Page 24
by @babyluv
*💫FORBIDDEN LOVE💫*
_Haramtacciyar soyayya_
2️⃣4️⃣
Da safe wurin karfe Sha d'aya bayin sunyi breakfast suna zaune a parlor Granny ta dubi Sabrine Dan tun jiya batai Mata maganar Adnan ba itama kuma Sabrine d'in batacewa Granny komi ba Dan bataso ma Tai Mata maganar
“ke Sabrine ban hankalinki nan”granny tayi maganar babu ko alamun Wasa a fuskarta kamar yadda ta Saba yimata, yanayin yadda Sabrine taga Granny tayi yasa ta Dan turo baki tana tashi daga cinyar Granny tana fad'in “granny aibasai kin Bata Rai ba I will listen”batayi niyyar murmushi ba Amma Saida Granny tayi sannan with serious attention tace“waye yarannan dayazo na jiya”
'kasa da kanta Sabrine tayi sannan tace“he Sayed he loves me and I Sayed no shine be yarda ba yaje gun Latipha tabashi address I promise Granny bani nace yazo ba ”tayi maganar tana kama hannun Granny”murmushi Granny tayi tace “to idan kece kikace yazo meye, and kuma gayamin dalilin dayasa bakya Sansa naji ”
'Dan juyawa Granny baya Sabrine Tai da magana cikin shagwabar data Saba tace“granny kawai I just feel banason shi that's it”tayi maganar tana kwanciya cinyar Granny d'in,kautar dakai Granny tayi babu ko alamun Wasa tace“okay fine then shikenam dama I just want to know ko akwai Wanda kike so that's why kike avoiding farouk tunda babu is ok dama daddyn farouk d'in yazo munyi magana akan cewa sunaso atsaida magana tsakaninki da farouk”da wani mugun sauri Sabrine ta Mike daga cinyar Granny tana fad'in “what Granny farouk kuma , Allah ni banason Yaya farouk Granny kina gani mafa agabanki fad'a yakemin bare kuma muyi aure Allah har duka na zai Granny please Allah banason shi”sosai take ri'ke hannun Granny tana Dan jijjigawa tana fad'in please Granny,
Ture hannunta Granny Tai tana fad'in “in that case ni bazan iya komi ba Dole ki fito da Wanda kike so shine zai kawar da maganar ki da farouk Amma if not kisa azuciyarki aure keda farouk anyi an gama”
Ganin yadda Granny tayi maganar babu ko alamar Wasa ,jitai hawaye sun zubo Mata ta dubi Granny with so much tears tace“granny to ni yazanyi ,nifa bani da saurayi you knew that bana kula kowa akan me zaace nafito da miji”tana sa bayan hannunta tana goge hawaye, wani Sabin hawayen na zubowa
“okay naji to but tell me one thing”d'aga Mata Kai Sabrine Tai alamar tanaji,
“gayamin meyasa shi Adnan d'in daya taso all the way from kano gunki kice bakya Sansa ”jitai hawayenta ya karu Taya zata fadawa Granny abinda ke faruwa tsakaninsu ,wata zuciyar Tatace ke tunasar matsayin Granny agunta hakan yasa Sabrine duban Granny tace“granny kinsan meyasa” girgida Mata Kai Granny tayi had'e da fad'in “taya zan sani saki fad'a,tell me”goge hawayenta Sabrine tayi tace“granny shifa Adnan yaron LEC A.M”
“to saime Dan yaransa ne shine bazaki soshi ba ,”dan Granny tasan LEC A.M abakin Sabrine Dan har gaisawa sukanyi in Sabrine ta dawo gida,
“granny bafa haka bane”sabrine ta fad'a tana Dan kautar da kanta Dan kunyar fad'awa Granny take
“uhm inajinki toyaya ne”granny ta Bata amsa Dan yadda LEC A.m ke kula da Sabrine Granny tasan surely zaiyi murna
“granny bayin Adnan ya fadamin yanaso na ,Ashe wai LEC A.M fa Granny Sona yake, and the thing get Worth between Adnan and his father, har agabana fa LEC A.M suka Sami missed understanding tsakanin da da matar kuma duka akaina Granny tell me Taya zan so Adnan”mamakine sosai ya kama Granny Dan abin ya daure Mata Kai,
“wai Sabrine wane LEC A.M kike magana? Jinake Wanda kikacemin yace kidinga cemai Daddy in school ko bashi ba wani daban?”
