Chapter 7&8
by @rahamakoise
๐ป๐ผ๐ป๐ผ๐ป๐ผ
*WANI JINKIRIN ALKHAIRI NE*
๐ป๐ผ๐ป๐ผ๐ป๐ผ
*Story and writing*
*By*
*Rahama koise ๐*
*wannan labarin cike yake da tausayi cin amana fadakarwa da iliman tarwa dadai sauran su*
*๐MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION๐๐*
*M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.๐ค๐ป```
***
____________________________________
*Wannan labarin a gaske yafaru banyi dan wata ko wani ba Wanda yaga labarin yazo dai dai danasa toh akasine ban yarda a chanzamin labari ba Wanda ya chanzamin ban yafeba.*
*BISMILLAHIR RAHAMANIN RAHIM DUKKAN YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA ALLAH MA DAUKAKIN SARKI ME KOWA ME KOMAI TSIRA DA AMINCI SA SUKARA TABBATA GA SHUGA ANNABI MU ANNABIN RAHAMA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)DA AHALINSA DA SAHABBANSA DA MABIYANSA BAKI DAYA DAGA YANXU HAR IZUWA RANAN TASHIN ALKIYAMA*
Chapter 7๏ธโฃโ๏ธ8๏ธโฃ
Bude baki "sadik daka Mata tsewa yayi yace" kina tseye kina kallo nan nizan kwashe miki..na baki nan da 5mint kamin inshiga infito kitabbatar da cewa kin gama kwashewa ...kuma Wai ma intambayeki meya kawoki part dinna har kikamin wanna ta adin ...hajiya ce tace "haba babana daga zuwa kuma saika hau yarinyan mutane da fada toh Nina sata tashiga part din naka ta gyara maka sauran bayanin Kuma idan kagama sai kafito namaka...juyawa tayi kan Najuwa "Najuwa kuwa dake mamanki yaushe hajiyan ta dawo nan ita ko hajiya kaman tasan abinda najuwan dake tunanin tace"najuwata kiyi hakuri please babana nan sai a hankali ai tun nadawo daga daukan shi naje parlour banganki ba naduba bedroom ma banganki ba na tambaya asabe tace ai tunda nasaki shara har yanxu baki fito har Zan koma daki kawai naji tsewan babana kaman Yana fada shine fa naxu na Taran taku yanxu dai kixu mutafi zansa "asabe ta gyara gurin "toh tace suka fita "sadik kuwa wani kulewa yayi Dan mai sa zaisata aiki "hajiya"ta hannata toh Wai ma wanna yarinyan wacece ....duk shika dai yake maganan shi kayanshi da yaga babu Mai amsa masa kawai ya shigewar sa Yana Shiga bedroom kuwa wani sassanyan kamshi ya bugi hancin sa sauke ajiyan zuciya yayi ya tseya yana karewa dakin kallo Dan gsky yau dakin yayi Masa kyau an gyara fasfas abun sha.awa zama yayi akan gadon Yana gunce igiyan takalmin shi...Yana gamawa ya Shiga toilet wanka yayi yafito ya tseya a gaban dressing mirror Yana tsene ruwan jikinsa da wani Yar karamin towel yanagama ya fara shafa mayu kansa da gani kunsan Mai tseda ne...yana gamawa yanufi hanyan woodruff budewa yayi ya dauki wani Riga da wando iya gwaiwa ya saka .
"Masha Allah yayi kyau kaman Dan larabawa"
Kara Sha turaren yayi yafito ya fara taka matatakalan Benin Yana saukowa a hankali Yana latse wayan sa.....
"Hajiya suna parlour a zaune suka farajin kamshin turaren dago Kai dukansu sukai.."
"Suna kallon sa tunba Najuwa ba Dan wani irin kyau yayi Mata a zuciyanta tace"gashi kyaukyauwa a fuska Amma bayi da kyaukyauwa halaiya"...
Bata Ida sake sake a xuci ba daga Ashe harma ya iso sun nufi"draining table"
"Kallon su ta tseyayi tana kallon yanda "sadeeq" yake zubawa "mommy shagoba akan sai ta bร shi a baki bayan tagama saving nashi..."
"Mommy" tace "babana Kai Kam Baga girma Wai ni Zan baka abinci abaki "yee Mana mommy"nawa nake nidin"..
