UWATA CE SILA

17

by @reza12

๐Ÿ™†โ€โ™‚๏ธ *UWATA CE SILA* ๐Ÿ™†โ€โ™‚๏ธ


        *(By S REZA)*





โ˜€๏ธ *FIRST CLASS WRITER'S ASSO* ....โ˜€๏ธ


***


 *KUMANA ๐Ÿ–•SUBSCRIBE A YOU TUBE CHANNEL D'IN MU NA FIRST CLASS TV๐Ÿ–• DOMIN SAMUN LITTATAFEN MU NA AUDIO* 


     *PAGE* ๐Ÿ‘‰1๏ธโƒฃ7๏ธโƒฃ


..................... Kabir ya kalleta cikin ido ya ce "Saboda ke baki da hankali mahaifina zaki dinga fad'awa irin wannan maganar a gabana, ked'in banza wacece ke? Wawiya sokuwa mara tarbiya, to in ma rashin tarbiyar taki zakiyi kije can wani gurin amma banda nann gurin. duk wannan masifar da Kabir keyi yana sunkuye ne a gaban Uncle, ita kuma Meera ta ri'ke kumatunta cikin tsananin mamaki da zafin da marin ke mata.


Nusee ce tayi kan Kabir daniyar ramawa Meera abun da yayimata amma Meera tayi saurin Shan gaban Nusee ta ri'ke mata hannu. Cikin tsananin rainin wayo Kabir ya ce "Mai yasa kika hanata ki barta mana da na nunamata yanda a ke rashin kunya wawaye karuwan banza marasa saninn ciwon kansu. Duk wannan abun da ke faruwa kowa yana gurin yana kallon ikon Allah, domin kuwa kowa kansa ya 'kulle.


Nusee ta bud'e baki da niyar yin magana Meera ta sake katseta da cewa Nusee rabu da shi kar kice komai hakan ma duk cikin aikin mune, kin manta da abin da nace mikine, take suka saki dariyar. Baban NANA ne ya kalli Nana ya ce "NANA kikace harda wannan? Yana nuna gurin da Uncle ke kwance Kabir yana jijjigashi yana cewa ka tashi. NANA tace "Eh Abba harda shi da kuma wannan tana nuna Alhaji mudi.


Da sauri Dr suka shigar da Uncle d'akin da a ka fitar da Nana. Cikin 'kan-'kanin lokaci ya farka dama suma yayi. Bayan Uncle ya farkane kuma komai ya 'kara rikicewa, Abban Nana ya ce "Wallhi ba zai ha'kura ba shi yanzu tin dade gashi an kama wad'an da sukawa 'yarsa fyad'e to kawai a kaisu kotu, sai a lokacin Jibrin ya ce "Fyad'e kuma!!? waye yayi fyad'e domin kuwa shi har ga Allah bai fahim ci magan ganun da sukeyi ba.


Nusee ce ta bashi amsa amsar da Kabir yaji shigar ta kunnuwansa tamkar shiga albishir da ranar mutuwarsa. Nusee ta ce "Wannan tsohon najadun ne yayiwa wannan ya rin Yar fyad'e saboda tsananin shid'in d'an taurene tsinannene bai san ciwon kansaba kuma wallhi yanzuma saik.... Meera ta ce Haba Nusee na ce kibar wannan maganar haka.


 Police ne ya ce "Yanzu muje police station mu shigar da komai kafin mu kaiku kotu. Kabir ya ce "Daddy kayi magana mana ka sanar masu da cewa kaifa ba kai bane please Dan Allah Daddy, har yanzu Daddy bai ce komaiba tin da ya farka sai kuka yakeyi wanda shi kad'ai yasan kukan me ya keyi, haka dai a ka tattaresu sai police station. Meera da Nusee da basuda niyar zuwa amma ganin Uncle yasa suma suka bisu.


A waje kuwa gurin Najib da mommy har sun fara tinanin kodai an man ta da sune, amma ganin fitowar Police d'in ne yasa suka zuba musu ido, ganin harda Daddy ne yasa mommy tayi tinanin ko dai shima tambayoyin za'a masa kaman yanda itama a kace mata!.


