Chapter 1&2
by @rahamakoise
๐ป๐ผ๐ป๐ผ๐ป๐ผ
*WANI JINKIRIN ALKHAIRI NE*
๐ป๐ผ๐ป๐ผ๐ป๐ผ
*Story and writing*
*By*
*Rahama koise ๐*
*wannan labarin cike yake da tausayi cin amana fadakarwa da iliman tarwa dadai sauran su*
*๐MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION๐๐*
*M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.๐ค๐ป```
***
____________________________________
*Wannan labarin a gaske yafaru banyi dan wata ko wani ba Wanda yaga labarin yazo dai dai danasa toh akasine ban yarda a chanzamin labari ba Wanda ya chanzamin ban yafeba.*
*BISMILLAHIR RAHAMANIN RAHIM DUKKAN YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA ALLAH MA DAUKAKIN SARKI ME KOWA ME KOMAI TSIRA DA AMINCI SA SUKARA TABBATA GA SHUGA ANNABI MU ANNABIN RAHAMA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) DA AHALINSA DA SAHABBASA DA MABIYANSA BAKI DAYA DAGA YANXU HAR I ZUWA RANAN TASHIN ALKIYAMA*
Chapter 1๏ธโฃโ๏ธ2๏ธโฃ
Wata budurwan yarinyan ce da bazata huce shekara 20 ba a duniya..doguwace fara salce tanada sirinrin fuska ka ka hanci siriri shifida akan fuskar ta ka bakinnan Dan karamin ka idanuwa tufarkalla Masha Allah gawani gashi da yadan kwato akan fuskar ta"Masha Allah yarinyan kota Ina tayi"kwace take akan wata "dattijuwar mata ga dukkan alamu dai"mahaifiyar tace "saboda suna kama sosai "farine kawai zata nuna mata"itama dattijuwar farace Amma ba Chan Chan ba tanada sirinrin fuska da karamin baki Kamar na diyarta"kana ganinta "zakaga kaman ta da diyar Tata sak" zaune suke suna Hira"Chan sai dattijuwar tace" Najuwa kitashi kihura Mana huta Kinga har biyar tayi faa"tashi tayi tace"toh Ayya meza a dafa"Wanda aka Kira da "Ayya tace koma mene kidafa Mana"toh"tace tatashi"...wai Dan madaidaicin kitchen naga tanufa "kitchen din babu laifi yanada kyau dankar tukunya tayi tafara haraman daura abincin dare"Ayya"nifa Gima zan dafa Mana ai akwai danbun namance ko"ayya"tace "eh akwai bari na dauko miki"tashi tayi tanufi wani Dan madaidaicin daki...tadauko mata danbun naman"...bayyi dauki wani lokacin ba takanmala komai fitowa tayi"tace "Ayya"yau "abi yayi dare harfa Ana Kiran mangari ba "Ayya ko da take alwala"tace "koya tseya yin salla ne"Najuwa tace "inaga toh bari nayyi salla na zubo Mana abinci"....daukan butan tayi itama tayi alwalan ta tayi sallanta..idar da sallanta kenan sai ga "Abi"yashigo "sannu da zuwa"sukayi masa "sanna Najuwa da karba abin hannun sa"....ta shinfidan masa darduba takawo masa ruwa sanna taje da zuba masa abinci itama taxu ba musu ita da "Ayya"...kawowa tayi ta ajewa "Abi nashi"sanna ta aje nasu"abi"kuwa tunxu wanshi yake ta kallon ta Yana me ALFAHARI da yadiyar tasa..sabida a koda yaushe haka take masa..
Cin abincin su suke Babu me cewa "ufan"harsu kagama ci suna kama cin takwashe komae takayi gurin "wanke wanke"....hada kayan wanke wanke take naga ta zauna tanayi...nace "o ni yarinyan nan Bata gajiya da aiki ne"๐.....Tana gama wanke wanke taxu ta zauna tace "Abi yau kayi dare"...murmusawa yayi yace "mamata wlh yau aiki ne sukamin yawa"...ayya "Abi"...."Ayya ne tace"nikam Abi"anyi dace kuwa"...shuru naga "abi yayi"ga dukkan alamu dai ba aiyi dace ba"...nufasawa yayi yace"inafa wlh yau su Abule da jinda sunban mamanki ace Dan uwanka Yana gudunka "kayi duniya "..shuru yasake yi da alamu jinjinawa yace "wato Ayya"Dana tafi kurinsu akan magananan inafara maganan naga sun chanzamin fuska daga me cewa Babu sai me cewa wlh bazayyi iya bani ba saboda banyi San lokacin da zankawo ba Kuma koda zankawo ma saina Dan Dede kamin na kawo inta kayice Miki da ya bani haushi har wasu kwalane ya zuba a idona๐๐...."nunfasawa ayya tayi"tace"karka damu Abi komai me wuce wane"..."Najuwa kuwa tunda babanta ya fara magana wasu hawaye ne ke zarya a kuncin ta..tun bama da taji wai har hawaye abin ta ya zubar duniya kenan da Dane Aida su" kawu Abule nema zasu bawa tayi mako..hmm Amma Babu komai duniyace ai"..."Abina".."na am najuwata"karka damu akan abinda su kawu sukayi maka"insha Allah gobe zanje gidan wanna makotanmu sabinna idan suna Neman me wanke wanke da shara zance zanyi musu kaga ko a aikatan ma kozamu samu abinda zamuci"..."abin yace "A'a Najuwa baza aiyi haka ba kibari kawai gobe zan Kara fita naga abinda Allah zayyi"A'a abin ka yarda Mana wlh zan iya"Ayya Wanda tun Wanda suka fara magana Bata samusu baki ba tace"Abin tunda tace zata iya kabarta tayi"Abin yace "toh ayya Amma kina ganin wanna shine hanyan da zamu samu kudin nan toh idan suce sunada shi faa"....tace toh ai "basu kadae bane barema insha Allah inaganin zamuyi dace"shuru yayi yace tohm"Allah yasa Amin"sukkace...........
Shin Kuna tunanin zata samu Aikin nan kuwa ko baza ta samu ba....kudai kawai kubiyoni a next page danjin yanda zata kaya๐๐๐๐
MORE COMMENTS
MORE TYPING
SHARE AND COMMENTS PLEASE๐
โ๏ธby rahamakoise๐