Chapter 3&4
by @rahamakoise
๐ป๐ผ๐ป๐ผ๐ป๐ผ
*WANI JINKIRIN ALKHAIRI NE*
๐ป๐ผ๐ป๐ผ๐ป๐ผ
*Story and writing*
*By*
*Rahama koise ๐*
*wannan labarin cike yake da tausayi cin amana fadakarwa da iliman tarwa dadai sauran su*
*๐MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION๐๐*
*M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.๐ค๐ป```
***
____________________________________
*Wannan labarin a gaske yafaru banyi dan wata ko wani ba Wanda yaga labarin yazo dai dai danasa toh akasine ban yarda a chanzamin labari ba Wanda ya chanzamin ban yafeba.*
*BISMILLAHIR RAHAMANIN RAHIM DUKKAN YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA ALLAH MA DAUKAKIN SARKI ME KOWA ME KOMAI TSIRA DA AMINCI SA SUKARA TABBATA GA SHUGA ANNABI MU ANNABIN RAHAMA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) DA AHALINSA DA SAHABBASA DA MABIYANSA BAKI DAYA DAGA YANXU HAR I ZUWA RANAN TASHIN ALKIYAMA*
Chapter 3๏ธโฃโ๏ธ4๏ธโฃ
*SAKON GAISUWA NA GAREKI KAWALLI ALLAH YA BADA ZAMAN LPY YA KAWO ZURIYA DANYI BA YASA GIDAN ZAMANKI NE AMIN*
************Asuba ta gari Kamar yanda ta saba idan tatashi sallan asuba Bata komawa bacci hakan ko akayi Tana tashi tayi Aikin gidan misalin karfe "Tara harta kammala komae jira kawai take Ayya tafito daga wanka su huce Dan ita ta gagara sutafi ko Allah zayyi sa suyi dace"..idan ita jiya ko baccin kirki batayi ba duk abinda akawa "Abita ya dameta"....a haka Tana cikin tunanin batama San "ayya harta fito daga wankan ba harta shirya"Ayya tace"kitashi mutafi".."toh"tace suka tafi"..wani tamtsememen gida Naga sun shiga "Masha Allah gidanna Yana da kyau wanna gidan shi ake cewa aljanna duniya"....ka mamakina nameyar idan sun shiga gidan zasu tseya kalle kalle kaman wasu yan kyauye..Amma kuma Naga akasin hakan saboda "gidan ma ko kallo bayyi ishe su ba"..."wani dattijun ne makimanin shekara 50 a duniya Naga ya nufo su "Najuwa bakinsa dauke da murmushi"isowa yayi "yace "Najuwa kece yau a gidanna"Ayya ko mamakine ya kamata a Ina yasan Najuwa Kuma kode Tana shiga gidanna ne Bata gama tunanin ba taji dattijun yace"Ina wuni"lapia"tace "dattijun yace"Najuwa Amma wanna ummanki ne ko"eh tace baba"Ayya ne tace dama kunsan junan ne"dattijun Wanda Najuwa ta kirashi da baba yace"ai Najuwa kullum idan taxu wuce wa mudun taganni a wajen sai ta gaidani take wuce wa "tohm anan nasanta Dan yarinyan tanada hankali da nutsuwa sosai"Ayya ko dataji anyebe Najuwa ba karamin Dadi taji ba"ayya tace "Allah sarki"......
