KWAILA CE

Chapter 5

by @nimcyluv

*馃寛馃槀茦WAILA CE馃槀馃寛*


*PAGE FIVE*


_馃槀 Sadaukarwa ga dukkan jama'ar da suke karanta wannan book 蓷in, billahi har raina ina matukar 茩aunar ku, ga shawara idan kun amince yau da posting gobe babu to zanna readmore 3 zuwa sama, idan kuma kullum馃槀 to aje a wanke hannu a sanya face mars sai abinda kuga gani馃槢_



"茒alha??"

Ta maimaita sunan baki bu蓷e, kai ya 蓷aga mata Jikinta duk rawa yake, cikin kwa蓳e fuska kamar zai kuka yace.


"Wallahi ni ban san sunanta ba, kiyi hqr Salame kinji?"


Dariya ta saka kamar cikinta sai 茩ulle, saboda yadda taga jikin Malam 茒alha na rawa kafin tace.


"To amma mene yasa kai ka蓷ai kake da wannan jelar? Allah dama zaka ban aro ni daman yau zani dandali nai wata yarinya dukan tsiya"


Kwa蓳e fuska Malam 茒alha yayi tare da 茩ara dam茩e gaban wandonsa yana Shirin 蓳arkewa da kuka ne kuma su Inno suka 茩arasu wajan.


Ganin hakan ne kuma yasa Malam 茒alha arta ana kare, cikin rashi sani kuma ya saki fitsarin wahala wanda shi kansa bai san dalili ba.


Saude ce ta kalli Salame tace


"Salame anyi baikon Inno yau, dan kiji auranta za'ai"


Dafe 茩irji Salame tayi sai kuma ta zube a wajan tana sakin ihu tare da fa蓷in.


"Shikenan, daga mai nono sai wacce za'aiwa Aure, wallahi sai na kai Inna 茩ara"


Tana fa蓷in hakan ta mi茩e tsaye tare da kallon su Saude da Inno tace..


"Muje ku rakani wajan Mai gari"


Gaba 蓷aya suka ranka ya tare da nufar fadar mai gari inda yake amsar korafin jama'ar garinsa.



Suna zuwa wajan Mai gari suka zube, da mamaki Mai gari yake kallonsu, kafin yaja numfashi yace.


"Lafiya ko kuma? Kuke ta zare ido menene?"


Saude ce ta zare idanunta kafin tace.


"Daman....Daman.."

Wani dake gefen Mai gari ya kalli Saude yace.


"Daman me??? Bana ma son shirman banza fa"


Bakin Saude na rawa saboda Maganar da akai mata mai kama da tsawa ta shiga nuna Salame da hannu tace.


"Daman Salame ce ta kawo 茩ara"


Ta 茩are maganar tana nuna Salame.


"Daman na kawo 茩arar Innata ne"


Da mamaki gaba 蓷aya suka kalleta tare fa蓷in.


"Kakar taki kikawo 茩ara? Akan wanne dalili to?"


Kai ta jinjina sai kuma ta fashe da kuka wiwi tare da nono Inno da hannu tace.


"Don Manzon Allah mai gari duba kirjin Inno"


Gaba 蓷aya mutanan wajan suka kalli Inno, cikin rashin sani da kuma rashin Fahimta Mai gari yace..


"Na gani,mene ya faru?"


Kuka ta 茩ara fashewa dashi tace.


"Ba kaga yayi 蓷an tudu gwanin sha'awa ba? Ni kuma ya kalli nawa a shafe kamar naka"



Ha蓷e fuska mai gari yayi tare da cewa.


"Hattara yarinya kiyaye bakinki"


Kuka ta 茩ara sawa tana fa蓷in.


"To ita saboda Babarta tana sonta ne yasa ta siyo mata nono gashi nan gwanin sha'awa kamar tumatir, nayi nayi da Inna ta siya min amma ta茩i, wannan ba mugunta bace dan Allah? Yanzu dan Allah dame zan shayar da jariri na?"


