chapter 21&22
by @autarmama
👰👰AMARYAR ZAMANI👰👰
SHORT AND BRIEF STORY
*STORY AND WRITTING BY SALMEERT (AUTAR MAMA, ƳAR LELEN ROYAL STAR CE🧚♂️🧚♂️🧚♂️*)
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
***
```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCINMU*
HAPPY SALLAH ,INAYIMA DUKKAN DAUKAKIN MUSULMAN DUNIYA BARKA DA SALLAH FATAN ANSHA RUWA LAFIYA, ALLAH YA MAIMAITA MANA.
Assalamu alaikum,ma Abota bibiyar litattafan Salmeert Sani Salman(Autar Mama, Ƴar Lelen Royal Star🧚♂️🧚♂️🧚♂️)to yanzu ma ina farin cikin sanar daku littafin na , na YAR GAN-GAN.
littafin na kuɗine idan kina bukata zaki iya fara biya tunkafin free page yaƙare,gamai son littafin Yar gan-gan zai turo da kuɗinsa ta wannan account din👇
Umma Salma Sani access bank 1499884120
idan kuma kati ne zaku turo katin MTN ta wannan number ***
Bamu son VTU ba zamu kar ɓaba.
idan kin turo kuɗin zaki turo mana da shaidan kin biya ta wannan number ***
Normal group 200 only zakuna samun page daya (1) a rana
Special group 300
zakuna samun page (2) a rana duk wanda ki kaga ya miki sai ki shiga.
bashi kaɗaiba zaku ringa samun litattafai na irin su.
1)Rayuwarmu Ayau.
2)Bara gurbi.
3)Amaryar Zamani.
4)Rayuwar Farouq.
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
FREE BOOK.
PAGE 21&22
"""""""""""""""""""""Suma su AA mara mata baya sukayi, gasar gudu a ruwa suka dungayi daga bisani koma suka wuce Lambun gidan har rige-rigen karasawa ake kusa da bishishirya mangwaro suna zuwa gurin ba wata wata, Miemie ta kama reshe ta ɗane kuma ta hana kowa hawa, saidai ta miƙo musu bibiyu, magrib ce ta fara kawo kai hakan yasa suka koma cikin gida domin fara shirin zuwa dinner , wanka duk suka shiga bayan sun gama suka dauro alawala, kafin su gama Sallah mai makeup tazo sai da aka gamayi musu tukunna aka tsantsarawa Miemie ta ta,hmmmmmmm abin ba'a cewa komai saidai ace Masha Allah ,domin duk Yau sunfiyin kyau.
kafin a gama makeup din Anguna sukazo daukar yan mata domin kaisu gurin dinner din ,kasantuwar duk an gama ma yan matan, makeup din nasu hakan yasa suka fita domin tafiya.
Miemie kawai aka bari da mai makeup, itama kafin a gama mata sai ga Ango yazo, saida ya yi dan jira kadan kafin a gama mata.
bayan an gama mata ,a tare suka fito shida ita liƙe da juna, sai kace wasu mayen karfe, mota daya suka shiga aka jasu sai gurin, dinner wow gurin ma ya tsaru iya tsaruwa sosai yake kyeli.
bayan zuwansu MC ya yi sanarwar zuwansu kusan 3 minutes sai ga Yan mata sun fito daga cikin holl din , da Samari ,direct bakin motar su Miemie sukayiwa tsinke, fitowa sukayi a motar mortar layi Yan matan da Samarin ,sukayi Mace da Namiji, Mace da Namiji ,akasa su Miemie tsakiya .
tafi suke a hankali,a hankali romantic music aka sakar musu, sai yanayin yarda suke takun ya bada wani yanayi na daban.
cike da shauƙi da farin ciki suka fara rawa, mai ban sha'awa , a haka har suka shiga cikin holl din sosai suka birge mutane ganin yarda sukeyin rawar a natse sannan cikin iya sarrafa jiki, takunsu dai-dai sukeyi, abubu alamar rashin iyawa , hakan ne zai tabbatar ma dacewa sunyi practicing din abin.
ahaka har suka kai Amarya da Ango gurin zamansu.
suma suka koma suka zauna, barka da zuwa akayi kowa sannan akayi addu'o'i aka bada biography din Ango da kuma na Amarya daganan kuma aka kira, kawayen Amarya suyi rawa,aikuwa sun zuba show domin yarda sukeyin rawar kamar ba Yan Nigeria ba kai ka dauka bakin Indiyawa akayi ,sosai suka iya sarrafa jikinsu gurin rawar ,ai kuwa sunsha liƙi sosai.
bayan sun gama ne, suma Abokan Ango sukayi nasu daga nan kuma sai Amarya da Ango sukayi.
woooohuhoo,tab karkuso kuga yarda Miemie take rawa , tana jujuya hips abin sai ya baka mamaki yarda take rawar kamar ba ita ba, sai wani karye - karye take.
bayan sun koma gurin zamansu ne, aka fara gabatawa mutane da abin taɓawa dangin su, cake drinks da dai sauran su.
Miemie naga ta ware dadu AA tana fada musu magana sai kuma naga sun kwashe da dariya, komawa dukayi mazaunin su.
chen kuma sai naga AA ta nufi gurin MC sako ta bashi ta koma gurin ta.
"tooo dan Allah muna bukatar ganin Amarya da kawayenta cikin wannan filin", cewar MC ai bai kara rufe baki bama Miemie aka tashi ana gyara yar wedding gown din dake jikinta.
suma su AA sai gashi sun fito cikin tasu dogayen rigunan masu kama da weeding gown din.
wata wakar turanci aka sakar musu mai shegen zafi, sosai suka fara taku da rawa a jere kamar wasu tarwaɗaye, sosai suke rawar step by step har akazo karshen rawar ,chanja tsarin rawar sukayi ya zamana sunsa Miemie tsakiya, sosai aka fara yimu ɓarin naira, hakan ne kuma ya kara musu kaimin yin rawar.
sosai suka gwangwaje ,sai da suka gaji dan kansu tukuna suk..............
*MUJE ZUWA*......
masu share da masu comment ina godiya allah ya bar zuminci.
*ga mai neman wani novel nawa zai iya tuntubata ta number kamar haka ****
*nagode*
*taku har kullum*
*ƳAR LELEN ROYAL STAR CE*🧚♂️🧚♂️🧚♂️