"Najuwa"tace "baba masu gidanna sunana kuwa idan sunanan Dan Allah kayi Mana iso ciki gurin hajiyan gidan"eh suna ciki mushiga"binshi a baya suke har ya kawosu "parlour Babu kowa a parlour sai television da yake Kara kawai"Najuwa tace"Yana ji shuru faa kode basa nan ne"baba yace "sunana inaga suna sama ne bayyi rufe baki ba saiga wata yar budurwa da zasuyi sa anni da Najuwa tafito hannunta dauke da kulolin ga durkan alamu dai yar aiki ne"baba ne yace"Maryam Dan Allah kiyiwa hajiya magana kice tayi baki"...kallon su "najuwan tayi sanna ta gaidasu tace "toh"....nufan sama tayi Naga tashiga wani kofa bude kofan tayi Ashe nan ma parlour ne "sallama takeyi"sai Chan ga wata "mata da bazata huce shekara 40 ba amma tsebar hutu yayi mata yawa za kace yar 30 dinna ne"amsa sallaman tayi "tace"Maryam yadai"Wanda aka kira da Maryam tace"hajiya kinyi bakine"da mamaki tace baki Kuma nifa yau Babu Wanda nayyi dashi zan hadu dashi ko zayyi xumin amma dai bari naje Naga suwaye ne"...fitowa tayi "baba me gadi kuwa tunda take saukowa.. yace musu yauwa gatanan nabarku saikun fito "toh tukace mishi "hajiya tunda tasauko taga bakin fuskane ...zama tayi saman gujera..suko su "Ayya da Najuwa suna kasa"gaisheta sukayi ta "amsa sama sama Tana musu kallon Bata ganesu ba..Chan dai tace"bayin Allah sai dai ban wayeku ba"ayya tace"eh baki sanmu ba mu Muna bayanku ne ai yanxu ma Dan Allah wani taimako mukaxu nema gunki"hajiya tace "Allah yasa zan iya muku shi"nan dai Ayya takora mata bukatansu"hajiya" ko tace gaskiya inada masu aiki"wani irin yar sukaji daga Ayya har najuwan"shuru sukayi "Ayya tace tohm mungode tashi sukayi zasu tafi "hajiya dataga yanayin nasu sai tace "oh na manta kuxu wani Dadi sukaji a ransu suka komo "hajiya tace zan daukeki aiki Amma sai dai banawa aikin zaki ba...akwai Danna zakina mishi share share dasu goge goge idan kin yarda Amma kuma yaronan baya kasanna jibi zayyi dawo sai yadawo zaki fara aiki "jin sukayi sai Ayya tace "tohm Babu damuwa Allah kayimu jibin "Amin" tace sanna tace "toh diyata baki fadamin sunanki ba "Dan murmushi tayi tace "sunana Najuwa"wow nice name"hajiya tace"sallama sukayi mata suka fita..hajiya ko tun fitar su take musu kallon sani Kuma taji yarinyan da umma sun kwata mata a rai...Chan dai ta tseyar da tunanin tatashi ta hawa sama....
####"Ayya ko tunda tafita tace" Najuwa mungodewa Allah da yasa matanna ta daukeki aiki ga dukkan alama dai Babu ruwanta nifa matan ma ta kwanta mini a rai"Najuwa tace eh "Ayya nima Dana ganta wlh sai tamin kama da Anty rahama"ayya tace"nimadai inaso natuno dawa takemin kama Ashe da "rahama ne Allah sarki rahama ko yanxu a wani hali take"...Najuwa insha Allah Tana cikin hali me kyau ma...Ayyya tace Najuwa inaji a jikinan kaman rahama ta rasu"..Najuwa tace haba"ayya baki tabbatar da abuba zakice ta rasu tanana da ranta karki damu koman daran dadewa idan Allah yayi zaku hadu zaku hadu ai...hakane Najuwa....
_____isa gida sukayi fuskarsu dauke da murmushi "Abi na filin gidan a zauna yaga sunshigo a ransa yace inaga anyi"dace...samun gurin zama sukayi "Najuwa ta" gaidashi" ya"amsa fuskarshi dauke da murmushi yace Najuwa ta ga dukkan alamu dai anyi nasara ko"....?
A'a tace"abbi Alhamdulillah yace"Allah Miki albarka diyata Allah baki mijin nagari"Amin suka amsa dukan su.....
MORE COMMENTS
MORE TYPING
COMMENTS AND SHARE PLEASE๐๐๐๐
โ๏ธby rahamakoise๐