Chapter 9&10
by @rahamakoise
🌻🌼🌻🌼🌻🌼
*WANI JINKIRIN ALKHAIRI NE*
🌻🌼🌻🌼🌻🌼
*Story and writing*
*By*
*Rahama koise 😘*
*wannan labarin cike yake da tausayi cin amana fadakarwa da iliman tarwa dadai sauran su*
*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
*M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻```
***
____________________________________
*Wannan labarin a gaske yafaru banyi dan wata ko wani ba Wanda yaga labarin yazo dai dai danasa toh akasine ban yarda a chanzamin labari ba Wanda ya chanzamin ban yafeba.*
*BISMILLAHIR RAHAMANIN RAHIM DUKKAN YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA ALLAH MA DAUKAKIN SARKI ME KOWA ME KOMAI TSIRA DA AMINCI SA SUKARA TABBATA GA SHUGA ANNABI MU ANNABIN RAHAMA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) DA AHALINSA DA SAHABBASA DA MABIYANSA BAKI DAYA DAGA YANXU HAR I ZUWA RANAN TASHIN ALKIYAMA*
FANS PLSS KUYI HAKURI KUNJINI KWANA BIYU SHURU WLH RASUWA AKA MANA SHIYASA AMMA KUYI HAKURI PLS
INA MTUKAR SONKU SOSAI😘😘😘😘
Chapter 9️⃣↔️1️⃣0️⃣
_____________"shekaranta daya a gidan ta haifi yarinyan kyaukyauwa ce Masha Allah kaman ubanta gata fara Sol d ita
Ranan suna yarinya taci sunan maman munira saboda borinda tatayar akan lelle sunan mamanta za a sa Babu yanda Aminu ya iya haka yasawa yarinya sunan"rahama.."MashaAllah suna yayi suna dan Babu Wanda baixu ba bangaran munira man sunxu bangaran AMINU ma sunxu..!
"Anyi suna lapia kowa ya watse aka bar Mai jego.munira...!
"Bayan sunan Aisha ce taxu kallon baby rahama tunda daga yarinyan taji takwata Mata a Rai sbd Aisha tanason yara sosai Kuma gashi Bata da kanne sai wanna shiyasa take sonta sosai...ai kuwa kwana biyu tanayi tana zuwa gida Dan kallon baby rahama a hakan baby rahama tafara girma Kuma ka shakuwan Mai yawa tashiga tsekaninsu d AISHA harma tafison Aisha akan mamanta sbd munira bame irin kula d yaronnan bane sai dai komai Kai Babu RUWANTA..:
A hakane rayuwa tayi tatafiya yayiwan da kwanakin mu sau raguwa suke...har ga ynx rahama nada 5 years a duniya..yau ne ake birthday party dinta sbd munira ta shirya kayataccen party....Aminu Kam Hana ai birthday dinna yayi dake munira bajin maganan sa take ba yasa ta hada Mata birthday din..Masha Allah guri ya kayatu kowa yaxu anci ansha an bawa baby rahama kyaututuka dadama bayan an Gama birthday dinne da Aminu ya shigo shine yake ganin abinda ya faru anane sukai ta sa insa da munira akan maisa batajin maganan shi sai d ya hanata Kuma tayi nandai ranshi ya baci ga dama hakuri kawai yake da Ita nan dai ya dalla Mata saki biyu..tashin hankali kenan munira ko ko a jikinta sbd dama tagaji dashi itama🤥🤥🤥🤥a Daren ta kwashe kayanta tanufi gidan su taxu zata fita da rahama AMINU yace Babu inda Zaki tafimun da ya'ta tayi ta masa masifa harda Zaki Amma yaki Bata ya jawo hannu yarsa suka nufi dakin maman Aisha...
Fita tayi tace wlhi baka Isa karabani d ya'ta ba sai naxu nadauke ta ..maman Aisha ko tanajin su Amma abin baiyi Mata Dadi ba d aminu yashigo da bby rahama magana ta fara Masa ya dakatar d ita haka ko Babu yanda ta iya tayi shuru...haka dai rayuwa yayi tatafiya bby rahama na gurin maman Aisha ko Kuma gurin Aisha na suka kara shakuwa sosai......
Munira ko data nufi gida babanta yace maiya kawota nadai tafada masa karya d gsky shikam baban babu abinda yace Dan yasan karya take Masa kawai yace Mata munira kiji tsoron Allah ba gidan kikeso ba toh gashi kin samu ai sai ki cinye gidan ita Adaman dame kika fita da ta zauna a gidan mijin nata maman munira ne tace Waikai alhaji Mai hakane taji d tozalcinda yaron nan yayi Mata ne ko taji d abinda kake Mata ne Zaki yata kyale shi ai dama bazai taba ganin laifinshi ba sai naki..tashi Alhaji yayi yabar musu guri Yana Mai cewa ai dama kekike biyata Allah dai ya shiryaku... AMIN sukace
Mama tace" ke Ina Mai sunan ko itama kin barta a Chan ne"..?
