MR.ARROGANTFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

MR.ARROGANT

  • 1views
  • 7chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample ยท 1&2

๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ      *MR ARROGANT* _The story about young police man_๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ*STORY AND WRITTENG*          _BY_   *REAL ESHAA ~*   *****   _Realeshaa_*FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* ๐Ÿ“•๐Ÿ–Š๏ธ( ฦณanci don cigaban al'umma, ฦดan ci ya ษ—ara bauta, freedom writters._ )      *( F.W.A)๐Ÿ–Œ**** _Masoyana masoyan littafina nadawo muku akaro na uku da sabon labarine me cike da zazzafan soyayya tausayi zalunci dakuma cin amana karde nacikaku da surutu se kunbiyoni zakuga yanda zata kasance._  _Inafatan zakubani hadin kai wajen comment domin comment dinku shine 'karfin gwiwanmu ina fatan zaku bani hadin kai wajen subur bu'domin comment naku_ ๐Ÿคธ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคธ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคธ๐Ÿปโ€โ™€ *_Ya Allah ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kakai haske kabarinsa y Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu Gidan Gaskiya ya Allah kasa innamu yazo muchika da imani._*  *PAGE 1&2*๐Ÿ–Š______________๐Ÿ“– Babban gidane wanda yake 'dauke da sassa guda uku gida ne mekyan gaske in ka kalli tsarin gidan ba zakayi zaton cewa a Nigeria yakeba saboda yanayin ginin dakuma tsaruwansa kowa se har'kokin gabansa yake idan ka kalli yanayin tsarin gidan zakayi zaton gidan sarautane saboda yanda suke gabatar da hidindi munsu tamkar yanda ake gudanarwa Agidan sarauta masha Allah komai na gidan yaji dan inkashiga baza kaso kafitoba saboda kyau dakuma tsaruwan sa."wani part dayafi kowanne 'daukan hankali dakuma tsaruwa acikin sashen na nufa domin 'dauko muku rahoto dan ganin tsaruwan wajen" yasalam saura kadan in sume saboda ganin kyau da tsaruwan wajen Ashe bakomai nagani awajeba wani irin gini ne me matu'kar 'daukan hankali wanda bakasafai ake samun irin su anan 'kasar ha'ki'ka Wanda sukayi wannan ginin ba'kananun masu zane bane dan sun 'kware akan aikinsu komai na more rayuwa akwai shi aciki kama daga swimming pool wajen basket ball wajen wasanni tsayawa in lissafo muku ken gidan 'bata lokacine.Parlor na kutsa kaina domin in 'dauko muku rahotanni my fans"Wani sanyeyyen 'kam shine yadaki hancini tare da sanyin air conditions ya ilahi lalle wannan gida yakamata mukirasa da aljanar duniya saboda tsaruwan sa domin naira tayi kuka anzuba dukiya tamkar ba'asan darajarsa ba" Babban mutum ne Wanda a'kalla shekarunsa zasukai 60 ko 55 sede baza kafahimci hakan ba saboda yanda hutu dakuma Naira suka zauna a hunnunsa sede baki ne yanada 'kiran girma sannan yanada tsawo dakuma jajayen ido dakuma gashin baki me yawa.magana suke da mutumin daya...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters7
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play