 Nana .. maman Nana.... Abban Nana wato Alhaji lawan... Alhaji mudi... Alhaji Bashir wato Uncle... Meera... Nusee dakuma mommy da Najib, sai Kuma Dr da shima a ke bu'katar sa a gurin amma shi ba'a motar police zai zoba. Shikuwa Kabir yansanda ne suka hanashi shiga motar.


'Ban garan Jibrin kuwa ya shirya domin zuwa gidan su Meera. A'kofar gidan a ka ajiyeshi babu ko tsoro ya te ya fara bubbugawa. Take IRO Maigadi yazo ya bud'e yana tam bayar sa waye shid'in? Jibrin ya ce "Nazo gurin Ameera ne


IRO Maigadi ya ce "Tasan da zuwan ka ne?


Yayi shiru yana tinanin ya ce eh ne ko dai, Babu wani tinanin ya ce "eh tasan da zuwana.


IRO Maigadi ya sake cewa "Kana nufin dai itace ta ce kazoko?


Jibrin ya ce "Eh yanzu muka yi waya da ita tace Wai Bata da lafiya nazo gida na sameta.


IRO Maigadi ya ce "ka dai tabbatar kunyi waya da itako? Cikin 'kosawa da surutun Iro Jibrin ya ce...


"Kai malam ya isheka haka ka tam bayeni kuma na gaya maka ba shi kenan ba. IRO ya ce tom ina zuwa. Ya dau lokaci kafin ya dawo ya ce "ya shigo, Jibrin saida ya harari IRO kafin ya shiga. Jibrin bin gidan ya keyi da wani irin kallon mamaki, azuciyar sa yana aiyana cewa yanzu Meera daga irin wannan gidan ta fito Amma take neman kud'i a waje!!, haka dai IRO ya kai shi har palorn ba'ki.


Police station kuwa bayan sun isa ne, Abban Nana wato Alhaji lawan ya ce "Walhi sai an d'auki mataki domin shi bazai ha'kura ba, hakadai aka tam bayi Alhaji mudi yasan Alhaji Bashir? Alhaji mudi ya ce "eh abokin sane, akace yasan Nana? Ya ce "Shi baima ta'ba ganin ta ba, duk abin da ya ce sai an rubuta.โœ๏ธ


Aka dawo gurin Alhaji Bashir wato Uncle. Kasan Alhaji mudi? Ya ce "eh abokin sa ne. "Kasan wannan yarinyar wato Nana? Ya ce "A'a ban san taba bamma ta'ba ganin ta ba, ni abun da ya kawoni asbitin nannma daban shine tana ganina tafara kuka, police ya ce "ok tom yanzu duk munji bayanan ku bari muji ta bakin yarinyar. Shin kince sune suka yanka miki gaban ki shin hakane sune kodai basubane? Nana ta ce "Eh sune har da maganar suma na gane kuma ina kuka amma basu daina ba. Abban Nana ya ce "kadaiji ko, yarin ya ta ce sune amma kun tsaya kuna kallon su.


Abun dai Saida ya ka ga gurin D P O. Bayan ya gama jin komai ne ya ce "Zamu tura 'kararr izuwa kotu domin kuwa laifin fyad'e ba 'karamin laifi bane musammanma na yara 'kanana irin wannan. Sannan ya ce "Alhaji mudi da Alhaji Bashir wato Uncle za a cigaba da tsare su har lokacin da za'a fara shiga kotu, ita kuma Nana a tafi da ita gida ta huta kafin lokacin da za'a fara zaman kotun, sannan ya ce kafin lokacin kowa yayi magana da lauyansa ( Loya)


Haka a kayi kuwa Alhaji mudi da Alhaji Bashir wato Uncle a ka shigar dasu sell. sukuma su Nana da iyayenta suka fito da niyar tafiya, nann fa Nana ta ce ita saide su tafi da Nusee, Abba ya ce mata zasu dawo Amma Nana ta ce bata yardaba.