"Mommy"tace lelle "babana gato dakan nan zakace nawa kace dafa kayi aure yanxu Dana wuta wlh kaga matar Kane zata baka a baki"...Bata "fuska yayi yace "mommy kibar maganan kawai kibani abinci "bร shi tafara Yi tace" Wai babana yanya. Lafiyanka kuwa ko yaushe naka maka zanchan aure sai ka ce nabar magana toh Wai yaushe zakai shekarunka faa sai karuwa su ynx faa kana 36 years ko sai ka Kai 50 years ne zakai aure sa anninka nawa sunyi aure harda ya'yan su ...daga masu biyar ,uku,hudu...Amma Kai. Kananan ko daya baka ajeba...."nikam ko kanaso saina mutu ne kamin Kai aure...tunda bakason Naga Yan jikokina...."
"Rufe bakinta yayi yace "mommy pls kibar maganan aure faa lokacin ne idan Allah yayi sai kiga ko gobennan nayi aure ....nikam mommy ki cire damuwan komai a ranki insha Allah very soon zanyi aure Kuma kiga Yan jikokinki keda kawai ...."mommy just pray for me Allah ya bani Mata tagari Wanda zata kulamin dake kaman yanda kike kula Dani....Dan Jan kunnensa mommy tayi tace" Kai ko babana akwai ka da wayo AMIN YA RABBI kullun cikin Yi maka nake..."
"Dariya sukasa har ya karasacin abincin baici wani daiyawa ba yace "mommy am okay"... where is my....kamin ya karasa ta Ciro Masa "semosa dama tasan sai ya tambaya....tura mishi gabansa tayi tace" gashi ko wanna ma sai na baka kaci a baki ne...dariya "yayi yace "no mommy zanci da kaina...dariya tayi. Tatashi tajeta gurin "Najuwa da take faman kallonsu kaman tv tasamu kawar da kan nata tayi tanadan Wasa ta yatsun hannunta ....."Najuwa nabarki ke kadai ko kinsan babana akwai shi da rigima idan ban zauna na bร shi ba bazai taba ci ba Koda yanada yunwan".... murmushi Tayi kawai...."mommy gsky wanna semosan yayimin Dadi waye yayi Amma ba a gurin da da kike siya bane bako wanna sunfi iyawa akan wanchan... wanchan dinna sai yaji Amma wanna komai daidai....dariya mommy tayi tace eh na chanza" ai Najuwa ce tayi "juyowa yayi Yana maimaita sunana a ransa...yace mommy Najuwa "wacece Najuwa Kuma" mommy tace gata nan"dagowa yayi suka hada idanu..jiyayi gabansa ya Fadi azuciyarsa yace kodai itace wanna Najuwa Abubakar Dan chanji...Kara kallonta yayi yace ..no wanna ba ita bace inaga kamace kawai wance Yar hutuce...Kuma ma Mai zai kawota aikatau...wanna maganar duk shi kadai yake a zuciyar sa....dauke kansa yayi yace.."okay Amma ta iya"tashi yayi yace "mommy zanje gurin safuwan"...a dawo lapiya tayi Masa yafita....fitansa Najuwa ma tatashi tace "hajiya nizan wuce lokacin girkina yayi"mommy tace kema tafiyan Zaki tohm shikenan kije kitchen akwai wani kula Zaki gani kidauka katafi dashi "toh tace hajiya nagode sosai Allah ya saka Miki da gidan aljanna ".."Amin y rabbi Babu komai ai....sallama tayi tatafi gida.....
WACECE NAJUWA
WACECE AYYA
WANENE ABBI
SU WAYE NE WA ANNA MUTANAN DA ABBI YAJE GURINSU NAI MAN TAYI MAKO SUKAKI TAYI MAKA MISHI..KUDAI KAWAI KUBIYONI DANJI SU WAYE NE...........
ALHAJI ABUBAKAR DAGGASH haifefan Dan garin maiduguri ne su SHI DA MATAR SHI HAJA HAUWA SUNAN KIRANTA DA ANTY yara hudu suka Haifa Dan su na fari shine Abubakar sai Mai bi Masa abule sanna sai Eli sai kuma autan su jidda su kadai iyayansu suka Haifa ALHAJI DAGGASH yanason Diya mace Amma Allah Bai bร shi ba Yana burin yaga ya'yan sa sun Yi karatu sun zama wani abu a duniya Wanda akeji dashi ...Koh gashi sun zama Dan ALHAJI ABUBAKAR tunda ya tashi shikam yanason ya zama Dan chanji,Abule Kuma yanso ya zama Dan kasuwa ., Eli Kuma baban doctor ne.., jadda Kuma engineer ne shi Alhamdulillah.....Dan abinda ALHAJI DAGGASH yakeson ya'yan su zama ko gashi Allah ya cika Masa burinsa sun zama Dan kaf garin maiduguri ansan dasu..."
