Chapter 11&12
by @rahamakoise
🌻🌼🌻🌼🌻🌼
*WANI JINKIRIN ALKHAIRI NE*
🌻🌼🌻🌼🌻🌼
*Story and writing*
*By*
*Rahama koise 😘*
*wannan labarin cike yake da tausayi cin amana fadakarwa da iliman tarwa dadai sauran su*
*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
*M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻```
***
____________________________________
*Wannan labarin a gaske yafaru banyi dan wata ko wani ba Wanda yaga labarin yazo dai dai danasa toh akasine ban yarda a chanzamin labari ba Wanda ya chanzamin ban yafeba.*
*BISMILLAHIR RAHAMANIN RAHIM DUKKAN YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA ALLAH MA DAUKAKIN SARKI ME KOWA ME KOMAI TSIRA DA AMINCI SA SUKARA TABBATA GA SHUGA ANNABI MU ANNABIN RAHAMA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) DA AHALINSA DA SAHABBASA DA MABIYANSA BAKI DAYA DAGA YANXU HAR I ZUWA RANAN TASHIN ALKIYAMA*
Chapter 1️⃣1️⃣↔️1️⃣2️⃣
Mun dawo labarin mu
_____________"mommy tace "kema tafiyan Zaki tohm shikenan kije kitchen akwai wani kula Zaki gani kidauka kitafi dashi"toh tace "hajiya nagode sosai Allah ya saka Miki da gidan aljanna..."AMIN YA RABBI Babu komai ai....:
Sallama tayi tanufi hayan kitchen wasu kuloli ne masu kyau a aje guda biyu dauka tayi tanufi kofar fita Tana Mai cewa "hajiya na dauka natafi sai Kuma gobe idan Allah ya kaimu.."toh hajiya tace pls gobe kixu da wuri inason Zan aikeki kasuwa "tohm tace sanna tatafi...:
A hanyar ta na tafiya ne taji Ana Kiran "Kee da har bazata juya ba Kuma kawai tajuya..wata budurwa ce da bazata wuce sa arta ba tanufo gurinta da murmushi a fuskar ta tace 'kiyi hakuri faa da tseyar dake da nai Kuma nace Miki keee sbd bansan sunanki bane shiyasa nace Miki Kee Amma ya sunanki duk maganan da take matan nan murmushi ne akan fuskar ta..:
"Sai yanxu najuma tasamu bakin magana Dan gsky d farko taji shakkar yarinyan da Kuma taga yanayinta shine tasaki rai...Ayya Babu komai wlh sunan najuma Kee faa.."?
"Nikuma sunana halimatu sadiya Amma Ana kirana da halee baby Ina nan anguwan da zama ga gidan mu chan kullum idan naxu daga school Ina kallonki kina wuce wa inason muzama friends ne idan Babu damuwa kullun inason Miki magana Amma dake bansan sunanki ba shiyasa...☺️☺️
"Ayya Najuwa tace Babu damuwa Nima Ina ga chan gidan mu ai Babu nesa tsekaninmu😊😊😊
"Halema tace ai Babu nesa Kam yanxu Ina zakije..?
"Gida zani tafada..haleema tace tohm Bari na rakaki tunda yanxu munzama friends kawo na tayaki tana Mai Mika Mata hannu zata karba...Najuwa tace A'a kibari wlhi Zan rike muje kawai halema tace"nifa gsky ban yarda ba kawai kikawo Babu yanda ta iya haka ta Bata suka fara tafiya Basu wani tafiya sosai bama suka iso...
"Sallama sukai ayya da Abbi na zaune suka "amsa sallama Shiga sukai..Najuwa tafara gaishesu sanna halema ma ta gaidasu "amsawa sukai da sakin fuska sanna Ayya tace da shuwa Najuwa Huda mine..wanna wacece"..?
"Najuwa ce itama ta Mai da mata da shuwa tace ayya " kawata ce sunanta haleema a kusa da gidan hajiya rahama take...Dana Gama magana ta juyo Kam haleema da cewa "haleema ga Ayya da ABBI na Kara gaidasu tayi "ayya tace "lpy klau haleema ygd "...lpy tace sanna Ayya tace toh kushiga Mana "tohm sukace suka shiga Najuwa tanufi hanyan kitchen halema kuma jiranta...