'Ban garan su Najib da mommy kuwa kasan cewar babu wani dogon bincike da za'a ayine akan kes d'in ne domin kuwa shida kansa ya amin ce yayi, hakanne yasa shima aka ce za'a turashi kotu domin 'kar'bar hukunci dai-dai da abin da ya ai kata. Mommy kuwa bayan an mata tambayoyi ne ta koma hospital ta d'auki gawar 'yarta domin zuwa a sallaceta, shima Kabir ya dawo gida domin jana izar 'kanwar tasu. (Allha kaji 'kan iklima).


Bayan an kaitane an dawo Kabir yake sanar wa da mommy komai da yaji a hospital gameda Daddy, mommy ta ce "Dama nasan dole watarana sai a sirin sa ya tonu kuma wallhi sai Allah ya sakamin abin da yamin domin kuwa nasan wannan abun duk allakin yaran da ya zalimtane ya kamashi a kan yaransa, Kabir ya ce "Yanzu mommy da gaskiyane Daddy ne ya yi kenann?


Mommy ta ce "Kabir kaima kayi tinanin wannan abun da kanka, yarinya ce fa 'karama kai kasan yara basa 'karya kuma basa mantuwa, kuma kai da kanka kace min kaga yarin yar lokacin da ta ganshi ihuu ta farayi, kaga kenan ta tsorata kenann ko?


Kabir ya ce "Tom Amma dama mommy kin San Daddy da irin wannan halinne? Mommy ta ce "eh nasan shi amma tin da dad'ewa, domin kuwa yace min yanzu ya daina. Haka dai mommy da Kabir suka kasance cikin kad'ai ci. Da su biyar ne a family su. Amma yanzu gashi saura su biyu, duk sanadin yin fyad'e. 


( *Ya Allah ka tsaremu daga sherrin zuciya, Allah ka tsaremana farjin mu daga aikata fyad'e, ya Allah duk Wanda keyin fyad'e Allah ka shirye shi, kasa ya daina. In kuma ba Mai shiryuwa bane Allah ka tona Masa asiri Alfarmar Annabi Muhammad sallalahu a laihi wa sallama. Jama'a wallhi zina masiface, kuduba abun da ya faru da Uncle sanadiyar zina family shi sun war 'katse. Mata da MAZA mu guji ai kata zina, domin kuwa zina babban tabo ne a rayuwar duk wani Mai ai katata. Allah kasa mudace Amin by S REZA โœ๏ธ)*


Nusee ta kamo hannun Nana sannan ta ce "Kar ki damu muma a Benue steta muke yanzuma aikine ya kawomu nann badan hakaba da tare zamu tafi. da 'kyar dai a ka samu Nana ta ha'kura. Nusee ta kalli Alhaji lawan ta ce mlm muna son magana da kai, Alhaji lawan ya kalli matarsa ya ce "Fatima ina zuwa yanzu kin ji, kafin Fatima tayi magana har yabi bayan su. Fatima kuwa sai masifa takeyi tana cewa wallahi yau sai ka sanar dani a Ina kasan yarannan!! Masu kama da arna, domin kuwa shigar dake jikin su kawai zai tabbatar maka da cewa yaran basu da tarbiya.


Meera ta ce "wallhi kaci darajar Nana Amma badan hakaba da sai mun tona a sirin ka a gaban duniya kowa ya sani, kana nufin zaka takamune ka taka banza, to yanzu abin da mukeso da kai shine, kud'in da muka kashe na jinyar Nana zaka biyamu, kuma harda riba domin kuwa muna bu'katar su. Nusee ta ce "Bazamu kashe kud'in a kan yarinyar mutumin da bashi da kirkiba, wanda baya kunyar danne yaran wasuba. Shidai Alhaji lawan bai ce komai ba saida suka gama cimasa mu tunci kafin ya ce...


"Nawane kud'in? Nusee ta ce "Yanzu dai da ribar da kuma kud'in mu da kuma wanda kaima zaka bamu muna bu'katar millions 3 ne. Cikin sauri Alhaji lawan ya ce "An gama kubani acont number d'in yanzu, take suka bashi ya tura musu, sannan sukace in suna bu'katar zasu sake nemansa haka yace to.


