Chapter 5&6
by @rahamakoise
๐ป๐ผ๐ป๐ผ๐ป๐ผ
*WANI JINKIRIN ALKHAIRI NE*
๐ป๐ผ๐ป๐ผ๐ป๐ผ
*Story and writing*
*By*
*Rahama koise ๐*
*wannan labarin cike yake da tausayi cin amana fadakarwa da iliman tarwa dadai sauran su*
*๐MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION๐๐*
*M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.๐ค๐ป```
***
____________________________________
*Wannan labarin a gaske yafaru banyi dan wata ko wani ba Wanda yaga labarin yazo dai dai danasa toh akasine ban yarda a chanzamin labari ba Wanda ya chanzamin ban yafeba.*
*BISMILLAHIR RAHAMANIN RAHIM DUKKAN YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA ALLAH MA DAUKAKIN SARKI ME KOWA ME KOMAI TSIRA DA AMINCI SA SUKARA TABBATA GA SHUGA ANNABI MU ANNABIN RAHAMA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) DA AHALINSA DA SAHABBASA DA MABIYANSA BAKI DAYA DAGA YANXU HAR I ZUWA RANAN TASHIN ALKIYAMA*
Chapter 5๏ธโฃโ๏ธ6๏ธโฃ
*SAKON GAISUWA NA GAREKI KAWALLI ALLAH YA BADA ZAMAN LPY YA KAWO ZURIYA DANYI BA YASA GIDAN ZAMANKI NE AMIN*
______________________isa gida sukayi fuskarsu dauke da murmushi "Abi na filin gidan a zaune yaga sun shigo a ransa yace inaga anyi "dace....samu gurin zama sukayi "najuwa ta" gaidashi" ya" amsa fuskarshi dauke da murmushi yace "Najuwa ta ga dukkan alamu dai anyi nasara Koh"...?...A'a tace "Abbi"Alhamdulillah yace "Allah mungode maka ke kuma Allah Miki albarka diyata Allah baki miji nagari"Amin"suka amsa dukan su sanna Najuwa tace "Ayya Bari nashiga daga ciki nadan wuta Dan kaina namin ciwo sosai "toh sukace Mata sanna ta tashi tashige...shigarta ta kwata akan Dan madaidaici dakinsu tafara tunanin rayuwarsu a baya Wai yau itace da naiman Aikin aikatau๐ฐ๐ฐ๐ฐ๐ฐa haka dai tana tunanin ta har bacci barawo ya sace ta "Ayya da Abbi kuwa hiran su suka ciga ba dayi Ayya na bร shi labarin "hajiya rahama"yanda ta amshen su kaman Wanda tasansu dama" nan dai ta cigaba da bร shi labarin har lokacin "sallan azahar yayi tashi yayi yafita yaje masallaci "...ayya ma tashi tayi tayi alwala tayi sallah sanna tashiga dakin "Najuwa Dan tatayar da ita itama tayi sallan Koda tashiga baccin ta tatarar tanayi tashin tatafara Yi "Najuwa Najuwa Najuwa kaman amafarki taji "Ayya na tayar da ita budo idonta tayi tace "na am ayya"..ayya tace"tashi kiyi sallah lokacin sallah yayi tashi tayi taje tayi alwalanta taxu tayi sallah...idar wanta kenan Abbi ya shigo "sake gaidashi tayi Dan ita Najuwa a aladarta idan tayi sallan asuba,azahar la asar,magarif,issha duk sai ta gaida mutane....amsawa yayi sanna tatashi taje kitchen Dan zubo musu abinci....zubowa tayi sukaci bayan sun kammala suka fara Hira jefi jefi.......
