi'kewa sannan Shima LEC A. M ya Mi'ke , har gurin motar ya rakashi Yana Kara jaddada masa kada yayi wani abu dazai taba iyalinsa, dawannan yashiga mota ya tafi , ya dad'e be bar gurin ba LEC A. M sannan ahankali ya lallaba ya bar gurin
****. ****. ****
Jin kiran yafara rigin yasa Latipha murmushi Dan sotake taji ko Adnan yaje, Sabrine tunda Adnan ya tafi ta sulale a gado ta kwanta Saida akai Kiran magriba sannan ta tashi tayi sallah sannan ta kwanta akan laddumar, ahaka akai sallar ishai tana gurin Tama kasa yunkurin komi haka ta tashi tayi zallar ta Kara kwanciya Dan wallahi tsoron zuwa gun Granny take kartai Mata zancen Adnan tana da tabbacin da Granny tasan abinda ke faruwa da wallahi zata goyi bayanta ta karta kula Adnan, tananan kwancen taji wayarta ta fara ringing harga Allah tayi zaton Adnan nanne Kamar bazata d'auko wayar ba saikuma ta d'auka ganin Latipha ke Kira yasa taji sanyi azuciyarta ta Mi'ke da sauri tana picking call d'in ,
.jin an d'aga yasa da sauri Latipha tace“dalla can tun d'azu nakeso nakiraki kiban labarin shin Adnan yazo kuwa”cikin zumudi take maganar , shiru Sabrine Tai wato daj Latipha ce tabawa Adnan address ,
“hello bakya ji kinmin shiru”
Hararar wayar Sabrine Tai Kamar tana kallon Latipha tace“bansani ba wato Latipha ke kika bawa Adnan address d'ina ko? How could you do this to me, kinsan fa. Meke faruwa kinaso ki Kara sani a trouble”
Murmushin mugunta Latipha Tayi had'e fad'in “kinga Sabrine ni wallahi karkiga lefina saboda wallahi Adnan tausayi yaban shiyasa kawai na fad'a masa”cikin masifar Sabrine tace“tausayi? Ni kenan bakya tausayi na kenan eye? Sokike zuciyana ta buga for God Latipha”tayi maganar kamar zatai kuka, murmushi Latipha Tayi sannan tadan gyara kwanciyarta tace“kinga Sabrine Bari na tambayeki Dan Allah ki fad'an gaskiya”shiru Sabrine Tai tana jiran tambayar jin haka Latipha tace“dan Allah inaso nasani yau , shin bakyason Adnan ne”bata amsa Bata ba tayi shiru , Latipha ce tasake fad'in “kiban amsa Sabrine bakya sonsa”cikin magana irin na Wanda ya rasa mafita Sabrine tace“i don't know Latipha wallahi bansani ba weather I love him or not but I don't know why am thinking of him alot this days Latipha”kamar zatai kuka tayi maganar, dariya Latipha Tayi tana fad'in “kinga Sabrine stop deceiving your self wallahi you love Adnan Amma rashin wayo yasa kinkasa gane ahakan , idan zaki tsaya kiyi tunani ki tsaya kiyi Amma tabbas you love Adnan kinji na fad'a miki”jinta kawai. Sabrine tayi , ganin hakan yasa Latipha sake fad'in “think as much as you can Amma amsar guda d'aya ce you love Adnan, kigashemin da Granny Saida safe”tana gama fad'ar hakan ta katse wayar, gaba daya abinda Latipha ta fad'a Mata ke yawo azuciyar ta, shin da gaske tanason Adnan ne? Tunowa da abinda ya faru d'azu tayi yadda tajita ajikin Adnan ne ga wani kamshi da haryanzu jikinta kamshin Adnan yake har sotake hancinta ya d'auko Mata kamshin idan ma bataji sosai ba har Kara sa fuskarta take Dan taji sosai, jitai gabanta ya fad'i sosai tunawa da hakan zunbur ta Mi'ke ta fara yawo a dakin tanasa d'anyatsa abaki thinking of what to do
Hannun rigarta ta Kara kaiwa hancinta Dan harga Allah sotake ta Kara jin kamshin turaren aikuwa tana Shaka ta sulale a gadon tana Kara tura kamshin a hancinta sosai tana lumshe ido Kamar zata shid'e, jitai wani abu Yana bijiro Mata arai Wanda ta rasa gane mene , nandanan ta fara had'e kafarta guri guda tanajin wani abu agabanta kamar wutar lantarki tana janta kamar kuma mejin fitsari , zata iya cewa a rayuwarta wannan shine Karo na farko data farajin hakan , ta dad'e akwance awannan yanayin Banda had'e kafa babu abinda take , dagaa can kuma kamar fitsari take ji ta tashi da gudu ta nufi toilet, wani irin fitsari taji tanai me uban yawa gakuma wani dad'i dake ziyartar ta yayin fitowar fitsarin, ta dad'e tanayi sannan taji ya tsaya , da ruwan zafi tayi tsarki tanajin wani abu Mai santsi a gabanta me yawa , tayi mamaki sosai kawai sai tayi Wanka sosai tunda dama kwanciya zatai tana gamawa ta fito d'aure da towel da tunanin Adnan fal ranta , shin da gaske San Adnan take? To tayaya zata tabbatar, dawannan tunanin ta zura kayan bacci bayin tanshafa lotion d'in manta mekyau sannan ta lallaba ta kwanta , tunani kala kala aranta yawanci duk akan Adnan ne ahaka bacci barawo ya sace ta cike da mafarkai kala kala………
*Allah yasa mafarkin daddy kikai😐😒*
*Share and comments habibties*👏🏻