Hajiya hauwa macece Mai girki da Kuma kyauta ga sanin ya kamata...ga Kuma kula da tarbiyan yaranta tanason daga ta hadan kansu Amma Ina su kam ba haka sukeso ba kowa yanama junansa bakin cikin kan abinda yake samu kowa na ciki na ciki....a family DAGGASH kuwa yaro baya wuce shekara 30 bayi aure ba kuma hadin gida ake musu bawai bare zaka dauko ba.. ALHAJI DAGGASH sunada family dai yawa Masha Allah.....
"Kowa wace Friday Ana family meeting...A ranar Friday da akaxu family meeting ne baban ALHAJI DAGGASH ya kawo zance aure yaran ALHAJI DAGGASH din yake cewa a cikin family suje su zaba wace tayi musu a aure musu sati Mai zuwa tunda kowa yanada gidan kansa kuma yanada abinda zai rike matan sa...idan Kuma bazasu zaba ba toh Susu zaba musu...
"Parlour shuru yayi Ana jiran aji Mai zasuce Abubakar ne yayi karfin Hali yace tohm Kaka kawai duk wace kuka zaba Mana yayi...kamin ya Ida makaa su abule da Eli sukai charaf sukace gsky mukam wanna hadin da akeyin nan bamaso mu akwai Wanda mukeso muma har munyi ALKHAIRI aure dasu..kamin ya karasa babaa ya doke masu baki yace baku da hankali ne abinda ake a family tukan a haifeku shine yanxu zanku chanza Mana toh baku Isa ba "wlh"kakasu ne yace Kai DAGGASH kyalesu tunda dai Basu so babu Dole suje su kawo Wanda sukeson mukuma insha Allah zamu basu ....kukuma Abubakar da jidda na zaba muku yaran kannen mamanku wato Kai Abubakar Aisha wace kasani da ayya Yar gidan"hajjafanne"Kai Kuma jinda na zaba maka "Fatima Yar gidan "Maryam kutashi kutafi Allah muku albarka kukuma ku sanar da wa anda kukeso akan za axu ai tmby zuciyansu fal da farin ciki suka tashi suka tafi..,. hajiya hauwa da taji abunda yaran nata sunkai bataji Dadi ba takirasu tamusu maganan Amma suka cije sukace su Sam bazasuyi "auren gida ba""
"Kyale su tayi tabisu da addua" ....suka fita kowa yaja mota sai gidajen Yan matan nasu ..... Abule shi wata sadiya yakeso Yar gidan wani tsohun senator "sadiya a rayuwata ta tsene talaka ko kadan kata da girman Kai Bata daraja naga ba da ita Sam kowa takashi take kaman takalmi ..ince har uwarta da ubantan ma sun tsene talakoki a rayuwar su....shi Kuma Eli wata yarinya yakeso Mai suna rukaiya..."rukaiya kuwa ma Bata ganin kowa da gashi Amma kwara ita akan sadiya itama ita kadai iyayanta suka Haifa..iyayan rukaiya akwai son kudi su idan ba Mai kudi ba basa bawa yaransu talaka su aure.."
"Sunko tafi suka samesu da maganan sukon amince"
"A binka da masu kudi a kwana biyu sukaje aka gama komai aka steda ranar bikin sati biyu masu zuwa ......"
"Abubakar kuwa wace zai aure Yar kanwar mamasu ce wato Aysha tanada hakuri gata da ilimin alqur,ani Mai girma...tadan taba bokon ma Amma iya kanta secondary suke tseya sai ai maka aure....."
"Jidda ma wace zai aure Yar kanwar mamasu ce wato Fatima "Fatima itama babu laifi tanada hakuri Amma idan katabota bazaku kwashe lpy ba itama tayi saukan alqur ani Mai girma itama iya secondary School ta tseya"...