Aja kulan tayi sanna taja haleema suka shiga daki "haleema kallon dakin ta tseyayi yanda dakin yake a ranta tace"Kai wanna gidan baiyi kallan Najuwa ba sam'..tana cikin magana d zuciyanta ne taji Najuwa nacewa ki zauna Mana "
Haleema tace Kinga Najuwa Bari kawai natafi tunda Naga gidan ku insha Allah zanna zuwa Miki da fatan dai kema zakina zuwa min.."?
"Eh Najuwa tace "tohm Amma ai ko ruwane kya tseya na baki ko Babu komai wlh Najuwa bar ruwan nakoshi "tohm tace Mata nagode sosai haleema muje naraka ki fitowa sukai ayya d Abbi sukace har Zaki tafi Kuma kitseya muci abinci Mana A'a tace wlh ayya na koshi tohm sukace tayi musu sallama tatafi Najuwa ta rakata har bakin kofa kamin tace tohm sai kinkara zuwa"halema tace toh saikin ganni..wucewa tayi itama Najuwa tashiga gidan....
"Zama tayi tace Ayya kinsan a Ina muka hadu nan dai tabasu labari Ayya tace ayya ga yarinyan daganinta tanada hankali Amma duk da haka kikula faa sosai sbd wani Zaki gansa a fuska Mai hankali Amma a badini Kuma Bai da Hali Mai kyau Amma duk da haka dai Allah yasa wanna tazama nagari "AMIN tace sanna tace "la nifa hajiya rahama taban Abu a kula na kawo bansan komai bane Amma Bari naje na dauko nagani Dan yunwa nakeji Kuma nasan bakuci abinci bako .."?
"Ayya tace Allah sarki gaky mungode sosai kaman tasan yau Babu abinda mukaci😁
Tashi tayi tanufi kitchen kulolin ta dauko ta kawo sanna taje ta dauki pleat da ruwan wanke hannu tafiso ta zauna Tana bude kulan "saimo ne da miyan agusi dataji Naman kaza sai Kuma semosan da tayi a gefen saimon tun kamin taxu ba tafara santi...😅
Zuzubawa tayi sanna tatura wa kowa pleat nashi cin abinci suka fara sai da suka Gama ta kwashe komai ta maiyar na wankewa ta wanke na gyarawa ta gyara sanna taxu suka fara Hira da iyayen nata tana Mai Basu labarina ai semosan da sukacin nan ita tamusu...Abbi ne yace haba Wai dama baki manta yanda ake ba yau shekara nawa rabonki da yin wanna abun..."la Abbi wlhi ban manta ba Allah sarki sai natuna da Zaria Abbi yaushe zaka Kara kaini ne gurin wanna Abokin naka da yaransa sunada girki wlhi sosai.."?
Abbi yace"Allah sarki mustapha ai ya Dade da barin Zaria gsky yanxu bansan inda ya koma ba dake mun Dade bamu hadu ba Kuma gashi yanxu Banda number nasa...ai mustapha mutumin kirkine..:
Sai yanxu ayya tayi magana "tace Allah sarki jifa sanadiyan su kika koya wanna abun gashi yau tayi amfani Kai Allah ya biyasu da gidan aljanna Amin sukace sanna sukaci gaba da hiransu...
Bari mu koma bangaransadik b😊😊
Sadik kuwa daya fita gidan su safuwan ya wuce Koda yaje safuwan din Yana hara bar gidan su Yana Shan iska ..Dan sadik kamin yaxu sai da ya kirashi a waya akan yanana hone yayi Mai gadi ya bude shiga yayi yayi parking motan sa kamin ya fito suka fara gaisawa da German suna gan gaisawa ne safuwan yaxu rungume juna sukai Yana cewa Abokina sanna da zuwa yaushe a gari haka mushiga daga ciki...."!
Kuyi hakuri da. Wanna wayata Babu charge🙏
MORE COMMENTS
MORE TYPING
SHARE AND COMMENTS PLEASE🙏
✍️by rahamakoise😘