UWATA CE SILAFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

UWATA CE SILA

  • 1views
  • 33chapters
  • 17audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Salis Adam (S-Reza) Marubucin littattafan Hausa, sannan kuma ɗalibin ilimi. Alhamdu lillah! I Love All fans with one Hart🥰

More from @reza12

Sample · UWATA CE SILA PAGE 4

🙆‍♂️ *UWATA CE SILA*  🙆‍     *(True life story)*           *By*       *(SALIS M REZA)*☀️ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION☀️*    _Ina godiya Anty Fatima, Ina Alfahiri da ke. Love you too much. You and your family_  *UWATA CE SILA*        *PAGE*👉 0️⃣4️⃣................Tsayawa Mom tayi a gurin cikin mamaki da firgici tana bin ta da kallon mamaki, nan take ta fara magana a fili cikin mamaki. "Yan zu ni Ameera take gayawa irin wannan maganar!! Duk a kan Ina damuwa da goben ta? Mom tayi niyar ta bita har saman domin ta ci uban amma ta fasa, ta kira anty Zainab ta ce mata idan uncle yazo ta tabbatar ta kai Ameera.Ita kuwa Ameera tana shiga d'akin ta, tafad'a kan gadon da yake mallakin ta, tafar...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters33
premium0
33

Basket d'in S REZA, 1to end

Free sample
Updated 4 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play