7&8
by @realeshaa
๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ
*MR ARROGANT*
_The story about young police man_
๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ๐ธ
*STORY AND WRITTEN*
_BY_
*REAL ESHAA*
*WATTPAD*
_Realeshaa_
*FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* ๐๐๏ธ
( ฦณanci don cigaban al'umma, ฦดan ci ya ษara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)๐*
***
*_Ya Allah ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa zunubansa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu Gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani._*
*PAGE 7&8*๐๏ธ
___________________๐Cike da 'bacin rai yace ita jahidar ce tayi maka haka?? Batare da yajira amsarsa ba yaci gaba da magana, Dole mu aiwatar da 'kudirinmu tunkafin ta ruguza mana shiri saboda haka na yanke bikinku nanda sati biyu kuma komai zamu gabatar dashi cikin tsari dakuma hikima saboda banason wani zargi dole kafita ahanyar jahida kadena shishhige mata kuma dole mu 'dauki matakan tsaro sauran abubuwan kuma zan sanar dakai daga baya anma yanzu dole kakiyaye dukkan sharu'danmu domin kada asamu matsala.
"Sosai Mubin yaji da'din hukuncin da uncle Kabeer ya yanke dan ba'karamin da'di ya masaba sede fa baze Iya yanke ala'karsa da jahida ba har na tsawon 2 weeks saboda haka dole ya canja taku wajen bibiyarta"Rungume uncle Kabeer yayi cike da farin ciki yace ngd sosai kuma zanbi duk wani doka daka gindayamin zankuma kiyaye sharu'dan da kafada saboda cikar burinmu" sosai uncle Kabeer yaji sanyi aransa saboda ba'abinda yakeso duk duniya fiye da 'dan sa mubin saboda yanda yake bin umarninsa.Sosai suka tattauna kan yanda zasu zasu gabatar da duk wani shirye-shiryensu cikin hikima dakuma 'kwarewa.
Tanajin yafita a dakin tayi tsaki fitowa tayi daga toilet din bayan ta watsa ruwa"aranta kuma ta 'kudurce daukan tsatstsauran mataki akan mubin duk sanda yasake ta'ba mata jiki dan bazata sake daukan wannan sakarcin nasaba dahaka tashirya kamar ko yaushe cikin wani wando pencil baki me kyan gaske crazy ne da wani top me yello ta'dauki bakin ribont tasanya masha Allah tayi kyau kamar kasaceta ka gudu wayanta ta'dauka tadunga zuba selfie seda tayi son ranta kafin tafito parlour dan time din series din daza'asa yayi.
****
Bayan yagama sallaman yaran nasane ya mi'ke yanufi gida yana son yaje yaga halin da mahaifin sa yake ciki"cikin 30mint ya Isa gida hong yayi me gadi yayi ya'bude masa shiga yayi yana parking yafito direct part din su yanufa yana shiga dakin mahaifin sa yadubasa zaune yasa mesu da salma se hira take mai yana dariya kaman bawanda dazun yake rai ahannun Allah ba.
"da'di yaji sosai aransa ganin yanda mahaifin sa yadawo Dede shiyasa yake son salma duk da sakarcinta anma wani zubin tanada nutsuwa kodan yanda take 'debewa Abbu kewa. Gaishesa tayi ya'amsa fuska ba walwala mi'kewa tayi zata tafi yace dawo kizauna yanzu zantafi komawa tayi tazauna.'Karasawa yayi kusa da abbu ya 'daura kafadarsa akan na Abbu yana mejin nutsuwa na ratsasa shafa kansa abbu yayi yace Allah yayi maka albarka yakuma albarkanci rayuwarka "Ameen ya amsa" mi'kewa yayi yace zanje inyi wanka inna gama zandawo muyi hira" adawo lfy abbu yace dashi,sannan yamike ya fita.
"Yanashiga 'dakin sa yafara cire rigansa 'balle botiransa yayi yana 'ko'karin since belt din'ne yaji anrun gumesa tabaya kobe juyoba yasan wacece takeyi masa haka aransa tunani yake besan wani irin rashin zuciya kedamuntaba" Kirjinsa tashiga shafawa cike da kissa tana yi masa magana akunne cikin salon 'daukar hankali, yarrrr yaji tsikan jikinsa natashi juyowa tayi tagabansa tana 'ko'karin ha'de bakinsa da nata juyar da kansa yayi dasauri yana yamutse fuska rungumesa tayi tana goga masa 'kirjinta hannunta na gadon bayansa tana shafawa zuwa kwantaccen sumar kansa dayasha gyara ga santsi da laushi tamkar na mace macen ma wacce ta'amsa sunanta na kasaitacciyar mace.