Hotel room suka suka kama kuma d'aki d'aya. Babban abun da Nusee da Meera basaso shine, namiji d'aya ya kwanta da su, in har ka kwanta da d'aya tofa d'aya ta haramta a gurinka shiyasa tin kafin ka kwanta da d'aya sai sun sanar dakai. Shikuwa Alhaji lawan yasan da haka amma bayan ya kwanta da Meera ya kai sau hud'u shine yazo ya nemi Nusee wanda saida ya kwanta da ita. Magani ya zuba mata a ruwa lokacin da ya kirata a kan wai yanzu baya samun Meera, tofa tin daga nann shima sukeso sai sun masa abun da ya musu.


 Nusee takali Meera wacce ta fito daga wanka ta ce "Damade an da ce?


 Meera ta ce "Eh an dace yanzu ai ki ya ra'ge namu. Bayan hakama ashe wai yaron sane yayiwa 'yarsa fyad'e har ta mutu? 


Nusee ta ce "Ban gane ba? Mera ta ce "Uncle yanada mata d'aya da yara uku maza biyu mace d'aya...


To babban yaron nasane ya sha giya ya afkawa 'karamar har saida ta tafi barza'u, take suka kwashe da dariya kafin Nusee ta ce 


"Toke duk ita d'ince ta sanar da ke? 


Meera ta ce "Ashe Wai itace likitan gudan su to kin ga ai tasan komai, wai sunanta Dr kadija.


Nusee ta ce "Ok to yanzu yau she zamu shiga gidan? 


Meera ta ce "Ai wallahi yaronnan sai yayi da yasanin marina da yayi, daga shi har uban sa sai namusu abin da har a bada bazasu manta daniba. Nusee ta ce..


"Kinga Allah Mai kama mutum ko? Gashi mu bama masa komaiba d'an cikinsa ya gajeshi.

 Hakadai suke ta shirye-shirye akan lamarin.


 Nusee ta ce "Nifa nayi kamu tin a asbiti saboda haka yanzu yazo yana cikin hotel d'in nannan, tana nunawa Meera wayar da mutumin ya bata ya ce in yazo zai kirata tindade tace masa su sun kashe wayoyin sune.


Meera ta ce "ok kidai bi a hankali da irin mutananan. Haka dai suka rungumeni junan su sosai kafin Meera ta ce "kitabbatar da yasa roba fa, Kuma kisha magani saboda tsaro. Nusee ta ce "Good night tana mata kwalo tafita tana dariya. Meera ma tayi dariya tana cewa "Nimafa ina bu'katar wani a kusa dani, inama Jibrin ya na kusa da ya d'ebemin kewa, ta ciro wayarta tana son kunnawa amma tana tsoro.


Nusee kam tana fita ta d'aga wayar da a ka sake kira tana d'agawa ya fad'a mata number d'akin da yake. Da sallama ta shiga shikuwa lokacin yana wanka, kafin ya fito ta cire kayan jikin ta ya rage daga ita sai wata singlet ta zauna a bakin gado tana jiran fitowar sa. Ya fito daga shi sai gajeran wando dakuma tahul.


 yana ganin ta a haka ya 'Karasa gurin da take ya na shafata yana cewa ai inace tare da 'yar uwar taki zakuzo. take Nusee ta ce masa "Karma ka fara wannan gan-gancin in har ka sameni to ita ta haramta a gurinka. Jin haka yasa shima ya wasske. Take abubuwa suka fara gudanaaaaaa....๐Ÿ“





 *Anya kuwa Ameera da Nusee zasu daina Wannan harkar kuwa????* 


To be continue.....



 _MASHA ALLAH na kammala aikin da yake gana yanzu kullum zaku dinga samun posting har mu kammala. In Sha Allah ๐Ÿ™.

Please comment and Sher Dan Allah.



My friends๐Ÿค

My FAN'S๐Ÿ™

My love๐Ÿงก

One love๐Ÿฅฐ

By S REZA โœ๏ธ