Dausauri Sabrine tace“eh Granny shine fa wallahi wai he loves me kuma ga Adnan ma yanasona Granny ni Yaya zanyi , shiyasa na kyalesu duka ai”jinjina Kai Granny Tai Dan taji abin ita ya girmi tunanin Amma saita cewa Sabrine “okay now tell me kenan because of LEC A. M kike gudun Adnan ? Idan ba LEC A. M kenan da zakiso Adnan? ”cike da magana ta rashin wayo Sabrine tace nifa Granny bansani ba ko inason Adnan ko banasonshi Amma ”cikin rashin fahimta Granny tace “shikuma LEC A . M dinfa, ”tayi Mata tambayar Dan tanaso tasan wani abu “nifa girani I love LEC A. M Amma ba irin Wanda shi yake bukata a gurina ba , believe me Granny wallahi inajinsa Kamar mahaifi Amma babu zancen aure tsakanina dashi ”
“aishikenam”was abinda Granny tace tana jinjina abin acikin zuciyarta, Taya ma babba dashi zaiso jikarta, Amma dai ba wani abun bane kawai dai yanzu rayuwar ta canja yaro sai yarinya
Ganin Granny tayi shiru Sabrine tace Granny tell what I should do now, wallahi tunanina ya kulle narasa yadda zan
Dafa ta Granny tayi Kinga , kawai kidinga addu a kinji itace maganin kowace matsa, ana haka sukaji sallamar alhaji Musa wato mahaifin farouk, daga Granny har Sabrine suka juyo, Sabrine ce ta Mi'ke had'e da fad'in dad Kaine
Da fara'a sosai yace “eh Sabrine an dawo kenan ” har cikin parlon Granny Tai Mai umarni yashigo ya zauna , Sabrine ta zame kasa ta zauna cikin girmamawa ta gaisheshi , sannan Shima ya gaida Granny ta amsa cike da fara'a, Mi'kewa Sabrine tayi , tace“granny Bari naje na Karasa aikin
D'aga Mata Kai Granny tayi Dan tasan ba wani aiki , kawai dai ta farajin nauyin baban farouk me
“alhaji Musa Kaine da safiyar Nan ” cikin murmushi yace “eh wallahi hajiya ”
“to Masha Allah , lafiya dai ice ko” Dan Jim yayi kafin ya d'ago ya dubi Granny sannan ya fara “lafiya qalau , nadawo ne akan maganar farouk da Sabrine ne hajiya , jiya farouk ya sameni akan lallai nazo gunki shiyasa kafin na fita office nace Bari nabiyo”dama taji aranta abinda ya kawoshi kenan kawai dai tanaso ta tabbatar ne shiyasa ta tambaye shi
Gyara kishingidar datai Granny tayi tace “hakane yanzuma daka ganmu da Sabrine maganar damuke da ita kenan”fara'ar sa ce ta 'karu yace“hakane to Masha Allah ”yayi maganar dasonjin abinda Granny zatace , fuskantar hakan da Granny tayi yasa tace“to kasan alhaji Musa yaran yanzu abinda kake hango musu daban abinda suke hangowa kansu daban, yanzu nake karayiwa Sabrine maganar farouk d'in take tabbatar min cewa tana da Wanda take so abin ya dauremun kai”cikin sauri baban farouk ya d'ago ya dubi Granny tare da fad'in “to hajiya gida be 'koshi ba ai baakaiwa waje ba ko”wani kalar murmushi Granny tayi tace“hakane mumuka San wannan Amma Ina me tabbatarma alhaji Musa banda yaran yanzu , su gani suke sunfimu sanin komi, Abu d'aya yakamata muyi shine addua Allah ya zaba mafi alkhari”jinjina Kai yayi Yana tuna maganar fatarsa da tace indai har Sabrine ta furta Bata son farouk to tabbas hajiya raayinta zatabi gashi kuwa abinda ya faru kenan
Fuskarsa babu yabo babu fallasa yace“shikenan hajiya Allah ya zaba mafi alkhari, ”sannan ya Mi'ke Yana fad'in “nizan koma”
“to shikenam , agaida iyali baki d'aya”granny ta bashi amsa“ inshallah zasuji”ya fad'a Yana fita daga parlon
Sabrine na shiga d'aki Kiran Adnan na shigowa Yana office azaune Dan tun sassafe ya tafi hospital Dan Yana meeting sosai bayan ya gama kuma dama Sabrine na manne acikin Zuciyarsa,