Tuni tafara burkita masa tunani 'karfin halin janyeta yayi daga jikinta yana binta da harara fitar min a'daki kafin in 'bal'ballaki na'fada miki kidena shigowa 'dakina batare da izinina ba oya fita yanzun'nan,tasowa tayi kamar zata fita baya yajuya mata alamar beson ganinta, cikin sammata ta turasa kan gadon tabi bayansa ta hau kansa bakinta tasanya cikin nasa tafara kissing nasa hannunta kuma nayawo acikin Sumar kansa"rai a'bace yatureta tare da zabga mata wasu tagwayen mari hagu da dama,fuskan tadafe tana kallonsa da jajayen idanunta fitar min a'daki kafin intattaki banza kawai wacce batasan darajar kantaba.bejira amsar taba yawuce toilet,mi'kewa tayi tafita zuciyarta nayi mata zafi kan wulakancin da MD keyi mata ai so ba hauka bane daze tsaya yana wulakantata da haka tafita a dakin.
"Tana fitowa turus tatsaya ganin inna arakube tanayi musu la'be tsaban gulma yana cinta ma batasan da fitowar taba,tsaki laila tayi tace Allah katsinewa munafiki dakuma me la'be" firgit inna tayi tafara kame-kame ko kallonta laila batayiba tace kyaji dashi de munafuka kawai sannan tayi wuce warta tabarta agurin.Shiru inna tayi ba daman ta tanka tasan laila ba mutuncine da itaba tana tanka ta setayi mata tijara sum-sum takoma 'daki gashi abin haushinma bataji komai ba,bayanta tabi itama tawuce part nasu.
Yana fitowa daga toilet gaban dressing Mirrow yazauna komai na gyaran jiki akwai kamar na mace mayukan kansa yasha yafeshe jikinsa da body spray masu da'din 'kamshi wando 3 quarter yasanya dariga armless yayi kyau sosai ba'kin glass yasanya afuskarsa Wanda ake kira da no respect๐'kwarjininsa dakuma haibansa yasake fitowa fita yayi yanufi part din inna dan yayi mata garga'di saboda beson abbu yaganshi danze hanashi...
*****
Kafin ta Isa parlour 'kamshinta ya Isa shiganta yayi Dede da shigowar mubin dan kiran aunty fadeela shagala yayi da kallonta yanda hips dinta ke rawa aciki gakuma 'kirjinta tamkar zasu fashe ga fitinan'nan 'kamshin dake tashi ajikinta me 'daukar hankali sewani tafiya take tamkar zata karye tsaban yanga "tsaki tayi tace komai maitar mutum nama ta tafi 'karfinsa wlh nan'gani nan bari tawucesa taje tayi zamanta akan kushin" se asan'nan yalura da kallon dayake binta dashi aransa kuma cewa yayi very soon zan mallaki kayan da'din nan inga 'karshen rashin kunyarki"murmushi yasa kar mata sannan yawuce 'dakin aunty fadeela da sallama yashiga zaune yasa meta gaisheta yayi yasanar mata da kiran da uncle Kabeer ke mata sannan yafita Ok ganin zuwa mi'kewa tayi ta'dauki mayafinta.
"Fitowa yayi daga dakin zaune yasa meta tana kallo cikin tashar televista sosai tamaida hankalinta kan kallo batamasan da fitowarsa ba se Peck taji agoshinta" tsaki tayi tace banza wawa jahili Mara 'da'a.Yaji zafin maganan ta anma seya fusge tamka bejiba harya'bude baki zeyi magana se aunty fadeela tafito,wucewa yayi batare dayace komai ba anma zeyi maganinta ne very soon.
Kallonta aunty fadeela tayi tace my princesses irin wannan kyau haka kamar wacce zakije gasan sarauniyar kyau"dariya tayi tace nagode my aunty ina zakije?? Uncle dinki kekirana, toh adawo lfy kigaishe min dashi kafin inshigo toh zeji sannan tawuce. Zayya ce tafito cikin riga da zani na atamfa yayi mata kyau sosai,jahida na kallonta ta kwashe da dariya Kai sis ta kinganki kuwa wlh kamar fulanin daji Sam beyi miki kyauba"kwabe fuska zayya tayi tace Nide sweet sis baruwanki dashi gata kiyi naki inyi nawa kuma aishigata itace dede wlh kema kinsan irin shiganki agidan mijinki yadace kiyi ba'ananba.
Dariya sosai jahida keyi ganin yanda zayya ta kwa'be fuska kwantar da hankalinki lovely sis wasa nike miki kinyi kyau sosai, dariya tasanya sannan sukaci gaba dahiransu cike daso da 'kaunar junansu.Da sallama tashiga 'dakin yana ganinta yayi saurin kashe wayar yana binta da harara me haka zaki shigo min daki bane man izini fita kije kinemi izini ya'fada cikin borin kunya dan yana zargin kotaji abinda yake fa'da.Batare da tace komai ba tajuya tafita dan wannan basabon Abu bane awajenta tasaba da halinsa na rashin mutunci...!!!
*ESHAA CE~*๐ค๐ป