******Yau takama Thursday kuma a yaune "Najuwa zata fara fita aiki tun safe takamala Aikin gidansu..tana gamawa tatafi gidan aiki da wuri idan a yau sadeeq yake zuwa..Koda tatafi "su hajiya har sun fara aiki itama dataga hakan kawai gaidasu tayi ..tace "hajiya inata sauri inxu Ashe har ma kunfara Aikin toh tunda naxu kibari nayi"murmushi hajiya tayi face"ai Najuwa idan babana zaixu ninake mishi girki da kaina saboda bayason ci abincin masu aiki shiyasa nake masa da kayina "๐๐๐๐ "hakane kam hajiya wasu basason cin abincin Yan aiki" eh tace"najuma tace Amma hajiya duk da haka Koda yanke yanke nema kikawo intayaki "toh " hajiya tace sanna ta Bata ringing din wayan "hajiya ce yafara ruri dauka wa tayi hadi da cewa "hello"daga chan bangaren kome akace naji "hajiya tace yanxu kenan baza a samu semosan ba Koda fakes dayane .. shikenan hajiya tace sanna takashe wayan tana Mai cewa yanxu Ina Zan samu wanna semosan gashi babana yau idan ban masan semosan nan ba bazai barni ba ohh Allah"Najuwa take yanka tumatur tace "hajiya Zanyi mishi na iya...hajiya tace"haba da gaske "eh tace "hajiya tace "kinsan baban nawa Dan ra ayine kindai iya sosai koh...?..tohm ke a Ina kika iya ne diyata..?Najuwa tace nayi cetere school ai hajiya..hajiya tace haba a wani gari ..Zaria tace Mata ..tace Aiko Zaria sun Ina snacks yanxu abinda za ai kitashi kibar yanka tumatur dinna asabe zuki karasa ita taje tayi semosan Dan yanxu haka saura 40 mint ya iso ...toh asbe tace sanna sukaci gaba dayin Aikin tasu cifa cifa hajiya tana Dan Jan "Najuwa da hira".....a cikin 30 minti suka kammala komai da komai suka jera akan draining table hajiya tace "Najuwa ka mukullin part na "babana nan kije kidan Kara gyara masa duk da nasa su asabe sun gyara kije kisake gyarawa danshi bayason gyaran su...nikuma Bari naje na shirya Dan jirginsu yakusa sauka saura minti goma...toh tace ta "amsa" mukullin tana Mai cewa a ranta wanna yaron wani irin yaro ne me shegen ra ayi komai yace bayaso harta gyaran dakinma bayaso su asbe suyi masa tohm Allah yasa nima innayi yace yayi...a hakan ta iso dakin Koda ta iso bataga abin gyara ba ta leka ko Ina ashare yake har toilet an wanke zuwa tayi parlour.. parlour ma a gyare yake tace "Wai nikam wani irin gyara yakeso ya wuce wanna kashe komai tas juyawa tayi zata fita sai tace Bari naduba ko akwai bona nasa turaren wuta Aiko Tana juyawa gashi gurin television nasa harda wani Dan karamin showglass..tace wanna dakin sai kace na macecec harada showglass abinma ita mamaki ya Bata da turaren tayi sanna tajuya zatafita Karin fita hijjab dinta ya Kama wani picture nashi da yake saman kan kujera ai kan kace me babu ya fadon kasa a fashe Kara kawai kakeji na glass"zaro idanun tayi tace "nashiga uku ni Najuwa garin gyara naje na Bata Abu yanxu ya zanyi....da taka tseyu wan nata babu abinda zaiyi ne yasa ta dogo picture din daya fashe ta tseya tana kallon picture dinna kaman tasan me fuskan shakara tayi da kallon picture din Bata masan har lokaci yaje ba kawai sai jin magana tayi a bayanta an daka Mata tsewa keeeeeee .. firgita tayi tajuwa iko Ido hudu suka hada da sadeeq wani faduwar gaba tayi Dan ganin yanda yayi Mata kwarjini tsewa tayi tana kallon sa yace "meya kawoki part dinna kuma ma mekikeyi a sunkuye...shuru babu magana da yaka Bata da niyan magana ne kawai ya kusu kansa dakin Dan ganin mai tayi Aiko Ido biyu yayi da picture nasa a fashe picture din tayafi so a ransa "what yace me kikamin wanna Aiko Najuwa Kara tsorata tayi da taka ya zaro idanun kamewa guri daya tayi tana jiran taji mai zaiyi Mata Aiko jiyawa yayi ya kwasheta da wani wawan Mari...dafe gurin tayi tana bashi hakuri tana hawayan Dan marinna ya shigeta ..itafa tunda take ba,a taba marinta ba gashi yau wani ya mareta Koda yake ba laifinsa bane ita ce da laifi data fasa masa picture nasa........
Share and comments pls๐
More comments
More typing
โ๏ธby rahamakoise ๐
***