Ganin Kiran Adnan batasan dalili ba Amma tabbas taji dad'in Kiran sosai , kawai sai ta dake kawai Tai picking call d'in had'e da kwanciya a gadon batare da tayi magana , ganin hakan Adnan yayi murmushi Yana fad'in drama queen acikin Zuciyarsa, Afili kuwa cikin slow voice yace“mrs Adnan”jin abintai ya daki kunnenta had'e da zuciyarta , hakan yasa ta Dan turo baki tace“waya baka”kwaikwayon muryarta yayi yace“granny mana ”bata sake cemasa komi ba , kwantar da kujera dayake Kai yayi Shima ya kwanta , sannan yayi kasa da muryarsa sosai yace“dan Allah sabrine just one time kice kinasona please, please”ganin Yana Mata wani shagwaba yasa kawai tayi murmushi ahankali tafara fad'in “i…i……” dasauri ya Mi'ke jin kamar zata ce I. Love you , hakan yasa yayi saurin fad'in “you what Sabrine please , just say you love me , Dan Allah if not I will now” tsintar kanta tayi da fad'in “cry let me see or I will help”aikuwa ga mamakinta ta farajin sautin kuka me had'e da shagwaba , hakan ya Bata dariya kawai ta tsinci kanta dayin dariya tare da fad'in “i like you”
Dan zaro ido yayi Yana fad'in “what ?say it again you what”cikin 'kasa 'kasa da murya tace“ I Sayed I like you ”. Da sauri Adnan yace“does that mean you love me Sabrine”
“no ”was abinda Sabrine tace sannan ta Dora da fad'in “i just like you and didn't mention love”ta Yi maganar tana Kara murginawa a bed d'inta tana d'auko teddy d'in dake kusa da ita, jitai ya sauke wani numfashi a kunnenta cikin magana me Kamar Rad'a yace“this girl you give me headache , look Sabrine I'm a doctor but for now you are my doctor and am your patience please kikula da Mara lafiyanki mana Zuciyarsa zai buga” zatai bagana , yayi saurin sa wayar sa abaki had'e da fad'in “shiiiiiiiiiiiiiii please Sabrine”da irin shegiyar maganar Nan , irin ta bad guys d'innan Adnan yayi magana, jitai gaba d'aya tsigar jikinta ya tashi hakan yasa tayi saurin katse wayar ta lullube kanta da bargo , kirjinta Yana wani irin bugawa , zuciyanta yafara dakko Mata abinda ya faru jiya hakan, rintse ido tayi sosai tana Kare matse teddy d'inta
Jinta kashe wayar , Adnan yayi wulli da wayar ahankali ya furta“i Know you love me Sabrine kekanki baki fahimta ba you are too small, inaga komunyi aure saidai nai hakuri kafin na gogar dake
Turo 'kofar office d'in akai , d'ago Kai Adnan yayi Dan yaga wane babu ko nocking
Ganin me shigowar yasa ya kau da kansa gefe Yana dannan wayar sa yashiga rubutawa Sabrine messages Wanda yasan kanta bazai d'auka ba
“Adnan ka ganni shine ka kautar da kai”dan d'agowa yayi ya kalli safiya dawani shegiyar shiga Kamar zata club sannan ya maida kansa kan wayarsa yace“dakika shigo kinyi sallama ko kuma kinyi nock bare abaki damar shigowa“oh no beb ainasan gurin ka zanzo and I want to surprise you”kebe baki Adnan yayi had'e da fad'in while tell me meya kawoki”kamar zatai kuka tace“haba Adnan don't treat me like this mana haba tun a Paris nake binka and because of your na dawo Nigeria yet u still treat me like this haba why”
“kinga safiya please nace kibiyoni ne I told you ai you are not my type ni bahaka nakeson matata ta kasan ce ba gaskiyaa”anjiye Jakarta tayi with phone dinta tayi wani irin juyi had'e da fad'in “ya kakeso matar naka ta kasance Adnan please tell me wallahi I will make my self exactly like you want pls tell”
Mi'ke wa yayi yace“you came let because I finally meet my darling princess so please have patient ”yana fad'ar haka yayi rest room d'insa dake cikin office d'in had'e da rufowa Dan yasan yarinyar nan Bata da hankali tsaf zata biyo shi yarinya Kamar mayya
“what!!!” safiya ta furta tanabin kofar da Adnan ya rufe da kallo “u meet your darling like how, how could you do this to me”kawai tasa kuka ta d'au phone d'inta da Jakarta tabar office d'in tana kuka, kana ganinta kasan irin yaran masu kudinnane marasa tarbiya marasa kunya....