FreeArewaPen original
AMARYAR ZAMANI
- 1views
- 7chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
proud to be Writer
Sample · chapter 12&13
👰👰AMARYAR ZAMANI👰👰.*SHORT AND BRIEF story**STORY AND WRITTING BY SALMEERT (AUTAR MAMA, ƳARLELEN-ROYAL-STAR*🧚♀️🧚♀️🧚♀️)DAGA MARUBUCIYAR1)*RAYUWARMU AYAU*2)*BARA GURBI*3)*RAYUWAR FAROUQ*4)*AMARYAR ZAMANI*5)*ƳAR GAN GAN**🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟* {R.S.W.A}*** MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪 UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ``` *ALƘALAMINMU ƳANCINMU**BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*FREE BOOK.PAGE 12&13."""""""""""""sukuku ta fita daga motar yana daga mata hannu har suka shige ciki, suna zuwa dakin Meernal kawai ta wuce ita dan ta gaji ga kuma zullumin dake cikin ranta.tana shiga toilet ta shiga wanka tayi da ruwa mai dan ɗumi ta zabga turaren wanka da Umma ta bata tace inzatayi wanka ta dunga zubawa cikin ruwan, sosai ruwan yake mayattacen kanshi , bayan ta gama wankan ne ta ɗauko miskin da Mommy ta bata jiya, tace ta dunga sawa tsakiyar pant dinta inzata sa, sannan ta tabbatar ta mutsukashi sosai ya shiga jikin pant din domin, indai bai shigaba to intasa zai dunga yi mata zafi a jiki,(ƙalubale gareku yan mata masu cewa, ai muski matan aure ne kawai zasuyi amfani dashi, to ba haka bane duka ya halasta kuyi amfani dashi, har yara zaku iya yi musu , amfani dashi domin yanada matukar amfani, masu cewa ya ake amfani dashi, ma'ana dawa ne lokaci da wane ake amfani dashi, most of them sunfi amfani dashi ne bayan angama period, sabo da yana dauke wari da karnin da kuma hamamin, jinin al-ada ,sannan yana maganin infection, in kuma kinada iko duk bayan kwana bi-biyu kiyi amfani dashi, yarda dai duk zaka iya)bayan ta fitone tagama shirinta tsaf, ta hau gadon ta zauna, sukuwa su A.A har yanzu basu shigo ɗakin ba, dealing din number Abdul din tayi tana kwanciya tare dashilumshe idonta.shima idonshi lumshe yake da alama ma tunani yake ring din wayar ne ya dawo dashi cikin tunanin shi.fira ce ta barke tsakanin su, sosai suke firar har su A.A suka shigo har sukayi nasu shirin baccin suka kwanta amma su suna waya har saida karfe 12pm tukuna sukayi sallama ba dan suna son rabuwa ta cikin wayar ba saidan baccin da ya fara daukar ta.WASHE GARI.yau ne ake Arabian night,sosai matan suka haɗe cikin dogayen riguna da gyale irin na Larabawa , mazan kuma jallabiyoyi da hiramai sosai suka haɗe kamar wasu Larabawa ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.