Ranar Bata karya sai ko diyar iya daji kunya Alhamdulillah yau tagama Saturday a yaune a ka daura auren yaran ALHAJI DAGGASH A baban masallaci nan wato Al ANSAR MASHA ALLAH kowa yaxu ko ta Ina mutane sunyi yawa har babu Daman wuce wa....nan dai aka shafa fatiyan daurin auren ABUBAKAR DAGGASH DA AMARYAN SA AYSHA AMINU.......SAI KUMA ABULE DAGGASH DA AMARYAN SA SADIYA ABDULLAHI...SAI KUMA ELI DAGGASH DA AMARYAN SA RUKAIYA KABIR. SAI KUMA JIDDA DAGGASH DA AMARYAN SA FATIMA IBRAHIM MASHA ALLAH AURE YA DAURI ZUKAGA MURNA GURIN ANGOYENNANA BABU MAGANA
"MISALIN KARFE biyar na yanma akakai amare gidajen su Alhamdulillah gidajen amaren kam babu magana Dan kowa yayi iya bajintar sa Masha Allah sai dai muce Allah Basu zuria dayi ba...."
BAYAN SHEKARA HUDU DA AURE
"Alokacin Abubakar yanada ya guda daya Mai sunan mamansa Ana KIRANTA"NAJUWA" sai Kuma abule yanada yara biyu wato "hajara Mai sunan mamar sadiya sa Mai suna babansa wato "DAGGASH ANA KIRANSA DA AMMAR..."....."SAI KUMA ELI yanada yara biyu shima wada matarsa rukaiya ta Haifa twins wato "HASANA DA USAINA" SAI KUMA JIDDA SHIMA YARSA GUDA DAYA NE MAI SUNA"MAMANSA WATO"HAUWA ANA KIRANTA DA RAJUWA" TOH TUNDAGA NAN MATAN ABULE DA ELI SUKACE SUN RUFE HAIHU YA ISA MAZAJEN SUMA DAMA BA MASU SON YARA BANE SUKA YARDA SUKAI FAMILY PLANNING"
"MATAN ABULE DA ELI KWATA KWATA SUN TSENI MATAN SU ABUBAKAR DA JIDDA SBD SUNGANSU YAN GUDANE SU KUMA GIDAJENSU YAFI KYAU AKAN NASU SHIKENAN SUKA DAURA KARAN TSENA MASU KO YARANSU BASA BARI SU RABI SU NAJUWA DA RAHAMA TUN ABIN YANA DAMUN SU NAJUWA DA RAHAMA HAR SUMA SUKAXU SUKA SHARE SU BASA MUSU MAGANA HAKA KOWA AKE RAYUWAR SA BABU RUWAN KOWA DA DAN UWANSA KO SU ABULE SAMA SAMA SUKE DASU ABUBAKAR SBD ZUGINDA MATAYENSU SUKE MUSU...."
"BAYAN AUREN SU AYSHA NE BABAN AYSHA YA KARA AURE YA AURE WATA BARE..WANDA ITA BA YAR FAMILY BANE ..."SUNAN MATAN DA YA AURA MUNIRA"...
"MUNIRA "Bata da mutunci ko kadan Bata bawa su Kaka da mamam daraja a sunan Wai surkanni ta sai bitseranci take musu gata dabin bokaye da malamai idonta abude yake ..dan koshi abban Aysha a gurin cin abinci suka hadu tunda ta kyale Masa Ido tagansa taji tana sonsa shikenan tarara shishige Masa tun baya kulata har yanxu yafara kulata Kashi har ya aureta...."akwai ta da masifa yau zaman "lpy gobe fada"..."dama ita tunda taxu Bata Shirin da maman "Aysha kullun sai ta zageta Amma maman Aysha ko takula"sbd ita Bata da hayaniya shiyasa Bata kulata".......
Shekaranta daya a gidan ta haifi yarinyan mace..
Ranar sunan yarinya tace suna maman MUNIRA sbd borin da tatayar babu yanda ya iya ya sawa yarinya suna"RAHAMA"..tunda ta haifi yarinyan nan ta daura Mata son duniya ga burinda take kam yarinyan...
PLEASE SHRE AND COMMENT๐๐๐๐
Ga tseraba Yan uwa
Yar uwa yanda Zaki gyara jikinki
Kisamu Lalle kurkum madara zuma qunduwar kwai
Ki hadasu ki kwaba ki zuba ruwa sai kidaurashi kan wuta idan yayi tafasa daya zuwa biyu saiki sauke idan ya danyi sanyi saiki shafa jikin ki dashi idan yayi minti 20 ko 30 saiki murzashi kije kiyi wanka but banda sabulu ko soso
TAKU HAR KULLUN MAISON FARIN CIKINKU
DAN ALLAH KUMIN SHARE AND COMMENT INDAI KUNASON INA MUKU TYPING AKAN LOKACIN TOH KUNJI ABINDA NAKE BUKA TA
.......โ๏ธby rahamakoise ๐..***