Gaba 蓷aya mutanan wajan suka saki baki suna kallon Salame, dake magana da dukkan zuciyarta da kuma gaskiyar ta"


"Ke tashi kiban waje shasha!!!"

Mai gari ya 茩are maganar yana dakawa Salame tsawa.


Da sauri ta mi茩e jiki na rawa, ta juya baya kuma ta sakar masu wata tusa ji kake Fuuuuuuuu dummmmm fittttftt!!!!! Gaba 蓷aya suka toshe hanci suna kwashe wa Salame Albarka.


***

Zannur ne tsaye sanye cikin wani lallausan ba茩in yadi, mai kyau sosai wanda ya 茩ara fito da kyan surarsa, idanunsa ya Lumshe yana cizon bakinsa kafin ya marai-raice fuska yana mai bu蓷e idanunsa tare da kallon Ummi yace.


"Ummi I'm full, Allah zanyi maki amai idan na 茩ara"

Ya fa蓷a yana tsotsar la蓳蓳ansa mai danshin yawo, Ummi dake tsaye hannunta ri茩e da Mug tace.


"Yanzu Babana haka zaka tafi garin mutane baka son cin abinci? Gashi baka da yarda"


Ya motsa fuska yayi kafin yaja numfashi yace.


"Ummi Allah yana tare dani fa, U don't have to be worry Kinji Ummina"


Ya 茩are maganar yana 蓷an yi mata 茩yak茩yawan murmushi, kafin ya cire hular kansa ya sunkuya Hannu Ummi tasa a saman sumar kansa tace.


"Allah Ubangiji ya baka nasara Babana, ya kare ka, ya kaika lafiya ya dawo dakai lafiya cikin Aminci da kariyarsa"


Ajjiyar zuciya Zannur ya saki tare da Mi茩ewa ya rungome Ummi, sakinta yayi yana kallon Abbansa daya ha蓷e fuska sosai alamar yayi fushi kafin yace.


"Sai rungumar tayi sanyi ni za'a Rungome Ni? Shikenan kuma tunda baka son addu'ar tawa"


Hannu Zannur ya sanya ya 蓷an bugi kafa蓷ar Abban nasa kafin yace.


"Stop it Abba"

Murmushi Abba yayi yace

"ok give me a beautiful hug my friend"

Rungome juna sukai kafin Abba yayi masa addu'a, Hasenat dake gefe ta sanya kuka tare da fa蓷in.


"So! Know one's care of me, daga me rungome sai mai addu'a Allah Abba Ina kishin Yahyaaa"


Dungure mata kai Zannur yayi kafin yace

"Ohyyyah come closer dear"

Rungome ta yayi kana tai masa addu'a, waje yayi yana fa蓷in "Bye Ummi,Abba, sweet sister"

A haka yayi waje ya shigar motarsa kai tsaye kuma ya fice daga cikin gidan tare da nufar 茦auyen Burbuwa dake ALBASU.


****

Zaune suke cikin Asibitin 茩auyen, Inno da Saude sai Salame,

Inno ce tace.

"Layi ya kusa kanmu, Salame mene zaki fa蓷awa likitan"

Murmushi Salame tayi kafin tai magana an kira sunanta,

Da sauri ta mi茩e tana ya tsuna fuska, mai kiran ne ya bita da ido ita kam ta maka masa harara, kana ta shige cikin 蓷an 茩aramin wajan da ake duba mutane.


Tana shiga likitan ya kalleta kafin yayi magana ta kwanta saman gado tare da yaye cikinta tace.


"Likita Awo nazu馃槀......




Sorry nifa nayi sa bisa sauke damuwa, wanda yake neman ingantaccen littafi, na zallar sarauta da zazzafar soyayya mai narkar da zuciyar mai karatu ya nemi ABU MALEEK akan 500 book 1 2 3, Soyayyar data fi ta Laylerh da Majanun kana ta huce ta TAITAINIK, uwa uba ROMOE DA JUILET馃グ馃グ wannan littafin is the best musamman ga matan aure 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment ***





Muje zuwa馃拑馃徑Ga Zannur zai sauka mene harshashen ku???????