"Eh ya hanani tawowa da ita mama tace aikuwa Bai Isa ynx dai kikwatar d hankalinki baby rahama kaman taxu gurin mune amma Kuma bayanxu zamu dauke taba sai mun bari sun manta da ita kamin mu dauke ta yanxu nuna musu cewa zamuyi Bai damemu ba...dariya tayi tace shiyasa nake sonki mama🤥🤥🤥🤥kaji banzan uwa faa hmm
Bayan sati biyu mama d munira ne suke zaune munira na hada Kaya akan cewa zatatafi kaduna gurin kanwar mama...mama tace munira yau zamuje mu dauko baby rahama Dan da ita Zaki tafi...mama tayaya toh kike gani zamu dauketa...mama tace zuwa gidan zanyi nida kaina na Danko ta zance dubata naxu Yi daga nan nace taxu ta rakani waje ke Kuma daga nan kinxu d mota sai kawai kidauke ki wuce...tafawa sukai tace mama gsky kin iya plan😆😆😆
Aiko hakan sukai mama taje gidan an karbeta hannu bibiyu bayan sun gaisa tace Ina baby rahama mama Aisha tace tana gurin Aisha a daki Bari na kirawo ta tas hi tayi takira baby rahama mama Kuma ta wuce daki ai daganin haka maman munira taje baby rahama suka wuce waje..:
Bayan maman Aisha tafito ne taga wa am Babu maman munira taleka ko Ina Babu ita Babu rahama tanakan dube dube ne AMINU ya shiga "tambayan ta yayi nata fada masa shuru yayi yace kyale su susuka sani nasan dai duk d Daren dadewa zata maidota..Aisha hayani yace ya fito da ita tace Mai ne "nan mama tafada Mata Aisha tashiga damuwa sosai sbd sunsaba. Da baby rahama🥺🥺🥺🥺🥺a nan ne karshen kaninta d baby rahama
Munira kuwa naganin mama tafito da ita suka shiga mota sai kaduna...tofah a kadunan ne gurin kanwar maman munira har baby rahama tayi karatu harta girma aka Mata AURE da wani Alhaji Ahmed dola Mai kudin gsk ne shekaran su daya suka haifi yaronsu da namiji Mai sunan sadik wato sunan baban ALHAJI Muhammad dola kenan shine suka ce mishi babana suna zaune a garin maiduguri nan anguwan byee pass......
Najuwa kuwa babanta sanadi Yan barinsa aiki shine ..akwai wani chanjin da sukaine tohm yayi Dade faa akwai wani Abokin aikinsa da ya Masa Shari ya rage kudin tohm da a ka kamash da hakan ne aka bàshi hutu akace yaje sai sun nemesa Kuma Dole kudin da ya rikenan sai ya biya 5millon Allah sarki Abubakar a lokacin baida kudi sosai gsky kudi kadan ne a gurinsa nandai yaxu guda yafadawa ayya .."ayya tace kawai ya siyar da wanna gidan da suke zaune ya biya kudin Allah Yana tare dasu.tunda dai yasan bàshi ya yayi ba .🥺🥺🥺
Abbi yace "toh idan nasiyar ina zamu koma gashi nikuma Banda wani gidan da zamuje..tace Babu komai kaidai kawai Kai abinda nace maka yanxu zanje gida nasanar da baba toh yace mata..hakan ko yayi yasa a kasuwa ya siyar ya harhada kudinda yakai kimanin million 5 ya Kai
Masu kudin
Ayya ko fitanta tanufi gidan babanta taje tafada musu abinda yafaru nandai Aminu yace shikenan indai gidan zamane Kam akwai wani gidana a byee pass Amma ban inda karasar d ginin ba kuje kugani inhar zaku iya zama...wlhi Nima da inada kudin ynx Dana karasa muku Babu komai tace tayi maishi godiya tanufi gida tafadawa Abbi abinda suka cewa yayi muje mukalla gidan sbd yau mutanan ne zasuxu gidan toh tace sukaje suka gani Babu laifi gidan yanda kyau daki biyune sai bangida a waje sai Kuma kitchen Amma Kuma duk Babu kofofin d window din a hakadai suka zauna a wanna gidan yau Dadi gobe Babu dadi gashi. Abincin d zasu cima kakaransu yake..shine faa Yama Ayya magana aka zaije ya rogi kannen nasa ayya Bata so ba Amma Dan ganin ya damu tace ya tafi Koda yaje gurinsu goranta Masa suka farayi Wai yaa Abubakar sai yanxu. Da baka da kudin katuna damu lokacin da kake da kudin ai kokallonmu baka yi tohm gsky dai mukam yanxu banmu da kudi kaje ka roka a gurin dangi😩😩😩😩🥺
Abba juyawa yayi Yama kasa magana yace "a duniya dama idan Abu ya sameka Yan uwanka zasu iya juya maka baya shere kwalan da ya zubo Masa yayi sanna yace ngd yanufi gida yafadawa ayya shine sanadiyan neman Aikin da su Najuwa sukai kenan .
Mu dawo kan labarin mu☺️☺️
Fans kuyi hakuri pls akwai kurinda nai kuskure a baya nace muku sai da Aisha tayi aure kamin babanta ma ya Kara aure tohm a gsky kuskure aka samu ba haka bane sai da baban yayi aure tukun AISHA aka musu aure...kunji gsky pls kuyi hkr Dan Allah🙏🙏🙏
.
MORE COMMENTS
MORE TYPING
SHARE AND COMMENTS PLEASE🙏
✍️by rahamakoise😘